Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kadai takeyin komai sabo kenan turken wawa. Bayan Daddy ya ajiyesu a skull saida yabiya office din principal yayi report, cewa Rukayya batada lfy sai dai next week zata fara shigo wa insha Allah da yake ranar laraba ne abin yafaru gashi kuma yau alhamis da yau da gobe baxata shiga ba Dan assabar da lahadi week end ne sai dai on monday , principal din yace it's OK badamuwa Allah yabata lfy sai dai on Monday din nan tashigo saboda sun fara texts kar tayi missing Dan nasan yar wajenka she's very hard working student Daddy yaji dadi sosai ya basa hannu sukayi misabaha kamin nan ya fice daga skull din, zuwa Hospital Dan ya dubo ya jikin na Rukayyatu.
A asibiti kuwa bayan Doctor ya duba ta da safe. Ba wata matsala sai ya rubuta musu sallama kuma ya umurci data sha maganin ta abisa ka,ida kuma cikin lokaci, Daddy kawai dama suke jira yazo su wuce da isuwarsa daukansu kawai yayi bayan yayima Rukayya ya jiki ya kwashesu sai gida daga nan kuma ya ficewarsa zuwa gurin aikinsa,
Faruuq ne yafito daga cikin motarsa kiran Mercedes sanye da Riga da wando na jeans wandon. Baki Riga kuma fara anyi mata rubuta da bakaken harufa an rubuta it's my Time bai zarce ko,inaba sai admin block yaje yayi sing kamin nan ya wuce staff office ya dauki abinda zai dauka ya nufi class dinda yakeda lesson wato A class SS one A ajin su Rukayya a zuciyarsa muradin ganinta kawai yakeyi Dan tun jiya yakejin faduwar gaba gani yake kamar wani Abu yafaru da ita bayan sun rabu jiya dashigarsa, bayan student sun gama gaidasa Sit dinda take zama ya kalla amma ga mmkin sa ba tanan sake ,daga Kansa yayi ya kalli wurin bayaso ya tambayi yan class dinsu Dan kar suyi suspecting din wani Abu ,haka dai ya daure ya fara lesson din zuciyarsa sai zafi take baiga Angel dinsa ba, wata dubara CE ta fado masa arai dayake jiya books din su, yana hannu sa shine yayi amfani da wan nan damar ya aiki class captain Dan taje staff room ta dauko books din tanan zai San in angel dinsa na nan ko bata nan bayan ta kawo yafara mark yana kiran suna Dan mai littafi yazo yakarbi kayansa , da haka har yakai ga nata yakira name dinta Rukayya Sa,eed shuru ba Wanda ya karba ,saida ya maimata har sau 2 .
Kamin nan yan class dinsu ka CE uncle yau batazoba ,what? Yafada adan razane sai dai a hankali yayi kokarin saita kansa kamin. Nan yace saboda meye batazoba yau muma bamu sani ba suka. Bashi amsa daga baya sukace akwai dai sister dinta a C class sai in ita za,a tambaya cewa kawai yayi suje su kirata member dayace cikin yan Class din taje block dinsu Sajeeda danyin kiranta bayan tazo, uncle Faruuq yakalleta ke INA sister dinki meya hanata zuwa skull yau , uncle batada lafeeya kuma whorse Dan yanxu haka tana asibiti ,Dam Dam Dam yaji gabansa ya fara duka acikin ransa cewa yake to meke damun my angle yazama wajibi naje naganta to amma ta yaya zanje? A wane matsayin? Ganin zai batawa kansa lokacine yasa ya. Baiwa sajeeda book din Rukayya tare dayi mata fatan samun sauki ya tambayi Sajeeda a wane asibiti ne aka kaita specialist kawai tabasa amsa ta juya zuwa class dinsu Dan daukar lesson dinta.

Maman Ussee=ØÞ

Naga sakonku my fans INA godiya sosai da kulawarku=ØMÜ

=ØNÞ YAR BAIWAH =ØNÞ2ã 0ã
Maman Ussee=ØÞ

A gurguje ya kammala duk wani abinda yakeyi yaje yadauki excuse, bai zame a ko,inaba sai a specialist hospital, room by room yayita shiga amma komai alamarta baiganiba kamar ya daura hannu aka yayi ihu meyasamu Angel ya akayi bansaniba anya zan iya jure rashin ganinta kodai naje na tambayi sister dinta gidansu, ohh no baxan iyaba banaso ,ta fahimci wani Abu a halin yanxu she's still young, batasan meye so ba shikadai yaketa sambatunsa , jiyake zuciyarsa kamar zata faso kirjinsa ta fito in bai samu Rukayya ba ohh wai meyake faruwa dani ne young girl tanata wahalad dani abanxa batama San inayiba,
car dinshi ya shiga ya tadata ya bata wuta sosai sai gida haka shima yakejin kansa kamar bashida lfy har mamakin Kansa yakeyi ,wai yarinyarda bata wuce 15 ba take rudashi ,haka yaga mata kala2 amma baitabajin wani fillings akansu. Ba sai ita, ita din daice a cikin zuciyarsa!! A katon Falon gidansu ya zube. Dafe da kansa , ya Dade yana zaune a gurin yanata tunanin ,yanda zai bullo wa lamarin Dafa shi yaji anyi, a hankali ya dago Kansa yayansa yagani yadai Umar lafiya kake kuwa naga kayi zurfi inata sallama bakajiba, Haka dai naganshi kwanan nan bai cika son surutu ba dama shi bai faye magana. Ba amma kwanan, nan abin yayi whorse cewar Hajiyarsu dago Kansu sukayi a tare suka gaida mahaifiyar tasu , cikin girmamawa, cike da kulawa ta amsa ,dama idan kaga fara,ar ta to tana tare da ya'yan tane .
Hajiya Kubrah kenan manyan mata Abubakar ya dubi mahaifiyar sa mum wai yaushe ne su Aleeyu zasu dawo ne sunfa karasa exams dinsu jiyama nayi waya da Usman ba abinda ya tsayar dasu kawai dai shiriritace irin tasu, Hajiya kubrah ta nisa oho sai sun gama hutawa inga zaman London yana musu dadine shiyasa, Amma duk ranarda Alhaji yaganosu kashin su yabushe cewar Abubakar kawai Dan dan sun maida ba a, bakin komai. Ba sun kare exams shine suke tayiwa Abba karya yana tura musu kudi bayan sunsan sun kare Dan kawai rashin kishin kai, kai dakata ra,ayinsune saboda haka ka kyalesu sai ranarda sukaga dama su dawo Kai takura maka akayi dakake karatun, wayene ya matsamaka, baice komaiba dai shi a duniya yana mamakin hali irin na Hajiyarsu kwata2 bata son a takura wa ya'yanta kawai Dan suna da gata Allah dai ya kyauta,
To Mum su Afra fa sai yaushe, kaga Malan banason sa,ido towai Ina ruwanka ne kai kake biyan kudin makarantar ne ko ta aljihunka ake biyan kudin meye naka a ciki ,kabarsu suyi abinda sukeso lokacinsune, Umar Faruuq da yaga surutun nasu kara chaja masa kai kawai zasuyi fita yayi daga falon yanufi sashensu Dan Inda sabo yasa ba dajin irin wan nan dramer din ,tsakanin Hajiya da Abubakar, kawai dai shi Abubakar, din ne da na cewa kullun saiyama Hajiya maganar dawowar, k'annensa Nigeria amma amsa dayace take bashi ,shibazai iya hkra yasa masu ido bane, gani yayi idan yabiyewa Hajiya da Abubakar sai sun kara karamishi wani sabon al,amarin gara yabar musu gurin,
Dakinsa ya nufa kan bed dinsa ya zube zuciyarsa sai bugawa take runtse idonshi yayi yasake budewa ahankali ya furta I LOVE YOU RUKAYYAH.

Sajeeda kuwa yinin ranar a takure tayi shi badadi tasaba komai tare sukeyi ita da sister dinta gashi yau komai ita daya takeyi har break ma kasa yinsa tayi a dadafe taga time din tashi daga skull din yayi koshi , jitake kamar tayi,fira taje gida ta shirya ta tafi asibiti dan ganin Rukayya, Dan batama San an salami Rukayyar ba, haka takeji kamar ma ta wuce asibitin direct.
A yauma skull bus dinsu gani take kamar ba tafiya suke yiba Dan bata ganin saurin tafiyar ,yau Sajeeda kenan aminiyar Rukayya,
San da mai bus ya ajeyeta da sauri ta fada cikin gidan amma ga mamakinta taga komai tsaf an gyara ko,ina kamshi tashi kawai takeyi ga kamshin girkin mummynsu, bakowa a falon Room dinsu ta shiga ,Ga mmkin ta sai ganin Rukayya tayi akan bed tanata barci abinta hankali kwanace ,wani murmushi Sajeeda tayi najin dadi mai kayartarwa da sauri ta isa , bakin gadon ta Shafa fuskar Rukayya sister ya jikinki hope kinji sauki Dana Rukayya ba. Bacci takeba jin bude kofane yasaka ta kulle ido, bude idonta tayi a hankali ta Dora kanta a saman jikinki sajeeda naji sauki sosai sister I miss u so much me too ,sukayi murmushin jin dadi kamin nan sajeeda ta cire uniform dinta ta fada bathroom domin yin wanka.

Maman Ussee=ØÞ

=ØNÞ 'YAR BAIWAH =ØNÞ2ã 1ã

Maman Ussee=ØÞ

Sajeeda ta fito da ga wanka ta shirya cikin dugowar Riga ta Atamfa simple dinki , dama ita bata Faye yin make up ba inkaga mai Make, up to Rukayyace,
Sallar La,asar ta farayi kamin nan ta zauna ita da Rukayya tana gaya mata abubuwan da suka faru yau a skull, ohh kinga har na manta ga book dinki da , aka bani dazu uncle Faruuq ,mtseww Rukayya taja tsaki Sist bar fada min sunansa mugu kawai =Ø3Þ cike da mamaki sajeeda ta kalleta wani abune yayi miki hln ,Rukayyah , sai a sannan ne ta tuno da katobarar da tayi but bayanda zatayi dolene ta fadama ,sajeeda gaskya koba komai baxata iya yimata Hidden din komaiba,
Nan ne ta sanar da ita duk abinda yafaru . Sajeeda ta dafata kinga kiyi hkr ba shine sanadin shigarki damuwa ba dama dai can su Sister Jameela suna jin haushinki kawai ki rabu dasu Allah yana gani ki rage tsanar da kikayi masa wllhi baki ga yanda yadamu dazu ba danace bakida lfy har tambayana ma yayi a wane hospital, aka kwantar dake nagayamai kinsan kuma ba kyau ka tsani Dan uwanka musulmi Rukayya nasanki da saurin yafewa kiyafe masa kimaida komai ba komai ba zai wuce kinji my Sister,
To kawai ta CE amma ga alama maganar bata shiga cikin rantaba tadai basarne Dan bataso Sajeeda ta fahimci wani Abu a cikin zuciyarta ko cewa takeyi hava Dan bakisan azabarda nasha bane shi,isa kikace hakan.
Suna zaune a dakin sun dauko sabuwar fira mummy tashigo dakin ta kalli 'ya'yan nata cike da sha,awa tana matukar so tagansu cikin farin ciki da annashuwa, yadai yaran Daddy ana tadine, Rukayya kinsha maganin ki eah tasha mummy yanzun nama ta kare sha ai zan kula da komai insha Allah yauwa yar albarka Allah yayi muku Albarka a tare suka amsa da Ameen.

Faruuq kam Sam zaman dakin ya gunduresa jiyake inama ace yasan gidansu Angle da yaje yanxu kozata wulakantashi Amma kuma tayaya shida ba yawo yake cikin garin sosai ba balantana ma ya iya sanin unguwarsu harta, kai ga sanin gidansu Ohh Allah gani gareka , ka sassauta min wani kuna yakeji a cikin zuciyarsa haka ya wuni ba walwalla a tare dashi da kyar yaga marece yayi ya Dan samu yayi wanka yasaka kayan sa Dan yazaga gari ko zai rage zafin ra dadin da yakeji a cikin ransa Dan ya fahimci zamansa shikadai ba karamin kara, dagula masa lisafi yakeyiba. Unguwar mabeera ya nufa gidansu wani friend dinsa yana cikin tukin mota phone dinsa, ya hau ring, kamar karya daga danshi a halin yanxu ba kowane surutu yake iya saurareba indai bana Angel dinsa bane, baima tsaya duba mai kiran ba receive kawai ya lasha ya kara wayar a kunne Hello!!! Daga dayan bangaren aka amsa Hello sweety ykk koba,a fadaba yasan ko wacece Salma kiyi hkr ina driving, ne yanxu zan kiraki anjima.
Baima jira cewar ta ba ya katse wayar tare da jinjina hali irin na Salma kullun. Saita kirasa ta wani mayance masa ko anaso dolene oho.
Wacece Salma? Salma Kabeer 'yace ga Alhaji kabeeru Mainasara , aminin Alhaji Bashirne mahaifiyar Salma kawar Hajiya kubara CE ta sosai Dan kusan halin su ne yazo daya, shiyasa amintar tasu tahadu saidai ita mahaifiyar Salma tsayayyar mace CE duk abinda tasa agaba to ba shakka saita mallakeshi su hudune a gurin mijin amma saboda kissa da tuggu irin na Hajiya Suwaiba saida tasaka duk aka kori kishiyoyinta yazama ita kadaice a gurin mijin sai abinda tace ta saye shi tamayar da Alhaji kabeeru mijin Hajiya.
Su shiddane a gidansu Abdullgafar sai Abdullwahab Da Abdulrahman Sai kuma Salma Da kanwarta Safeeya Salma cikakkiyar yar bariki CE sosai, ta goge sosai da duniya ta hadu da Faruq ne a ranarda sukaje gidansu ita da hajiyarta tun daga ranar da yafara ganinshi taji a duniya batada Wanda takeso sama dashi , duk da tanada nanema duk bata saurarensu tun sanda ta hadu da faruuq da kanta tayi masa talar kanta, butshi ko kallo ma bata isheshiba, Dan shi ya tsani macce marar kamun kawai Wanda Salma na ciki kawai dai yana kulatane sanadiyar Hajiyarsa Dan ya taba yiwa salmar walakanci a gaban Hajiyar ta nuna masa baccin ranta kuma ta umurceshi da karta kuma ganin ya yima Salma walankanci saboda hakan ne yake Dan kulata but har yanxu itace take kiransa da kuma yawan zuwa gidansu acewar ta zo gaida Hajiyar ne kuma ita dama Dan taga Faruuq take zuwa gidan.
Faruuq yaja tsaki dama nasan Salmace wllhi baxan daukaba Dan yau najawo kaina kira kenan ba adadi kashe ma wayar zanyi Dan na huta dai2 nan yayi packing a kofar gidansu misbahu abokinsa .wayar ya dauko yakira Misbahun bai wani dadeba ya fito ya shiga motar Faruuq din, suka fice daga unguwar.

Maman Ussee=ØÞ

=ØNÞ 'YAR BAIWAH =ØNÞ2ã 2ã

Maman Ussee=ØÞ

Shigiwar Daddyce ta saka su fitowa domin su gaidasa, ahh lallai Rukayya jiki yayi sauki kina daishan magani ko eah Daddy inasha sosaima to masha Allah,haka aso after sallar Isha kowa ya hallara a falo domin cin abincin dare kamar yanda suka saba ,mummy CE tayi saving dinsu, bayan kowa yaci ya koshi Alhmdllh, suka dawo falo domin yin kallon labarai Wanda kusan ma ince kullun akidar gdn ne kamin time din bacci yayi, saida kowa yara jin bacci San ,nan da guda2 yaran kowa yabar falon mummy kawai aka bari da Daddy ko suma dama jiran yaran kawai sukeyi suma suka kashe duk kayan kallon suka tafi dakunansu domin yin bacci,
Sajeeda ta Riga Rukayya tashi daga bacci dayake tasan dawan garin bata tsaya tayar da itaba alwala kawai ta fada toilet ta dauro ta bayar da farali ta dauko qur,ani ta fara karatu cikin muryarta mai dadin saurare Daddy ne ya kwankwasa kofar dakin Amma jin ana karatu ya tabbatar masa da sun tashi daga bacci shima dawowarsa kenan daga masallaci, kira,ar karatun sajeeda ne yatayar da Rukayya da yake a bayyane take karatun addu,ar tashi daga bacci ta fara yi kamin nan tayi mika ta sauko da kafafunta kasa ta nufi bathroom domin yin wanka ta gyara kanta, fitowarta daga wanka daure da towel a jikinta dayan towel din kuma tana tsantsane kanta , dago kai Sajeeda tayi manya masu gari antashi daga bacci eah Sist shine baki tayardani ba to ayi hkr ya jikin naki Rukayya ta kalleta cike da murmushi naji sauki sosai kiyi sauri ki shirya karki makara Allah yabada ladan karatu.
Shaf sajeeda ta manta da wai yau ana zuwa skull Dan ganin yar uwarta bata shirya ba a gurguje ta shiga wanka ta fito tafara saka uniform dinta ta dauko sock da sandals dinta yasaka Rukayyace ta daukar mata skull back har suka fito zuwa dakin mummy suka gaidata kamin nan sukaje dakin Daddy shima shirin yakeyi Dan ya ajiyesu ya wuce gurin aiki GT Bank, yadai Rukayyah ya jikin naki Naji saiki sosai Daddy to Allah ya kara sauki suka amsa atare itada Sajeeda, har cikin mota Rukayya ta rakasu Fadil ne agaba Sajeeda da Abdallah kuma a baya ta daga musu hannu har suka bar unguwarsu zuwa skull su Abdallah Daddy yafara saukewa kamin nan ya nufi hanyar skull din su Sajeeda itama ya sauketa direct assembly ground ta nufa bayan gabatarda jawabai aka sallama student kowa yakama Hanyar zuwa class dinsa.

A bangaren Faruuq kuma kasa bacci yayi da dare har wani. Zazzabi2 yakeji yana rufeshi da kyar ya iya tashi yasha magani zuciyarsa sai zafi da kunci take masa yakasa controlin din Kansa ,jiyake kamar zuciyarsa Faso kirjinsa zatayi ta fito in bai samu Rukayya ba ,washe garima sanda ya makara tashi Abubakar ne yaji shuru baiga fitowarsa ba ya shiga knocking din door din Umar can cikin bacci yaji ana kwankwasa kofar dakinsa bude idonsa yayi ya kalli agogon dake manne abangon dakin nasa what? Yadan zaro =Ø3Þ Ashe har gari ya wayema shut yau na rasa jam,i saboda ke my Angel I love you ya furta a gurguje ya fada toilet ya dauro Alwala ya. Bayar da farali kamin nan ya shiga wanka yana fitowa mai yafara shafawa bayan ya taje Kansa da cum saida ya shirya tsaf cikin shada brown color yasaka hularsa car key dinsa yadauka da Jakarsa ya fito a waje suka Hadu da Abubakar suka gaisa, kamin nan yashiga cikin gida domin ya gaida Hajiyarsa ,Yar mulkin tana zaune a falo da ita. Bacci safe ba akidarta bane bayan ya gaisa da mahaifiyar sa kai tsaye sashen Abbansu yaje yana zaune shima yana karatun alkur,ani sanye da jallabiya ya rusunah ya gaida mahaifinsa , Cike da nuna kulawa Abban Nasa ya karba tare da tambayar Dan nasa ko dakwai wata matsalane no Abba ba komai murmushi Alhaji Basheer yasanya ma dansa Albarka da fatan alkhairi a zuciyarsa kuma yana matukar son Umar Faruuq saboda halayenda na kirki rashin son abin duniya duk da akwai shi a gidansu amma shi kwata2 ba wan nan ne gabansaba, Bayan yagama gaida iyayensa kai tsaye car pack ya nufa yashiga motarsa Dan zuwa skull da kuma fatan ganin sweet Angel RUKAYYAH tasa.

Maman Ussee=ØÞ

=ØNÞ ' YAR BAIWAH =ØNÞ2ã 3ã

Maman Ussee=ØÞ

Da shigar ,Skull din tarkashensa kawai ya kwasa sai class dinsu yauma kamar kullun. Batanan , sai dai ya kuduri niyar ko tayaya. Ne sai ya ganta Dan bazai iya jure rashin ganin taba fita yayi daga class din Dan dama lesson yazo yiba yadai zo ne yagani kotazo,
Bayan break Sajeeda ta fito ta zauna a in da suke zama itada Rukayya daga cikin staff room yana ,hangota sai yayi kamar yasa a kira masa ita kuma sai ya fasa haka ta karashi zaman gurin ta tashi ta koma class ,Dan dama ba dadin zaman ita kadai takeyi ba,
After skull hours uncle faruuq bibiyar skull. Bus din su yayi har aka aje sajeeda daga nesa yana hangota ,abin ya bashi mmki matuka gidan Uncle Sadeeq ya furta a bayyanane, dama my angel gidan nan take ,ban saniba , kodai gdnsu kawartane to ai yar uwar tata jiya cemin tayi sister dinta batada lfya it means cewa a gidansu daya najene ko kuma na tsaya, wadan nan sune tambayoyinda yayita yiwa Kansa baisamu mafita ba gashi He can go without seeing her, ya Dade a tsaye a gurin da yayi park daga bisani ya yanke disition zai je gidan bayan sallar jumma,a dayake yau Friday ne,
Sajeeda yauma kamar kullun tashiga gdnsu da sallamar ta ba kowa a falo direct room dinsu tashiga Rukayya. Na zaune tana linke kayansu, Sist sannu da dawowa yauwa kema sannu da gida ya jikin hope kinji sauki ,aikuwa gashinan kin gani cewar Rukayya murmushi Sajeeda tayi kamin nan ta shiga cire uniform dinta , mummy CE ta leko dakin nasu yadai Ruky ina sajeeda tashiga wanka yanxu OK to kuyi sauri Dan yau fita zamuyi daku unguwa inaso Ku rakani in an taso sallah , Ku shirya kamin time din yayi , Dama Rukayya zaman gdn ya gundureta Neman wurin fita kawai takeyi ga dama ta samu da ga nan take yiwa Sajeeda magana cewa mummy tace suyi sauri Dan unguwa zasuje basu wani. Bata lokaci ba Dan sunmafi mummy d'okin zuwa unguwar , after masallaci suka fito daga gidan sunsha kyau kam daga su har mummyn tasu rigar shadda CE a jikinsu dinki gown ne ya dibesu sai mayafi dasu kayi rolling dashi mummy kuma less ne a jikinta ta saka babban mayafi da jika, a daidaita suka tare suka shiga bayan sun fada masa Inda zaya kaisu.
Faruuq kuma da isarsa gida wanka ya fada bayan ya fito wasu kayan yasaka shadda fara Sol dinkin ta zarce ya amsheshi sosai ya saka hula da agogo turare sa ya dauko ya fesa Magic Dream bayan ya fito daga side dinsa cikin gdnsu ya nufa cike da fara,a yau yasamu solution din matsalarsa, sai dai mi yana shiga cikin gidan Salma ya hango a kan daya daga cikin kujerun falon ta wani hakimce tana taunar cwiengum kan nan nata ba dankwali yasha Karin gashi wasu matsiyata kanya ne a jikinta ko sheda da kyar take iya yinta a zuciyar Umar cewa yake mtseww sai ita gani take ta hadu macce ba kamun kai awa diyar arna jiwani zama datayi don Allah a hankalin yayi sallama Wanda in ba kwantar da hankalinka kayiba bazakaji meyake cewaba Salma ta dago a hankali suka hada ido tayi saurin kashe masa ido daya wow ta fada kayi kyau sosai Faruuq baima bi ta kantaba ya ficewarsa sama ya gaida Hajiyarsa kamin nan ya cemata zaije masallaci. Umar ta kira sunansa idan kadawo I have something to talk about with u so don't be let Tau kawai ya amsa ya fara saukowa daga saman,
Yana tafiya a hankula kawai ji yayi an rungumeshi ta gabansa .
Saurin fincike ta yayi kamin nan yashiga koramata jawabai ke bakida hankali ne meye hka zaki wani rikeni keba musulma bace hln to bara kiji as from today don't u ever try to do such a thing angain mtseee yaja tsaki ya dingijeta yayi ficewarsa murmushi tayi don't mind Faruuq u will soon be mine and only mine, ta haura sama zuwa dakin Hajiyarsu Umar din.

Maman Ussee=ØÞ

=ØNÞ YAR BAIWAH =ØNÞ2ã 4ã

Maman Ussee=ØÞ

Da fitarsa. Bai zarce ko,inaba sai mosques bayan an idar da sallah yadade yana addu,a Allah yabashi Rukayya yasaka ita alkhairice a tare dashi bayan ya tofa cike da kwarin gwaiwa ya nufi car dinshi bayan ya tayar da ita bai zarce ko,inaba sai unguwar Arkilla sai dai cikin rashin sa,a gidan a kulle yagashi shin kodai mistake din gida nayi dazu ko kuma idanunane suka hango min gidan da. Bashi bane ohh God wai neyake faruwa dani ne ji yake kamar ya fasa ihu yadade a nan inguwar bansamu wata mafita ba kamar yayi kuka dauriya kawai yakeyi shikadai yasan irin azabar ra dadin da zuciyarsa kemasa ji yake idan bai samu Rukayya ba yana gab da kamuwa da ciwon zuciya ohh love luck what u made me do, jiki a sanyaye ya shiga gidansu kwata2 yama manta da maganar Hajiyarsa , direct room dinsa ya shiga bai wani jimaba phone dinshi yafara ring ya dauka sunan mum. Dinshi yagani daga wayar yayi tare da Sallama daga dayan bangaren tace ya banganka ba koka mantane ohh sorry Hajiya nashigo kainane yake min ciwo but ganin tafe ta katse wayar, a kasalce ya tashi yafito zuwa jin kiran mahaifiyar tasa ba kowa a Falon stairs yafara takawa a hankula kamar kazar da kwai yafashe a ciki da sallamar sa yashiga room dinta saman kapet ya tarad da ita tana cin fruit. Ba kowa a dakin sai ita dayanta air condition aiki kawai yakeyi, Hmmmm Hajiya kubrah kenan manyan matan duniya gaidata yayi cike da kulawa ta amsa shuru yadan gifta na minti 5 kamin nan ta gyara zama ta maida hankalinta a gurin danta Umar faruuq.
Sunan sa ta fara kira ya karba ,dama ba komai ne yasaka nayi kiranka ba saidan in shaida maka sakon mahaifinku hakkine a wuyanmu mu fada muku alhamdullah Dan uwanka na yi masa magana yabani confidence sosai kai nakeso naji ta bakin ka aure mahaifinku yakeso kuyi Dan Ku ba yara bane and lokaci daya za,ayi bikinka kaida Abubakar nakirashi yafada min dakwai wadda yakeso to sauran kai inkanada wata wadda kukayi alkawarin aure da ita to saika fada Dan aje anema maka aurenta in kuma babu ni inada zabina saboda haka kai nake saurare,
Umar da tunda Hajiya kubra ta fara magana yayi mutuwar tsaye duk da sanyin dakin zufa dai ke karyo masa yama rasa bakin magana tayama za ayi masa maganar aure yanxu bayan wadda yakeso ko sani ma batayiba forget about bata saniba inma tasani iyayenta zasuyi mata aurene yanxu ss one fa take what did she know about aure kai impossible ,iyayenta ko saurarensa ma ba zasuyi ba then what is d solution now , muryar Hajiya CE ta katsesa look

Please Login or Register in order to submit comment