Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nakai bakin kofar nace mata.
"Iska tana wahalar da mai kayan kara mai jiya tai bare yau! mai laya kiyayi mai zamani nafiki nasha gabanki se gani se hange daga nesa mai guri tazo mai tabarma seta matsa".
Ina gama faɗin haka na tura kofar na shiga na turata da karfi zube jakata nai a ƙasa na nufi kofar danai tunanin bayine alwala na dauro nazo na soma sallah har lokacin banji yacemin komi ba yana zaune gefen gado yagama shafa musu man zafi.
Seda na idar sannan na dube shi batare danai masa magana ba.
Aje aslam yay wanda har yay bacci ya ɗauki islam itama ya kwantar agefen aslam lokacin ya shiga bayi mintuna kusan ashirin ya kwashe sannan ya fito ɗaure da tawul iya gwiwarsa gaban katon wajan adana tufar sa ya nufa ya bude se lokacin na shaida ashe nan ɗin ɗakinsa ne.
Seda ya kintsa cikin jallabiya fara ƙall sannan ya shinfiɗa abun sallah ya tayar seda ya jima yana addu'oi kafin ya nade.
"Mai zakici?".
Ƙeya na tura mai.
"Malama mai zakici bana son rainin wayo ina miki magana zaki mayar dani ɗan iska".
yafaɗa acikin fushi.
"Kaga dakata wallahi baze yuwu ba ita wadda ta ɓata maka rai daban nida zaka sauken daban ina sam idan dan abincine kabarni daga nan har jibi a koshe nake".
Kaɗa kafaɗarsa yay alamun ko ajikinshi.
"Duk da dukansun datai aita fiki kina matsayin uwarsu amman kina kallonsu cikin azaba kika kasa tafiya ki cecesu se shirme da haukan banza da kika tsaya yi dayake ke haryau baki san ciwon kanki ba".
Tura mai bakina nai.
"Allah ya rabani da hauka tunda kai dakai cikin ka san zafinsu ai base lallai mai naƙuda ta sani ba".
Nafaɗa cikin baƙar magana.
Sarai yasan baƙar magana ta gaya masa amman yadda ransa ke ɓace bai son tanka mata ko sakina ya barta ne se gobe domin yau idan yace ze taɓata tofa xe iya illahta rayuwarta.
Fita yay xuwa kicin domin ya haɗo ruwan ɗumi tea ya haɗa a cup tare da saka karamin cokali yana juyawa.
Cikin fitsara ta shigo kicin ɗin tawani tsaya ƙerere agabansa.
"Malam ban gane waccan matar ba mai taxomin gidana?"
Bai tanka taba sabida yadda yakeji akanta.
"Bani wuri na wuce"
Yafaɗa yana mai kokarin fita.
"Wallahi bazan fita ba seka gayan uban mai tazomin gidana na shiga uku"!!!
"Matsa sakina kada ki saka na sauya shawara akanki".
"Baxan kauce Ba.
Tas!tas!!tas!!!
Ya wanke ta da zafafan maruka har uku yay watsi da ruwan tean a tiles kana ya damƙota ya gwarata da bangon kicin ɗin samudawan hannayensa ya zuba a wuyanta ya shaketa.
Idanu ta soma rabawa tana shashshekar mutuwa.
"Gidan ubankine nan dakike tsareni akan na shigo da matata ciki ko kin manta aro ta baki daman? koda yake daman ai ke yaudara ce ta shigo dake rayuwa ta daman kuma bahaushe yace ƙarshen alewa ƙasa, kuma kinyi wasa da wayonki wallahi bakida wata daraja wajena daman abinda kike shukawa ƴaƴana kenan munafuka wallahi bada ban innah kartai fushin sakin kiba wallahi da bazaki sake kwana agidana ba munafuka dase dai ki tafi gidan ubanki dan uwarki".
Yafaɗa yana turata baya ta faɗi tana kuka.
Tsallaketa yay ya nufi ɗakinshi rannan bakin kirin.
Koda yaje ɗakin yay matikar mamakin yadda yaga humaira tana gyarawa yaranta kwanciya itama tana gyara inda zata kwanta.
Ɗagowar dazanyi bayan na kammala gyara musu kwanciya na gansa akaina yay wani ƙerere.
"Bafa anan zasu kwana ba suna da ɗakinsu".
"Nifa baxan yarda ba haka kawai ta bisu can ta kashen".
Nafaɗa ina tura baki.
"Dallah ban son gulma uban waye da yake kwana dasu da bakya nan dacan baki sami zarafin tuna hakan ba seyanzu dan gulma".
Tsitt nai masa inaji yazo ya kashe su ya kaisu ɗakinsu ya kwantar sannan ya dawo ɗakin namu.
Ruwa ya dauka acikin frij ɗin dake ɗakin yasha kaɗan tare da cire rigar jikinshi yay saura daga shi se Boxer wanda ya baiwa babban kirjinshi damar bayyana waje mai cike da gargasa kwantacciya se nippy ɗinshi dasuka fito sosai gwanin sha'awa.
Laptop ya dauko ya ɗora a saman cinyarshi yana dannawa ya jima yana tura bayanan daze tura sannan ya kashe tashi tsaye yay yana miƙa gabana ne yay mugun faɗuwa ganin yadda abarsa ta mike cikin wando tana min well come.
Jan bargo nai abina ina rintse idanuna katari danai da gashin daya kwanta a saman cinyoyinshi gwanin sha'awa.
Kashe ƙwan ɗakin yay duk zatona akan sopar ɗazu ze kwanta ina senaga ya hawo saman gadon cikin bargona ya shigo baya nai ya kuma matsoni.
Cikin rainin hankali naji yana cewa.
"Haba bazzawarata waya gaya miki bazzawara tana haka kefa umar use ce"!
Wani irin malolone yazomin wuya ko waya kawosa nan ɗin oho tsabar takaicine yasa na haye ruwan cikinshi na gartsa mai cizo a nippy ɗinsa da mugunta.
Amai makon ya sakeni seji nai ya ɗora hannunsa a mazaunaina yana matsasu a hankali.
"Wayyo ta kunnoni daman nace kekike kunna ni".
Luff nai inajin yadda yake sama da ƙasa a tsakanin bayana da maxaunai na.
Birgima nai naja baya ina hade jikin waje ɗaya.
Matsoni yay "Haba wai dan Allah ke sekace yarinya ina matsowa kina kaucewa".
"Bana bukatarka".
"Nikuma ina bukata wallahi baki isaba gwara ma kin barni na kashe arna".
Kukan ƙarya na soma tare da tashi zaune.
"Ni wallahi so kake ka kasheni kaifa kace inada jaraba to ina ruwan kowa da kowa kabarni nai rayuwata ahaka kaga kozan mutu"
Daga kwancen ya janyoni.
"Idan kika mutu na kama wa gimbiyata uwar ƴaƴana masoyiyar ada" yafaɗa yana dariya.
"Kaɗanfa zan bawani yawa kedai rufe idanunki na nuna miki abin daɗi".
Rintse idanuna nai kamar doluwa atake anan ya sutalan kayan jikina yay saura dagani se pant.
Hannuna yakai ƙasan marar shi yana dannawa saman jaharshi, wani irin zuutt naji yayi yana jan numfashi zare hannuna nake jikina na rawa.
Da sauri ya kamoni yana kokarin rungumeni.
Naja baya ina kuka.
A rude ya ɗago yana kallona da jajayen idanunshi.
"Dan Allah kada kimin haka ki taimakeni".
Yafaɗa muryarshi tana rawa.
"Ka manta irin cin zarafin dakai min? tun ina zaman gida kake gayan baƙaƙen magana harda cemin mai bakar zuciya kamar ta fuska koka manta harcewa kai kada na kuma zuwa gidan innah marar zuciya sannan kazo kacemin ni harijace to ni yanzu na rike jarabar tawa kaima ka rike taka".
Jikinshi na tsananin rawa yake roƙona kamar ba umar ba.
"Dan Allah kada kimin haka Beby ta zumatahhhh duniyata wallahi baxan kuma ba plsss ceci yayanki"
Yafaɗa yana zuƙar iska kamar mai cin yaji.
Kai jama'a iya garuwa umar yayi wajena kafin na bashi dama domin idan zan tsaya gaya muku yadda na kaɗa kansa wallahi sena cika shafin nan atakaice dai seda na gama wulaƙanta sa yana magiya yana roƙona kamar zemin kuka sannan na faɗa kirjinsa ina kuka! wanda bana komai bane sena tsabar soyayyarsa araina wadda nasan babu wani namijin daze sami gurbi har abada kamar nasa araina.
Hannunshi yasa ya tareni yana lasar kurmin wuyana tare da huran iskar cikin bakinsa, kafin ya kwantar dani a ƙasanshi ya bi kaina yana lasar kowani saƙo da lungu na jikina yana sarrafani a haukace.
Wata ƙaƙƙarfar ajiyar zuciya muka saki atare lokacin daya ɗora lip's ɗinshi asaman nippy ɗina yana zagaye waɗanda suke cike damƙam kamar bana wadda tashayar da yara biyu ba.
Wata wawiyar zuƙa yake musu yana sha kamar baze sakiba da zafi zafi yake sarrafasu babu abinda muke se fitar da numfashi sama sama kamar zamu cinye junanmu haka muka koma kowa burinsa ya jiyar da ɗan uwansa daɗi.
Faɗin irin budirin da umar yay dani a wannan ranar ɓata bakine nadai bar duk wata mace ta ƙwatanta yaya kwanciya da mijin da kikeso take? domin fallasa irin romon daɗin yay yawa.
Cikin tsabar farin ciki ya saɓeni mukai bathroom anan ma seda yagama wasa dani sannan mukai wanka muka fito waje inajina fresh ba wata damuwa.
Rungumeni yay a kirjinshi muka cigaba da baccinmu domin dakwai sauran lokaci kafin ai asubah.




*ZUMA A BAKI* _Is not for free book domin neman ƙarin bayani seki tuntubi wannan numbern 08142105218_



*Albishirin ku masu son karanta ƙayatattun labaran soyayya masu narkar da zuciya gami da ilimantarwa da faɗakarwa to gada ma ta samu ki nemi waɗannan zafafan littatan waɗanda aka baje soyayya mai tsayawa a zuƙatan makaranta cikinsu*👇🏼

*AUREN BARE*
*H A S K E*
*KOBA SO*
*DA IZZATA*
*ƊAN MAJALISSA*

_Nemi wannan numbern 08142105218 duk ɗaya akan farashin naira 300 ne amman idan siya zaki gaba ɗaya xaki biya naira 1000 ɗaya ne_






*ina mata ƴan ƙwalisa? shin kokunsan ƙamshi da gyara shine mace? to matso na baki bayani shahararriyar mai haɗa turarukan mata da kuma kayan gyaran jikin mata wato maman noor yanxu ma ta kara xuwar muku da xafafan kayan ƙamshi dana gyara jiki domin kara kankaro miki da martabarki wajan oga ga kayan nata kamar haka*👇🏼


Turaren wutane
Humrh
Kulacham
Turaren wanka
Turaren Kaya

Gyaran jiki
Na amare
Da masu jego

Da magungun nan mata
Irin su kaza
Tantabara
Tsumi
Gumbar
Zuma
Sauran bayani dai in mutum yamin magana na masa
*gamai neman karin bayani seya kira*👇🏼
Ummu noor
08067807620
09057713999
*GABA ƊAYA SADAUKAR WANE GA*

*HAJIYA ZULAIHAT* ( *MRS DR BASHIR*)
*Kainuwa dashan Allah, Rabbi ya ƙara lafiya da wadata mama*🌹

                          *59 & 60*

Baccinmu muka sha sosai gwanin daɗi domin nikam tunda nake bantaɓa yin bacci mai daɗi kamarshi ba haka zalika rabonda da samin haka harna manta jikina haɗe dana mijina abin sona uban ƴaƴana.
Koda aka kira sallar asubahi shiya soma buɗe idanunshi ya zube a saman kyakykyawar fuskarta mai yalwar gashi wanda ya kwanta daga wajan goshinta har zuwa wajan kumatunta.
Tsira mata idanunshi yayi yana kallonta idanunta lumshe tana baccin gajiya, lasar ƙasan laɓɓansa yay da harshenshi kana yaɗan ranƙwafo da jikinsa ya manna bakinshi a saman goshinta ya sumbata sannan ya dawo dashi saman hancinta ya tsotse still ya kuma dawo dashi saitin bakinta ya kafa nasa akai yana tsotsa like sweet.
Cikin baccina naji ɗumin yawu acikin bakina turo bakina nai ina kokarin miƙewa, ya bini ya danne da faffaɗan kirjinshi yana huramin iskar dake cikin bakinshi bai sakeni ba seda ya lashe ya tsotse dukkan miyan dake bakina sannan ya ɗagani ya ɗorani a saman cinyarshi yana mai zageni da hannunshi.
Bayana yake shafowa asannu harna ida watstsakewa a baccin sannan muka nufi bayi, dakansa ya sutalan kayana ya haɗa mana ruwa a tap mai ɗumi.
Kokarin zare boxern dake jikinsa yake nai saurin hanasa ina mai rau rau da idanuna alamun zanyi kuka domin ni ban shirya ganin antyn shiba.
Da taimakonsa nai wankan tsarki domin yace semun sake sannan shima na taimaka masa yay nashi ina kare fuskata har muka kammala mukayo alwala.
Abinda ya sakani farin ciki yadda ya taso su islam yay musu alwala ya shinfiɗa mana abin sallah muka tayar wanda shiya jamu jam'i.
Muna idarwa nai azkar na koma bacci saɓanin shida ya saka yaransa agaba suna karatun alkur'ani mai girma atare dasu.
Ban farkaba se wajan bakwai na safiya inda najishi a jikina yana fidda numfashi alamun baccin yayi mai daɗi, zare jikina nai anasa na nufi bayi nai brush kana nazo na soma fitar da kayana ina jerawa a kusa da nashi, seda na kammala sannan na koma nai wanka simple make up nai tare da zira jallabiya black colour fita nai mayafinta naɗe akaina falon babu kowa kofar danai tunanin kicin ce ita na nufa tare da shiga cikinta kayan miya na gyara madai dai ta waɗanda nagani acikin freezer naɗan markaɗasu a blander sannan na ɗora miyar ƙwai da hanta wadda seda na kashe karnin ƙwan da kayan kamshi cikin mintuna ashirin na kammala haɗaɗɗan break fast ɗina na soyayyar doya da miyar hanta da ƙwai sannan na dafa ruwan tea.
Na wanke komai danai amfani dasu sannan na gyara kicin ɗin na ɗauki tiren dana jera break fast ɗin nai ɗakinmu.
Har lokacin yana bacci haka ma yaran basu tashiba duba agogo nai wajan 9:30 a hankali na karasa wajan kayana na duba humra ta naɗan shafa ajikina sannan na karasa saman gadon kansa na ɗago na ɗora a saman cinyata kana naɗan sada kaina a saman bakinsa ina hura mai iskar cikin bakina ahankali nake goga mai harshena a laɓɓansa harya bude idanunshi tarwar akaina yana kallona dasu baki ya turon gaba kamar yaro ƙarami kafin yay ɗage ya kamo harshena da bakinsa ya cafe ya hade danasa harshen yana masa wata sahihiyar tsotsa kamar ze ciremin yana kwancan a saman cinyata ya janyoni na faɗo kirjinsa ya saka hannu ya dafe kirjina yana wasa dasu ta cikin rigar ganin zata basa wuya yasa ya wurgar da ita gaba ɗaya ya zuba su abakinsa yana sha atake anan ya fitar dani daga duniyar nan haka na biye mai muka ɓata lokaci muna soyayya har kowa ya sami nutsuwa sannan ya kuma saɓata mukai bayi tsaftace jikinmu mukai sannan muka fito mai ya shafamin sannan muka shirya gaskiya na yarda ya umar na sona domin abincin ma a baki yake bani seda ya tabbatar dana koshi sannan shima ya soma cin nasa amman hankalinsa yana kaina se wajan 10 su islam suka tashi dakaina naje ɗakinsu na gyara musu sannan nai musu wanka sunata min kiriniya musamman islam data sake dani wajan iya tsohuwar jiya ta rakani nakai mata abinci tana mai cemin ma ai ita tafiya zatai nace to bara na gaya masa koda muka koma ɗakin ya shirya wai ze fita office shine dana gaya mai yace ze sauketa agidanta.
Har bakin mota muka rakashi muna masa adawo lafiya sannan muka dawo gida aɗaki muka zauna ina tambayarsu yaya makaranta suna bani amsa cikin hikima nake jansu ajiki nake nuna musu nice mahaifiyarsu atake anan suka saki jiki dani mukaita farin cikinmu.
Wajan 12 na ɗora mana girki a falo muka baje muna hira na kunna mana kallo aikuwa fuww sega sakina ta fito ta kashe kallon wai mun dameta.
Tashinai nace mata ai gidan bana uban tabane atakaice dai ranar seda sakina ta raina kanta domin rashin mutunci na karta mata wanda yasa ta koma ɗakinta babu shiri.
Haka muka wuni agidan da yarana sabida ranar ba school.
Da wajan yamma na miƙe na shiga kicin islam na taimakamin muka kammala dinner na jere a daining seda mukai sallar magariba sannan na faɗa wanka, shirya kaina nai cikin wani shegen jeans daƴar guntuwar riga iya cibiya na baza gashina ta baya nai ɓarin shu'umar humra na gyara yarana suma nai musu kwalliya sannan na kama hannunsu mukai falo,matar gidan tana zaune tana shan tea idan ba idona yay min gizo ba ƙwarewa tai data gammu amman seta basar niko gaban tv naje na sauya channel sannan na koma kujera na zauna yarana na gefena.
Zamana da mintuna biyar mukaji karar motarshi da gudu yaran suka tashi zasu fita na hanasu, seda ya kammala saita motarshi sannan ya shigo Jikinshi sanye da suite black se manyan ledojin dake hannunshi bakinsa dauke da sallama ganin mu falon jere yasa ya ƙawata fuskarshi da sauri ya warewa yaran hannu suka shige jikinsa.
Ƙafata na dira a kasa alamun shagwaɓa.
"Nifa yanxu san kai zaka nuna?".
Sena ɓalle da kuka dariya ya hau min yana to tawo mana tawan.
Dira mazaunaina na soma gabansa ina juyasu kamar da gayya kafin nai saurin mikawa yaran leda.
"Kuje ɗakin daddy gamu nan".
Gudun karnai barna gabansu.
Da gudu suka dauka sukai hanyar ɗakinsa wanda da wannan damar nai amfani wajan bashi kyakykyawar rumguma ina tsotsar hancinshi da gayya nake hakan domin ta ruwan sanyi zanci uwar sakina.
Domin nasan tana wajan.
Shiko daman mai jiran kaɗan ai seya biyan haka muka nufi daki batare dana barsa ya ankare da jakar ba.

Da wani irin kuka sakina tai ɗaki.
Ta faɗa saman gadonta.
"Why umar bai neman ba jiya yauma haka? yaushe humaira ta kile haka ni zata gwadawa bura'uba lallai zawarci ya kaɗa mata ƙararrawa".
Tafaɗa cikin ƙunci da kuma sauri ta lalubo wayarta.
Layin data jefa a black list ta bude ta shiga kira.
Da sauri nazeer ya ɗaga yarinyarshi yana mai karkaɗe idanunshi amman seya basar ya ɗaga wayar.
"Hellow my frnd ykk?".
Tafaɗa cike da duniyanci.
"Lafiya kalau hajjaju".
Shima ya faɗa cikin ƙwarewa da bariki.
"Ka shirya cin gurasa da mai?".
Murmushi yay mata.
"Sosai ma indai ba kakile bane ba".
Dariya tai masa.
"Nazeer wannan karon ba yaudara bazan Lasa maka ZUMA A BAKI ba pls kazo gidana......."
Tai masa kwatancen gidan umar ɗin tass.
"Humaira ta dawo a wannan karon sonake kai mata sharrin zina!! akama ku turmi da tabarya nikuma nai mak
a alkawarin baka jikina kai yadda kaga dama dani tare da kyautar makudan kudi masu tsoka".
Dariya yay mai isarshi.
"Angama sarauniya yaushe kike so dill ya fara?".
Dariyar cin nasara tai "kabari se monday sabida ranar babu yara sannan kuma shima da wuri yake fita kuma ranar zan amshi girki kaga sekai amfani da hakan ka jemata a matsayin kwarto kasan daman ya riga ya sanka iya wuya zanyi try naga kawai gilmawarka ya gani ba kama kaba kaga daga nan tata ta ƙare ko, kasan shi da shegen zafin kishi kila kafin ya saketa ma seyay mata illah".
Dariya sukai atare nazeeer ya katse wayar yana cije bakinsa.
Ranta fess ta cigaba da sabgarta.

Nikuwa da ƙyar yay min hakuri mukai wanka sakayau amman fa kirjina yasha matsa, bayan min fito wannan ledar daya shigo da ita ya mikon koda na duba kayan baccine kala biyar masu shegen kyau, da taimakonsa na kuma shiryawa ina tura mai bakina naya ɓatan kwalliyar ɗazu shima jallabiya ya saka dark blue mai adon golden ɗin zare muka kashe kammu da turare mai kamshi seda muka biya ɗakinsu islam na ɗauko aslam shikuma ya ɗaukota mukayo falo.
Duk inda na gifta domin haɗa mana abinci idanunsa nakaina dayake rigar dana saka irin mai santsin nance mai hannun shimi seta lafe ajikina musamman daga wajan kirjina kuma bawani tsayi gareta ba, domin dukkanta iya gwiwatane.
Seda nai sarving ɗin yara na tura musu gabansu sannan, na juyo kan daddy shima na haɗa mai, sannan na haɗa wani plate ɗin daban.
"Ƙawata"!
"Jeki kira anty tazo muyi dinner".
Na umarci islam, ga mamakina senaga yarinyar ta sauya yanayinta amman bata musamba seta mike.
"My happiness koma ci abincinki".
Ya faɗa cikin kulawa.
Kokarin tashi yake yaje ya kirata na ɓata fuskata tare da danne hannunsa na hanashi tashi da ido na nuna rashin amincewata.
Murmushi ya sakarmin mai ƙayatarwa kana ya zaro wayarsa daga aljihun rigar ya lalubi layinta.
Cike da yanga ta ɗauka batare datai magana ba.
"Ki fito falo muna jiranki".
Yana faɗin haka ya katse kiran wallahi seda naji babu daɗi domin nifa ina da zafin kishi akan abinda nakeso bare na buɗi idanu naga ƙawata a matsayin kishiyata wadda na bawa dukkan yardata.
Idanuna na lumshe batare danai dogon nazari ba hawaye mai ɗumi ya soma zubomin batare dana bari yagani ba.
Tun kafin ta shigo turarenta mai kamshi yay mana sallama gabana ne ya yanke ya faɗi ganin ƴar iskar shigar datai da nononta kamar na bare taci wata uwar vest mai karamin hannu se guntun skirt kanta babu ko ɗankwali.
Agabansa ta tsugunna ta kamo hannunsa ta sumbata sannan ta nemi guri ta zauna a kusada kujerar dayake kenan mun sakashi a tsakiya yara kuma na ɗayan ɓarin.
Bata kalli inda nake ba bare taimin magana.
Murmushi nai mai ciwo rayuwa kenan wai sakina kemin haka amman sena share tashi nai ina rangwaɗa tare da nufar gaban plate ɗin dana haɗa mana abincin na tura mata nata gabanta.
Murmushin mugunta nai tare da cewa.
"Anty sakina ga naki wannan kuma zamuci da daddy".
Nafaɗa ina mai jefa masa kallon da tun ina yarinya idan nai masa shi yake manta dawa yake tare.
Harshena nake juyawa acikin bakina ina ɗan tsotsa kaɗan kaɗan ina kallonsa a shagwaɓe.
Jikina naɗan matsar gabansa ganin yaran sun gama cin nasu har sun nufi gaban tv suna kallon tom and jerry,tattausan hannuna nakai saman sajensa naɗan shafo tare da hura mai iskar dake bakina kaɗan abincin na matsar gabansa sosai, sannan na ɗauki spoon na ɗibo madai daici na soma ciyar dashi, babu shiri yahau amsa yana ci yana lumshe idanu kamar babu halittarta a garemu haka na zage na ciyar dashi wanda rabin soyayyace seda nagama basa sannan nima ya soma bani.
Tunda suka soma soyayyar agabanta taji komai ya fice mata akanta tayaya tai sake humaira ta dawo? bayan tasan daman yadda humaira take a zuciyar umar hawayen bakin ciki ta share amman tunowa da target ɗinta akansu yasa ta saki ranta batare dataci abinci ba ta mike.
"Hy ina zaki kijara nagama bawa beby abincin akwai magana"
Taji muryar umar akanta wadda take rawar jarabar bukatar humaira.
Ba damar musu domin ta tuno matsar jiya dan haka seta tashi tsam ta koma kujerar falo tai kasa da kanta tana nadamar zuci.
Seda na ɓata lokaci ina jansa da soyayya seda na tabbatar kafarta ta gaji da zaman jiranmu sannan na bashi damar mikewa still hannuna na kasan mararshi ina masa tausa wadda yaketa faman miƙa.
A kujera ɗaya muka zauna dashi muna kallonta wadda take kai gaba ɗaya rabin jikina yana jikinsa hannuna yana jikinsa ina mai wasanni.
Lumshe idanunshi yake cike da ƙarfin hali ya dubi yaransa.
"Ku tashi maza aje ai alwala a kwanta a kashe ƙwai".
Ba musu suka mike da sauri na kirasu suna zuwa na ɗaga kowa nai masa kiss sannan nace.
"Ayi balaƙi da nasi maganin miyagu"
Da sauri ta ɗago muka haɗa ido na kashe mata ɗaya ina jefa mata kallon dani kike zancen.
Shiko bai fuskanci komai ba illah murmushin dayay yaran suka amsa dato.
"Mammah"
"Kuyiwa anty sakina seda safe as from to day ta koma anty nikuma mammah kunji yarana?".
Da to suka kuma amsamin sannan suka nufeta sukai mata seda safe amsawar yake tai musu sannan suka wuce.
Seda ya dai dai ta nutsuwar sa sannan ya dubeni.
"Humairah ga sakina nan ku zauna lafiya kece babba amman anan kece karama domin ta rigaki zuwa nan ɗin nasanki bakida matsala dan Allah ku kwantar min da hankalina".
Tura bakina nai gaba naki cemai komi.
Baibi takaina ba.
"Sakina ga matata nan ku zauna lafiya zanyi kwana uku a ɗakinta yakama litinin zaki amshi girkin ki kamar yadda ake kwana uku a ɗakin wadda ba budurwa ba".
Ga mamata nan ta mai maita wannan furucin ya kona ranta har seda ta nuna.mai a yanayin maganarta.
"Ni daman ai bance ba matarka bace Allah kyauta".
"Look sakina bana son dogon turanci nagama magana ta sannan kuma ina miki godiya ga abinda kikaiwa yarana amman komai yazo karshe tunda ga mahaifiyar sunan nasan zata basu dukkan kulawar data dace wallahi kin bani mamaki ban taɓa tunanin zaki haka ba".
Rau rau tai da fuska.
"Kayi hakuri wallahi kuskure nai amman bazan kuma ba".
Tafaɗa ranta a ɓace.
"Babu komai komi ai na rayuwa yiwa kaine".
Yafaɗa tare da kamani muka tashi sallama yay mata muka nufi ɗaki.
Zame jikina nai anasa na raɓe nai bayi nayo alwalar sallar isha wadda banyi ba amman yara sukam sunyi tasu shima yacemin yay tasa awaje.
Na shinfiɗa abin sallah na tayar ina idarwa nai addu'oina na koma na dauro ta kwanciya sannan nazo na wuceshi nai kwanciyata.
Yana zaune saman sopa dagashi se ɗan guntun wando ya biyoni bayan ya gama komai nasa ya kwanta abayana yana gogamin sajenshi a bayana.
Banza nai masa hannunshi yasa ya jawoni.
"Mai akai mikine naga kamar kin sauya".
Doke mai hannun nai na koma na kuma juya mai bayana.
Harshen sa yasaka yana lasar fatar dake bayan kunnena yana min tafiyar tsutsa da hannunshi.
"Bakai kace wai ita na sama a gidan nan na to amman waya fara ɓareka a leda?".
Nafaɗa ina kukan ƙarya.
Jikinsa na wata irin rawa ya janyoni jikinsa akuma rude yace.
"Wato nida ke kamar bansan wayafi kishin ɗan uwansa ba hakika naiwa Allah godiya daya nuna ranar da Aisha take nunan so mai zafi tare da kishi haka nan muka kwanta tare muna faranta ran junanmu tabbas wannan rana ta daban ce, ki ɗauka sakina kamar ƙaddararta ce ta rabamu wallahi inda ina tare dake babu macen data isa ta shigo rayuwarmu amman kaddarar rabuwar mu ta shigo da aurena da waccan badan ina sonta ba kauna zallah ke nakewa ƙanwata ina maki mahaukacin son dayake tafiya da dukkan bugun numfashina"
Yafaɗa yana tura harshensa a cikin kunnena.
"To nuratu fa?"
Nafaɗa a bazata.
Murmushi yay mai sauti.
"Aishata rigima nifa nuratu itake haukan sona ammani nagaya mata gaskiya idan na aureta zumuncinmu xe lalace sabida matiƙar kina tare dani wallahi babu macen dazanwa adalci ki tayani da addu'a naiwa sakina adalci domin harga Allah kece da zuciyata".
Hawayen daɗi na zubo sannan nace to mai tace?"
"Ta fitar da miji nan da two weeks bikinta amman

Please Login or Register in order to submit comment