Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels

🐘🐘🐘 *SAWUN GIWA*🐘🐘🐘


🐘
🐘🐘
🐘🐘🐘
🐘🐘🐘🐘
🐘🐘🐘🐘🐘


Romantic love story 💋💓💞


Daga alkalamin✍️👇

Dr Yasmeen Ahmad

(Autar alheri ✍️)



Marubuciyar 👇


SIRRI

SOLDIER'S FAMILY

INGARMAM NAMUJI

MEJO NAJEEB

WAYE MIJINA

TANTIRANCI SABON SALO

IZZAR MULKI

BIG LADY'S

MY LITTLE SISTER

JEJI GIRL

JIKAR IYA DELU

SHUGER DADY

And NOW 👇

SAWUN GIWA LABARIN GIRMA AKAN GIRMA SOYAYYA MULKI ISA FINƘARFI RIKICI BAN MAMAKI DADAI SAURANSU DUK ACIKIN BOOK ƊIN *SAWUN GIWA*


Free

Book 1

Page 11 & 12

Ina kuke yan ƙasar Niger 💓kuma wannan karon ba'abarku a bayaba domin kuma zaku iya mallakar littafin Autar alheri akan jaka ɗaya a kuɗinku, game buƙatarshi zata iya yimun magana a wannan nomber 👉 07037092176.🙏💃


"Eh ita mana wlh inason yarinyar nan so me matuƙar tsanani sedai inajin kunyar yadda zantunkareta da zancen so domin tana mugun girmamani amma yanzu nakasa jurewa doline nafito na nuna mata matsayinta agareni..."Humm aiko dai dayafiye maka amma kasani idan kace kunya zakaji tabbas zata suɓuce maka wata rana, kawai kafito kanuna mata soyayyarka agareta. "In sha Allah hakan za'ayi Khamis, daga hakan sukaci gaba da abinda ya shafi aikinsu.

Saudiya

Yauma kamar kullun ahankali take takowa cikin wata irin arniyar shiga me masifar jan hankalin me kallonta, tako takeyi ɗaya ɗaya kamar wata tarwaɗa dukkanin jikinta na juyawa kamar yadda bugun zuciyarshi ke tsananta... kyakkyawan idanuwanshi na mage yaƙara ware wa yana kallon zallar baiwar da Allah yayi mata, atake idon nashi suka ciko kamar yatara ƙwallah acikinsu, wata irin nannauyar ajiyar zuciya yasauke likacinda yaji saukar sweet voice ɗinta acikin kunnenshi tana kiran sunanshi *MY SHEIKHH* tafaɗa tareda huramar iskar bakinta a kunne. Wata irin miƙa Sheikh sudais yayi yana miƙa hannu ze fisgota tagoce tana dariya har seda fararen haƙoranta suka bayyana yayinda yake ganin wani ɗan siririn haske acikin wushiryarta. Kwace fuska yayi tare da haɗe duka hannayenshi alamar roƙo. Gira ɗaya taɗaga mishi tare da sakin wani miskilin Murmushi tana jujjuya dara daran idanuwanta. Ahankali tajuya mai baya tashiga takawa tana juya ƙugunta yadda kasan wata babyn roba. "Ohhh ya rabb abinda ya fito daga bakin Sheikh sudais kenan yana dafe setin Sheikh ɗinshi daketa haniniya kamar zataci babu gabaki ɗaya ila hirin ahalinshi yaɗauki rawa, cikin harhaɗa magana da rawar murya yace "please karfi tafi dan Allah. Cak ta tsaya tareda juyowa tana Mishi murmushi sekuna ta girgiza nashanunta dasuke a cike ƙyam bulun bulun dasu ga tsinin nipples ɗinta har akan rigar. "Ya Salammm ahhhh please help me my butti don't gooo please. Murmushi maisoon taƙara saki kana tajuya mai baya tashiga wani irin salon rawa da mazaunanta tana karkaɗa mai su,, aibesan likacinda yadiro daga kan bed ɗinba yayi Bala'in fisgota tana haɗa ƙugunta danashi cikin wani irin yanayi yana karkarwa yake ƙoƙarin goga Sheikh ɗinshi a mazaunanta yana faɗar "i love Your ass my butti I love it ohhh y rabbi.. ahanki Maisoon taɗora lallausar fatar hannunta akan nipples ɗinshi tana jan kwantacciyar sumar dake wurin kana tahaɗa da nipples ɗin ta murza cikin wani irin salo, wanda yasaka Sheikh sudais banƙarewa yana wani irin Nishi da gurnani, akuma Dede wannan lokaci yafarka afirgice yana kallon Sheikh ɗinshi dake haniniya kamar azahiri ne yake tare da mace. Dafe kanshi yayi abubuwan dasuka faru yanzu amafarki suna dawo mishi akai. "Innalillahi wa'innailaihi raji'un shine abinda Sheikh sudais ke maimaitawa yana mamakin wannan al'amarin, shidai ba manemi mata ba hasali ko hannun mace betaɓa riƙawaba shiba mazinaci bane kuma yana iyakacin ƙoƙarin shi wurin tsaye iyakokin Allah besan miyasa yake mafalki irin wannan dayarinyar nan ba domin shi ko a lokacin balagarshi betaɓa mafalkin maceba se awannan karon komiyako mishi hakan? Allah kaɗai yasani. Yajima azaune kafin yatashi yayi wanka yafito, agogo aduba kusan karfe 9:00am mirror yanufa domin kimtsa kanshi yanaso yashiga asibitocinshi yau.

Bayan yagama shiryawa cikin shigarshi takoyoshe jallabiya fara ka ƙall yaɗora alkyabba golden akai kana yasaka hiraminshi yafito sak malaminshi na addini, domin wannan shigar baƙaramin kyau take mishiba Masha Allah gaskiya Sheikh sudais kyakkyawane naƙarshe, medical glass yasaka a cat eyes ɗinshi kana yaɗauki wayarshi dake ruri tun ɗazu, murmushi ne ya bayyana akan kyakkyawar fuskarshi wanda yaƙara Mishi Bala'in kyau ganin wanda ke kiranshi, ɗaukar wayar yayi tare da karawa a kunnenshi yana faɗar "assalamualaikum my abbey. Daga ɓangaren sarki saifuddeen kuma Murmushi yasaki cikin son yaron nashi yace "wa'alaikissalam my sudais kana lafiya? "Lpy qalau abbey ya Dubai y ummey na? Yatambaya yana lunshe kyawawan idanuwanshi. "Tana lpy qalau sudais mike damunka? domin inaji ajikina kana tare da damuwa. Ɗan shiru yayi bawani dan lokaci kana yace "tabbas Abbey inada damuwa amma kamin addu'a Nima zanyi in sha Allah koma minene Allah ze warwaremunshi. "Subhanallah sudais kagayamin minene matsalarka yarona? "Karka damu abbey bawata matsala ce babba ba amma zanje hospital yanzu idan nadawo zangayama. "To shikenan ina jiranka amma miyasa zakaje hospital yanzu kibazaka shiga Masallaci ba yau? "Zanshiga abbey sedai banizanja sallah ba se ranar jimu'a idan Allah yakaimu shiyasa zanshiga hospital. "To shikenan Allah yatemakeka sudais Allah ya yayema damuwarka yaron kirki.."Ameen ya alimulgaib. Daga hakan sukayi sallama ya yanke wayar..

*DARE ƊAYA WANKA GOMA*🍌🙈

HUMM KARKI BARI ABAKI LABARIN WANNAN SIHIRTACCEN MAGANIN ƳAR UWA, DOMIN KUWA DUK WADDA BATA SANSHIBA TO TABBAS TABAR BAYA DA ƘURA, *DARE ƊAYA WANKA GOMA* MAGANINE MA MATIKAR MAHIMMANCI AGUN NAMIJI DA MACE AMMA BAZANCE KOMAIBA IDAN KIN GWADA KECE ZAKI DAWO SA GUDUNKI, IDAN KUWA HAR KIKA GWADA BEMIKI AIKIBA, TO WLH ALLAH ƊAYA ZANBAKI KUƊIN KI, Game bukatar *DARE ƊAYA WANKA GOMA* ze iya tuntubar wannan nomber 👉 07037092176 domin za'akai Mikishi aduk inda kike afaɗin duniya.💃💃


*GYARAN JIKI, ƘIBA HIPS, NONO, HASKEN FATA* DUK AKAN ABU ƊAYA INGATACCEN GARIN BOBOTIC SABAYA, BAWAI NORMAL SABAYABA NO DOMIN WANNAN GA DAƊI GA BIYAN BUƘATA CIKIN ƘANƘANIN LOKACI. SEKIN GWADA ZAKI TABBATAR HAJIYATA INADA TABBACIN IDAN KIKA FARA BAZAKI BARIBA DOMIN KOWANNE BAKI YASON DAƊI GA KUMA BIYAN BUƘATA CIKIN SAUƘI,

MUNADA INGATTUN KAYAN MATA DA KUMA MAGANIN MAZA MUNADA KAYAN GYARAN JIKI SABULUN DILKA DADAI SAURANSU DUK ABINDA KIKESO HAJIYATA ZAKI IYA SAMUNSHI AWURINMU AKAN FARASHI ME SAUƘI.

GAME BUƘATAR GARIN BOBOTIC SABAYA ZE IYA NEMAN WANNAN CONTACT ƊIN 👉07073092176 KAYANMU BASUDA NABIYU💃💃💃


"Hello ya muhseen ina wuni. "Wuni kuma maisoon mukan anan ranace. "To yaya barkada rana. "Yawwa ƙanwata y kk y Saudiya? "Lpy qalau alhmdllh yaya ya su mama da Abbey ? Duka suna lafiya, ganima a airport nanda wani ɗan lokaci ina Saudiya in sha Allah. "Wow Masha allah yayana sekazo Allah yakawoka lafiya. "Ameen ya Allah yafaɗa cikin farin ciki ganin farin cikin zuwanshi agun maisoon, daga hakan sukayi sallama. Dubanta anty meenah tayi cikin sakin fuska tace "waye zezo autar mom? "Wlh yaya muhseen ne yace zezo. "Tofa ashe mana Saudiya nada baƙin sojojin Nigeria kuwa domin yanzu nagama waya da yaya fawan shima yacemun sunma taso. "Tofa yacemun zezo amma wlh naɗauka zancenshi ne kawai kisan ya fawan bayason zuwa Makkah..."Humm aikuwa dai da gaske yakeyi domin shima yana hanya, "to Allah yakawosu lafiya. Ameen dai.

"Assalamualaikum eyee yau kam dai fira akeyi ta yan'uwa gaya kukaɗai agida kunkoramin yara makaranta ko? Dr hareesh yafaɗa cikin tsokana.."Humm doctor kenan to ai zuwa makaranta kam doline.."hakane kuma sedai yanzu zan ɗauke miki abokiyar firar taki zamuje hospital wlh watace aka kawo ba lafiya irin ciwon yarinyar nan yar gidan sarki kuma wlh itama ƴar Nigeria ce dan Allah ƙanwata muje ketemaka domin yau babu doctor's dayawa acikin hospital ɗin kinsan idan ana yanayin aikin hajji to ko asibiti se ahankali.....itadai maisoon batace mishi komaiba domin haryanzu haushin shi takeji tun lokacinda sukaje gidan sarki. "Please autar mom kuje mana kingama kafin kidawo maybe munƙara samun abokanan fira su yaya sun iso. Batace musu komai ba tamiƙe tashiga bedroom ɗinta kusan minti 10 kana tafoto da shigar Hausawa duguwar riga ta atamfa me kalar red tare da ɗaura dan kwalinta akanta kana ta yafa gyale red shima akafaɗarta tafito sak Hausa Fulani. Ficewa tayi daga perlor hakan yasa Dr hareesh yabita yana dariya tare da yiwa meenah seta dawo...itama dariya tayi tana girgiza kanta domin halin ƙanwar Tata se ita..

Suna shiga hospital ɗin wata doctor tacewa Dr hareesh yaje office ɗin Sheikh sugaisa domin yashigo yau daganan yayi mishi bayanin mara lafiyar sabida yasan ko doctor mace ta shiga domin ta faɗa Mishi ba kulata zeyiba. Cikin farin ciki Dr hareesh yace "to shikenan badamuwa Bara mushiga daganan semuwuce theater room ɗin. To shikenan badamuwa tafaɗa itakam tayi gaba abinta. Ahakan suka tunkari katafaren office ɗinshi,,,tun abakin kofar shiga office ɗin Sheikh sudais zakasan cewar yahaɗu iya haɗuwa kamar ma mallakinshi. Nocking Dr hareesh yayi kusan minti 3 kafin sukaji saukar sweet voice ɗinshi wanda kira'ar karatun Alqur'ani yagama ratsawa yana faɗar, "yes. Seda Maisoon ta lumshe dara daran idanuwanta sabida yadda Muryar Tashi tashigeta wani irin faɗuwar gaba taji wanda yasaka zuciyarta bugawa da Bala'in sauri.... buɗe ƙofar Dr hareesh yayi yashiga kana maisoon tashiko inda wani irin daddaɗan ƙamshi meratsa zuciya yayi musu maraba... Sheikh sudais da kanshi ke ƙasa yana aiki a laptop ɗinshi ya amsa sallamarda Dr hareesh keyi sekawai yaji gabanshi yayi wani'irin faɗuwa saka makon saukar siririyar muryarta dayaji acikin kunnenshi har zuciyarshi sak irinta mafalkinshi, hakan yasa Muryar Tata ta amsa tare da bugun zuciyarshi, ahanzarce yaɗago da cat eyes ɗinshi dake cikin glass yana ware su duka akan kyakkyawar fuskarta, wanda yayi Dede da ɗagawarta itama atake idonsu suka sarƙe cikin na juna, tabba itace kezo Mishi a mafarki bawata ba but whyyy??? Take zuwa Mishi kuma seta wannan sigar bazuwan Allah ba se wanda zata ɗaga Mishi hankali tashiga cikin rigar mutuncinshi whyyy??...!




SAWUN GIWA paid book ne akan 1k kacal 👌 banyadda kowa ya karanta mun abuna batareda yabiyani hakkinaba idan kinshirya biya zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 2276776261 sha'awanatu ƙasim UBA Bank. Kana kitura shaidar biyanki awannan nomber 👉 07037092176. 🙏














Autar alheri ✍️

🐘🐘🐘 *SAWUN GIWA*🐘🐘🐘


🐘
🐘🐘
🐘🐘🐘
🐘🐘🐘🐘
🐘🐘🐘🐘🐘


Romantic love story 💋💓💞


Daga alkalamin✍️👇

Dr Yasmeen Ahmad

(Autar alheri ✍️)



Marubuciyar 👇


SIRRI

SOLDIER'S FAMILY

INGARMAM NAMUJI

MEJO NAJEEB

WAYE MIJINA

TANTIRANCI SABON SALO

IZZAR MULKI

BIG LADY'S

MY LITTLE SISTER

JEJI GIRL

JIKAR IYA DELU

SHUGER DADY

And NOW 👇

SAWUN GIWA LABARIN GIRMA AKAN GIRMA SOYAYYA MULKI ISA FINƘARFI RIKICI BAN MAMAKI DADAI SAURANSU DUK ACIKIN BOOK ƊIN *SAWUN GIWA*


Free

Book 1

Page 13 & 14

Ina kuke yan ƙasar Niger 💓 kuma wannan karon ba'abarku a bayaba domin kuma zaku iya mallakar littafin Autar alheri ✍️ akan jaka ɗaya a kuɗinku, game buƙatarshi zata iya yimun magana a wannan nomber 👉 07037092176. 🙏💃


"Why? Zatayi Mishi hakan abinda yake tambar kanshi kenan...itama maisoon takafeshi da ido wani ɗan lokaci tanajin yadda zuciyarta ke bugawa da tsananin ƙarfi ga kwarjinin dayayi mata gabaki ɗaya yacika mata fuska ahakan yasa tayi saurin janye idonta daga gareshi. Assalamualaikum Good morning Sheikh. "Wa'alaikissalam ya amsa cikin sweet voice ɗinshi wanda yasa maisoon lumshe kyawawan idanuwanta babu shiri. Wurin zama yanunawa Dr hareesh batareda ya amsa gaisuwarda yayi mishiba. Aiko cikin girmamawa yazauna kana ya shiga yimishi bayanin abinda yakawosu. Anutse yake saurarenshi sedai gabaki ɗaya rabin hankalinshi nakan maisoon datayi kicin kicin da fuska kuma ko arzikin gaisuwa besamuba awurinta balle ta zauna, amma dukka hakan shidai fatar yakeyi suyi abinda zasuyi dubar mishi office ɗinshi kar zuciyarshi ta buga.

Seda Dr hareesh yagama bayanin shi kana yaɗagoda cat eyes ɗinshi yana kallonshi cikin tattausan lafazi kamar yadda yake magana akoyoshe yace "shikenan badamuwa zanzo yanzu kadubata kuje kuyi abinda ya dace Allah yabata lafiya. "Da Ameen Dr hareesh ya amsa cikin farin cikin samun amincewar Sheikh sudais domin san sarai bayason duba mata dudda kasancewarshi likitansu..ahakan yamiƙe yayimishi Sallama tukkunna ya dubi maisoon yace "muje autar mom. Batareda tace Mishi Komaiba tajuya danufin barin office ɗin, "wait. Taji saukar daddaɗar Muryarshi, wanda shima hakan kawai yatsinci kanshi da tsadatan dudda tsinkewarda zuciyarshi keyi...jiyowa Dr hareesh yayi yana faɗar "to ƴallaɓai. Dayatsa yayi mishi nunida badashi yakeyiba da ita..hakan yasa Dr hareesh sakai yafice yana addu'a Aranshi Allah yasa karta yimishi rashin kunya...Itako runtse idonta tayi da ƙarfi tanajin yadda zuciyarta ke bugawa amma abin mamaki ta tsinci kanta dabin umurnin shi natsayawar.

Kusan minti 10 tana tsaye bece mata Komaiba yanata aikinshi kafin ya kammala yaɗago kanshi ya kalleta sau ɗaya ya ɗauke kanshi cikin kamala yace "ya sunanki? Kawai taji saukar tambayar abazata. Shiru taɗanyi tana kallonshi amma batace komaiba, seda yaƙara memeta tambayar tukunnah, tabuɗe baki ahankali cikin wani irin voice tace maisoon


"wani irin yarrrr Sheikh sudais yaji ajikinshi alokacinda muryarta tasauka acikin kunnenshi, lumshe kyawawan idanuwanshi yayi yana maimaita sunan ahankali maisoon, sekuma yace "suna me kyau da inganci sunan salihan bayin Allah,...shiru yakoma ratsa sakaninsu nawani ɗan lokaci har maisoon na niyyar ficewarta ganin yayi shiru bece komaiba, setaji yana faɗar "gakida babban suna amma kuke yiwa mutane rashin kunya ko? Da mamaki tajiyo tana kallonshi, shikuwa yanata aikinshi kamar bashine yayi maganar ba. Ganin kamar tashiga mamakin furucinshine yasa yace "kina mamakine? Bayan kinmari security agidan sarki wanda bako sa'arkiba, kuma kinzo kina yiwa anty sauratt rashin kunya ko? Se alokacin maisoon tagano inda yadosa, ɗan ƙaramin bakinta tatura gaba kafin ta jujjuya idonta cikin tsiwar taso yimishi magana amma yayi mata kwarjini, sekawai tace "to ai duk abinda namusu sune sukaja domin banida wata alaqa dasu balle sushiga lamarina. "Shiru Sheikh sudais yayi yana kallon ɗan ƙaramin bakinta yadda take juyashi ga zuciyarshi se ƙara sananta bugawa takeyi dakewa kawai yayi, daga gefe ɗaya kuwa duk tabuɗe baki tayi magana seyaji sautin muryarta kamar a yanzu take mishi magana a mafarki cikin wannan yanayin dabazeso yasake shigaba, domin ko maganar tadakeyi ayanzu duk jikinshi amsawa yakeyi. Cikin dakiya yace "to su idan sune suka tsokaneki nikuwa mina aikata agareki kikasako rayuwata agaba?? Yafaɗa yana cire glass ɗin idonshi. Waro duka manyan idanuwanta tayi tana kallon shi da mugun mamaki akwance akan fuskarta, baki tabuɗe zatayi Mishi magana kenan sukaji nocking ɗin ƙofar, hakan yasa tayi shiru batace komaiba. Shi kuwa maida glass ɗinshi yayi ahankali yabada izinin shigowa. Wani doctor ne yashigo cikin girmamawa yace "ranka yadaɗe angama shirin shiga theater kai kawai akejira. "Okay ina zuwa ayafaɗa ahankali. Juyawa doctor ɗin yayi yafice hakan yasa maisoon bin bayanshi cikin sauri batare tabawa Sheikh sudais ansaba sedai tatafi da mamakin kalamanshi fall acikin ranta.

Office ɗin Dr hareesh tanufa tunkafin tashiga taganshi zenufi theater room hakan yasa tabi bayanshi suka shiga ciki basu jima dashiga shima Sheikh sudais yashigo cikin kamalarshi, dasauri duk sauran doctor's ɗin dake wurin suka shiga gaidashi suna bashi hanya amma maisoon ko kallon inda yake batayiba sabida yadda zuciyarta ke tsinkewa akan kalamanshi.....dasauri aka shiga bashi kayan dazeyi anfani dasu, shiko wani room yashiga kamar minti 5 segaya yafito da kayan theater ɗin anan ya fara aikinshi cikin ƙwarewa inda maisoon ke temaka mishi dawani doctor fu'at, suko su Dr hareesh gefe suka koma suna kallon yadda suke aikin cikin gwaninta..basuwani jimaba cikin ɗan lokaci kaɗan suka gama aikin cikin nasara, suna gamawa dasauri tashiga tacanja kayanta tafito, ganin hakan yasa Dr hareesh bata car key ɗinshi domin yasan bazata jirashiba.

*DARE ƊAYA WANKA GOMA*🍌🙈

HUMM KARKI BARI ABAKI LABARIN WANNAN SIHIRTACCEN MAGANIN ƳAR UWA, DOMIN KUWA DUK WADDA BATA SANSHIBA TO TABBAS TABAR BAYA DA ƘURA, *DARE ƊAYA WANKA GOMA* MAGANINE MA MATIKAR MAHIMMANCI AGUN NAMIJI DA MACE AMMA BAZANCE KOMAIBA IDAN KIN GWADA KECE ZAKI DAWO SA GUDUNKI, IDAN KUWA HAR KIKA GWADA BEMIKI AIKIBA, TO WLH ALLAH ƊAYA ZANBAKI KUƊIN KI, Game bukatar *DARE ƊAYA WANKA GOMA* ze iya tuntubar wannan nomber 👉 07037092176 domin za'akai Mikishi aduk inda kike afaɗin duniya.💃💃


*GYARAN JIKI, ƘIBA HIPS, NONO, HASKEN FATA* DUK AKAN ABU ƊAYA INGATACCEN GARIN BOBOTIC SABAYA, BAWAI NORMAL SABAYABA NO DOMIN WANNAN GA DAƊI GA BIYAN BUƘATA CIKIN ƘANƘANIN LOKACI. SEKIN GWADA ZAKI TABBATAR HAJIYATA INADA TABBACIN IDAN KIKA FARA BAZAKI BARIBA DOMIN KOWANNE BAKI YASON DAƊI GA KUMA BIYAN BUƘATA CIKIN SAUƘI,

MUNADA INGATTUN KAYAN MATA DA KUMA MAGANIN MAZA MUNADA KAYAN GYARAN JIKI SABULUN DILKA DADAI SAURANSU DUK ABINDA KIKESO HAJIYATA ZAKI IYA SAMUNSHI AWURINMU AKAN FARASHI ME SAUƘI.

GAME BUƘATAR GARIN BOBOTIC SABAYA ZE IYA NEMAN WANNAN CONTACT ƊIN 👉07073092176 KAYANMU BASUDA NABIYU💃💃💃

Koda ta isa gidan tuni fawan ya iso tana buɗe ƙofar perlor da mamaki take kallonshi...shiko yana jifanta da wani sihirtaccen kallo na ƴan duniya. "Yah fawan dagaske kaine ikon Allah sannu dazuwa y hanya? "Cikin wani irin kallo yace "yawwa sannu my sweet sis nasameki lafiya?


Lpy qalau alhmdllh y su mama da da Isha? Suna lpy, daga ina haka? Wlh daga hospital mukaje da yah hareesh shinefa nadawo ashe rabon nayi kyakkyawan ganine, tafaɗa cikin far'a. Shina murmushi yayi kawai yanabinta da kallo kamar wani tsohon maye... miƙewa tayi ahankali tace yah fawan Bara nayi wanka duk warin Allurai nakeyi da magungunan asibiti, tafaɗa cikin shagwaɓa, wadda ta saukarwa da fawan kasala, yabita da kallon sha'awa....abakin kwaridon shiga bedroom ɗin suka haɗu da anty meenah kallonta tayi kana tace "au harkin dawo? "Eh nadawo Baga yah fawan har ya iso.."eh kuna fita yazo cewar anty meenah tana barin wurin....itakam bedroom ɗinta tashiga cikin sauri tacire kayan jikinta tareda faɗawa bathroom domin yin wanka,,,kusan minti 30 da shigarta sa'annan rafito daureda towel akirjinta, ko ina na jininta najuyi agaskiya maisoon nada cikar hallittar mace wanda kowanne namiji ke muradi..gun mirror tanufa tashiga shafa manta me masifar ƙamshin daɗi me ratsa zuciya, seda taga shafe kowanne lungu tukunnah tafeshe jikinta da body spirit me daɗin shaƙa, kayanta ta ɗauka wata duguwar rigar material tasaka kana taɗora hula akanta, ahankali ta tako bakin gadon wanda kafin takai inda zata ɗauki wayar duk ilahirin jikinta girgiza yakeyi domin ko abu me nauyi maisoon tasaka baya ɓoye kyakkyawar halittar ta balle material dake saga saga, ahakan tanufi perlor zaune tasameshi yana danna wayarshi. "Yah fawan mizan kawoma? "Murmushi yayi kana yace bakomai ƙanwata ke kawai nakeson gani, yafaɗa yana jifanta da wani irin kallo musamman nashanunta dayake gani kamar tsokaleshi sukeyi sabida girmansu gaya ko mayafi babu ajikinta. Itakam murmushi kawai tayi tazauna suna fira jefi jefi domin sam bata kulada kallon dayake mataba, sunjima suna firar seda taga ankusa ayi sallah a masallacin harami tukkunna tamiƙe domin Takoma bedroom ɗinta tayi alwala tare da shirin zuwa masallaci...da kallo yabita yana jan wani mugun numfashi ganin yadda mazaunanta kejuyawa kamar zasu faɗo Mishi, "ohh my god yafaɗa yana saka hannu Dede wandonshi ya danne gudun kar Hajiya ta fallasa shi,,,,sedai abinda besaniba duk abinda yakeyi a idon anty meenah. Murmushi kawai tayi tana girgiza kanta a zuciyarta tace "inagafa yah fawan son ƴar rigimarnan yakeyi in kuwa hakene akwai aiki, koda yake itaɗin ce duk namijin daya ɗora idonshi akanta tabbas seya kyasa ahakan tanufi kitchen ɗinta tana zancen zuci....ita kuwa maisoon fitowa tayi cikin shirinta tasa dogon hijab har ƙasa tace "yah fawan zanje harami ko zakaje ? "Eh zanje ko muje. To shikenan anty meenah zamuje harami semun dawo. "To adawo lafiya autar mom da yayanta.. murmushi kawai sukayi suka fice daga gidan.

Atare suka shiga Masallaci bayan sunyi ɗawafi sukayi sallar azahar daga nan suka fito daga masallacin...tun shigarsu masallacin har fitowarsu ayanzu ayanzu akan idon Sheikh sudais kuma hakan kawai yaji baya ra'ayin wanda yagansu tare dudda besan kowayeba, ahakan yafito shima yanufi gida sedai ranshi duk babu daɗi besan dalilin hakan ba.......maisoon kuwa atare suka koma gidan anty meenah itada fawan sedai beshiga cikin gidanba yatsayarda ita aharabar gidan yana janta da fira tana dariya cikin farin ciki idan kallesu inbaka saniba zaka ɗauka masoyane,,suna ahakan motar da taɗauko muhseen tasawo kai cikin gidan kuma tun daga nesa yake hangosu zuciyarshi na tsananta bugawa kamar zata fashe sabida fargaba....!



SAWUN GIWA paid book ne akan nera 1k kacal 👌 banyadda kowa ya karanta mun abuna batareda yabiyani hakkinaba idan kinshirya biya zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 2276776261 sha'awanatu ƙasim UBA Bank, kana kitura shaidar biyanki awannan nomber 👉 07037092176 🙏













Autar alheri ✍️

🐘🐘🐘 *SAWUN GIWA*🐘🐘🐘


🐘
🐘🐘
🐘🐘🐘
🐘🐘🐘🐘
🐘🐘🐘🐘🐘


Romantic love story 💋💓💞


Daga alkalamin✍️👇

Dr Yasmeen Ahmad

(Autar alheri ✍️)



Marubuciyar 👇


SIRRI

SOLDIER'S FAMILY

INGARMAM NAMUJI

MEJO NAJEEB

WAYE MIJINA

TANTIRANCI SABON SALO

IZZAR MULKI

BIG LADY'S

MY LITTLE SISTER

JEJI GIRL

JIKAR IYA DELU

SHUGER DADY

And NOW 👇

SAWUN GIWA LABARIN GIRMA AKAN GIRMA SOYAYYA MULKI ISA FINƘARFI RIKICI BAN MAMAKI DADAI SAURANSU DUK ACIKIN BOOK ƊIN *SAWUN GIWA*


Free

Book 1

Page 15 & 16

"Ahankali ya buɗe motar yafito zuciyarshi na tsinkewa..juyawa sukayi duka suna kallon motar ganin wanda ya fito ajiki yasa maisoon waro duka manyan idanuwanta tace "yeee oyoyo my one bro tafaɗa tareda watsawa da gudu gun muhseen, hakan kuwa yasakashi sakin wani kayataccen murmushi yana kallonta cikin so da birgewa...shikuwa fawan bema kulada ɗagawar datayiba bayan takebi dawani mayen kallon ganin wadda suke motsi kamar zasu faɗo sabida gudun da takeyi


Tana zuwa wurinshi setayi kamar zata rungumeshi sekuma tafasa tana dariya.."ohh ni muhseen yoshe autar mom zata girma ne? Humm ji yadda kike gudu sekace ƴar 5 yes little sis. Baki tatura gaba sekuma tasaka duka hannayenta tarufe fuskarta irin taji kunya ɗinnan, kana tace "my one bro sannu dazuwa y hanya? "Yawwa sannu little sis, nasameki lafiya? "Lpy qalau tun yoshe kazo hala? Yanzu nadawo daga harami. "Hum tun ɗazu Nazo sedai ina masauki na Seyanzu na fito na ƙannena ashe hadda brother yazo yafaɗa yana takawa gun fawan daya kafe maisoon da ido kawai. "Aikuwa ka kyauta babban yaya naji daɗin ganinka kobakomai doli anty meenah tabari nakoma gida da wuri. Murmushi kawai muhseen yayi adede lokacinda sukazo wurinda fawan yake tsaye. Sannu muhseen yabashi cikin sakin fuska yace "bro ashe kazo kaima sannu to y garin? "Lpy Alhmdllh ai doline Nazo tunda ƴar atarmu tana nan doline nima Nazo kodan bugun zuciyata ta dedeta, fawan yafaɗa fuskarshi bayabo ba fallasa. Humm kawai muhseen yace amma be tanka zancenshi ba dudda kuwa abin yaƙona Mishi rai..itakam uwar gayyar sam bata fahimci inda zancensu yadosa ba tayi tsaye cikin yayunata tanata sakin murmushi kowannensu yakafeta da ido yana saka abubuwa dayawa Aranshi. Ahakan fawan yayi musu sallama yatafi amma Aranshi yanaji kamar yasakata agaba yaje da ita,,,sukuwa cikin gidan suka nufa, sosai anty meenah taji daɗin ganin muhseen yajima sosai a gidan suna firada ƙannen nashi har Dr hareesh yadawo shima akayi dashi daga baya yayi musu Sallama Takoma masaukinshi.

Tundaga wannan ranar basu ƙara samun damar keɓewa da Maisoon ba kasancewar anshigo ranakun karshe na aikin hajji sunshiga bautar Allah gadan gadan kullun suna wurin aikin hajji daga munzilifa har zuwa ranar arfa. Sosai suka maida hankali dukkansu akan abinda yakawosu....tsakanin ta da Sheikh sudais kuwa basu ƙara haɗuwa ba sedai ƙasan ranta kullun tana tunanin kalamanshi, takasa manta zantukan kuma suna bata mamaki, akullun takan tambayi kanta wacce rayuwa tashi tashiga??? Amma batada me bata amsa...agefenshi shima hakan abin yake domin kullun tunaninta ƙara lunkuwa yakeyi Aranshi sedai tun wancan ranar haryanzu beƙarayin mafalkintaba, sedai tunda yayi magana da ita baki da baki yakeda muradin kullun yaji muryarta yakusa dashi dudda yawan faɗuwa da gabanshi keyi Aduk lokacinda yayi tunaninta amma hakan behanashi son ganintaba, gaya kullun abin ƙara azazalarshi yakeyi Amma miskilancinshi yahanashi gayawa

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment