Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

аЯрЁБс>ўџ ўџџџ€€€€€€€€€ €
€
€ €
€
џџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџџ§џџџ


 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~Root Entryџџџџџџџџ РF WordDocumentџџџџ1И0Tableџџџџџџџџ@Data
џџџџџџџџџџџџўџџџьЅС‰ˆ PПкЛKSKSЄ1ИэZ џџџџџџЄrrЏ
Џ
Џ
Џ


‡TлЄЏ
а$В1*rЏ
Џ
Џ
Џ
Џ
Џ
[П“
[“
[“
Џ
“
 œ^`ёџђџ^Normal dЄШ,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJTA`ђџёџTDefault Paragraph FontOJPJQJ^Jfi`ѓџѓџf Table Normal :V і4ж
l4жaі OJPJQJ^J(k`єџёџ(No List эZ \L\nd•hгю.XŠh0hиВr'NTЦ{ЅЦУкуЎŠ#ЎK”aъ†€™Рвиь"H<RQшp@м[9/22, 7:09 PM] +234 803 216 9283: *=и‹мKURKUKUN ˜ADDARA=и‹м*


*Boss Bature
'ў*



_Kamar yadda na fara littafin nan ina rokon Allah Subhanahu wata'ala da ya ba ni ikon kammala shi lafiya, alfarmar Annabi Muhammad(SAW). Allah Ya ba ni ikon faWakarwa da kuma ilmantarwa harma da nishaWantarwa, Ubangiji Allah ya kare ni daga rubutu abin da ba zai amfani al'ummar Annabi ba.
'ў_


GargarWi

_Ban amince wani ko wata ya yi amfani da wani sashe na book din nan ba ta kowace siga, ko a karanta mini shi a Youtube, ba tare da an nemi izni a wurina ba. Ko a haWa mini document, idan kunne ya ji jiki ya tsira, ko da Allah na bar mutun zai bi mini ha™™ina!=иLм_


*E1*


Sannu a hankali agogon bangon ke harbawa, yana ba da sauti tik-tik-tik. Sakamakon dare da ya tsala don time din karfe Waya da rabi na dare, wayar da ke ajiye saman bed side drawer ™irar Samsung Galaxy ta soma ruri da ™arfin gaske. A lokacin ya yi nisa a cikin barcin nasa, kusan sau uku kiran na shigowa yana katsewa. A kira na huWu ne, sautin ya daki dodon kunnansa, a firgice ya farka yana faman ambaton sunan Allah, jikinsa na sanye da singlet da gajeran wando fari, a™alla ya kai shekaru 40 a duniya. A launin fata kuwa wankan tarwaWa ne, da ™yar yake iya ware manyan idanuwansa a kan katafaren gadonsa kafin a hankali ya mayar da ™wayar idonsa kan agogon bangon, tafin hannunsa ya kai tare da shafa fuskarsa cikin sanyin murya ya ambaci sunanta, "Angel!"

Kafin ya zame hannunsa daga kan fuskarsa wani kiran ya sake shigowa wayarsa a hanzarce ya mika hannu saman drawer Win ya Wauki wayar, cike da mamakin wane ne yake kiran shi a irin wannan lokaci? Anya kuwa Lafiya?

Lokacin da ya kalli screen Win wayar sunan Aminina ne ya bayyana, ajiyar zuciya ya Wan sauke tare da Waga kiran ya manna wayar a kunnansa tun kafin ya yi sallama, kunnuwansa suka jiyo masa sautin harbin bindugu. A gigice ya furta, "Aminina!" Kafin Ya ™arasa rufe bakinsa, muryar Aminin nasa ta katse masa hanzari, a ruWe yake faWin,"Na ba ni na lalace, shikenan tawa ta ™are."

A firgice ya dakatar da shi, "Ka nutsu ka yi mini bayanin me yake faruwa ne?"

"Sun kama ni ina yi musu le™en asiri, yanzu haka sun biyo motata, na san kashe ni za su yi, kai ma kuma ba za su ™yale ka ba. ba zan so ka yi irin mutuwar wulakancin da zan yi ba, don Allah na roke ka, ka gudu kai da Angel, ba na fatan laifina ya shafe ka Abokina. Bayanan sirrin da na Wauka a wurinsu, yana a cikin memory Wina, ita kaWai ce hujjar da asirinsu zai tonu..." Bai kai ™arshen maganar ba, Wif ya ji kiran ya katse.

A gigice yake kwaWa masa kira na fitar hayyaci sam ya manta da cewar wayar ta katse, sake kiran layin nasa ya yi cikin sa'a aka Waga kiran, abin da bai ta6a tsammani ba, sautin kururuwa ya ji a cikin kunnansa mai matu™ar razanarwa, wata kausasshiyar murya ya jiyo tana magana ta cikin wayar, "Idan kana son sanin meke faruwa, ka kalli screen din wayarka." Jiki na rawa ya Wago da wayar yana kallon screen Win yayin da suka canza kiran zuwa Video Call.

Saboda tsabar firgita, a ruWe ya diro daga saman gadon, Idanuwansa sun firfiro waje tamkar ™wayar idon za ta faWo kasa. Ba komai ne yasa shi firgita ba, face motar Amininsa dake ci da wuta, akan idonsa suka zazzaga wa motar fetur, yana hango yatsun hannun amininsa ta tagar motar, wuta sai cin naman jikinsa take yi. Wata irin zufa ce ta wanke masa fuskarsa, a kiWime ya shiga furta, "No, no!" Duk ya firgice, rejecting call din suka yi.

Wani irin matsanancin ciwon kai ne ya far masa, ba arzi™i ya zube gefen gadon ya zaune yayin da jikinsa ke kyarma sosai, ku san minti goma shabiyar baya a cikin hayyacinsa, ya rasa ma me yake yi masa daWi duniyar nan.

Yana cikin wannan halin ha'ula'in, muryar amininsa ta soma dawo masa a cikin kunnansa, "Ka gudu kai da Angel ba na so laifina ya shafe ku." Tabbas kuwa za su dawo kansa ne, domin su kashe shi kamar yarda suka kashe amininsa, ba komai ya fi ji ba face Дarsa Waya tilo da ya mallaka wato Angel.

A matu™ar ruWe ya mi™e, ko jallabiya bai zura a jikinsa ba, iya key Win motarsa ya Wauko saboda tsabar ruWu wardrobe ya dosa zai buWe a matsayin kofar dakin, har sai da kansa ya bugu tukunna ya ankare, ya nufi ainihin ™ofar, da sauri-sauri ya fito daga bedroom Winsa da ke a downstairs ya nufi cikin babban falon, kai tsaye Upstairs Ya haye. A kiWime yake tattaka staircases din benen, bai nufi ko'ina ba sai Wakin Angel, bugu Waya ya yi ma ™ofar ta buWe, ko'ina duhu, kunna hasken Wakin ya yi, nan take haske ya gauraye ko'ina, wurga kwayar idonsa ya yi kan Angel da ke ™unshe cikin lallausan bargo, a hanzarce ya ™arasa shiga Wakin, tare da hawa saman gadon yana kwala mata kira, "Angel, Angle my daughter!Azeezaty!" Babu alamun za ta farka, a hautsine ya cakume ta ya saba ta saman kafaWarsa. Da sauri ya fito daga bedroom din nata, ya sauko downstairs, kai tsaye ya fito waje wurin da motocinsu suke, Waya daga cikinsu ya buWe ™irar Range Rover, back seat ya buWe ya kwantar da Angel tukunna ya buWe driver seat ya shige ciki, a gaggauce ya yi wa motar key, a daidai bakin gate ya tsayar da motar, a hanzarce ya fito ya buWe gate Win, kafin ya koma cikin motar ya fusgeta da gudun gaske. Fitar motarsa ke da wuya, wasu dan™ara-dan™aran motoci kusan su shida suka nufo shantalelen titin da zai sada ka da gidansa da alama sun hango motarsa hakan yasa suka bi bayan motar da wani irin matsiyacin gudu. Hankalinsa ba ™aramin tashi ya yi ba, saboda ya hangi motocin da ke biye da motarsa ta cikin mirror Win motar, hakan yasa shi ™ara gudun motar. La66ansa na kyarma yake ambaton La'ila'ha'illa anta subhanaka inni kuntu minazzalimin! Shi kansa bai san inda zai dosa ba, driving kawai yake yi a makance, shesshe™ar kukan Angel ce ta fara dawo dashi cikin hayyacinshi, da alama ta farka sakamakon gudun ceton ran da yake yi da su, yasa kanta ya dinga buguwa jikin motar, har hancinta ya fashe jini ya soma zuba.

A ruWe take furta,"Daddy...What's happening, where are u going in this darkness night?"

Karamar yarinya ce da ba za ta wuce 11 years a duniya ba, maganarta ma da™yar take fita saboda halin da take ciki, hawaye ne suka wanke masa fuska yana mai dana-sanin yin aikin jarida fiye da tunanin mai tunanin, saboda shi ne silar shigar shi cikin wannan tashin hankali.

"Angel am really sorry! Na cuci rayuwarki, a yau daddynki ba zai iya ceton ki ba, Angel ba zan jure rashin ki ba, ba zan so laifina ya shafe ki ba." Yana magana cikin kuka, tafin hannunta ta sanya ta dafe hancinta dake bleeding, jini duk ya 6ata fuskarta, cikin shasshe™ar kuka ta kuma cewa, "Dad! My nose is bleeding, zan mutu, gabaWaya ya rikice ya rasa inda zai tsoma rayuwarsa ya ji daWi. Bai san amsar da zai ba ta ba, iya sorry kawai yake iya furta mata.

Har yanzu motocin nan na biye da motarsu, lokacin da ya fara jin saukar alburushin bindiga a bayan motar a gigice ya karya kwana ya faWa wani kurmin daji, mai duhun gaske, shi kansa bai san ina zai dosa ba, ga manya-manyan bishiyoyi da suka cunkushe hanyar, a ruWe ya yi parking Win motar ya fito ya zagaya ta back seat din motar jiki na kyarma ya zura hannu ya Wauko Angel, daga ita sai rigar barci a jikinta, sumar kanta duk ta rufe fuskarta, da gudun gaske yayi cikin dajin da ita yayin da take sa6e a saman kafaWarshi. Hasken motarsa ne da ya bari a kunne yake haskaka masa gabansa, yana cikin gudun nan ba tare da ya ankara ba, ya Waura kafarsa saman wani ™arfe mai tsatsa, wanda ke a tsire cikin ™asa, kaifinsa tamkar na wu™a, zuruf karfen ya shiga ta cikin tafin ™afar ya 6ulo ta sama, wani irin raWaWin azaba ne ya kai masa ziyara, tsikar jikinsa duk ta tashi, tuni jini ya wanke ™afarsa, sam ya kasa motsawa daga tsayen da yake a hankali ya shiga furta, "Innalallahi wa'inna ilaihir raji'un." Cikin kyarma yake ambaton hakan, muryar Angel ce ta katse shi, "Dad let's go home, nan fa daji ne, akwai kura da zagi za su cinye mu. Daddy ko dai mafarki muke yi ne?" Ta yi tambayar still tana shasshe™ar kuka.

Cikin sanyin murya ya ba ta amsa, "Mafarki ne Angel, ba gaskiya ba ne." Hannayenta ta sanya tare da zagayo da su ta wuyansa, ta manna masa kiss a gefen fuskarsa, "Daddy, to mu tashi daga mafarkin, Angel tsoro take ji." Tamkar ya fashe mata da kuka haka yake ji,

A tsiyace suka kwararo da gudu cikin dajin da ya shigo da motar, ai ko da jin sautin shigowarsu, bai san lokacin da ya fisgi ™afarsa ba, ya Wago da ita daga jikin ™arfen, jini ya dinga kwaranya. A haka ya dinga jan ™afar har ya karaso daidai wani uban rami mai zurfi wanda kasansa tafkeken ruwa ne ke gudana, tsayawa ya yi zuciyarsa na raya masa cewar ya jefar da Angel cikin ruwan, ya ™wammace ta mutu a cikin ruwan da ta yi mutuwar wulakanta a hannun mutanen da suka biyo su, don babu Wigon imani a kansu, in suka kama mutun fetur suke zazzaga masa su ™ona shi har lahira. Ya yi zurfi a cikin tunanin Angel sai kuka take yi, sautin motocin miyagun da suka biyo shi ne yasa shi dawowa cikin hayyacinsa, Allah Sarki yana ji yana gani haka ya Waga Angel sama ya yi wurgi da ita, tsulundum ta faWa cikin tafkeken ruwan mai zurfin gaske yana jiyo sautin kururuwarta.

Ba ™aramin tashin hankali ba ne zai sa uba ya yi silar mutuwar Wiyarsa.

Saboda tsabar kuka jikinsa har jijjiga yake yi, duk ya ji ya tsani kansa. Don tuni ya fitar da rai da rayuwa a cikin duniyar nan, domin kuwa Angel tamkar numfashi take a gare shi, jiki a mace ya zube saman guiwowinsa a gaban ramin wani irin jiri ne ya soma kwasar shi, nan take ya yanke jiki ya faWi a mace.

A daidai lokacin suka ™araso da motocinsu, bayan sun yi parking sun kewaye shi, wasu gabza-gabzan samari ne suka fito, ™irar Samudawa, ba™ake wulik! Babu Wigon imani a kan fuskokinsu, sun yi shigar bakaken kaya da alama bodyguards ne, a tare suka buWe wa iyayen gidan nasu murfin motocin don su fito.

Abin ban mamaki, manyan mutanane dattawa, suna sanye cikin shiga ta mutunci wato shigar Hausawa, shadda har da malun-malun kai ka ce mutanen arzi™i ne. Koda fitowar su, ba su dora idonsu a kan komai ba sai a kan gawar Taj dake yashe cikin ciyayi.

Guntun tsaki Waya daga cikinsu ya ja, "Mala'ika ya riga mu Waukar ransa, ba haka na so ba."

Na gefensa ya ce, "Ban so ya yi salahar mutuwa irin wannan ba, amma duk da haka ba mu makaro ba, tun a nan za mu fara azabtar da shi kafin mu mika shi hannun Munkar da Nakir."

Tuntsirewa suka yi da wata irin mahaukaciyar dariya, lokaci guda kuma suka Waure fuskokinsu. Šaya daga cikin manyan mutanen ne ya juya tare da kallan Waya daga cikin miyagun da suka zo da su, cike da ba da umarni ya ce, "Mi™o mini galon Win fetur tare da lighter." A hanzarce wanda ya yi wa magana ya nufi motocinsu.

"Maganin masu kunnen kashi ke nan, an gaya musu shiga gonarmu abu ne mai sau™i." Bai kai ™arshen maganar ba, aka mi™o masa galon din fetur yasa hannu ya kar6a, cire murfin ya yi tare da zazzage masa fetur Win a jikin rigarsa, sharkaf suka wanke shi.
Dalilin da yasa za mu ™ona shi, saboda gudun mu bar wata hujja da zai sa a zarge mu.

Ba su ™yasta lighter Win ba, har sai da suka kusa shiga motocinsu tukunna ya ™yasta ya jefe saman ciyayin dake a kewaye da shi. Da gudu wutar ta shiga cinye ciyayin har ta hau saman jikinsa. A lokacin sun shige cikin motocinsu, da gudu suka fisge su tare da barin cikin dajin. Cikin ™an™anin lokaci, wutar tacinye shi ™urmus



_Littafin kurkukun ™addara 500 ne Kacal, Ban tsawwala ba,mutane Dayawa Suna tambayata Shin wannan book din zai kai father of soldiers daWi? Lokacin dana fara abban sojoji bansan zaiyi daWi ba, Allah ne ya nufi hakan,To ba lallai bane Kurkukun kaddara yakai shi dadi ba, zai iyayiyuwa kurkukun ™addara yafi Abban sojoji daWi ko akasin hakan, Allah shi ne mafi sanin dai dai=иOмBani da tabbacin akan haka, Saboda Salon Labarin Ba iri Waya bane, sunsha banban sosai shima wannan wani salon ne na musamman, murWaWdiyar cakwakiya ce acikinsa, Sannan banyi maku al™awarin cewa wannan Littafin Short story bane Zai iya Kasancewa Yana da yawa labarin! na yi maganar nan ne saboda masu ™orafi akan Story ya yi tsayi, Shiyasa na faWa masu tun yanzu Su sani >и#нTun da ku kaji Ance kurkukun ™addara, Kunsan inda ma'anar ta dosa ko ban fayyace maku ba,Kowa yasan ma'anar kurkuku da kuma ™addara Dan haka kada mutun yazo yana yi mun complain akan waWannan abubuwan dana lissafa=иOмthen banyi al™awarin kullun zanyi posting ba, 4 days ne a week, litinin, talata, laraba, Alhamis, after na kammala free pages, wadanda su ka yi payment zan Canza musu salon Posting>ин_
_Abu Waya ne zan Yi maku al™awari>иsн da yardar Allah ba zaku ta6a danasanin siyan Littafina ba in sha Allah>ин>и#нtsakani na daku fatan alkhairi ne Allah yabar zumunci daga nan har gidan aljanna=и
о_

_Ga waWanda Suka shirya Yin payment Ga details nan=иGм_

*3196407426*

*First bank*

*Bature hafsat Muhammad,idan mutun baida acct no pls Ya tura ta Pos,saboda bana amfani da Kati,Гan uwa Дan niger,Suyi mun magana ta numberta,wadanda su kayi payment zasu bada shaidar biya ta screenshot kafin a sanya su paid group*

*08103884440*

*08169856268*

_*Boss Bature=и‹м
'ў*_
[9/22, 7:09 PM] +234 803 216 9283: *=и‹мKURKUKUN ˜ADDARA=и‹м*


*Boss Bature
'ў*

dedicated to Aunty kubra=ио


*E2*

_Kamar yadda na fara littafin nan ina rokon Allah Subhanahu wata'ala da ya ba ni ikon kammala shi lafiya, alfarmar Annabi Muhammad(SAW). Allah Ya ba ni ikon faWakarwa da kuma ilmantarwa harma da nishaWantarwa, Ubangiji Allah ya kare ni daga rubutu abin da ba zai amfani al'ummar Annabi ba.
'ў_


GargarWi

_Ban amince wani ko wata ya yi amfani da wani sashe na book din nan ba ta kowace siga, ko a karanta mini shi a Youtube, ba tare da an nemi izni a wurina ba. Ko a haWa mini document, idan kunne ya ji jiki ya tsira, ko da Allah na bar mutun zai bi mini ha™™ina!=иLм_




The Begining Of The Story,(Farkon Labari)

™asa ™asa Cikin baccinsa ya soma Jin sautin kukan Jariri acikin kunnuwan shi, tun abun bai damun shi har kukan Ya fara addabar shi, ya hana shi sakat wanda Hakan Yayi silar farkawar shi daga bacci, a hankali ya Wan ware manyan idanuwan shi masu Wauke da Bacci don da alama bai gaji da baccin ba, Ceilling Ya ™urawa ido kamar mai karanto wani abu, a ™o™arin shi naya tariyo abunda kunnuwanshi ke jiyo mashi wanda Yayi silar farkawar sa daga Bacci,


Yana ™o™arin tunanowa Kwatsam Yaji kukan Jaririn Inya inya, mai sautin gaske, Zumbur ya ™arasa Janye Blacket Win daya Lullu6a dashi Yayi wurgi dashi gefe Waya, kayan Bacci ne Ajikinshi Brown Colour Riga da wando, yayi mamakin ganin babu ita asaman gadon, ko ina taje ne? sauko da ™afafun shi ya yi ™asa ya yi, Cike da fargaba Ya mi™e yana mai tunanin Inda aka samu Kukan Jariri Acikin Gidansa, Shi dai A iya sanin shi Matar shi bata haihu ba,duk da cikinta nata yakai wata tara,


Gaba Waya ya ruWe Yama rasa Ta ina zai ga Jinjirin dake kuka, Domin kuwa sautin ya karaWe Šakin nashi,zukunnawa Ya yi tare da le™a ™ar™ashin gado, wayam baiga komai ba mi™e wa ya yi da sauri ya nufi wardrobe Ya buWe ya zazzago da kayan dake acikinta, duk a ™o™arin shi naya gano inda aka samu kukan Jariri aWakinsa, Tuni ya haWa uban gumi ajikinshi, aran shi harya fara tunanin kodai Aljanune!? abu kamar wasa idan jaririn yayi kuka sai ya lafa ™asa ™asa,wannan karan Yanayin kukan tamkar Ana zare Ranshi ne, har wani jan kukan akeyi inyaaaaaaa,

"Ka duba toilet"?zuciyar shi ce tayi mashi tambayar, shiru ya Wanyi kamar me tunanin wani abu,tun da yake arayuwar shi wani abu bai ta6a tsorata shi ba irin na yau, kukan jaririn duk ya firgitar da shi,har wani gumi ya haWa,

Ja da baya da baya yayi a hanzar ce Ya juya gaban Faskeken Madubin Wakin, Wayar shi ya Wauko yana dannawa Call logs Ya shiga, missed calls Ya tarar Na Uzair, babban amininsa

Calling Layin yayi tana fara ringing, uzair ya Waga kiran ko sallama baiyi ba ya soma magana"Uzair Akwai matsala Cikin gidan nan fa!" muryarshi na kerma yayi maganar,

On the other hand Uzair yace"Wata irin matsala kenan?
  "Kukan jariri ne Ya tashe ni daga bacci,Bansan a ina aka samo kukan ba, kuma na tashi banga benazir ba"

"Ka kwantar da hankalin ka, Gani nan zuwa"
  "Yawwa,dan Allah kayi sauri" rejecting call Win yayi kafin Ya ajiye wayar saman bedside drawer,


Walking Slowly Ya nufi hanyar toilet Win Cike da fargabar abunda zai taras, cikin sanWa yake yin tafiyar, jikinshi na kerma,a hankali ya ru™e Handle Win ™opar ya buWeta

  HaWadWen toilet ne Ko'ina Na Cikinshi Fari ™al atsaftace ba ™azanta, kamar ance Ya kalli ™asan tiles,Ba zato ba tsammani Yaga Wigon jini, Gaban shi ne Yayi wani irin mugun bugu ji kake daram! a firgice Ya Wago da idanuwan shi yana kallon Cikin toilet Win,Wani irin tsoro ne Ya kama shi lokacin daya hango Jikin Bathtub(kwamin wanka) jaga jaga da Jini kamar an yanka Wan akuya, a ruWe ya soma ambaton Innalallahi wa'inna ilaihirraji'un, kamkar a mafarki yake kallon Lamarin, Cike da fargaba ya ™arasa shiga cikin toilet Win don ya gane wa idanuwanshi, a dai dai bakin kwamin wankan Ya tsara turus, Yana Kallon Jinjirin dake Acikinsa kwance,duk jini Ya wanke jikinshi Sai tsanyara kuka Yake yi,
   Lokaci guda gabanshi Ya faWi rass tunawa da wasu maganganu da suka tsaya mashi aranshi tun shekaran jiya
 
  Tuni ya karaya hakan na nufin a daren Jiya ta haihu acikin toilet, saboda ™arfin hali irin nata har ta iya haihuwa da kanta ta kuma Gudu duk da irin Jinin da ta Zubar, abun yayi mugun Waure mashi kai, ga wani irin ™unci da yake Ji acan ™asan Zuciyarshi, Tuni hawaye sun wanke fuskarshi, sam bazai juri ganin jaririn shi a cikin mawuyacin hali ba, sosai ya fashe da kuka tare da kai hannayenshi cikin bathtub Win Ya Wauko Jaririn, bai damu da kayanshi su 6ace ba ahaka ya ™an™ameshi ajikinshi yana shar6ar hawaye,

"Taj!taj!! muryar amininsa ce da alama sun shigo cikin gidan, Atare suka faWo Cikin Wakin nashi a fujajen, Su Biyu ne shida Matarshi wadda ke sanye Cikin Jallabiya ba™a, Ta yafa mayafi akanta, farace tass doguwa,Shi kuma Uxair din, Jallabiyace ajikinshi brown color

Shigarsu keda Wuya Sai gashi Ya fito rungume da jaririn a ™irjinshi,

AruWe suke kallonshi, murya na kerma Aneelarh tace"Ta haihu ne"?
Tunkafin ta rufe baki Uzair ya kar6e da cewa"Meya ke faruwane taj?wannan Jaririn fa?Kodai ta sauka ne"?
  Da™yar ya iya daidaita natsuwarshi ya soma magana"Ita ce tabar mun shi, nima bansan meya faru ba, kawai naji kukan jariri, shine ma Ya tashe ni daga bacci,a toilet na sameshi cikin bathtub"
  Atare suka haWa baki suna salati, Kafin Aneelarh ta kar6i Jinjirin Tabi ta gefenshi ta nufi toilet don ta gyara mashi jikinshi,

Uzair kuma Yaja Hannun Taj suka fito falo, tsayawa Sukayi suna fuskantar Juna, ran kowannan su a6ace,
  "Amma dai matar nan anyi Дar akuya, dama can Ni bata kwantamun araina ba, In banda da™i™anci taya laifin ka zai shafi abunda ke cikinta"?

tun kafin yakai ™arshen maganar taj ya katseshi da cewa"Laifin me nayi mata Uzair!? meyasa wasu mutanan basu da tunani ne?sun Wauki duniya wurin zama,Suna manta cewa wata rana dole su koma Ga Allah, kuma zasu yi bayanin duk wani abu da suka aikata mai kyau ko mara kyau," dakatawa ya Wanyi da yin maganar yaja numfashi kafin yaci gaba da magana,. 
   "Benazir Ta ™ona mun rai, bazan ta6a yafe mata ba, Allah ya isa tsakanina da ita,Ta nuna mun rashin imaninta ™arara akan Jariri na, In sha Allah Zata ga Sakayyar hakan......"kafin Uzair Ya kuma Furta wani abu, Sae ga Aneelarh Ta fito hannunta Wauke da jaririn cikin lallausan towel fari, wani irin farin Cikine akan fuskarta,tunkafin ta ™araso wurinsu ta soma ambaton"Tabarakallahu Ahsanul kaliqin, Tunda nake amsar haihuwa a asibitin mu ban ta6a Cin karo da kyakkyawar Jinjira ba, Irin wannan Hurul ainin dake a hannuna ba....

A sukwane Uzair da Taj suka kalli juna kafin suka mayar da idanuwansu kanta,
  "Am just Speechless wlh, Ka gode ma Allah, Da Benazir bata yi tunanin kashe maka itaba, da kuwa munyi Babbar asara,"takai ™arshen maganar adai dai lokacin ta ™araso gabansu,.

  Slowly Taj da Uzair suka Waura Idanuwan su kan Jaririyar, Saboda tsabar Kyanta har Razana saida Suka Wanyi, Babu wanda yayi tsammanin ganin jaririyar haka, farko ma sun yi tunanin Namiji ne saboda hankalinsu ba'a kwance yake ba, ashe ta maca ce,

Fara ce Sol har wani shining skin Winta take yi saboda tsabar haske, Natural Beauty ce, Bakomai yafi jan hankalin su ba, face ˜wayar idonta (vivi gray) mai launin ruwan Toka ash Colour, ta ciza har ™yalli take Yi, Sumar kanta Brown Colour ce Curly mai nannaWa, har saman goshinta wani kwantaccen gashi ne, kuma kan nata acike yake da yalwataccen gashi, ga dogon hanci Allah ya bata, ga kuma ˜aramin baki, mai Wauke da siraran la66a Pink colour kamar an shafa mata jan baki,

Saboda tsabar farin Ciki,taj Ya kalli gabas Yay sujjada Yana kuka Yana Gode ma Allah.

"Ka fara tsarka ke jikinka mana,"Uzair ne yayi mgnr.

Murmushi suka saki gaba Wayansu a ya yin da suke Kallon shi,
  "Ina taya mu farin Ciki sosai, Aneelarh Wannan kyautar Allah ce agaremu, Naji dadi da Benazir batayi tunanin kashe jaririyar ba,
  Murmushi aneelerh ta Wanyi"Ji nake kamar nafi mahaifin Yarinyar Farin Ciki, yau Rana ce me cike da tarihi, Ranar da Taj Ya zama Uba,
  Murmushi suka kuma saki atare,A lokacin Taj ya Wago daga sujjadar, hawaye sharkaf akan fuskarshi, Bazai iya misalta irin farin cikin da yake Ciki ba,

Mi™ewa Yayi tsaye Ya koma gabansu, hannu ya mi™a ma aneelerh ta bashi babyn, ma™e mashi kafaWa tayi, tare da yi mashi nuni da idanuwanta, sai lokacin ya tuna da yadda jikinshi ya ke, duk ya 6ace da jinin babyn sa daya Wauke ta Wa zu, Mirmishi ya sa ki da sauri Ya kama hanya zuwa bedroom Win sa, within mins sai gashi ya dawo jikinshi sanye da jallabiya, ya gyara jikinshi mi™a mata hannu ya yi batare da musu ba ta mi™a mashi Дarshi, Yasa hannu biyu ya kar6e abunshi, sosai ya ™an™ameta, Ya tsare ta da idanuwashi yana kallonta, Sae faman mutsu mutsu take Yi, ta tura yatsanta Waya acikin baki sai tsotsa take Yi,

Ba komai ya fi Waure ma shi kai ba a game da yarinyar face kwayar idonta, kaf dangin su babu mai irin launin ™wayar idonta, sai dai ko acikin dangin mahaifiyarta,


Cikin sanyin murya ya soma magana Yana kallonta"ke kyautace agare Ni, Inasonki Sosai, Allah ya raya mun ke bisa tafarkin addinin islama, Allah Ya bani ikon kula dake Alfarmar annabi muhammad (SAW) Allah ya tsare mun ke, Allah kuma yasa ki xama silar farin Cikinmu," haka ya dinga Jero addu'o'i, Suna uxair suna amsa mashi

Please Login or Register in order to submit comment