Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fadawa mai girma governor yayi min tsakani dakai ka kyaleni nayi sana'a ta kaje ka nemi 'yar iska kuyi iskancinku amma ni ba wannan na fito ba."

As yaji ciwon magangunta Wasila butuluce meye bai yi mata ba a rayuwa da girmansa da komai take fada masa irin wannan maganar.....Shiru yayi bai sake tankawa ba Ita taci kunu tana tauna cingum dinta jefi jefi tana amsa waya Camas na baya da tata wayar a hannu tana chating duk tana jin abunda sukeyi tana ganin idan da itace Wasila da gudu zata amince wallahi ai duk sana'a ce a wannan zamanin samun irinsu As zaiyi wuya kuma ta fahimci mutumin bashi da mugunta iya kudi yana sakar musu ya kaisu su dungo siyayya harda ta banza ya biya kudin kuma ya basu wasu ita kam idan ya nemeta zata amince masa da gudu.


****
Washe gari gidan redion *Salama* suna bude tasharsu da abunda suka fara kenan "Jama'ar gari da misalin karfe takwas da rabi na dare zamuyi hira da Hajiya Wasila 'Yar gaske a filinmu na Siyasa kowa ya kasance da redionsa a kusa dashi a dai-dai wannan lokaci domin yaji abunda yake tafe da wannan shahararriyar 'yar siyasar."

Gari ya dauka kowa na jiran lokaci......Labari ya iske Ahamdu ta bakin abokinshi Khalifa wanda yake mara masa baya ga dukanin harkokinsa tare sukeyi kuma shine a matsayin mataimakin shi idan Allah ya basu mulki a hannunsu.........Sam bai wani damu ba da jin wai zai ai hira da yarinyar a tashar redio ta *Salama* yasan dai zancan gizo baya wuce na 'koki shirme ne zasuyi tayi har su gaji su daina, Khalifa kuwa yasha jinin jikinsa jiran lokaci kawai yake yi.

***
Karfe takwas da rabi an soma gudanar da shirin *Siyasarmu*
Jama'ar gari na makale da redionsu da wayoyinsu.

Mai gabatarwa ya fara magana kamar haka....

"Jama'a yau filin namu na da babbar bakuwa Hajiya Wasila 'Yar gaske wanda tun kafin zuwan wannan lokacin muke ta sanar daku cewar zata shigo cikin shirin Siyasarmu domin ta warware mana zare da a bawa kan wata kullalan kulli dake faruwa a wannan jahar wanda jama'ar gari basu sanshi ba yau dai tace bari ta shigo wannan fili ta fasa 'kwan! kowa yaji ya san abunda ke faruwa 'yan takarkarin da suke gwabzawa guda biyu, masha Allah *'Yar gaske!* filin Siyasarmu ya shirya tsaf hakanan masu sauraro suma sun shirya suna sauraranki."





_Muje Zuwa_
*BINTA UMAR ABBALE*
[7/16, 10:37 PM] Bintu: *'YAR BANGAR SIYASA!!*
🌺 romantic love story🌺
*NA:*
*BINTA UMAR ABBALE 🍒*
*🌍Manazarta Writes asso*
_'Kungiyar masu nazari da aiki da Ilimi_
~~~~~~~~
*NA KUDI NE.......!*
_Ga masu bukatar karanta book din zasu tura #300 Vip gruop #600 accont din da za'a tura kudin.0542382124.......Binta Umar gtbank....Idan katin waya mutum zai tura sai ya same ni ta wannan numbars din....07084653262_08089965176 sai na fad'i yanda za'a biya kud'in.....Mutanan mu na Nijar idan kuna bukatar book din zaku tura dala dari ta wannan numbars.......90899076_88137740 katin airtal ko orange_


*YABON GWANI YA ZAMA DOLE*
🕺🕺🕺🕺🕺🕺🕺

*PEGE DIN YAU KACOKAN! NAKI NE UWAR ARZIKI MACE MAI FARAR ANIYA DA FARAR ZUCIYA KINYI MIN KINA KAN YI MOMYNA FATIMA MUSA NIJAR ALHERIN ALLAH YAZO INDA KIKE DAKE DA ZURIARKI BANTA'BA MU'AMULA DA MUTUM IRINKI BA BANI DA BAKIN GODIYA A GURINKI MOMY ADDUA CE A TSAKANINA DAKE UBANGIJI ALLAH YA DUBA 'KARSHEN KI YASA KI GAMA LAFIYA ALLAH ABUNDA KIKEYI MIN ALLAH YAYI MIKI MOMY BAZAN TA'BA MANTAWA DAKE BA DOMIN KINYI MIN ABUNDA BAZAN MANTA DASHI BA NAGODE NAGODE NAGODE ALLAH YA AMFANI ZURIA👏🏻*
~~~~~~~~~~~~~
*Free Pege13*
Cikin zazza'kar muryata tayi sallama har da addua kamar wacce za tayi abun arziki...."Bisimillahi rahamanir rahim rabi sharali sadari wayasirli amri wa'alal u'kudatun millisani yaf'kahu 'kauli ameen ya Allah, to jama'a assalamu alaikum warahamatullahi ta'ala wabarakatuhu kamar yanda mai gabatarwa ya fada musu suna hakane nice Wasila 'Yar gaske 'yar partyn mai girma Governor Lawan Rabo governor da ba za'a ta'bayin irinshi ba insha Allah to a yau dai na shigo wannan filin ne domin nayi tankade da rairaye kana kuma na fed'e muku biri har hutsiyarsa, to jama'a hausawa nacewa yabon gwani ya zama dole dan haka kafin in fara cewa komai zan yabi maigirma Governor na saboda ya cancanta a yabe shi duba da irin dumbin ayyukan da yake a wannan jahar tamu......*A dad'e anayi sai gaskiya Engineer Turmi kake sha sassaka! Gugan 'karfe sha kwarafniya! kayi mun gani jama'ar gari sun gani sun shaida! mun shaida! A daka a bari dole uwar na'ki! ayi ayi a hakura kai d'in dai kaine duk inda akaje aka dawo sai kai!!! Engineer ma'kiyan ka! sai da su mutu domin ka riga kayi musu nisa sai dai kallo daga nesa! mu dai kaine gwaninmu kai muka za'ba jama'ar gari kai suka za'ba kawai dai 'yan adawa nayi musu romon baka da kuma al'kawaririkan 'karya! tare basu tsohiyar hanci domin a siyi kuri'arsu mu mun yarda da kanmu ba sai munyi kamfen ba insha Allahu babu canji da yardar Allah sai mun maimaita 4+4 Ba sauyi insha Allahu."
Ta kare maganar tana sauke nuffashi, Mai gabatarwa yace."Hajiya Wasila wannan yabon da kikeyi fa ni sai nake gani kamar kune kukeyi irinshi dan tuntuni jama'ar wannan jahar tamu suka dawo da rakiyar wannan gwamnati a cewarsu har yanxu basu gani a 'kas ba ance za'ayi mugudanar ruwa kana za'a saki wutar lantarki za'a biyawa yara kudin makaranta za'a gina sabbin makaranta da asibitoci da dai duk ayyukan da mai girma governor ya fada zaiyi kafin hawansa kujerar mulki shuru kakeji malam yaci shirwa wasu ayyukan idan an fara gadan gadan sai ajiye a shiga wata sabagar gashi yanzu har kunci shekaru uku akan wannan kujera babu wani sauyi da suka gani shiyasa suke ganin gwara su nemawa kansu mafita tun kafin dare yayi musu."

Wata siririyar dariya ta saki tace"Haba d'an jarida kasa kunne kaji da kyau!! Wallahi wannan gwamnatin ayyukanta daban suke dana sauran gomnonin da suka gabata haba Alaji ka duba babbar gadar da mukayi wacce ta fara tun daga farkon titi gwaron dutse bata tsaya ba sai da takai unguwar na'ibawa, wannan katuwar kwatar ta jakara mun rufe ta ruf! idan ana ruwa mutane hankalinsu akwance duk wannan fargabar da suke a da sun daina sai ka fada min wace gwamnati ce tayi wannan aiki."?

''To ai ba anan take ba 'Yar gaske sufa jama'ar gari suna magane akan al'kawarrikan da kuka dauka baku cika ko daya ba ba wai gada da aikin katuwar kwata ne ya damesu ba burinsu kawai suga ruwa da wuta kana kuma 'yayansu su samu ingantaccan ilimi har yanzu fa akwai makarantun da suke zama kan buhu babu banci da sauran abubuwan amfani kuma kafin hawanku wannan kujera kunyi alkawarin kan zaku inganta ilimin yara kana kuma kuyi karin albashi ga ma'aikata."

"Humm! ai kaji gareje irin na mutane jama'a basa tsayawa suyi aiki da lura wannan gwamnati fa kafin hawanmu akwai abubuwan da muka tarar akai akwai tarin bashishshika da gwamna na baya ya bari bai biya ba tilas! mu muka biya wanda har yanzu ba'a karasa ba haba jama'ar gari ku kwantar da hankalinku kamar tsumma a randa insha Allahu dukanin abunda mai girma gwamna ya ambata zaiyi to zaiyi ku dai kawai ku mara masa baya a za'be na gaba ya maimaita insha Allahu zakuyi mamakin aikin da zaiyi muku kano zata koma tamkar kasar waje saboda yanda za'a gyarata da titina da makarantu da asibitoci da sauransu."

" 'Yar gaske na tabbata jama'ar gari na sauraranki da duk bayanai da kikeyi to amma inda gizo ke sakar anan shine! sufa a halin yanzu duk wata magana da zaku fito ku fad'a a yanzu ba zasu dauketa da muhimanci ba saboda zuciyarsu ta riga ta gama makancewa da kaunar wannan d'an tahalikin mutumin wato *Ahamadu Musu* wanda suke masa inkiya da *(Ba'iya ka!)* shine nima nake ganin gwara kawai ku hakura ku bar masa tunda a zahiri kamar yafi ku mutane a wannan tafiyar."

Dariya ta saki harda tafa hannu "Oh! mutane kenan!? Ni wallahi ma abun mamaki yake bani idan naji suna kiran wannan mutumi da sunan dan takarar gwamna banta'ba jin inda *Gwauro* yayi mulki ba babban mutumin dan kimanin shekaru ar'abain da biyar yana zaune banu aure ai dole a bunkice shi.....To jama'a yau dai bari na fad'a muku abunda baku sani ba akan wannnan mutumi da kuka nace ya zama shugabanku.....Ahamdu dai tunda yake bai ta'ba aure ba duk wani mai shakku yaje yayi bunkice akai, yana zaune a gidanshi yaci karansa babu babbaka ya kawo duk macen da yake so yayi mu'amula da ita tamakar matarshi....Jama'a ni Wasilatu 'Yar gaske zancen dai da nake muku nima ya auna ni a gidanshi Allah ne ya tseratar dani nasan mutanan da suka je gidanshi kar'bar tallafin da yakeyi duk karshen wata sun gani lokacin da ya sanya aka daura min ankwa babu ji babu gani ya sanya aka shiga dani ciki gidanshi a kulle da kwado..... dan jaridar ya katseta da fadin" To Yar gaske ya akayi kikeje gidanshi bayan kowa yasan ke ba 'yar bangaranshi bace shin ko zaki fadawa masu sauraranki dalili."?

Shiri fa ya dauki zafi!!

Zama ta gyara tace"Eh tabbas jama'a zasu zargi haka to abunda ya kaine gidanshi shine sati biyu da suka wuce yazo har kofar gidanmu da niyyar yaudarar kanwata sai ni kuma Allah ya nuna min shi ya dauki makudan kudi ya bata nice nan na hanata ta'ba kudin washe gari na nufi gidanshi domin na bashi kayanshi sai na tarar yana rabawa jama'ar gari kudi......Kafin nayi aune! kawai na ganshi tare da wata mata a kaina tana nuna masa ni wai nice! 'kawata Camas! da muke tafiya tare ta shiga rudani a gaban mutane ba tare da yayi wani bunkice ba ya kira police yasa aka buga min ankwa aka tasa 'keya ta cikin gidanshi a kulle to wannan damar ya samu yaso ya biya bukatarshi a kaina sai Allah ya kare ni."

Dan Jaridar maganar tasha masa kai sosai.....Ashe bashi kadai ba harda jama'ar gari dake sauran shirin kafin kice kwabo zantuka sun soma tashi a garin wanda tun kafin a rufe shirin gari ya hargitse da hayaniya kowa na fadin albarkacin bakinsa kan Ahamdu ashe dama bashi da aure Gaskiya magana ta fito kan zargin da mutane ke masa gurin bada kudin da yake a cikin gidansa yana lalata da 'yayan mutane, sai wad'anda akayi abun a gabansu suka fara gazgatawa har suna bada larabi zance fa yayi tsanani a gari anata kace!kace! masu tsinewa Ahamadu sunfi yawa kan wadanda suka karyata maganar.


Wani irin gumi yake tsiyayarwa a jikinsa ita kanta rigar dake jikinsa sai da ta jike saboda tsananin tashin hankali ashe dama alkairi yana zama sharri! bai ta'ba nadamar zamanshi a haka ba sai yanzu shin wai yama akayi yarinyar nan tasan bashi da aure.....Shine taje ta kwancewa zani a kasuwa tilas masu karamin tunani su gazgata maganarta, Innalilihi wa'ina ilaihi raji'un! bai ta'ba tunanin al'amarin siyasa ya kai hakaba amma kuma wannan siyasar da sukeyi kamar ta sa'bawa dokar 'kasa 'kazafi! babu shi a siyance.
*Humm! Ahamdu kenan har yanzu baka san meye Siyasa ba.!*

Garba da Hadi suka fusata sosai Suka mike cikin zafin nama zasu fita Khalifa ya dakatar dasu da fad'in"Ina zakuje a wannan halin."? Garba Yace."Yallabai yarinyar nan yau sai tayi nadamar uwarta bata haifeta ba mu za tayiwa 'kazafi! banta'ba ganin butulu irinta ba, wallahi da ba don Yallabai yace tun farko a kyaleta da yanzu na zubar mata da hakora da tuni tana kwance tana jinyar kanta dan sai nayi mugun sa'ba mata kammani."! Khalifa yace."Ku dawo ku zauna ku samu nutsuwa." Suka koma suka zauna suna huci! yanda suka fusata niyyarsu subi Wasila gidan redion tana fitowa suci ubanta sai kuma aka katse musu hanzari.....Khalifa yaje ya zauna kusa dashi ya sanya hannu ya dafa kafad'arshi a hankali yace."Siyasa ce f........! katse shi yayi ta hanyar d'aga masa hannu Khalifa ya tsira masa ido ganin yanda duk ya wani burkice har yanzu yana digar da gumi kamar dakin babu Ac 'yan ya tsunsa biyu ya d'ora saman fatar le'bunansa ya tsurawa guri daya ido yana girgid'a kansa.






_Muje Zuwa_
*BINTA UMAR ABBALE*
[7/17, 10:05 AM] Bintu: *'YAR BANGAR SIYASA!!*
🌺 romantic love story🌺
*NA:*
*BINTA UMAR ABBALE 🍒*
*🌍Manazarta Writes asso*
_'Kungiyar masu nazari da aiki da Ilimi_
~~~~~~~~
*NA KUDI NE.......!*
_Ga masu bukatar karanta book din zasu tura #300 Vip gruop #600 accont din da za'a tura kudin.0542382124.......Binta Umar gtbank....Idan katin waya mutum zai tura sai ya same ni ta wannan numbars din....07084653262_08089965176 sai na fad'i yanda za'a biya kud'in.....Mutanan mu na Nijar idan kuna bukatar book din zaku tura dala dari ta wannan numbars.......90899076_88137740 katin airtal ko orange_


_*Allah dan tsarkin mulkin ka, Allah dan 'karfin ikon ka, Allah da buwayar ka, Allah dan jin'kan ka, ka azurta wannan baiwa ta ka Hauwwa'u da sanyi idaniya👏🏻 Ya Allah munyi tawassali da Annabi Muhammadu SAW kayi mana dominsa Allah ka azurta Hauwwa da 'yaya masu albarka👏🏻 Allah ka yaye mana hijaban da suke lullube ka biya mana dukkanin bukatanmu na alkairi👏🏻*_
~~~~~~~~~~~~~~~
*Free Pege13*
Khalifa ya dafa kadarshi a karo na biyu yace."Duk abun fa ba na tashin hankali bane naga kamar ka dauki al'amarin da zafi tuntuni na fada maka dama siyasa ta gaji haka dole ne kafin mutum ya kai gaci yayi ta fuskantar kalubale iri-iri amma a zahirin gaskiya abunda su kayi basu kyauta ba ai abun ya shigo da cin zarafi kuma ni banga laifin yarinyar ba domin sanya ta sukayi su biya ta shiyasa na hana su Garba daukar mataki a kanta, ka kyalesu kawai kar ka tofa wata magana shiru ma magana ce, surutu kam da kace nace na jama'ar gari ka dauke kanka a kai idan sun gaji zasu bari amma kuma munanan kan bakanmu babu gudu babu ja da baya.....Ya dago jajayen idanunsa yana kallonshi yace."Wane irin mataki zan dauka kan yarinyar."? Khalifa yace."Kawai ka kyal....." Wasa ma kenan!!." yayi saurin katse shi ya cigaba da cewa"Wancan karon ta zage ni! kace in kyaleta wannan karon tayi min 'kazafi na zina abunda na tsana a rayuwa ta kace na kyaleta No! kai kanka kasan 'karya ne wallahi ba'a haka dani da farko na tausaya mata a matsayinta na 'ya mace kankanuwa yasa na rabu da ita na kuma bata damarta a siyance tayi abunda take so amma abun ya wuce gona da iri da gaske takeyi yarinyar kana maganar sata sukayi ko basu sata ba za tayi tunda bata kaunata yana da kyau in nuna mata asalin waye ni."!!

Khalifa ya sauke ajiyar zuciya yace."To yanzu kai me zakayi mata kake wannan maganar."? Kai tsaye yace."Auranta zanyi." Khalifa ya kalleshi da mamaki a fuskarsa....."Aure."!? yafada yana jimantawa....."Kwarai kuwa wannan ce hanyar da zanbi inci mutuncinta yanda raina ke so."Khalifa ya jinjina kai yana mamakin al'amarin yanzu duk tsayuwar ka da tsantseninka da bin diddiginka sai ka kare kan wannan yarinyar da bata da tarbiya." wani irin murmushi yayi kana ganinsa kasan na mugunta ne yace."Wai Khalifa ka mance waye Ahamdu ne? kai kana tunanin auran zanyi shine da manufa mai kyau! No! zan aureta ne kawai dan in nuna mata iyakarta." Khalifa yace."Sai nake ganin da ka sauya wata shawarar wannan ba tayi ba bana so ka auri yarinyar nan ka keta mata haddi sannan kuma ka saketa daga baya." Wani irin kallo yayi masa yace."Baka so na keta mata haddi ita ta keta nawa! kai kana tunanin wannan yarinya zaka sameta da wani Haddi a kanta tana daukar sunan budurwa ne kawai amma bata da maraba da bazawara so kar ka wani damu da wannan matakin da zan dauka zan aureta ne dan in cimma munufata a kanta harkar siyasa kuma babu gudu babu ja da baya da kaina zan dauketa in kaita tashar da taje ta gabatar da sharrin nata ta warware musu ku'lalliyar data 'kulla."

Khalifa yace."To ai shikkenan shawarar tayi ma'ana dan gaskiya nima yarinyar tayi mugun bani haushi na lura ta dauki lamarin da zafi kuma akwai kuruciya a tare da ita." Girgiza kai yayi yace."Koma meye a tare da ita ni zanyi maganinta sai 'kura ta lafa tukkuna zan sanya su Hadi suyi min bunkice a kanta dan na lura zaman kansu suke da mahaifiyarsu....duk inda iyayenta maza suke zan sanya a buncika min su."

Kira ya shigo wayarshi dake gefe guda a ajiye ya mika hannu ya dauka a nutse..."Hajiya Babba ce matar mahaifinsa ta farko Cikin girmamawa ya gaisheta ta amsa babu walwala sosai yanda yaji muryarta a cunkushe yasan ta samu labarin abunda ke faruwa yace."Hajiya kunanan lafiya ko."? Ta amsa lafiya lau idan ka samu dama kazo gobe idan Allah ya kaimu zamuyi magana da kai." Yace."Shikkenan Hajiya Allah ya kaimu lafiya." Ta amsa da "ameen." Sallama sukayi ya kashe wayar yana kallon Khalifa yace."Zancan dai daya ne hajiya ta samu labari ko da yake ma'abociyar sauraran redio ce taji da kunnanta na riga nasan maganar da za tayi min kenan maganar aure wanda saboda maganar yasa na dauke kafata da zuwa gidanta duk zuwan da zanyi sai ta kawo min tallan mace wanda hakan ba ra'ayi na bane ni nafi so inga mace da kaina na aura ba sai an kawo min ba, magana dai duk ta 'kare gobe insha Allahu zan sanar mata da cewar na tsayar da matar da zan aura kalas."!
Khalifa yace."Shikkenan kuma maganar Zainab ta tashi kenan dama kuma mune muke ta naci kana wulakanta mu." Yace."Khalifa ina jin kunyar Hafsa ne wallahi shiyasa ma zaka ga sau tari bana son zuwa gidanka saboda bana so ta dinga kallona da wata manufa tayi min alkairi na 'ki kar'ba, Zeey bata da makusa ta ko wanne bangare tayi kawai bana so in auri abunda baiyi min ba gudun shiga hakki ka basu hakuri da ita da kanwarta." Khalifa ya mike yana fadin"Ni zan wuce gida sai yadda ta yiwu mu bari gari yayi lafiya tukkuna sai muyi magana kan kazafin da akai mana." Ya mike yana fadin"Eh wannan ce shawara mai kyau.!!!!


To a ranar da al'amarin ya faru Wasila bata kwana a gidansu ba, domin mai girma gwamna najin irin 'baram'baramar da tayi sai kawai ya sanya security suzo su dauketa saboda yasan idan ta fito za'a iya ragargaza mata kai!! aikuwa hakan ce ta kasance da mabiya Ahamadu dan sun shirya tsaf sunyi dafifi a farkob titi suna jiran fitowar 'yar gaske da 'yan rakiyarta irinsu Camas! suyi musu tsirara su dake su...... da kyar Jami'an tsaro suka sha dasu Wasila ita kanta ta furgita da al'amarin.....Sai salati takeyi ganin yanda take hango jama'a da shar'ba! shar'ban makamai da bulalai! a hannunsu suna hayaniya da kiran sunanta wai duk ita suke nema wai!! tasan da sun ritsata kuma sai buzunta.

A daran mai girma governor yayi mata wanka ta 'yantu a siyance ta tashi daga 'yar banga ta koma cikkakiyar 'yar siyasa mai lasisi mai al'bashi kamar ma'aikaciya ya sanya mata miliyan hamsin a account dinta kana ya damka mata mukullin mota yar yayi ya bata dankareren gidansa dake tishama, gida na gani na fad'a cikin GRA babu abunda babu a ciki na more rayuwa........Mai girma governor yace ba zata koma gida ba tukkuna sai nan da sati biyu kura ta lafa tukkuna sai ta koma sabon gidanta tunda jama'ar gari basu sani ba hakan zaifi kwanciyar hankali itama sai taji wannan shawarar tayi mata saboda tana jin tsoro ta koma gida azo a kasheta da daddare sai ta kira Rashida a waya ta sanar mata da halin da ake ciki tace ta fadawa mahaifiyarsu ta kwanta da hankalinta duk wani alkairi da jin dadi na duniya sun samu." Da jin wannan magana da wasila tayi sai duk suka kwantar da hankalinsu ya tsumma a randa suka cigaba da rayuwarsu a hankali kwance.....Wasila da Camas! suka cigaba da zama a government house alhazawa nayi musu facaka da kudi Camas! sai tsikarar duniyarta takeyi da tsine babu abinda ya dameta Ita kuma Wasila sai kaf-kaf take da budurcinta duk 'kwakwar mai 'kwakwa dole ya hakura.


***
"Wai Bitan! Malam mai allo yasan abunda ke faruwa kuwa da zuriar d'an uwanshi Habibu wannan rayuwar dasu Uwani sukeyi ba rayuwa bace yarinya 'kankanuwa ta zama karuwar karfi da yaji gari ya dauka da maganar Wasila har wani kirari ake mata da *'Yar gaske!* yarinya karama ta fantsama kanta har siyasa yau ta zagi wancan gobe ta shiga redio ta zagi wancan tayi shigar banza ta fita a gari tana zubda mutunci ni ganauce ba jiyau ba sati uku da suka wuce na ganta tare da wani hamshakin mai kudi a mota yarinyar nan yi tayi kamar ma bata sanni ba ta dauke kanta."

Matar da aka kira da suna Bitan! ta gama gyara itacen dake cikin murhu ta karaso kan tabarmar da kanwarta ke zaune tace."Wallahi Kattime bamu san abunda ke faruwa ba kinga mu nan muna cikin karkara gashi sai muyi sati bamu kunna redio ba ballanta muji abunda ke faruwa a gari kune mutanan cikin gari kunfi mu sanin abunda ke faruwa amma bari malam din ya shigo sai ki fad'a masa abunda ke faruwa inyaso tin kafin abu yayi nisa yayiwa tufkar hanci." Haraja tace."Aikuwa ba zan tafi ba har sai naga shigowar malam gidanan na fad'a masa abunda yake faruwa dan wallahi ina jin tsoron yarinyar nan ta haifo d'a mara ido." Bitan! tace"Ai yamma tayi yanzu yanzu zakiga ya shigo kin san yamma nayi yake tashin al'majiransa su tafi bara sai kuma takwas na dare su sake zama." To kafin ma ta rufe bakinta sai gashi yayi sallama ya shigo cikin gidan.....Yana sanye da farin yadi babbar riga da 'yar ciki kanshi nan nad'e da koran rawani hannunsa rike da carbi fari tas! Bitan! tayi saurin mikewa tsaye tana masa barka da zuwa da sauri ta dauko masa buta wacce ke cike da ruwa ta mika masa asuwaki ya fita waje domin daura alwala lokacin sallahr magariba ya gabato dalili shine limamin babban massalacin dake 'karamar hukamar Garko.






_Muje Zuwa_
*BINTA UMAR ABBALE*
[7/17, 9:28 PM] Bintu: *'YAR BANGAR SIYASA!!*
🌺 romantic love story🌺
*NA:*
*BINTA UMAR ABBALE 🍒*
*🌍Manazarta Writes asso*
_'Kungiyar masu nazari da aiki da Ilimi_
~~~~~~~~
*NA KUDI NE.......!*
_Ga masu bukatar karanta book din zasu tura #300 Vip gruop #600 accont din da za'a tura kudin.0542382124.......Binta Umar gtbank....Idan katin waya mutum zai tura sai ya same ni ta wannan numbars din....07084653262_08089965176 sai na fad'i yanda za'a biya kud'in.....Mutanan mu na Nijar idan kuna bukatar book din zaku tura dala dari ta wannan numbars.......90899076_88137740 katin airtal ko orange_


*PEGE DIN NAKU NE*
👨‍👨‍👧
*MYSON, NAJIB SA'ID*
Tare da kai da
*LAWAN RANO*
Nagode kwarai da kulawar ku akan wannan book din Allah ya 'kara kauna ya baku mata na gari👏🏻
~~~~~~~~~~~~~~~~

*Free Pege14*
To ganin Malam mai allo ya nufi masallaci yasa suma suka daura alwala domin gabatar da tasu sallahar kafin ya shigo gidan su tattauna abunda yake faruwa, suna zaune kan tabarma ya shigo bakinsa da sallama kamilin mutum ne wanda karatun al'kur'ani ya ratsa shi fari tas dashi kana ganinshi kaga bafulatani usul......Bitan! ta gyara masa tabarma ya zauna yana fad'in"Ashe bakuwa mukayi a gidan Hajara kece kike tafe."? Ta amsa da "Eh wallahi malam tun kusan azuhur nake gidanan Bitan tace min kana tsangaya tare da yan makaranta malam ya gida ya damuna dafatan duk mun same ku lafiya."? Ya aje carbin hannunsa a gefe ya amsa da fadin" Lafiya lau Haraja ya yara ya mai gidan naki."? Duk sunan lafiya kalau wallahi ai yace ma a gaishe ku da kyau."! To masha Allah muna amsawa amma dai za kiyi mana kwana biyu kafin ki koma." Murmushi tayi "A'a malam gobe nake sanya ran komawa dama muhimaniyar maganace ta taso wanda shi mai gidan nawa ne ma yace lallai nazo na shaida maka abunda ke da akwai." To Allah yasa alkairi Hajara ina sauranki." Malam mai allo ya gyara zamanshi yana fuskantar Hajara wacce ta soma warware masa abunda ke faruwa ga iyalin Dan uwanshi Yahuza mai rasuwa.........Ta kara da cewa"Malam yana da

Please Login or Register in order to submit comment