Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zauna lafiya Dariya faruk din yasa yana girgiza kai hade da girmama irin rashin mutumcin Aliyu yace eh duk Abinda zaka ce kace ya fada yana kokarin barin dakin' cikin sauri' Aliyu ya mike ya tari gabansa yace " ina zaka Ai bamu gama magana ba" "wace irin magana zamuyi bayan kana nema ka maidani mahaukaci'' "sorry Abokina na ji duk Abinda kafada duk yadda kace haka za'ayi yafada da murmushi A fuskarshi ta6e baki faruk din yayi yace "wannan kuma Abinda ya shafe ka ne" yana dariya yace " ya shafemu dai " sannan yakama hannu faruk din suka koma suka zauna suka cigaba da hirara su irin ta Abokai






To A daran ranar Abbah ya nemin mahaifin Siyama suka tsai da magana cewa nan da sati hudu za'ayi biki dady Siyama yaji dadi sosai sabida haka cikin zumudin ya shiga bangaran momyn Siyama zai gayamata wannan Albishir din ya tarar tayi bacci haka ya hakura ya barwa gobe sabida haka bayan ya sauko daga sallahr Asubah yashiga bangaran domin yatashe ta tayi sallah duk da bayi take ba Alokacin in ya tasheta zata'tashi yana fita take komawa Abinta tacigaba da baccinta yana shiga yaga wayam babu kowa yadan saurara wai ko tana toliet nan ma yaji shiru yafi minti goma A tsaye sannan yafita daga dakin yana mamakin ina tatafi da Sanyin safiyar nan baiyi tunanin Siyama ta dawo gidan ba sabida haka kai tsaye bangaransa ya koma yana mamaki ina,momy siyama taje A irin wannan lokaci




Ita ko momy Siyama biyar na'Asubah zakara yabata sa'a tafita daga gidan cikin motarta da nufin haduwa da hajya ladidi A inda sukai shawarar haduwa domin zuwa gun sabon malaminsu kafinta ta fita dama Sai da ta tashi Siyama da bacci tagayamata inda zata tare da hajiya ladidi duk domin Akan maganarta da Aliyu tashi Siyama tayi tana kara karfafawa momyn tata gwiwa sannan momy takama hanya tatafi





Can wani guri suka hadu da hajiya ladidin lokacin gari yadan Soma yin haske suka dauki hanya can wani kauye cikin jos.







Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment