Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hakan. Baba Sardauna da suke jin komai duk da ba ganin Hajiya Majdiya suke da ™yau ba ya ce,  Kutashi kuje ku duba mike faruwa. Kuma ku dama duk bidirin da kuke baku sanar musu ba ne? .
      Da mamaki Umma tace,  Sun sani fa gaskiya, sai dai in ´ar uwarsu bata sanar musu ba. Dan tun ma ana duba yaran nan kamar cousin sister Winsu ce yarinyar nan Mariya tazo sashen Ajwaad Win. Tare da ita ma likita ta sanar mana komai ai. Amma dai bara muga mike faruwa to .
     Dama su Uncle Mahmud har sun fice, dole shima dai Abah ya tashi yabi bayansu......

     _______&

      Su RK basu san mike faruwa ba, suna can sashen AA jira kawai suke ya farka musamman Yaya Fawzan da aka ™ara bama labari kaf. Shi kansa dai Babban Yaya yau bakinsa akwai magana. Dan a hakan ma sai jehota yake Wai-Wai su RK na dariya. A haka su Maimoon da aka saka gyaran sama suka sakko, sun share ko'ina tas sun saka ™amshi mai daWi, dai-dai nan Oum itama ke fitowa a Wakin Maanal tare da Hajiya Shuwa data shigo gidan yanzu babu daWewa saboda kiran da Oum tai mata ta mata bayani. Ba ™aramin shock kuwa itama Hajiya Shuwa ta shiga ba. Matu™ar tausayin Maanal ya kamata, dan harga ALLAH data san yarinyar nan virgin ce da batai mata kalar gyaran can ba, dan ko'a hakan dama tana tausayama yarinyar saboda gyaran datai mata ko mace mai haihuwa uku iyaka kenan. Amma ita tayi ne dan samar da nutsuwa a zamantakewar auren. Shi rashin samun mace a cikakkiyar budurwa a daren farko nada wata illa ne koda ace mijin ne ya santa a mace kafin aure. Sai ya dinga sakama namiji zargi da wasu-wasin bayan shi akwai wani ™ila a gefe. To wannan ™ofar ce suka shirya toshewa gaba Waya a zamantakewar Ajwaad Win da Maanal.
        Ta tabbatar ma Oum da kafin ma ayi Winkin ne ta sanar mata da bazata bari ayi ba. Akwai magungunan da zata haWa mata da ganyayyaki ta dinga sit bath cikin ´an kwanaki zata warke komai ya koma normal, amma ko yanzun ma bata Saci ba in sha ALLAHU zata tsaya akan Maanal Win. Da wannan zancen suka fito zataje gida ta haWa kayayyakin ita kuma Oum tace zata kira Ammie itama a sanar mata wannan daddaWan labari har ma da su Shahidah. Sai dai me suna sakkowa hayaniyar da gidan ta Wauka ya shiga rige-rigen shigewa cikin kunnuwansu. Da sauri suka ™arasa sakkowa dai-dai suma su Babban Yaya na fita dan ganin mike faruwa...........
'þ



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ´ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =ØÞ=ØOÞ_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =Ø-Þ=ØOÞ_*
*_Typing=ØòÜ_*








*_=ØžÜAJIYA A DUHU....=ØžÜ_*




*_Bilyn Abdull ce >ØÝ<Øûß_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ™ai._

*_My TikTok account =ØGÜ_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=ØGÜ<Øûß_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=ØÞ=ØÞ<ØÃß<ØÃß_

*_BOOK 2_*
<ØÝþ–'8þã 0þã


______________


........Tofa babbar magana. Dambe ne fa ya har™ume tsakanin Mariya da ™awayen Momyn Nibras. Dan suna shiga sashen basu kula kowa ba suka haye sama Momyn Nibras Win na ™walama Mamy kira. Mamaki yasa duk ´an uwan nata ™o™arin tsaida su amma basu saurarensu ba sai ma hankaWe duk wadda ta nema taresu suke cike da bala'i suna faWin ba dasu zasuyi ba Mamy ce daidai da su. A haka suka ™arasa hawowa falon saman. Sai kuma duk suka ja tunga ganin su Aunty Rufaidah dake jiran dawowar Hajiya Majdiya, suna a Wakin Mamyn ne kwakwazon su Momyn Nibras ya fito da su. Jinin Darma manyansu da yaransu jinin girma ne da kamun kai, ALLAH kuma ya musu kwarjini wannan tamkar a jininsu ne.
     Aunty Siyama ce ta ce,  Lafiya kuwa haka Hajiya su wanene ku? .
   Ji sukai sun kasa mata da hargagin da suka shigo. Momyn Nibras ta ce,  Wajen Kamila muka zo .
        Amma ko wajenta kuka zo bayin ALLAH ya ™yautu ku shigo mata gida a haka kenan? Kar ku manta nan fa sirrinta ne, inama laifi ku jira a down stairs amma har upstairs babu wani excuse. Wannan take hakkin Wan adam ne, sannan babu girma sam .
    Mariya dake hawowa ta ce,  To dama wannan suna da girma ne in ba na jikinsu ba. Wai baku ganeta bane, uwar waccan yarinyar ce fa matar Fawzan da akama kishiya .
     Da mamaki kowa ke kallon Momyn Nibras a karo na farko. A fusace Momyn Nibras Win ta ce,  Ke kuma a suwa ana magana da manyan gida kina saka baki ´ar a jira aci a wanke kwanika. To ahir Winki da saka baki anan. Dan ke baki isa ba ita Kamilar ce dai-dai dani. Idan kuma ba tsoro ba ta fito nan muyita naji dalilin yima gudan jini na kishiya bada saninta ba, dan an ga munyi kawaici mun kauda kai kuma yau ™aton banza ya Waga hannu ya mata har mari uku dan ta nema sakinta. To ina son naji ita ta saka shi yay marin ko kuwa raWin kansa ne? .
        Ikon ALLAH yau naga masifa. Yo ita ´ar taki har wacece da baza'a mata kishiya ba. Juyar da bata haihuwa sai dai taci takai masai kullum. To mu ´an duguy-duguy muke son gani dan gidan Darma gidan ´a´ane kema kin sani. Mariya ce da wannan murtani a jarabe. Aiko kalmar juya da aka kira Nibras da tafi komai yima Momyn Nibras ciwo yasa Mariya na rufe baki ta sauke mata mari. Tace manyan matan da tazo dasu wai ™awayenta wai suma Mariya dukan tsiya su saita mata bakinta, dan duk duniya babu mai kira mata Wiya da juya ya kwana lafiya wanan gangan ne. Yo ALLAH na tuba Mariya dama ´ar daru ce. Aiko kafin kace mi ta fara musu dukan kan uwa da wabi. Tuni ta kaWosu ™asa dan tace suje filin tsakar gida wasan zai fi musu dai-dai ita nan ya mata kaWan. Shine fa suka fito har compound ana dambe. Duk kuma abinda ya faru a kunen Mamy ne dake fama da kanta. Ga azabar ™unar cikin zani ko ™afa bata iya haWewa da ™yau ga kuma ta ™afar da hannu ga raunikan fuska. So take kuma tai kuka amma sam yau hawaye sun ma ™i su zubo mata sam. Ji take a ranta ashe kuka rahama ne ga bawa. Ita fa duk wannan ba shine damuwarta ba ma, hankalinta na'akan Abah ne, so take ya shigo sashen ko zazaginta yayi zataji sanyi a ranta. Dan Wlhy UBANGIJINTA ne kawai yasan iyakar soyayyar da zuciyarta kema Abah. Zata iya Waukar komai amma banda fushinsa ya mata girma. Musamman a mihalin shiru, dan tasan wanene Abah kai masa laifi ya maka shiru, sai ka gwammace ya maka duka ma an wuce wajen....

     Da ™yar da ™yar aka raba Mariya da ™awayen Momyn Nibras. Zuwa sannan itama Nibras Win ta fito. ³ar zubama juna ashariya manya-manyan aka koma yi, yayinda Momyn Nibras ke faWin,  In har Fawzan ya cika Wan halak ya sakar mata yarinyarta, tace bata auren ko dolene. Yanda ta birkice sai kuma ya tada hankalin Nibras, dan ita ba haka take so Mom Winta tayi ba. Idan kuma ta Sata da ´an family Win taya in Fawzan ya saketa zata dawo ta auri AA ne. ˜o™arin ri™eta take tana faWin,  Mom Please kiyi shiru mana. Bafa sai kin zagi kowa ba kibi komai a hankali .
      Ina sam bata jinta. Fawzan da ransa ya Saci ya daka wata mummunar tsawa yana isowa tsakkiyar faWan. Cikin wani irin fushin da kowa zai iya rantsuwar bai taSa ganinsa a ciki ba ya ce,  Badai saki take bu™ata ba, to kije da ´ar taki ni Fawzan Aliyu Abubakar Darma na......
     Tsawa shima Abah ya daka masa. Tare da faWin,  Kull ka furta Fawzan, kai da nake kallonka ne ha™uri a gidan nan. To ban yarda ka saki matarka ba, suyi duk abinda sukaga zasuyi mugani. Babu abinda ya dameka da rikicinsu can suje su ™arata tunda babu wanda yasan lokacin da suka ™ulla. Ko ka sani? .
     Kai Fawzan ya girgiza. Sai kuma cike da girmamawa ya ce,  Kayi ha™uri Abah, raina ne ya Saci, kaga fa irin zagin da sukema mutane na rashin mutunci .
          Zagi suyi tayi ai baya tsiro a jiki. Kuma ba ™urji bane bare idan yayi ruwa ya fashe warinsa ya addabi kowa. Tunda da suka zo bakai suka nema ba ka barsu da wadda suka nema Win ita ta sakar musu ´ar .
    Babu wanda kalaman Abah basu girgiza ba. RK ya saki wani makirin Soyayyen murmushi, zuciyarsa na faWin anya Abah kuwa bai san halin Mamy ba pretending kawai yake. Kai wannan al'amari da mamaki yake. ˜o™arin barin wajen kowa ya fara musamman su ahalin Darma Win ma saboda suna respecting maganar na sama dasu matu™a sai Hajiya Majdiya ta dakatar da su. Cikin damuwa ta tuna musu halin da Mamy take ciki.
      Wani irin zabura Oum tayi tana faWin,  Suhanallahi shine kuma duk bamu sani ba. Wane kuma jiran umarni ake likitan ya shigo kawai ciki. baiwar ALLAH jikinta har rawa yake ta nufi sashen Mamy. Sai suma su Babban Yaya da su Umma suka rufa musu baya. Suma dai su Momyn Nibras Win jin batun rashin lafiya yasa ta shanye komai. Dan ita wlhy wannan bala'in yanzu ne aka farashi su da Mamy har sai an sakar mata ´arta. Ai sanda Mamyn taje tana ro™arta a aurama Fawzan Nibras ta tabbatar mata sufa ahalinsu ba'a musu kishiya. Mamyn kuma ta tabbatar mata suma haka suke, itace kawai tsautsayi da soyayya ya sata shiga gidan mai mata. Dan haka Fawzan da Nibras kishiya ko'a mafarki babu ita, shine dan rainin hankali kuma za'ai mata yanzu. To wlhy sai inda ™arfinta ya ™are kuwa.....

     &Babu wanda halin da Mamy ke ciki bai girgiza ba a cikin su Oum. Ransu kuma ya Saci da rashin sanar da su da akayi. Aiko Umma ta fara faWa sosai musamman akan ajiye Mamy gida da sukai maimakon su wuce da ita asibiti tun dare. Sannan ko babu komai sun san ai Rafeeq likitane, koda ba likitan fannin halin da Mamyn ke ciki bane ai zai kira wani ko. To dama suka ajiyeta a gida su basu sanar musu ba basu kaita asibiti ba mi suke nufi da hakan ne?.
     Aiko nan fa hankalinsu ya tashi, suka shiga rantse-rantsen son kare kansu suna kallon Abah ko zai yi magana dan wlhy tsoronsa da ganin da yay musu ya hana su sanar da mutanen gidan ya kuma hana su kaita asibitin. Amma abin mamaki bawan ALLAHn nan tamkar ma bai san mi ake tattaunawa ba. Zaki rantse bai san komai ba. Ha™urin dai da dattijan ciki suka babbada da amsar laifinsu yasa Umma tai shiru. Duk fitowa sukai a Wakin aka bar doctor da RK sai Babban Yaya da Fawzan a ciki. Shi dai RK yana ganin ™afar yasan dole akwai karaya, amma bai ce komai ba yabar likitan da suka kawo ya dubata. Likitan nan na gama dubata sai cayay ba sai anje asibiti ba gocewar kashi ce kawai da Wan targaWe zai dubata kawai a gida. Haka suka bashi dama ya fara aikinsa. Hannun ya fara taSawa, aiko hajiya Mamy ta tsandara ihu sai da su Babban Yaya suka ri™eta, ashe wasa farin girki. Sai da akazo kan ™afa harda fitsarinta, gashi shima fitsarin wata azaba ce idan yana fita dan waje dai ya ™one kuma ta™i magana. Sosai ta wajigu, ba ita ba hatta su Fawzan suma sunyi sharkaf da zufa. Harda sumanta kafin a gama. Ana gamawa dole akai mata allurar barci....

    Lokacin salla yayi, dan haka kowa ya nufi yin tashi, dangin Mamy suka fara shirin wucewa kamar yanda Maman Saheeba ta nuna musu dama Saheebar. Dan sun samesu sukace ya kamata su tafi haka nan tunda anci biki an cinye, kar suga waWan can basu tafi ba sufa dangin maigidan ne. Bayin ALLAH badan sun so ba sukace to. Aiko suka fito suna murmushin samun nasara, dan sunyi haka ne saboda Mariya, sun kula in dai tana a gidan bazasu sami yin rawar gaban hantsi ba yanda suke so.
     Cike da ta™ama Saheeba ta nufi sashenta dan tun jiya har yanzu bata samu komawa ba saboda yanayin da suka kwana suka tashi, mizai faru ta samu ™ofa a rufe. Ta koma ta hanyar kitchen nan ma a rufe. Mamaki ne ya kamata, dan ko fita zasuyi basu taSa kulle ™ofa ba koda duka gidan ne kuwa. Sai zuciyarta ta bata kodan Babban Yayan yaga da ba™ine shiyyasa. Sashen Mamyn ta sake komawa wai har ya dawo massalacin....

_________&

        Bayan dawowar su salla kaWan AA ya farka. Lokacin RK na tare da shi dan yana saka ran farkawar tasu dama kusan a yanzu. Babu kowa a sashen sai yara ma da aka saka sukazo suka sake gyara ko'ina tsaff. Sai Hajiya Shuwa da Oum dakýÿÿÿ‚
ƒ




ˆ

Š

Œ

Ž









˜

š

œ

ž
Ÿ
 
¡
¢
£
¤
¥
¦
§
¨
©
ª
«
¬
­
®
¯
°
±
²
³
´
µ

·
¸
¹
º
»
¼
½
¾
¿
À
Á
Â
Ã
Ä
Å
Æ
Ç
È
É
Ê
Ë
Ì
Í
Î
Ï
Ð
Ñ
Ò
Ó
Ô
Õ
Ö
×
Ø
Ù
Ú
Û
Ü
Ý
Þ
ß
à
á
â
ã
ä
å
æ
ç
è
é
ê
ë
ì
í
î
ï
ð
ñ
ò
ó
ô
õ
ö
÷
ø
ù
ú
û
ü
ý
þ
ÿ
e Wakin Maanal suma yanzu suka shigo babu jimawa. Dan Oum nacan ta saka ama su AA Win abinci mai rai da lafiya. Da kanta taso tayi ma sai ga Hajiya Shuwa. Sai tace Hajiya Majdiya tayi. To tana fitowa Mah-mah tace Hajiya Majdiya Win ta barshi itama bari ta musu ita. Dan abu na musamman take son shiryama ´an jikokin nata. Ai ko sai Gwaggo Khadijah ta shigo suka jone. Abinka da tsoffi an san takan sirrikan abubuwa, nan fa suka shiga haWama Maanal haWin nama da wasu abubuwa na musamman, sai abincin shima irin na tsoffin hannu ya subahannallah.....

      Da taimakon RK AA ya tashi, Alhamdullah zazzaSi ya sauka. Hakama cikinsa da kansa duk komai sai godiyar UBANGIJI. Sai ma wani irin fresh yake jinsa tamkar sabon mutum. Tambayoyi RK ya Wan masa ya sake tabbatar da komai normal sannan ya taimaka masa zuwa bayi dan yayi wanka. Da kansa ya gyara masa Wakin, fitowa yay dan bincika ko itama Maanal ta farka...........
'þ




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ´ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =ØÞ=ØOÞ_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =Ø-Þ=ØOÞ_*
*_Typing=ØòÜ_*








*_=ØžÜAJIYA A DUHU....=ØžÜ_*




*_Bilyn Abdull ce >ØÝ<Øûß_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ™ai._

*_My TikTok account =ØGÜ_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=ØGÜ<Øûß_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=ØÞ=ØÞ<ØÃß<ØÃß_

*_BOOK 2_*
<ØÝþ–'8þã 1þã


______________


.........Alhamdullah itama Maanal Win ta farka. Dan RK na fitowa sai ga Oum ta fito domin kiransa tace masa Maanal Win ta farka yazo ya cire mata ruwan da ya ™are har jini ya Wan fara komawa ciki. Hajiya Shuwa na zaune kusa da Maanal data ™i buWe ido ta kallesu tunda ta farka wai ita kunya. Jin RK kuma ya shigo sai taji kamar ta nutse ma a cikin gadon ta huta. Shi dai ya cire mata ruwan, sai Hajiya Shuwa ke tambayar basu shigar musu aiki ba idan sukama Maanal amfani da magungunan gargajiya wajen sit bath ko. RK ya tabbatar mata in dai an yarda da ingancin su babu wani abu. Fita yay ya barsu dan ya fahimci halin da Maanal ke a ciki. Aiko yana fita Hajiya Shuwa ta tashi ta fita kitchen da kayayyakin tana faWin Maanal Win taje tai wanka tai salla kafin su dahu.
      Da ™yar Maanal ta yarda Oum ta tadata zaune. Sai kuma azaba ta sakata shiga jikin Oum dan bazata iya zama ba. Murmushi Oum tayi, cike da tsokana ta ce,  Babyna raguwa . Sake Soye fuska Maanal tai a jikin Oum. Hakan ya sake bama Oum dariya. Ta ce,  Oh ni Fateema yau ke da mijinki duk kun maida ni surukar ku dai a gidan nan. Haba Babyna, Oum ce fa. Ai ni yau babu abinda zance da UBANGIJI sai godiya, ALLAH yay muku albarka, ya zagaye rayuwarku da farin ciki, ya baku zuri'a masu albarka. Yanda ALLAH ya bayyana gaskiya yau abinda muka daWe cikin Sacin ransa ya kasance ba haka bane ALLAH ya shafe mana dukkan zunubanmu. Na kira ™anwata na sanar mata komai harda kukanta. Na rasa ma miya shiga kammu a lokacin muka gagara fahimtar babu abinda ya faru dake? Koda yake muna cikin ruWani sosai, kuma ya riga shima ya amsa yayi ashe yaron nan baiyi ba.....
     Karan farko dai Maanal ta Wago ta kalla Oum, cikin kasa daurewa a wannan gaSar ta ce,  Oum wai da gaske ne abinda doctor ta faWa Wazun kenan? .
       Da gaske ne Baby na, babu abinda ya faru tsakanin ki da Auta a waccan ranar. Bamu san dalilinsa na amsawa da yayi ba. Mukuma firgici yasa bamu nutsu mumma dubaki ba da kammu a lokacin, kawai jinin dake zuba a jikinki da wanda ke a jikinsa yasa muka aminta yayi. Shi kuma doctor Win daya dubaki ban san dalilinsa na yi mana ™arya ba. Amma yanzu dai kowa Auta yake jira ya tashi muji yaya aka faWi a ragaya. Aban ku kuma har yasa a bincika masa likitan daya dubaki a waccan ranar muji shi kuma dalilinsa na mana ™arya.
      Hawaye ne sosai suka ziraro a fuskar Maanal, komai daya faru a waccan ranar ya shiga maimaita kansa a ™wa™walwarta. Muryar Ajwaad da ™amshinsa da taji, faWa mata jiki da akayi, fara kissing nata daga haka bata sake fahimtar komai ba, kawai ta farfaWo akace ai ya mata fyaWe ne. Abubuwa suka rikice saboda mutuwar baba Haruna suka wuce Giro. Ciwo ya kwantar da Ammie mutanen gida da su Gwaggo suka cigaba da wula™antasu harda Babu, hatta mutanen gari ma basu barsu ba aka koma aibantasu ana cewa tayi cikin shege, kai su bama ´a´an Babu bane daga waje Ammie ta rorosu. A lokacin bazata iya ™arar da cewar fyaWen ne ya sata a halin ciwo ba. Amma tana jin ciwo a zuciyarta idan ta tuna an mata fyaWe kuma Ajwaad ne. Bestyn ta fa. Bata san ainahin minene fyaWe ba kai tsaye ko a aikace. Amma yanda al'ummar duniya ke ™yamatarsa harda ma saSanin musulmai yasa itama taji ™yamatar abun a ranta a lokacin ™warai da gaske. Amma shigarta cikin matsanancin halin ciwo shine, ™uncin rayuwa fa suka tsinta kansu, zafin rabuwa da Ajwaad dake cinta a ™ansan zuciya. Abinda ya aikata mata da rashin biyo sahunsu da basuyi ba. Sai firgicin tsorata da tayi a lokacin da take da tabbacin Ajwaad Win ne yake ™o™arin keta mata mutumcin, tunda a lokacin ne ta suma shiyyasa abin ya zauna daram a brain nata. Koda ta girma ta ™ara hankali ta sake tantance mi ake nufi da tabon fyaWe ga Wiya mace sai al'amarin ya ™ara zafafa ta, musamman da shekaru suka cigaba da ja babu Ajwaad babu labarinsa......
     Oum ce ta katse mata tunani ta hanyar share mata hawaye. Cike da lallashi ta ce,  Kuka ya ™are ai Baby in sha ALLAHU, tashi muje kiyi wanka kiyi salla kema Rafeeq yace shima Auta ya farka .
      Kai Maanal ta jinjina mata, sai kuma kanta a ™asa ta ce,  Oum shima baida lafiya? .
     Kai Oum ta jinjina mata tana murmushi, ta ce,  Yana taya Bestyn sa jiyya mana .
     Siririyar dariya Maanal tayi saboda yanda Oum tai maganar tana lakace mata kumatu cike da tsokana. Itama Oum Win dariyar tayi. Tare da mi™ar da ita suka nufi bayi tana takawa a hankali. Dan har yanzu tana jin zafi sosai a wajen, labarin farin cikin nan ne kawai ya sata dannewa. Sai da Oum ta haWa mata ruwan wanka masu Wumi sannan ta fito ta barta, haka Maanal ta fara wanka tana sake nazartar abubuwa. Kamar zararriya tana hawaye tana murmushi. ˜asan zuciyarta kuma na mamakin dalilin Ajwaad na amsa laifin da bai aikata ba. Ashe shiyyasa bai taSa bata ha™uri ba, kai tunda suka sake haWuwa bai taSa tada mata zancen ba. Lallai yanzu ta sake yarda RK ya fahimci Ajwaad matu™a, dan shine ya Wan fara mata shaguSe akan hakan. Amma ita koda ta karanta abinda AA Win ya rubuta fassarar data basu daban ce. Jitai ma ta ™agara ya shigo suga juna. Haka dai ta kammala wankan tai alwala. Cike da dauriya ta fito ita kaWai, ashe ma Oum na kusa tana jiranta. Itace ta taimaka mata suka ™arasa, har an gyara Wakin tsaff an saka kamshi. Oum ta bata doguwar riga tace saka tai salla yanzu Hajiya Shuwa zata dawo, ita kuma ta fita tana cigaba da faWin  Bara na duba ko Majdiya ta kammala muku abincin .
     Kai Maanal ta jinjina mata, ta Wauka Abayar ta saka da hijjab, cike da dauriya tai sallar azhar ko zama bata iyayi da ™yau. A haka Hajiya Shuwa ta shigo da botiki babba yana ta tururin ruwan zafin dake a ciki. Maanal Win na idar da salla ta kamata suka nufi bayi.....

_________&

       Yaya Fawzan dake fitowa a wanka ya nufi wayarsa dake haske alamar kira ya tsinke ko shigowar sa™o. Wayar nada ala™a da komai nasa mai muhimmanci ne shiyyasa baya wasa da ita. Ilai kuwa Najma ce ta turo masa message. Zama yay a bakin gado kafin ya buWe, abinda ta tura masa ya saka shi sakin murmushi, tun shekaran jiya ita ta wuce gida da yamma tare da ™annenta dan jiya ta fara jarabawa. Idanunsa ya lumshe ya buWe dan kowannensu ya iya wannan Wabi'ar AA ne kawai ya Wara kowa dan shi komai nasa irin na Aba ne sosai. Hasken fata kawai zai nuna masa dan Abah shima fari ne tas kamar su Fawzan. ˜o™arin kiranta yay amma wayar a kashe, ya sake sakin murmushi yana kaiwa kwance. Babu abinda ke dawo masa a zuciya sai washe garin Waurin aurensu. Dan ranar da aka daura auren bata yarda sun haWu ba ko a wajen dinner Win su AA tana ma™ale da Mah-mah saboda shi. Shi kuma sai yay kamar bai ganta ba duk da yana cike da Wokin kadaicewarsu sai a washe gari.
       (To bari mubi tunanin Yaya F muji miya faru shi da ´ar shalelensa a waccan ranar da bamu sani ba=ØÞ=ØOÞ).
    A ranar walimar su Maanal data kasance washe garin Waurin auren sa da Najma bayan ya gama wahalar bin duk hanyar da zasu haWu ta toshe kwatsam sai gata ita da Aunty Rufaidah sun dawo daga gidan Hajiya Shuwa da suka je. Dan aunty Rufaidah na son a mata gyara ita da Nuwaira. To sai Nuwaira ta tashi a safiyar da zazzaSi abinka da mai laulayi. Shine Oum tace a ha™ura da nata gyaran jiki aje ama Najma a maimakonta, ita Nuwaira tunda suna nan a Abuja idan ta samu sau™i a mata dan RK yace bazata koma Kano ba yanzun. Shine fa sukaje akai musu. Sunyi ™yau sosai masha ALLAH. Suna shigowar ne shi kuma yana fitowa a sashensu zai shiga mota. Suna haWa ido da Najma ta wani basar ta Wauke kai harda ™ara sauri. Aiko sai ya wani dake ya ce,  Najma zonan . Cak Najma ta tsaya gabanta na faWuwa, zuciyarta na gudu a ™irjinta. Basu san raina na gaba da su ba musamman ma yayun nan nasu. Ga Aunty Rufaidah tayi kamar ma bataji mike faruwa ba tayi gaba abinta dan waya take da mijinta. Cike da sanyi jiki kai a ™asa Najma taje, sai wani sinne kai take gana gaishesa. ˜in amsawa yay ya buWe mata mota yace shiga. Idanu ta waro sosai waje, zatai magana

Please Login or Register in order to submit comment