Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Hajiya Turai , ita ta ɗauke Ni duk daƙyar Hajiya Balki ta amince da hakan . A cewan ta itama bata zuwa du basu ba zata ɗauke Ni ta kaini wurin ta ba. Sosai Hajiya Turai take roƙon Abata Ni , Amma sai Hajiya Balki ta shafa masa idon ta ƙwali tace ita sam... A da baya sam Hajiya Turai bata so Nuna mawa Hajiya Balki cewa tana da wani alaƙa ga Umair ba ,amma ganin ta rufe ido tana tijara yasa ta Cewa " Hajiya Wai kin ko san ina da alaƙa da Umair wanda yayi lalata da Umaima? Anan ne ta zaiyane mawa Hajiya Balki yanda take da Umair . Umaima kan sosai ta firgita , don ita a lokacin ne taji sam ba zata iya bin Hajiya Turai ba . Hajiya ki bani Umaima ,ta zauna dani , tun da komai ya watse a lamarin Auren nata dangin wancen sun saki don dama babu Aure . Ki bani Umaima ta zauna a ƙarƙashin kulawata har Allah ya sauke ta lafiya . Daga nan sai a ɗaura Auren ta da Umair . Wani irin bugawa ƙirjin Umaima tayi ,don ita ko sunan Umair bata sa ana ambatowa , a cewan ta shi ne mutumin da ya lalata mata komai na rayuwan ta . Ji tayi cikin ta na wani irin murɗawa irin wanda bata taɓa ji ba. Wayyo Hajiya zan mutu , tayi maganan da ƙurar ,wannan yasa Hajiya Turai saurin nufar Umaima da Hajiya Balki. Jini ne suka ga ya ɓalle yana ta zuba kaman mai haihuwa . Subhanallahi meke faruwa ne? Cewan Hajiya Balki , wanda Hajiya Turai kinkiman Umaima tayi tana nufar ɗakin Umma da ita . Wayar ta ta ɗauka tana kirar likitan ta dake nan kusa . A taƙaice a wannan rana cikin dake jikin Umaima ya zube . Umma Kam Hamdala tayi , haka ma kowa na dangin Umaima. Ƙwana uku tsakani ,Hajiya Turai ta tafi da Umaima gidan ta na Abuja . Anan ta cigaba da Rayuwa tsawon shekara ɗaya , Hajiya Turai sosai ta bada gudunmuwar ganin Umaima ta yi ilimi ta koya mata abubuwa da dama na rayuwa . Sam a farkon zaman ta a gidan bata nuna mata wai ga abun da take buƙata da ita ba ,sai bayan Alh Moddibo yayi tattaki wurin nema mawa ɗan sa Umair auren ta . A wannan karon su Baba Sule sun Amince da hakan , sati biyu suka sanya aka yi Ɗaurin Auren bata tare da an tare jama'a ba. Tun daga nan ne Hajiya Turai ta fara faɗa mawa Umaima dalilin da yasa tayi ruwa tayi tsaki wurin ganin Anyi wannan Aure shine duk wani dukiya na Umair zata sata a hanyar da zata ga bayan sa . Har tana cewa itama sai ta dau ki fansar budurcin ta . Ɓangaren Daddy kuwa cewa yayi sam kar a sanar mawa da Umair wannan Auren dole sai ya hukunta shi akan abun da ya aikata mawa Umaima . Wannan yasa Hajiya Turai zama tana jirar ranan Da Daddy zai Amince a sanar da Umair wanda a wannan lokacin bai dawo Nigeria ba. Numfasawa Umaima tayi tare da juyowa tana kallon Fa'iza dake sauraron ta . murmushi tayi tana cewa" Fa'iza wai shin kin san meye?? Zuciya ta ta kamu da Son sa.! Fiddo da ido Fa'iza tayi tare da cewa" Wa kenan ? Umair.!ina tuna maganan sa ta farko da yayi mun cikin sanyin rai shine " Ina Sonki kuma dole zaki Soni kema.! Abu kamar wasa Kullum ina jin soyayyar sa a xuciyata ne ammma , don a zahiri da gangar jiki na na tsane sa.! Dariya Fa'iza ta sheƙe dashi har da buga ƙafa . Ke Malama ki aje wani zancen Bakya son Mijin ki , kina son shi ,abun da yayi maki me kawai bai kyauta ba. Uhmm ki daina ce masa miji na, Ni fa ba'a Son raina aka ɗaura mun aure dashi ba . Don a shawarce ma yayi ta zaman sa a can ƙasar da ya tafi , don a lokacin da yayi kuskure na shiga gidan sa a matsayin mata , na tausaya masa ,don bazan taɓa yafe masa akan abun da yayi mun ba..! Taso mu koma hall ƙila an fara mana lectures . A tare suka mike suna barin inda suke .


****


Safiyar Lahadi zaune Umair yake a ƙayataccen falon gidan nasa , wanda komai na falon aka yi masa Adon White and golden colour . Gyefen guda Wayoyin sa ne sai Laptop da yake aiki dashi . A hankali Surayya ke ta kowa har zuwa inda yake. Ba tare da ya ɗago ya kalle ta ba ya motsa bakin sa tare da cewa " Kinyi break fast kuwa?. Eh Ya Umair ". Ta basa Amsa cikin ɗari ɗari , don tun da ta rufe kan ta jiya bata buɗe ba sai yau . Ɗago da idanun sa yayi yana sauke su akan Akwatin da ta riƙo kana yace " Wannan kuma fa na mene??? . Uhm.uhnmm... Gida zan koma yau . Ta ƙare maganan tana kallon ƙasa don bata Son su haɗa ido sam , don a tunanin ta ya manta da abun da tayi masa ne jiya.... Ohk Hakan yayi ,don ko baki shirya ba ,dama Already na riga da nagama yanke hukuncin yau zaki bar gidanan . Mai yasa kike zuba mun Ruwa a Barasa na?. Shiru Surayya ta kasa basa Amsa . Keee ba magana nake maki ba??? Ya yi mata maganan yana daka mata tsawa .! Cikin sauri ƙwallah na ta ruwa a idon ta tace " Saboda illa ce ga lafiyar ka ." Ohhh shine Kike zuba mun Ruwa kenan. Kasa basa amsa tayi . Wuce muje nasa Driver ya kai ki . Saura kuma ki ƙara dawowa . Rufe Laptop ɗin yayi yana yin gaba ita kuma Surayya na bin sa A baya .


***


Zaune take cikin shiga ta kosassun manyan Hajiyoyi , a ki shingiɗe take ta ɗaura hannun ta ɗaya a tumtum , Sosai ta faɗa duniyar tunanin ko tunanin me take Allah ma sani. Ƙarar gudun motan sa kawai taji ta shaida tabbas shine ya dawo . Sauke ajiyar zuciya tayi tare da cewa " Allah yaƙara kiyaye mun kai . Cikin zafin nama da tafiya kaman mai sassarfa don da ka ganshi kaga tsayayyen namiji ya shigo falon tare da nufo inda mahaifiyar tasa take a kishingiɗen A saman carpet . Gyefen ta ya zauna yana faɗin Barka da Gida Ammie . Fahad.! Sunan da ta furta' kenan fuskar ta ɗauke da sihirtacciyar murmushi irin ta uwa da ɗa. Na'am Ammie . Me ya faru School ɗin naku , DA ya kirani ya shaida mun komai . Fatan dai ka cike wannan rakardar?. Ka ga kuna final ne , Don haka kayi haƙuri ka cike nasan ka da kafiya ... Murmushi Fahad yayi kana yace " Ammie Ai na cike . Cike da mmki take kallon sa kana tace ' wannan sauyin fa na mene??. Ammie ita ce kawai na gani , a lokaci guda naji zuciya na ta karaya ta kamu da Son ta .! Kaji mun shakiyi , wacece ita ɗin ? Dama nasan ba don haka kurum zaka zakaa cike ba. Ammie don ita ne nayi , UMAIMA.! Wow nice name , ai Ammie sai kin ganta a natse take Ina Son ta zama matana.! Kai fa baka da kunya a gaba na kake faɗan haka . Dariya Fahad yayi yana cewa " Daddy ya dawo ne?. Kallon sa Ammien tayi kana tace " Ohk zaka je kenan shima ka labarta masa kayi Mata ko?. To bai dawo ba tukuna . Ɗan sosa ƙyaya yayi don ya fahimta Ammien nasa ta gano shi , wannan yasa shi tsallaka wa yana cewa " To Ammie bari na shiga daga ciki . To a sauko lafiya . Wuce su yayi don nufa Apartment ɗin shi da yake ɗauke da yalwataccen falo da kuma Bedroom sai privacy .


Juyawa Ammien nasa tayi tana kallon mai aikin ta tare da cewa " Aka kai masa Lunch ɗin sa yanzu ...


***


Yau kwanan Surayya uku kenan da barin gidan Umair , shi kaɗai yake rayuwar sa ,ya sha irin wannan kalon barasa gobe yasha wani daban.
Ƙarar door bell yaji wanda bai motsa daga inda yake ba . Kuma bai bada umarnin shigowar ba . Ƙamshin turaren tane ya fara kai ma saƙon sa har ƙwaƙwalwa . Zuciyar sa na da idanun sa na Son ɗagowa don Yaga waye ne ? Amma miskilanci ya hanasa yin hakan. Cike da wani irin tako take ƙarasowa zuwa inda yake , kana ta zauna gyefen sa . Hannun ta tasa tana shafa ƙasumbar fuskar sa da yabar shi shimmm. A hankali ta furta Mah SEXXY BOSSS. Ɗago da manyan idanun sa yayi yana kallon na Hajiya bishira , da ita ce kaɗai take kirar sa da wannan sunan . Ya akayi.??? Yayi maganan da tambayen ta kai tsaye . Nayi missing komai naka musamman abun daɗin ka tayi maganan tana lumshe idanun ta tare da kai hannun ta tana shafa🍌 ta . Lumshe idon sa yayi yana jin wani baƙon yanayi . Ita ko Hajiya bishira ci gaba tayi da shafa masa tana mulumulan ta . Hannun sa yasa yana saurin ɗaurawa a nata tare da ɗauke shi daga 🍌 , ke tashi ki fice ki bani wuri . Komai nawa na Umaima ne , ba zanji komai ba don ina tare dake . Ita kuwa Kallo na kaɗai tayi ko a buƙata nake sai naji komai yayi mun dai dai . Umair trust me you'll enjoy it , zaka ji daɗina , kuma nasan You will appreciate . Banza yayi mata yana cigaba da karkaɗa Ruwan sa yana ƙwalɓewa . Ganin ba ta kanta yake ba yasa ta sauke mayafin ta , tana ƙoƙarin Sauke komai na jikin ta ne yasa shi miƙewa tare da nufar upstairs Yana shirin hayewa ya barta nan .


Saurin bin bayan sa tayi tana rungume shi tare da manna mata Albarkatun ta a bayan sa . Pls Umair , Kasa a ran ka Ni kawai don nasa ka jin dadi ne , amma So Umaima ce kake mawa . Cak ya tsaya kana ya juyo yana kallon ta tare da zame jikin shi daga nata . Ohk zamu ci gaba da mu'amala kaman baya ,amma kar kiyi kuskuren sauya wannan mu'amala , ko a fichewar Hayyaci kar Kice kina Sona.! Bana buƙatar son Jin haka daga bakin kowa sai mace ɗaya Umaima.! Saurin gyaɗa masa kai tayi tare da cewa ' Na amince.!




Free page zai ƙare a next page , a page 3 Inshaallh maza hanzarta ki biya naki an taya ki a paid group...💃💃💃


*Littafin the sexy boss na kuɗi ne , Regular group ₦300...VIP group₦500... SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko ki turo da katin MTN ta wannan Numbobi 08081202932 , idan VTU transfer ne sai kuyi ta wannan number 09061466409...Masu buƙatar complete book 2 ,Zaku biya ₦300*




*ANTY MMN TEDDY*
*🕊️THE SEXXY BOSS🕊️*
_(Romantic and comedian)_


_Book 3_
_Last free page 3_




*Daga Wannan page ɗin Free page ya ƙare hanzarta wajen mallakar taki ... Regular group ₦300... VIP group₦500... Special ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko ki tura katin MTN ta wannan number 08081202932 masu kuma buƙatar complete book 2 ba THE SEXXY BOSS Zaku biya ₦300 kacal.*




***




Hannun sa yasa yana daɗa rungume ta tsama a jikin sa . Yayin da Bishira ke bin duk wani ilahirin jikin sa da Kissing , hannayen su yasa hana haɗawa da nashi wuri ɗaya fuskokin su na kallar juna . A hankali yakai bakin sa saman laɓɓan ta yana fara tsotsan ta cikin wani irin salo , wanda gaba ɗaya ilahirin jikin bishira rawar ƙyar yake , don dama a hannu take , an sha na daɗi anyi tatul . Zame bakin sa yake ƙoƙarin yayi nan take ta yi saurin sa nata bakin tana Haɗawa da nata ,tare da cigaba da tsotsan bakin shi tana mai ƙara manna jikin ta da nashi . Umair ne ya kai hannun sa yana shafa ta tun daga saman wuyan ta har zuwa bayan ta yana shafa tare da bin ko ina da wani irin tafiyar tsutsa gurrr³ da yatsun sa . Ƙanƙamesa Bishira tayi jin yatsunsa a ƙasar ƙugunta yana jan jagidan jikin ta a hankali ... Baya tayi yuuuuu nan yayi saurin tarota tare da riƙeta , ganin ƙafafun su na neman gaza ɗaukar su yasa shi ɗaukar ta cak yana nufar 3 seater da ita , fara raba kayan jikin ta yayi yana yi tare da kai bakin sa yana Kissing ɗin tun daga fuskar ta har zuwa Wuyar ta . Rigar jikin ta ya cire tare da wurgar dashi gyefe guda. Ganin Nonowun ta yayi tsam tamkar bana Babban mace ba , wacce ta haura ma 40yrs. Lallai da'alama bishira ana sha'ani . Don ko ba'a faɗa maka ba jikin ta na shan gyara . Hannayen sa yasa duka yana turbitsa su tsankan kanin nonuwan ta tare da fara matsasu yana ligwigwita n su . Washhhh Aahhh Umair....ahhh daɗiii bai bi takan ta ba sai maganan nan tasa da ya saba Muryar sa dake babu wasa yace " Bana Son hayaniya .!




Kuji ɗan iska😂.


Kama bakin ta Bishira tayi yana cigaba da sarrafa ta da juyata duk yanda yake so , sai dai tayi ta nishin daɗi ,babu Damar sambatu don sanin kanta ne tana fara masa sambatu zai sauka daga kan ta ya bata wuri . Nishi take tana daɗa gantsaro masa ƙirjin ta sama . Bakin sa ya kai yana ɗaura harshen sa saman nonuwan ta tare da fara motsa harshen sa a iya zagayen nipples ɗin ta . Yana wani irin wasa da harshen sa a kan nipple ɗin nata , a hankali ya luma ta cikin bakin sa yana fara tsotsan ta tare da shafa gyefen fuskar ta . Ina...inaaaa Son ka Umair..!!!!! Cak yaja ya tsaya daga komai da yake keeee. Ke me kika ce?? Kina So na.? Shiru bishira tayi tana raba ido , don sam bata san lokacin da bakin ta ya furta hakan ba . Ke tashi da ALLAH Malama . Tashi ki fice mun daga gida. Kamin yanzu na haɗaki da kar nuka . Ba cewa nayi maki kawai jin dadin juna zamuyi ba . Babu maganan soyayya ?. Shine kike faɗin Kina So na?.






Miƙewa yayi daga in da yake yana ja baya , cikin tsawa yake faɗin " I say Outttt.! Jikin bishira ne ya hau rawa karrr karrr ƙarrrrrr. Idon ta ne ya fara fidda ƙwallah don a duniya ta fi jin daɗin Sex da shiɗin kaɗai , kowa ji take shafan mai yake mata . I'm sorry Umair .Ke fita nace.! Yanda yake mata maganan kaman yayan ta ba ƙamin bayan bayan ta ba. Miƙewa tayi a hankali tana ɗaukar rigar ta tare da mayarwa jikin ta . Na baki minti biyu ki tattara ki bar mun gida , idan kuma na dawo na tadda ke zaki ga Abun da zan Maki . Ɗaukar keys ɗin shi yayi tare da juyawa yana ficewa daga Falon . Farfajiyar gidan sa ya nufa yana shiga moton sa cikin wani irin mahaukacin gudu ya bar gidan .


***


Asibiti ta nufa wanda da isan sa cikin sassarfa ya shige office ɗin sa . Kai tsaye ko zama baiyi ba ya nufi fridge ɗin sa yana ɗaukar barasar sa wanda safe rana dare a gida a ko'ina shan sa yake. Zama yayi yana fara zuba ta a cup Yana ƙwalɓewa , a hankali yaji ana masa knocking Wanda yasan baya wuce Nurse Badi'a . Yesss.! Abun da yace kenan yana cigaba da shan barasar shi . Shigowa tayi a hankali tana sa hannun ta cikin jakarta tare da cewa " Doctor ga Abun ka ,jiya ka manta dashi ka tafi ka barshi bayan ka gama tiyata . Ɗago da idanun sa yayi yana kallon kwalin sigari . Hannun sa yasa yana amsa . Cikin maye ya fara cewa " Wannan mai naƙudar tun juya ta haihu??. Girgiza kai Nurse Badi'a tayi ,kamin tayi magana ne yace " Ku kaita tiyata room a fara shirin tiyata ,nan da 10 minutes zan zo . Ohk Sir". Juyawa Badi'a tayi cikin sauri don ƙaddamar da Umarnin Shugaban nasu .


***




Ɗakin tiyatan nurses ne kowa na tsaye ana jirar isowar Dr Umair . Komai an tana da alluran da ake yi ne na dogon barci ba'a kawo ba . A haka Umair ya shigo ya taddasu . Bin ko ina na wurin yayi da kallo yayin da nurses ɗin suka basa wuri . Rigar tiyata ya saka , kana yasa facemask ,Ina Sauran Alluran? Ya tambaya cikin Muryar maye . Nurse Badi'a ce tace " sune babu amma yanzu an jee....Dr Kan yaron ya fara hudowa . Saurin maida hankalin su suka yi ga mai haihuwan , innalilahi Dr Ƙafar jaririn ne ya fara fitowa a maimakon kai . Dafa kai Umair yayi yana rasa abun yi ,gashi ba allura kusa bare suyi gaggawar yanka ta . Laiter suka ga ya kunna sai ga wuta , a ƙafan yaron ya ɗoɗana wanda yasa su saurin buɗe baki suna mmkin wannan wani irin aiki ne . Cikin sauri kuwa yaron ƙafafuwan nasa ya koma . Gani sukayi cikin na juyawa wulll³ , sai gashi ya dawo ta ka. Hamdala Nurse Badi'a tayi suna saurin amsan haihuwar ,sai ga yaro ya faɗo na miji . Doctor doctor suka hau kirar sunan Umair da ya faɗi nan a buge .


***


Umaima ne tayi shiru tana sauraren labarin gidan Radio da Hajiya Balki ke saurara . Wanda ake faɗin kasada da rayuwa 'r da Sir Umair Ahmad moddibo yayi . Kuma ƙarƙashin mahakuntan Lafiya sun amshi Lasisin shi ,an dakatar dashi daga Ko wani aikin likitanci ba'a yarda ko magani yaba marar lafiya ba har zuwa tsawon shekaru uku . Shiru Umaima tayi a hankali ta miƙe tana shigewa ɗakin Umma , Hawaye ne taji yana bin kuncin ta , wanda a tayi saurin saka hannun ta tana goge wa . Wayar ta ta nufa tana kirar Hajiya Turai wanda cikin sauri ta ɗaga kirar tare da cewa " Ƴata ɗaya tilo kowa lafiya ko?. Momy zan zo Abuja gobe Inshaallh . Murmushi Hajiya Turai tayi kamin tace " Kinji Abun da ya faru da Umair ko?. Yanda taji Hajiya Turai na maganan sam babu damuwa a tare da ita yasata cewa " Eh . Shiyasa zan taho . Ohk nima hakan na keso , amma wani hanzari ba gudu ba , Umair tun a juya yabar ƙasar nan zuwa Ƙasar Oustralia . Gaban Umaima ne ya yanke ya faɗi. Kizo gobe ina son mu tattauna . Kashe wayar Umaima tayi gaba ɗaya tana zaman yan bori a falon . Mai yaje yi? Yanzu babu mai rarrashin sa akan abun da ya faru dashi??? Me yasa Ammie ta bar sa ya tafi???. Abun da ta tsinci kan ta da cewa kenan .!




****




Ɓangaren Umair kuwa koda ya tafi ƙasar Oustralia wata uku yayi yana horo na zama sojan ƙasa da ƙasa aka sin da da ya kasance Sojan ƙasar Mahaifiyar tasa , amma a yanzu ya koma sojan ne shi na ƙasa da ƙasa ,soja mafi haɗari kenan , wanda idan sojoji suka ga irin su gudu suke yi . Sai da ya gama karɓan wannan horo kana ya zama cikakken soja . Watan sa huɗu ya fara shirin dawowa gida Nigeria .


Ƙwanan sa biyu da dawowa Nigeria , Ammie duk basu sani ba , sai dai kawai Ammie da take zaune tana kallon news taga an hasko ɗan nan nata .
Anan ne taji ana masa jinjina yayin da aka ƙara masa sojoji kusan ɗari wanda suke a ƙarƙashin sa . Anan ne yan jaridu k watsa asalin labarin sa ,kasuwar cin sa da kuma matsayin sa na sojann ƙasar Mahaifiyar sa ,a yanzu kuma ya koma sojan ƙasa da ƙasa . Hankalin Ammie ne yayi sama . Rasa me zatayi tayi ,kuka ko farin ciki . Sam ta kasa kirar Daddy da Hajiya Turai ta faɗa masu ,don Daddy Yana can gidan Hajiya Turai . Hayewa sama tayi tana ɗaukar mayafin ta tare da nufar farfajiyar gidan ta , moton ta ta shige tana nufar gidan Hajiya Turai . Bayan ta isa ne tana farfajiyar gidan , Sai ga kirar Umair ,ɗauka tayi kamin ta masa magana yace " Ammie ina gidan ki yanzu haka kuma Bakya Nam . Yanzu ka taho gidan Hajiya Turai ina can .! Katse kirar tayi tana shiga daga ciki .




A falo ta taddasu duka Umaima Surayya , Fareesa Daddy da kuma ita kan ta Hajiya Turai . Kowa fuskar sa ɗauke da fara'a har da ita kan ta Hajiya Turai da take dariyar yake na ciki na ciki . Kun ga ko abun da nagani yanzu??? Cewan Ammie idon ta na fidda waye . Miƙewa Fareesa da Surayya sukayi da gudu suna rungume Ammie tare da cewa " Ai Ammie mun riga ki gani ma . Dariya Daddy Yayi haka itama Hajiya Turai kana tace " Ai alhmdllh . Nufo Umaima Ammie tayi tana rungume ta ,anan Umaima ta gaishe ta ,tana nufar wata hanya tare da cewa Ammie bara na kawo maki Ruwa.! Ai fa maza don yau makoshina ya bushe ina cikin farin ciki . Murmushi duka suka yi Yayin da Umaima ta nufi coridor .




Bari na kira Umair ɗin tun da shi komai na shi a cikin baƙin miskilanci yake yi ,har ya tafi Oustralia yayi wannan aikin ba tare da mun sani ba. Ai yanzu haka ma kila ya ƙariko. Don kamin na shigo ya shaida mun yana nan Abuja . Ya sauka a gida na.... Wani irin kallo Hajiya Turai ta yi mawa Ammie kamin tace wani Abu sai sukaji sallamar sa . Sanye take cikin shigar suit baƙaƙe Gashin nan nashi ya kwanta luffff ,kasumban nan da ya tara ya rage shi yabar saje dai dai . Surayya ne ta isa gareshi tana hugging nashi ,haka Fareesa da ke faɗin Wlcm back to Nigeria Ya Umair". Murmushi yayi yana buɗe baki zaiyi magana sai suka ga yaja ya tsaya... A hankali ya raba jikin sa dana ƙannin nasa kana yace " Ammie Ina jin kaman Umaima na nan?. Cikin sauri Ammie tace " Umaima kuma? A ina kenan?. Juyawa yayi yana kallon ko ina ,kana ya kalli Ammie yace " A jiki na nake jin ƙamshin jikin ta .! Kamin Ammie tayi magana ne taga yana takawa tare.....




To pa wannan wacce irin soyayya ce , wanda zuciya da zuciya kawai suke jin furucin ɗan uwan sa?. Umaima Umair...! Soyayyar taku ta musamman ce .






To masoya anan na kawo ƙarshen free page maza hanzarta ki mallaki ta ki .




*Regular group ₦300... VIP group₦500... SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko ki tura katin MTN ta wannan Numbobi 08081202932 idan VTU TRANSFER Ne kiyi ta wannan Numbobi 09061466409 ...ga masu buƙatar complete book 2 na THE SEXY BOSS zaku biya ₦300 kacal.*






*ANTY MMN TEDDY*
*Littafin the sexxy boss na kuɗi ,duk wanda ya karanta bai biyani ba ALLAH ya isa.! Regular group₦300... VIP group₦500...SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko ki turo da MTN card ta wannan Numbobi 08081202932..Don ALLAH na roƙe ki karki karanta indai baki biya Ni ba.*


Ammie ne ta miƙe tsaye tare da bin Umair da yake waigawa kaman wanda aka masa bishara da Umaima n tana nan cikin gidan . Umair.! Ammie ta kira sunan shi kana ta cigaba da cewa " Ka zauna mana a ina ne kaga Umaiman dagaaaa...kamin ta ƙare maganan ne Umaima ta fito fuskar ta ɗauke da fara'a . Haɗa ido suka yi Da Umair wanda lokaci guda

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment