Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

daga motar ta shiga kkrin fiddo kids dinta, Karasowa yyi ya taimaka mata ya sauko da boyz din daga cikin motar su hudu, Arshaq dan shekara shidda me sunan late dad dinta wato umar ne ya dinga jan mayafin jikinta kmr xae yi kuka yake cewa "Mommy ni ban ga daddy ba, he left us and go, tell him to come back plss," Dr Sharif yyi murmushi ya dafa sa yace "C'mon big boy, tot yhu said yhu were hungry or ain't yhu any more, mu je momy ta baka noodles daddy na xuwa vry soon, d'an daddy" Afeefah ta tabe baki tace "Kai ma ka kula sa Dr" Sir Haiydar me sunan Dr Aliyu d'an shekaru takwas a duniya tuni yyi gaba ya bar su tsaye gun kmr ya san Inda xa shi din nn tsabar miskilancin yaron, halinsa tsaf na Dr Aliyu Sharif, bbu abinds ya mance bae dauka ba na halin me sunan na shi, so so gentle, smart nd brilliant, Afeefah ta bude baki tace "Ji min Yaro, ina kasan xa ka, C'mon come back" dariya Dr Sharif yyi yace "ji min Mata, Mutum da gidansa kice bae san inda xa shi ba, ko kin manta gidansa ne nn din" dariya ita ma tayi tana kallon dan baturen d'an nata da ya juyo yana kallonsu kamanninsa sak babansa. Fadila ce ta fito daga balcony ta taho da sauri ta rungume yayar tata cike da farin cikin ganinta tace "Wayyo Antyna har na gaji da jiran ku, sannun ku da xuwa" Afeefah tayi dariya tace "A'a ni dae kar ki kada ni" Fadila tace "Ina yayanmu fa" Afeefah tace "Xae shigo anjima" kama hannun Ashraf me sunan Abbansu wato Mahmoud tayi tana rungume da yayarta har lkcn suka nufi cikin gida, Dr Shariff ya bi bayansu rike da Arshaq da Sudais me sunan Abban kaduna, saukansu knn Abuja daga Lagos, Aliyu xae xo wani aiki ta takura sa sae ya taho da su don tana son ganin 'yar uwarta, Dr Sharif ne yaje dauko su airport, Aliyu kuma ya tafi yin abinda ya kawosa, in ka ga Zainab ka rantse kace ba ita bace, duk ta ajiye yarinta da kuruciya ta xama babban mace uwar maxa, bbu mai jin kansu da yayanta rabin ranta, suna xaune lfya cike da kaunan juna da 'ya yansu maxa, shekaran da ya wuce ta kare karatun ta na Bio chem, sae dae Aliyu bae yrda tayi aiki ba, bata kuma damu ba don bbu abinda ta rasa gun mijinta sirrinta, Fadila ma 'ya yanta uku ynxu 'yan biyu maxa da mace takwarar Zainab, ita ma suna xaune lfya da mijinta me sonta me kaunarta kmr ransa, Abba kam 'ya ya matan da yake ki a da duk sun cika masa gida da jikoki maxa, don Jiddah ma duk 'ya 'yanta maxa ne, hka ma Rahmah, Mami kullum cikin gode Allah take da ya axurtata da 'ya 'ya mata, Gasu duk xaune gidan maxajen su hankali kwance, so da yawa ta xauna in ta tuna wahalar da tayi a baya sae kwalla ya kawo mata tayi murmushi tace 'ya 'ya mata Rahamah ne.


Da hka nake kara maimaita cewa Duk _'YA MACE KYAUTAR ALLAH_ ce ga wanda bae sani ba.
Alhamdulillah a nan na sauke littafi na me taken 'ya mace kyautar Allah, kuskuren da nayi a ciki Allah ya yafe min.
Story $ Editted by My humble Khaleesat Haiydar (Miss Perfect) Lol

Written By Ashmaad (Eeshatullah Goni) my greetings goes to our fanz round the globe. We love yhu ol.

Mun sadaukar da littafin nn xuwa ga ko wace 'Ya mace round the globe.




Copied by Umar Dalha
Compiled by Princess Aysha Muhammad
Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment