Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

"haka ne" yace "If u are hungry,when u have food za ka ci ka k'oshi,daga nan kuma u will not look for it again until u are hungry,so bambancin su a nan shi ne shi,shi wannan yanzun zan iya yi na ji na k'oshi for a minute zan sake jin kawai ina son sake neman k'ari,sannan uwa uba will enjoy it so much that no food will be added,no matter how hard the taste of that food is ba za'a tab'a had'asu bama" suna yin sallama da su Lolly lokacin sun fito suna tafiya cikin shauk'i ta d'aga kai tana kallonsa,shima ya zuba mata ido yana kallonta,a tare suka saki murmushi tace "zuwan mu Nigeria fa?" Yayi murmushi yace "babu lokaci yanzun ki bari sai komai ya koma dai²" tace "Will u take me?" Ya lumshe mata ido a hankali yace "ban yi alk'awari ba" she was silently looking at him and then she jumped up za ta haye jikinsa,hurriedly ya rik'eta yana zaro ido da fad'in "Ke! Bari mana" Sai ta fashe da dariya da sauri ta juya za ta fara gudu yayi sauri ya biyota yana fad'in "Stop Roohii! Ba na son wannan wasan naki" Waiwayowa tayi tana yi masa dariya sai ta d'an dakata kad'an,ya taho yana kad'a kai yace "u know bai kamata kina tsalle² da k'aramin ciki ba ko?" Tayi masa dariya bata ce komai ba har ya kusa k'arasowa,da taga ya kusa zuwa inda take,ta shammacesa ta juya za ta fara gudu,cikin sa'a yayi taku biyu ya rik'ota,ta sake fashewa da dariya tana kallonsa,ya had'e rai yana kallonta yace "kina so kiyi min asararsa ne halan?" Ta kad'a kai alamar a'a sai tace "tsokanarka nake son yi ai dama" yayi murmushi yana kallon yadda take tura masa baki,bata yi tunani ba sai ji tayi yayi sama da ita yana cewa "kin tsokanowa kanki kuwa yarinya.." Daga nan ya wuce da ita flat d'insu tana bashi hak'uri,bai kulata ba ya sakar mata wani irin murmushin mungunta yace "Babu abunda za'a fasa." Ta zaro ido za tayi magana da sauri ya d'ora bakinsa saitin kunnenta yana blowing mata iskar bakinsa.....






Daga nan inda nake tsaye ina kallonsu nayi murmushi na bisu da kallo mai cike da burgewa nace "A huta gajiya Mr & Mr's Noor Rafeek Zakar Labbo..."




*#END...*



#Alhamdulillah! All thanks be to Almighty Allah for allowing me to conclude this story which i have entitled as *'DAN MACE* May Allah's peace and blessings be upon to the great ambassador prophet Muhammad bin Abdullah (S.A.W) with his family and his companions as large.


#Alhamdulillahillaziiy bii ni'imatihi tatimmus'salihaat.. On this occasion i would like to thank Allah (S.W.T) again for the gift he has bestowed on me,and i extend my heartfelt congratulations to my followers as well,hakur'in saurarona da kuka yi babu dare babu rana,prayers da kullum kuke min sending ina godiya sosai,Allah ya saka muku da alkhairinsa,a k'arshen kuma ina sake rokon Allah (S.W.T) to forgive me and u for the mistake i made in writing this story,fatan Allah ya had'a fuskokinmu da alkhairinsa,wad'anda na b'atawa rai kuyi hak'uri ku yafe min,ni dai na yafe muku dama,,sai mun had'u cikin sabon story na gaba,thank u very much.


*YABON GWANI...*


-Brother Hassan Atk.
-Kaka Hussain 80k.😜
-Itz B.Y Ebraheem.
-Hayat Baba Zubair.

Tabbas! Ku d'in kun kasance wasu abun alfahari a gare ni,wanda ba zan iya manta alkhairinsu ba,i'm always proud of u... always! If there are other people i should have mentioned in this short story of mine wanda gudunmawarsu yake ba ni k'arfin guiwa a kullum,u will surely be the first,d'awainiyar da kuke yi da litattafaina a social media na gode² sosai,bani da bakin da zanyi muku godiya,but har kullum ina yi muku fatan alkhairi,rabbi ya saka muku da mafificin alkhairinsa ameen. Thank u so very much.♥

*SPECIAL THANKS TO...*

'Dan mace Fan's castle 1 & 2,Real Smasher castle,Novel's comment only,Leema fan's group,Aeshab Novel group,Xumunta novella,Sawwama Novels,Beneficial,Bariki auren soja,and all other social media groups,from Whatsapp,Facebook and my Wattpad lovers i have not forgotten u 😉 naga o'o ana hararata bance su ba first,wad'anda nayi mentioning da wad'anda ma i did not,i send my message of thanks to u... Best of luck,may Lord reunite our faces with his divine blessings ameen. Ahabbakum-kthiir..😍

*ATTENTION!!*

#For those who have prepared the book *MAKTOUB* da zai zo muku next it is for sale... And it's price is ₦300,VIPs da wanda basa son group za kuyi paying ₦450,za ku iya nemana kai tsaye via my digit 08165726609. Or subscribe through the following ways da zan ajiye muju,if u agree kina son jin story d'ina ta wannan number kad'ai ne za ku same ni,idan kuka ga wani number na daban kuma bayan wannan of course ba ni bace,suna son yi muku yawo da hankali ne.



*HOW TO SUBSCRIBE+PAYMENT DETAILS..*


*1-ACCOUNT DETAILS.*

Accnt name-Hauwa Muhammad Usman
Acct number-0060746882
Bank name-Access bank.


*Sai a tura screen shot na shedan biya zuwa 08165726609.*


*2-MTN RECHARGE CARD/VTU TRANSFER.*

08165726609.

*A tura screen shot na shedan biya zuwa 08165726609.*

*3-OTHER WORLD REMITS.*

Acct name:Hauwa Muhammad Usman
Acct number:0060746882
Bank name:Access Bank
Phone Number:08165726609
City:Kano city.


For any other problem/complain/enquiry chat via 08165726609.



#Sai mun sake had'uwa cikin next book da yardar Allah... But ina jiran sharhin ku game da book na *'DAN MACE.* Idan naji shiru kuma,dama zanyi tunani na san babu abunda kuka amfana da shi. Bye HABIBTIY's I love u...😘



*#MA'ASSALAAM...*




#Ur's Hawwa Muh'd Usman.
#twitter via-Jeeddahmu898.
#wattpad & Ig via-Real-smasher898.
#Asli Smasher.
#Oum Janan.
#'Dan mace.
#End's Sunday 19/july,2020. @6:05pm GMT.

Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment