Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ba, idan muka bi wannan hanyar shine zaisa musamu rufin asiri duniya da lahira.
Cikin Sauri Mr Patrick da Alhj Hamza suka dubi boka mukhit suka hada baki wajen cewa"Menebe wannan Boka?


Kualkyalewa da dariya Boka mukhit yayi zuwa can ya turbude face yace"Saimun bawa aljanu jinin yarinyar sun tsotsa sun shanye tass mukuma mun cinye danyer naman ta,wannan dalilin zaisa musamu nasara a kungiyar mu.


Mr Patrick ya dubi Daddy yace"Toh kaji Sani saika zaba ko Kai ko hjy Sameera ko Amaryan ka.
Cikin Sauri hjy Sameera tace"Inah badai niba sai dai shi da fitsararriyar Amaryan sa.




Daddy idanuwan shi Sunyi ja jazur yace"Nariga nabada jinin ta domin yanzu na tsaneta,na mallakama aljani misewit jinin matata Shakeerah.


Wani irin ihu aka saka a wajen suna bubbuga sandina a kasa suna fitar da harshe Cike da farin ciki,Wanda rabon da susamu kamarshi tun kafin Daddy ya Aure Shakeerah.


Ranar sunsha jini kaman babu gobe kamar ba jinin bil'adama ba, Mr Patrick ya wakilta Daddy da matar sa da hjy Sameera da Alhj Hamza,kan zuje sudauko Shakeerah.


Sosai hjy Sameera ke farin ciki yau yarinyar da tafi tsana zata mutu a wulakan ce,motoci biyu suka hau sukayo gidan Daddy wajen karfe 1:30 na dare.




Layin tsit babu abinda ke tashi sai karar motar su Daddy,Koda suka zo bakin gate din gidan a wangale suka ga gate din don haka cikin Sauri suka shiga da motocin a zafafe wasu katti suka nufi dakin baba megadi,abin mamaki babu baba megadi Babu dalilin sa,a hargitse suka nufi part din Shakeerah Wanda yake a wangale jinine a wajen sosai sai dai Sunyi neman duniya babu Shakeerah babu labarin ta hankalin su yatashi sosai,hannu hjy Sameera tasaka aka tasaki ihu tana me dora hannu aka,shikan shi Daddy a rude yake Shima ihun yasaka,yadauki wayansa yakira number hjy harirah (mom)din Shakeerah sai dai switched off kawai akece masa,cilli yayi da wayar gefe daya ya dubi daya daga cikin kattin yace"Zama Bai ganmu ba mugu ka shirya yanzu a Daren nan mu nufi Zaria wajen mahaifiyar Shakeerah domin bana tantama can tanufa, Amma Ina baba megadi yaje,amsar da suka rasa me basu kenan.
Kiran Mr Patrick Alhj sani yayi ya sanar dashi abinda ke faruwa,Shima ihu yasaki kamar zai fasa wayar yace" wallahi alhaja hamzaet kada ki kuskura kidawomin nan Babu shegen yarinyar can da ita da Alhaja sani da shegen matanta Sameera,sosai jikin su ke rawa da abinda ke faruwa, Daddy da Alhj Hamza da katten maza biyu suka shiga motoci suka nufi hanyar Zaria a daren nan.


Matar Mr Patrick da hjy Sameera da sauran suka juya suka nufi kungiya domin kiri kiri sunce hjy Sameera bazata kwana a gidan ba Kuma Muddin ba'aga Shakeerah ba su da gidan nan sai a lahira idan suna da rabo.


Sosai hjy Sameera ke kuka tana tsine ma Daddy da Shakeerah, domin hakanan jikin ta ke bata rayuwar ta tazo karshe.
_I NEED UR COMMENT_


*Kuyi manage da wannan 1page din domin yau Ina busy ne tnx for the comment my reader's Ina ganin sakon ninku,Nima Ina sonku sosai ngd da kulawa matuka*








Xahratty ce✍🏾
Lallai Alqalami 🖋️ Yafi takobi 🗡️
💕💕
❤️ Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment