Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hanawa ayi,kasancewar yau tafiyar da wuri suka taso daga India shi yasa suka samu damar sauka a k'asar da yamma,directly after their departure from the airport suka nufo gida,ba tare da ya yi waya ya sanar da kowa yana hanya ba,when he finally got out of the car ya wuce cikin apartment,he didn't meet no one in parlor because it is the time of asr prayer ne a gurin mu musulmi,he goes past to his bedroom door ya ji kansa yana masa wani irin azababben ciwo,cikin satin gaba d'aya tunda yayi tafiyar yake fama da shi ga shi ya k'i sauka sai dai idan ya sha magani ya lafa,ya ci gaba da tafiya cikin nutsuwarsa zai wuce bedroom jiri ya fara d'aukansa,ya daure da kyar ya dafa ya zauna saman armchair yana rik'e kansa da yake tsananta yi masa ciwo,after everything has gone ya tashi jikinsa babu k'arfi here yayi baya zai fad'i da sauri Nuraz da yake shigowa ya k'araso ya rik'e shi yana masa sannu,he lift his eyes that their color changed and thanked him,Nuraz felt something in his mind da yaga yanayinsa,ya mayar da shi ya zaunar yace "sit down please and have some rest" he nodded and gestured,Nuraz continued to look at him then yace "Are u sick?" Har ransa yaji dad'in kulawar da ya bayar a kansa,ya girgiza masa kai a hankali yace "No it was just a headache" he sighed again and then yace ya jira shi zai je ya dawo,ya amsa masa Nuraz ya fice da sauri,it didn't take long ya dawo gidan da medications,while har time d'in Rafeek yana gurin bai tashi ba,Nuraz ya k'araso yana sake yi masa sannu ya amsa yana ta kallonsa,ya janyo table ya ajiye medications d'in and went past himself to bring him some water,bayan ya dawo he helped him ya bashi maganin,yana kallonsa yace "Za ka iya tafiya ko na taimaka maka?" Rafeek yayi masa murmushi and said he could,Nuraz yace to suje tare ya raka shi,ya mik'e a hankali yana tafiya Nuraz yana binsa suka wuce bedroom d'insa,after making sure he was fine yayi masa sallama zai fita Rafeek yace *"NOOR!"* Nuraz paused kafin a hankali ya waiwaya ya kalli Rafeek dake zaune gefe gadonsa,yace "Thank u" as Nuraz began to felt sensation cold in his heart ya girgiza kansa yace "It's my pleasure,but please if there is nothing u can do ka kwanta and to get enough rest.." Yana fad'a ya juya ya fita,Rafeek ya bishi da kallo yana jin wani irin nadama a ransa game da abunda ya aikata a baya,he slowly closed his eyes hawayen nadama suka zubo masa,he sat down for a long time before ya tashi ya shiga bathroom to take bath.

No one knew he was coming home after Nuraz,dan haka ko da ya fito babu wanda ya sanarwa ya dawo ya wuce kitchen for the first time tun zuwansu gidan ya bada order a had'a masa healthy food akai masa,daga nan ya dawo parlor ya zauna yana tunanin al'amuran duniya,a haka mutanen gidan suka fara had'uwa a cikin parlor'n,bayan d'an lokaci Angelyn ta zo wucewa da kwandon kayan abinci za ta je bedroom d'insa Hajiya tana kallonta tace "Angelyn where are u going to take the food?" Tace "Ma'am zan kaiwa boss ne" Hajiya ta kalleta da mamaki tace "When does he come back?" Angelyn says that she doesn't know,but young master ordered her in the meantime,Hajiya turned and looks at Nuraz dake kwance tace "Noor when did Rafeek come back?" Bai d'ago kansa ba yana ci gaba da clicking waya yace "yanzu ne ba jimawa" tace "Amma shi ne baka fad'a ba?" Yace "Hajiya saboda kada kuje ku dame shi ne" Hajiya was silent and looked at him with surprise tace "daga sannu da zuwa sai ya zama mun dame shi?" Yace "Hajiya ku kyaleshi ya huta to baya jin dad'i" tayi shiru tana kallonsa da mamaki tace "Ya akai ka sani?" Ya d'ago idonsa yace "Hajiya na ga lokacin da ya dawo fa" ta jinjina kai and said nothing more.


Da dare after maghreb prayers they were sitting in the parlor'n Rafeek came out sanye da jallabiya mai gajeran hannu brown color,Hajiya watched his condition that prove to be unhealthy as Nuraz said,ya k'araso cikin parlor'n suka gaisa da Hajiya,gaba d'aya yaran suka gaida shi suna yi masa sannu da jiki,gefen da Lolly take ya d'an kalla kanta a k'asa ta k'i yarda ta d'ago,he slowly turned to speak to Hajiya,Lolly tayi k'arfin hali muryarta tana rawa ta daure tace "Sannu da dawowa,an dawo lafiya,ya sauk'in jiki.?"




*Ku yi hak'uri wollahi these days wayana ke neman ba ni ciwon kai..*



#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*        

                   *'DAN MACE..*
              (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥

  
*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*    
https://my.w.tt/29u2S26SG2
    

   *Allahumma ballighna ramadhana bil iimaan..👏*

Pᴀɢᴇ 42.
#Oʙᴇᴅɪᴇɴᴛʟʏ
   
       Not only Rafeek even Nuraz,Hajiya and Nusrah were also surprised to hear her speak to him,because tun bayan dawowarsu three months kenan but bata tab'a kallonsa ba bare tayi attempting yi masa magana,shi kuwa yallab'ai Rafeek ai ji yayi kamar a mafarki hakan ya faru,bakinsan nan har b'ari yake wajen amsawa,Nuraz stared at Lolly and feels like he's about to fly ya d'auko Annie ta zo ta ga abunda yake faruwa,parlor'n yayi shiru maganar da Rafeek zai fad'a ya manta,saboda tsantsar farin cikin yau ta kula shi har wani sabon kuzari ya ji ya k'ara samu,he blinks his eyes slowly yana godiya ga Allah and hoping that the future will be the complete solution of everything,sai da aka d'auki lokaci babu wanda ya sake cewa komai a parlor'n,suka ji maganarta  ta furta "Allah ya k'ara lafiya" he completely closed his eyes again ya bud'e yana jin wani irin sanyi mai tattare da farin ciki da nutsuwa mara misaltuwa yana sauka masa a zuciya,ya amsa "Ameen! Thank u very much" ta sunkuyar da kai tayi shiru,Hajiya tana kallonsu zuciyarta cike da farin ciki a ranta ta furta "da yardar Allah k'arshen wahalar ku ne ya kusanto,Allah ka nuna min ranar da wannan al'amari zai faru" she smiled as she looked at Lolly's side tace "Wai nace me yake damunka ne?" Rafeek ya d'ago kansa ya kalli Hajiya bakinsa ya kasa rufuwa yace "Ciwon kai ne kawai yake damuna Hajiya,ban san wane iri bane,but idan na sha magani yana lafawa" Hajiya ta jinjina kai tace "And ka je ka ga likita ne a can?" Ya tab'e baki yace "Hajiya kin san idan na yi irin tafiyar nan ba ni da lokacin kaina,ta yaya zan samu lokacin ganin likita?" Hajiya tana kallonsa tace "Ai ka ga matsalarka tunda ka san larurar dake damunka,ta ina za ka k'i zuwa ka ga likita? Sai na yi magana kuce ina da fad'a bayan fad'an nawa akan gaskiya nake yi" he smiled ganin za ta fara yi masa fad'a a gaban yara cikin salon kwantarwa da mutum hankali yace "Hajiya this is not what u think fa" ta harareshi tana cewa "kai tafi can haka ko wane lokaci kake fad'a,saboda kada nayi magana" teasingly ya sake kallonta but bai iya yin magana ba saboda hankalinsa da ya koma kan Lolly wacce ta sunkuyar da kai,Nuraz who sit besides was unprepared to look at Nusrah,quietly as if he don't want to speak yayi musu sallama,Hajiya was watchful as he stared at Nusrah ta d'auke kai because ta san k'arshen zancen,cikin sigar tsokana tace "ku kuma sai ana fira,ka sata dole sai ta bika,ku shige d'aki kamar daddawa" Rafeek yayi murmushi saboda ranar yau ji yake kamar an y'anto shi,Nuraz ya kalleta yana shafa beard d'insa yace "To Hajiya idan mun zauna aikin me za mu yi miki?" Tace "Kai tafi can ni ba da kai nake magana ta ba" yayi murmushi yana gyara tsaiwarsa yace "Idan ba ni ba dawa kike da?" Ta harare shi tace "me za ka yi min da zan yi magana da kai,mutum kullum fuskarsa babu fara'a" murmushin da ya bayyana hak'oransa yayi yace "well Hajiya kin fi so mutum yayi ta dariya ne?" Tace "zai dai fi yi maka kyau" ya d'age gira yace "ni ba mahaukaci ba kawai sai na fara dariya babu dalili?" Ta kalleshi tace "sai mahaukata ne suke dariya?" Yace "to Hajiya dama duk mutumin da kika ga yana dariya haka kawai ai matsala ce da shi" harararsa tayi tace "waye ya fad'a maka?" Yace "ni da nake ganinsu kullum",ta tab'e baki tace "kai ni wuce ka bani guri na san dai tunda ka tashi ba zama za ka yi ba" yayi murmushi yace "Haka ne kam",tace "Allah ya ba mu alkhairi,umma ta gaida ashsha" bai amsa ba ya sake murmusawa,kallon Rafeek ta sake yi tace "Kai kuma ka samu lokaci ka kira likitanka saboda irin wannan ciwon idan ba ana tuntub'ar su likitocin ba matsalar da suke bayarwa yana wuce misali" yace "If Almighty God please allow me i'll call him" because yana son ta bar maganar,tace "it will be better" Nuraz who was about to go yace "Well,Hajiya since he said he will call mene ne abun fad'a kuma?" Ta juyo ta kalleshi ganin yana tafiya tace "Ja'iri da ka tsaya ai" yayi murmushi bai juyo ba ya wuce bedroom d'insu.

     Shortly bayan tafiyarsa Nusrah set out to follow him,Hajiya ta bita da kallo tace "Ja'ira kema guduwa za ki yi?" She laughs shyly tace "A'a Hajiya bacci zan yi ina da class da safe" Hajiya tace "to Allah ya bada sa'a" ta amsa tana sake yi musu sai da safe,tana shigowa bedroom ya bita with a tired look ta d'auke idonta daga kansa ta wuce closet da nufin rage kayan dake jikinta,ya biyo bayanta ya sameta tana cire turban cap dake kanta,ta baya ya rungumeta had'e da d'ora fuskarsa a saman wuyanta yana sauke numfashi,as he breathed out ta sauke ajiyar zuciya itama,ta d'an karkata kanta kad'an tana kallon yadda ya zagayeta da hannunsa,kafin ta yi magana ya rigata "Shi ne kika barni ina jiranki?" Tace "Uhn!" she was silent daga hakan and said nothing at all ya d'ago kansa yana bud'e idonsa dake lumshe yace "speak ur mind" she closed her eyes very calmly tana girgiza kai tace "I have nothing to say" juyo da ita yayi suka fuskanci juna,hannayensa a saman waist d'inta ya rik'eta sosai yace "u will say it right now" murmushin yak'e tayi ta sake girgiza kai bata ce komai ba,forehead d'insu ya had'a yana kallon cikin idonta yace "Ba za ki fad'a ba?" It was as if she were going to crying tace "I have nothing to say fa" yace "Ok then?" She nodded and said "Nothing!" yace "Mu je ki yi min wanka to" dariya ta yi masa cikin zolaya tace "I'm not going to bathe u,sai dai ka kwanta haka" ya shagwab'e fuska kamar yaro yace "Please Aunty" ta zaro ido tace "Aunty? Who do u call Aunty?" Fuskarsa har lokacin tana shagwab'e ya nuna ta kamar yadda sangartattun yara suke yi,ta had'e fuska tana kamo kunnensa tace "From now on kul ka sake cewa Aunty" yace "Ok Aunty" ta rik'e waist da hannunta d'aya tana zare masa ido tace "ban fad'a kada ka kuma ba?" Yace "Kin fad'a but ai ba zan iya fad'an sunan ki ba" tace "Daga yau *NUSRAH!* za ka dunga fad'a ka ji? Maimaita na ji" he nodded and said "Aunty Nusrah" cheeks d'insa ta kamo tace "Aunty ne ba za ka daina fad'a ba?" Ya gyad'a kai tace "Oyah kneel down here tunda ba ka ji" he said "ban iya ba ai" tace "za ka koya" yace "Za ki dake ni idan ban yi ba?" Ta girgiza kai tace "no but ba zan je wanka da kai ba" yace "please ki yi da ni" ta sake girgiza kai tace "Ai ka daina jin magana ni ba zan yi da kai ba" kukan shagwab'a ya fara yi yana rik'ota sosai,ta k'wace za ta tafi da sauri ya fizgota ta fad'o jikinsa,ya sake matseta sosai a jikinsa,ta yi saurin kallonsa tana yi masa murmushi,he raise his eyebrows and said "will u go with me?" She nodded her head and said "No" yace "Really?" Ta sake d'aga masa kai lips d'inta ya kalla yace "well bari na yi abunda za'a je da ni ko?" Duk da ta fahimci abunda yake nufi but sai da ta tambaya "me za ka yi?" Yace "I just want to be with u" ta shagwab'e fuska tace "to ai wanka zan yi yanzun,and ina jin bacci because gobe ina da class" yace "daga baya za mu yi,and yanzun ma ga wani class d'in kin samu" dariya suka yi a tare daga haka he never gave her a chance to talk saboda yadda yake mata yawo da hannayensa a saman cikinta like yana mata cakulkuli,ta yi ajiyar zuciya jin ya gangara da hannunsa k'asa playing with her navel,ta sake rik'e shi sosai tana fitar da numfashi heavily,ya d'ora fuskarsa a saman wuyanta and began to kiss her,daga nan ya yi sama zuwa lips d'inta,she clenched his backhead professionally ta ci gaba da licking tongue d'insa as she needed ya tura mata,when she had to suck on he felt like ya fita daga duniyar mutane,he backed them up to the bed because of how the game had gone,tun kafin su k'arasa taga yana k'ok'arin kwantar da ita da sauri ta juya akalar wasan,yadda take twisting d'insa sai ku rantse da can ta san duk wannan abubuwan da take yi masa,ya rik'e waist d'inta sosai saboda yadda dick d'insa ta yi erecting tana tab'a jikinta it's length ak'alla ya kai 7.5cm (3 inches),ta kwanta jikinsa suna ci gaba da twisting juna,sun d'auki lokaci suna buga wasan,after they have been satisfied Nusrah tana kwance jikinsa idanunta a rufe tana wasa da hannunta a jikinsa,ya shafa bayanta a hankali yace "Ta shi mu yi wanka kada kiyi min bacci" ta yi murmushi tace "Ban fara bacci ba ai" yace "Na san ki ai yanzun sai na ji kin yi shiru" she smiled again tana bud'e idanunta,ya kalli yadda idanunta suka yi yace "Ta shi to,na ga idanunki sun fara canjawa" dariya tayi tana sauka daga jikinsa tace "Ai kai ne kasa suka canja,ni ba bacci nake ji ba" he nod his head and said nothing ya saka nickers d'insa,ta sake yin murmushi tace "and kaima ai na ka idanun ba farare bane" he turned ya kalleta yana rik'e da waist yace "da waye ya fad'a miki maza suna da ido mai haske? Farin ido ai sai ku mata" she smile tana adjusting kwanciyarta a cikin spreadsheet,ya wuce ya nufi closet yana cewa "ta shi za ki yi ba na ga kina gyara kwanciya ba" ta lumshe ido tana kallonsa yaje ya d'auko mata towel ya dawo,da kyar ta bud'e idonta ta kallesa,ya rik'e waist yace "well,get up or do u forget to have a class in the morning?" She smiled and said "No,i didn't." Ya mik'a mata hannu yace "get up" she slowly got up and straightened the towel over her body,ganin kamar ba za ta gama ba yasa shi d'agata ya nufi hanyar bathroom da ita,tayi dariya ta rik'e shi sosai,ko da suka shiga bathroom sun d'auki lokaci kafin suka fito because a can d'inma sai da suka jik'a juna da soyayya then suka yi abunda ya kaisu suka fito.

     A parlor kuwa bayan sun yi sallama da su Hajiya suna tafiya,parlor'n yayi remaining silence,da zaman shiru ya damu Hajiya babu shiri ta tattara granddaughters d'inta ta yi musu sallama suka nufi apartment d'inta,here parlor'n ya rage daga Lolly sai Rafeek,haka suka zauna satar kallon juna but an rasa wanda zai fara yiwa wani magana har tsayin lokaci,Lolly was tired of sitting here ta tashi tana kallonsa ta gefe a hankali as if she don't want to talk tace "good night" he couldn't answer saboda mamakin da take ba shi,har ta yi gaba kad'an ta waiwaya luckily lokacin shima itan yake kallo,she quickly lifted her eyes ta wuce bedroom d'inta without saying anything,as she passed by ya lumshe idanunsa and breathed a sigh of relief,ba'a wuce mintuna goma da tafiyarta ba ya tashi quickly ya wuce bedroom d'insa,yana shiga ya d'auka phone and thought of whom to call,number Abba'n Nusrah ya fara tunanin kira da sauri bai gama yanke hukuncin ba ya kirashi,as the phone rang he happily exclaimed "Labbo! Kai ne a wannan lokacin?" Yayi ajiyar zuciya silently yace "Ko yanzunma neman shawararka yasa na kira ka" Abbah yayi murmushi suka gaisa and suka tab'a barkwanci then ya tambayi Rafeek da cewa "Ya aka yine aboki na? Ya amarya da yara?" Ajiyar zuciya ya sake yi yana lumshe idanunsa yace "Ka bari kawai D'an uwa,duk suna lafiya but ni d'in ne dai ina tunanin kamar ba ni da lafiya" Abbah yayi saurin amsawa "What is going on? Hope it's not ur pain?" Rafeek ya girgiza kai kamar Abba'n yana kusa da shi yace "Wollahi d'an uwa ba ciwo na bane,tsakanina da amaryarta ne" Abbah yayi ajiyar zuciya yace "do u mean that u have not yet find any solution?" Rafeek ya shafa beard d'insa and said "That's the answer" Abbah was silent and thought while Rafeek remained silent in anticipation of what will he say,Abbah ya numfasa cikin sanyin jiki yace "Well,i don't understand u,wai kana nufin ka sameta kun yi magana ne ko har yanzun ka kasa bawa zuciyarka damar fad'a mata yadda al'amarin ya kasance?" Yace "that's it" yace "If so i think u are the culprit" yace "Me yasa za ka yi saurin yanke hukunci? Na fad'a maka fa ko kallona ba ta yi tun da suka zo,ta yaya kake ganin zan samu damar yi mata wannan bayanin since bata ba ni damar yin hakan ba?" Abbah yace "Ka ga ni dai na fad'a maka laifinka ne,kai gaba d'aya yadda kake kullum haka kake,baka san yadda za ka kwantar da kai ba idan kana neman abu,waye ya fad'a maka ana yiwa mace haka? Su fa da kake ganinsu sai ka lallab'a su ka nuna musu duk duniya su d'innan dai su ne a gaba before ka samu abunda kake buk'ata a gurinsu,but idan ba haka ba za ka yi ta zama a guri d'aya kuma jiya tana nan a yau,shawara d'aya zan ba ka,whether u have the time or not to make it necessary and kana son kanka da lafiya ka sauke duk wasu ayyukan dake kanka ku zauna ku fahimci juna,whatever the stubbornness of a person is if ya ga ka nuna damuwarka a kansa yana ragewa,and i know that if God allows za ta yi maka uzuri" ajiyar zuciya yayi very hardly then yace "Kana ganin idan nayi haka shi kenan?" Yace "I didn't tell u that,but ina da yak'inin za'a samu ci gaba" he said quietly "Well, if this is what i have to do,if God allow me cikin satin nan zan zo maka da labari mai dad'i" Abbah yayi dariya yace "banda ka tsaya wasa ai da tuni an wuce nan,maybe har mun samu.." Rafeek yace "Kana nan da halinka mutumin nan" Abbah yayi dariya yace "A'a an samu changes tunda ni kad'ai nake rayuwa without a helper" Rafeek yayi murmushi yace "well,am i going to look u for a helper kada zaman kad'aici ya illata min amini." Dariya Abbah yayi yace "ka bari aboki ni harkar mata yanzun tsoro yake ba ni" Rafeek yace "A'a dai kada ka yi musu kud'in goro,ka dai samu wata ka gwada in Allah ya yarda za'a dace",Abbah yace "banni na huta haka nan,na yi banji dad'i ba,duk da k'addara ta kaini ba don son raina ba" Rafeek ya sake numfasawa yace "well shi kenan Allah ya iya mana,but da har na gano maka wata,and na yi maka sha'awarta because ina da yak'inin za ta kula min da kai,amma tunda ba ka ra'ayi yanzun bari na bari kawai" Abbah yayi ajiyar zuciya yace "Aboki ka fahimce ni mana,ni a yanzun ba auren nake gudu ba,halin wacce zan auro shi ne abun dubawa,da ace ina aure na rabu da matar gara ace na samu wacce za mu zauna har abada" Rafeek ya jinjina kai yace "Haka ne,but wannan d'inma da ka ji na yi maganarta saboda na san ko wace ce ita,and idan ka aureta asirinka zai rufu za kuyi zaman lafiya bcos ba ta da hayaniya" Abbah ya numfasa yace "Shi kenan aboki zanyi addu'ah akai idan alkhairi ce a gare ni Allah ya daidaita ya had'a mu da alkhairi" Rafeek ya amsa kafin yace "Ya maganar mutanen Gombe ka je kuwa na ji baka fad'a min komai ba akan maganar da muka yi?" Abbah ya numfasa yace "Ka bari kawai d'an uwa har yanzun na kasa zuwa saboda kunyar su nake ji da tsoron fuskantar malam" (Mahaifinsa) Rafeek ya bud'e idonsa sosai yace "cewa za ka yi matsalar ta mu iri d'aya ce,kai baka je ba ni banyi abunda ya kamata ba" yace "Wollahi i want to go but ina tunanin ya kamata ace na kai musu Nusrah,sai dai lokaci ya k'ure tunda mun yi nisa" Rafeek yace "Ba na tunanin za a samu matsala game da tafiyarka da ita,but za muyi magana zuwa da safe" Abbah yayi saurin tarar numfashinsa "Kana ganin ba za'a samu matsala ba idan ka yi maganar?" Yace "There will be no problem if God approves" yace "Allah yasa" sun jima sosai suna sake tattauna yadda za su tunkari al'amuran kafin suka yi sallama kowannensu yana farin ciki da shawarar d'an uwansa.A wannan daren a gefen Rafeek bai kwanta ba sai da yayi nafila raka'a biyu to ask the Lord to forgive his sins and to ask for k'arfin guiwan da zai iya tunkarar Lolly ya yi mata explaining how things happened before then.

     While on the side of Lollyn bayan ta barshi zaune cikin tunani da mamakin d'abi'unta tana shiga ta d'auro alwala tayi nafila,ta jima sosai tana addu'o'i da neman zab'in ubangiji mafi alkhairi then ta yi shirin bacci,bayan ta gama komai ta d'auki wayarta with the thought and fears of confronting Annie ta kirata,she made three miss calls ba'a d'auka sai a na hud'un,her body was cold enough to greet Annien in spite of yadda take amsawa babu fara'a sosai a tattare da ita,after sun gaisa duka suka yi shiru for a moment Annie za ta yi magana saboda shirun ya yi yawa Lolly ta numfasa tace "Adda dama i just call u for nothing but to apologize for what had happened,in Allah ya yarda i can't do anything u don't like again,and i will be sorry and to live with him a duk yadda yake,fatan Allah ya k'ara min hak'uri da juriyar zama da su." She was saying this and didn't wait for Annie to say anything ta kashe wayar gaba d'aya ta ajiye,tana jin hawaye suna saukowa saman fuskarta but ta kasa d'aga hannunta ta goge,ta jima sosai a cikin wannan yanayin kafin ta tashi taje toilet to wash her face from the tears da suka bushe mata,continuously thinking about how za ta yi accepting Rafeek as her husband for the second time.

     Washe gari da safen kamar kullum after sun gama breakfast Nusrah ta mik'e da sauri ta yi musu sallama saboda za ta shiga skul,ta wuce bedroom kenan Nuraz ya biyo bayanta,tare suka gama shiryawa suka fito,sai da suka sake yi wa Hajiya sallama,daga nan ya fara ajiyeta skul and then ya wuce hospital *ASYLUM WELCOME,* tun da ya barta a skul ranar haka nan ta wuni tare da su Veronica but she could not perceive anything except mutuwar da jikinta yayi da wani irin yanayin da ta kasa gane masa,she was sitting there waiting for him lokacin sun fito sai yamutsa fuska take saboda komai ma ba ta jin dad'in sa tayi siririn tsaki tana kallon hanya,as Sarah looking at her cikin harshen nasara tace "Madam da ba don

Please Login or Register in order to submit comment