Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

,har ya wannan lokaci . Amma abun da basu sani ba shine , ruɗun tsufa irin na Hajiya Balki tuni ta sanar mawa Umaima cewa " Umma ba itace ta haife ta bA , an yi ƙwana da ƙwanaki Umaima idan taje ta dawo zata je gidan Hajiya Balki tace " Hajiya wai da gaske ne ba Umma ta haife Ni ba? , Nan zata ce mata eh , duk abun da tayi maki na
Cutar wa ki zo ki sa meni nayi maganin ta .


Wannan maganan ta Hajiya yasa Umaima yarda ,don har hoton mahaifiyar ta ta nuna mata , shiru tayi tun daga lokacin bata taɓa faɗawa Kowa maganan Hajiya ba ,tabar ma cikin ta . Sau da yawa tana ƙara jin ƙaunar Umma ,a cewan ta ita ɗin uwa ce ta gari ,mai karamci matuƙa...


Jin an mawa Hajiya Balki shiru yasa Ta ɗaura hannu aka tare da sakin ihu tare da cewa " Au babu Wanda zai tankani yace mun wani abu . Kamin kowa yayi magana sai ga Malam Ibrahim da yayan sa Malam Sule sun shigo gidan cikin sauri , Duƙawa sukayi gaban Hajiya Balki suna aikin bata baki da rarrashin ta . Ɗago da fuskar ta tayi kaman mai nazari kana cike da firgici na tsufa tace " Kunji labari akan Umaimatu kuwa? Umaimatu tana wani hali . Ki ƙwantar da hankalin ki Hajiya Inshaallhu a ko ina Umaima take Allah zai bayyana mana ita bi rabil rahmti. Cewan Malam Sule . Juyawa Hajiya Balki tayi tana kallon inda Umma ke tsaye . Ramatu ɗauko tabarma ki shimfiɗa mun a tsakar gidan nan . Cikin sauri Umma ta juya tare da nufar ɗakin ta don ɗauko mata tabarmar kaman yanda ta buƙata. Yaya Hannatu ne ta dafa ta tare da taimaka mata ta miƙar da ita tsaye .tana ɗan dingisawa ta nufi Tabarmar da Umma ta shimfida mata a inuwa ta zauna tana furta " Bismillahi".


***




Tun da Umair ya fito daga Privacy yake shirin shi kallon inda Umaima yake bai ƙara ba , shi sunan ta ma bai sani ba . Juyawa yayi yana shirin fita daga Bedroom don don Asibiti zai nufa yanzu. Jin shashsheƙar ta yasa shi dawo da ƙafar sa baya kana yace " Ke ki tashi ki shiga privacy ki gasa Jikin ki , kar ki karambanin ƙin gasa wurin da ƙyau , idan ba haka ba ,Ni bai dame Ni ba , ƙwana uku zanyi ina amfani dake , juyawa yayi yana ɗan sosa sumar kansa da yake a ƙwance kana yace " Kin cika mai Sa'a da har Umair zai ƙwana uku yana... Shiru yayi bai ƙarika maganan ba jin yanda cike da tsiwa da a tunanin sa bakin ta ya mutu ta fara cewa" Waye sunan ka? Umair ko?? Bari na faɗa maka wani Abu ka sani , shi rayuwar nan komai fararre ne kuma ƙararre . Duk iskancin ka giyar kudin ka ,ka sani anyi wanda suka fika a duniyar nan.


Wallahi ba zan taba yafe maka abun da kamun ba ,kuma a duniya nake roƙon Allah ya saka mun ba sai mun je can lahira ba . Kuma ina roƙon Allah cin mutunci na da kayi ka kyeta mun haddi na na ya mace ƙarama baka duba shekaru na ba , Allah na roƙeka kasa sai an mawa ƙanwar ka , kai Ni ƴar cikin ka ma nake so a mata haka . Allah ka amsa a matsayi na na marainiya wacce ta rasa uwa tun da nazo duniya.




Cak yaja ya tsaya ,tun da yake babu wanda ya taɓa masa irin wannan Addu'oi munana haka. Ke ..! Kasa magana yayi sai kuma cewa yayi " Ohk ƴaƴana kika ce Allah yayi masu haka?. Cije laɓɓan ta tayi cikin jin wani irin zafi tun daga ƙasan ta har saman ta , kawai sai ta saki murmushi tare da cewa "Yayi maka zafi ne? Ai wannan kasa shi ruwan sanyi ne , sai ka gani an mawa ƴar cikin ka fyade a gaban idon ka tukuna anan zafin take..! Takowa yayi zuwa inda take yana tsayawa akan ta ,ita kuma tana miƙewa daga zaune tare da bin sa da wani irin kallo na tsantsan tsana da ƙyara.


Ohk pretty good. Yayi kyau , ke zaki haifa ƴaƴan da cikin ki , sai muga ya zakiyi idan abun ya faru??. Wani kallo ta watsa masa na rashin fahimta ,kamin ya bushe da wani irin dariya da sai da hanjin cikin ta ya kaɗa. Baki fahimta ba ko? Yayi maganan yana sunkuyowa tare da kallon ta ido cikin ido. Calm down ƴar Baba , Auren ki zanyi .! Yass hakan zanyi naga ƙaryar wannan shegen bakin naki . Mu aifa ƴaƴan ayi masu fyaɗan a gaban idona dani dake duka. Kaman yanda na faɗa maki shine zan cigaba da kwanciya dake har na tsawon ƙwana uku mrs British Hahaha , dafa kumcinta yayi da hawaye ke sauka mata. Wai ina turancin yayi ne? . Zan Aure ki ,da hannu na zan maida mawa iyayen ki ke ,sannan na nemi Auren ki .




Me kake ɗaukar kan ka ? Kuma me kake ɗaukar iyayen nawa? . Talakawa.! Ya bata amsa kai tsaye , kana ya maida bakar glshin sa yana cigaba da cewa " Kuɗi ƙalilan zan watsa masu ,su kuma su bi kaman kaji su bani ke na dawo dake gida na.




Kai Malam kana ji iyaye na ba haka suke ba ,anan ne zaka gane kuran ka ". Tayi maganan tare da fucike hannun sa da yake shafa gyefen kuncin ta dashi . Ohk zamu gani . Yanxu abun da nake so dake ki shiga Privacy ki gasa Virgina ɗin ki daƙyau don tafi ko ina daɗi . Yayi maganan yana kashe mata ido na tacewa . Kasa magana tayi don al'amarin sa ya girme mata. Kan ki zaki taimaka ,idan ba haka ba kuma kullum ayi ta Sex ba gashi ,ƙarshen wurin tashi aiki zaiyi ,kin ga kanki kikayi mawa... Ya ƙare maganan tare da ficewa daga Bedroom din . Bayan da tabi da kallo , kawai sai tasa hannu aka tana sakin wani irin galabaitaccen kuka...!








*Littafin na kuɗi ne Regular grp ₦300 vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko kuma ki tura katin MTN ta wannan number 08081202932*
*D*




*Littafin THE SEXY BOSS na kuɗi ne ban yarda ki karanta mun ba tare da kin biyani haƙƙi na ba... Regular group ₦300...Vip group₦500... Special ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko kuma ki tura katin MTN ta wannan number 08081202932 Idan VTU transfer zakiyi ki tura kai tsaye ta wannan number 09061466409*
*D*




*Littafin THE SEXY BOSS na kuɗi ne ban yarda ki karanta mun ba tare da kin biyani haƙƙi na ba... Regular group ₦300...Vip group₦500... Special ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko kuma ki tura katin MTN ta wannan number 08081202932 Idan VTU transfer zakiyi ki tura kai tsaye ta wannan number 09061466409*




Kuka Umaima ta juma tana yin shi mai ban tausayi na narkar da zuciya , a yau ta gama nadamar Son kuɗin ta ,wanda duk son ka dasu wata rana dole zaka mutu ka bar su , a yau gashi ta jefa rayuwar ta cikin watangariri , tasa rayuka da zukata da dama cikin tashin hankali ,akan son ranta kawai . Kuka take tana ƙarawa har da ƙyaƙyatawa kana ta ɗaga hannayen ta biyu sama tana Addu'oi ,don Muryar ta baya fita saboda tsaban sheƙewa da maƙoshun ta yayi don kuka . Kusan awa biyu ta ɓata bata ko iya motsi ,jin ta take ta zama kaman wata konho fiyau take jin kan ta ,kaman a iska . Tunani take ta ina zata iya miƙewa ma tsaye ,don tsoron hakan take ji , kasantuwar ji da take kaman a iska take ,babu komai da take ji mai nauyi a jikin ta . Ƙafarta ta motsa tana ƙoƙarin saukewa daga saman gadon zuwa ƙasan tiles Nan ta Saki wani irin azabtaccen kuka ,na wahala ,wayyo Umma ,Hajiya Hajiya na shiga uku ya gama da rayuwa ta.! ALLAH ya isa na mugu azzalumi , wallahi sai ka gani Inshaallh ". Ta ƙare maganan kuka na cin ƙarfin ta . A haka tana kuka take motsa ƙafan kaman wanda yayi mata tsami , sai kuma ta dura a saman ƙafafun nata ,tana fara jan jikin ta tare da rarrafawa ta nufi inda taga ya fito don tafi tunanin nan ne toilet ɗin . Da rarrafawa ta shiga don ta kasa takawa da ƙafafuwan ta a haka ta shiga bathroom ɗin .




Sauke ajiyar zuciya tayi ganin komai na wurin fari ne ƙal ,bin ko ina take da kallo , kamin a zuciyar ta tace " Anya nan Toilet ne kuwa? , Idon ta ne ya sauka akan baf da squater yasa ta girgiza kai a hankali tana faɗin Toilet ne . Tsawon lokaci ta dauka ta rasa ta yanda zata yi amfani da komai ,don tsoron tabawa take ji , a tunanin ta shima kar yazo yana laɓe yana kallon ta itace bata sani ba . Wannan yasa ta juyawa tana komawa inda ta fito , a wannan karon bata nufi gadon ba , Blanket kawai taja tana ƙwanciya a saman sofa cushine tare da lumshe idanun ta da suka sauya daga fari zuwa jajaye . Fuskar ta da idanun ta duk a kumbure suke . A hankali take tuno da rayuwar ta na baya .


Ƙiirrrrr taji motsi kaman na ƙararrawar ƙofa. Cike da mamaki take kallon Shatin Shadow Kaman na wata mace .! A Hankali ta furta mecece wannan ai , dama aƙwai mata a gidan nan . Banza tayi tana komawa tare da lumshe idanun ta , can jin ba'a bata umarnin shiga ba ,yasa Badi'a ɗaga wayar ta tana kirar Sir Umair . Ohk Umaima taji matan tace tana danna wasu nombobi a jikin glss door ɗin sai gashi ya buɗe , cike da natsuwa take takowa zuwa inda Taga Umaima ƙwance , Sunkuyawa tayi a hankali a matsayin ta na Nurse tana dafa saman goshin Umaima da taji shi zafi rau . Sorry dear . Sir Umair ne ya turo Ni ,na duba ki tare da baki magunguna da zai rage maki zugi . Wani irin kallo Umaima ta watsa mata ,tana daga ƙwancen da take. Cigaba da magana Badi'a tayi da cewa " Yanzu zakiyi iya watsa ruwa ki gasa jikin ki ,ko Ni na taimaka miki?.




A matsayin ki na wace kenan? . Umaima tayi maganan tare da muskutawa tana miƙewa daga zaune ,don kirar sunan Umair da akayi nan taji ciwon nata ya tafi mata don haushi da takaici . Cike da rashin fahimta Nurse Badi'a tace " Eyya Doctor Umair ya turo Ni. Ga lunches ɗin ki can ,idan nayi maki allurai sai kici abinci ki ƙwanta. Ke baiwar Allah tattara ki fita ki bani wuri. Idan kuma kin ƙi duk abun da nayi maki ,ki sani ki kuka da kanki. Ki koma ki ce masa Ni Umaima nace " In shi ya isa yazo yayi mun duk abun da kika lissafa zaki mun ,ina jiran shi ,fita ki bani wuri...... Tayi maganan a tsawa ce ,wanda yasa cikin sauri Nurse Badi'a ta aje mata basket ɗin tana cewa " Ohk ma". Ɗaukar ƴar box ɗin ta tayi cikin sauri tana fichewa daga Bedroom din , a zuciyar ta tana tunanin wacece Umaima? Kodai Umair yayi aure ne dama? Ko kuma already yana da matar sa ce ,sune basu taɓa sani ba.




Bayan Nurse Badi'a ta fita ne Umaima ta kalli Basket din dake shaƙe da different types na dishes kala kala , ƙamshi duk ya cika ta , amma bakin ta ba dadi ,wani irin ɗaci ma takeji . Ƙwallah ne ya ciko idanun ta ,tuno da ada baya yanda take ,cin abinci kaman ita ce tayi kan ta . Kullum a haka take ,bata ma iya sana'a indai bana ci bane . Sauke ajiyar zuciya tayi tana tuno da malaman Maths ɗin su , da tana shigowa idon ta akan Umaima yake , don tasan a tauna take kullum ,nan cike da masifa zata ce fiddo da abun bakin ki. Don dole Umaima zata fiddo da komeye take ci ,ta wurgar ta Window ,sannan malaman zata rabu da ita . Allah sarki Malama Ko tana ina Oho .


***


A hankali take takowa tare da shigowa office din Sir Umair ,Wanda Jin ƙamshin Ru'aifa kaɗai yasa shi saurin ɗagowa don yasan tabbas yayi sabuwar baƙuwa . Zama tayi tana bin sa da kallo ido cikin ido ,duda shima bai sauke nasa tsayayyun idanun ba . Sunana Ru'aifat.! Ehemm?? Yayi maganan yana maida hankalin sa sosai akan ta. Gyara zama Ru'aifa tayi tana kallon sa tare da sakin masa wani irin murmushi na ƴan duniya tana ciza laɓɓan ta na ƙasa tare da cewa " i hope ka fahimci inda na nufa. Murmushi yayi mata hushiryar sa na bayyana ,yana sa hannun sa tare da shafa sajen fuskar sa . Lumshe idon ta tayi da take ƙara ƙankantasu a dole ga Sexy eyes tana gyara zaman ta. Gani tayi Umair yakai hannun sa tare da ɗaukar wani dan Remote Yana latsawa . Sai ga security ya shigo . Sir". Yace tare da maida hannun sa baya . Fitar mun da ita . Ke tashi ki bani wuri. Cikin sauri Ru'aifa ta ɗago tana kallon sa . First in her history ,tazo wurin namiji ya koreta ya nuna baya buƙatar ta . Wani irin ciza yatsa tayi na takaici zufa na karyo mata ,a lokaci guda idon ta yayi jah. Kar ka ƙara barin ko wa ya shigo ina buƙatar hutu. Ohk sir. Security n yayi maganan tare da shirin tasa Ru'aifa .




Kai da Allah ɗan dakata ,da ƙafana na shigo da ita zan fita . Dakatawa secutin yayi ganin ta miƙe tana shirin fita ,sai kuma ta ja ta tsaya , juyowa tayi tana kallon Umair kana tace " I will be back soon Umair". A sauka lafiya.! Yace mata tare da maida hankalin sa kan computern gaban shi . Har sun kai kusan daf da zasu bar office din ne ,Umair yayi kirar security n . Amm Nurse Badi'a Zata zo ,ita ka barta ta shigo. Jin haka yasa Ru'aifa saurin juyowa tana takowa cikin sauri zuwa inda yake. Kai tsaye tace " Me yasa ita zaka barta ta shigo? Ohk itace dadiron naka?. Kaman ba zai bata amsa ba ,don ya lura yarinyar bata da kunya , tabbas inda badon yau yana cikin annashuwa ba ,da babu abun da zai hanna shi hukunta ta . Ba ita ce dadiro na ba , matata itace cikakkiyar dadiro na , taje ta duba mun lafiyar ta ne , fuche ki bani wuri. Wani irin bugawa ƙirjin Ru'aifa yayi ,cikin sauri ta juya tana fichewa , wanda kamin ta bar farfajiyar asibitin ta fara kirar Hajiya Turai...




Cike da annashuwa da farin ciki Hajiya Turai ta ɗaga kirar don tasan haƙar su yakai ma gaci. Hello". Hello Hajiya anya kuwa kin san komai game da Umair kuwa? Har yana da mata ne baku taba sani ba ? Kuna ina hakan har ta faru , to Umair yana da Aure yana da mata ,kuma tunanin da muke akan sa sam ba hakan bane . Ke wannan wani irin shashanci ne? Shi ya faɗa maki? Ko kuwa labari kika ji ? To ƙarya ne wannan ba gaskiya ba. Hajiya Turai tayi maganan kan ta tsaye . Yanzu nan yake shaida mun da bakin sa fa.! What??? Hajiya Turai tayi maganan tare da tashi daga kishingiɗen da take . Oh ALLAH , ke Ru'aifa ki sani Ni ban yarda ba sam da wannan batun naki. Uban sa fa nake Aure. Idan Umair yayi Aure dole zan sani , don haka kar ki dawo sai kin san gaskiyar komai . Don nafi tunanin ba Aure ne yayi ba , indai shi ya faɗa maki Yana da mata ,to aƙwai wacce yake harin Aure ,kuma dole na dakatar dashi daga yin hakan . Yau Alhaji Ahmed zai dawo ƙasan nan ,zan tare shi da maganan Auren nasa , dole Ni zai bai mawa wuƙa da nama... Nisawa Ru'aifa tayi kana tace " To Hajiya zan cigaba da shiga jikin shi har na gano gaskiya ,ki bani ƙwana uku . Yowa...


***


Kallon Nurse Badi'a yake jin yanda take labarta masa Abun da Umaima tace , har tana cewa itace nan Umaima. Cikin rashin fahimta yace " Wacece Umaima?? Wurin matana Fah nace kije .! Yass Sir itace tace hakan ,wai itace Umaima. Shiru yayi yana tunani a zuciyar sa yana cewa " Ohk itace Umaima , wato dama sunan ta Umaima kenan. Ohk yanzu bari zan koma na rarrashe ta ,ki koma office ɗin ki. Ohk sir tayi maganan tare da juyawa , a zuciyar Badi'a cewa take " Gaskiya wannan tayi dacen duniya da har ta samu Dr Umair a matsayin miji , gashi ko ba'a ce ba kasan yana jin ta a ransa sosai , tun da ba haka yake mawa watsatstsun matan da suke sheƙe ayar su ba. Ko da yake ai ita matar sa ce . A haka ta fice tana tunani daban daban . Da ƙarshe ne ta furta gaskiya Sir Umair yafita ƙyau .


Bayan fitar Nurse ɗin ne ya miƙe tare da tarkata abubuwan buƙatar sa , don tun da ya baro gidan hankalin sa ke akan Umaima , duba time yayi wurin to 5 kenan , a sarari ya furta me be ma bata motsa daga inda take ba. Keys ya ɗauka yana fichewa cikin sauri , moton sa ya nufa , ƙirar wane yaro , yana shigar ta tare da ficewa daga farfajiyar asibitin . Yana kan driving ne wayar sa ta hau ruri , a hankali ya ɗau wayar yana furta sunan " Julayb. Hlo mutumin kana ina badai ka dawo ba?. Yas Ina cikin garin Lagos yanxu haka , a gidan ka daka saba holewa. Dariya Umair yayi fahimtar inda yake . Ammm tunanin Ya tsaya yi na Umaima tana wani hali yanxu , sai kuma a zuciyar shi yace " me yasa kake wani damuwa da ita ne?. Shareta..! Ohk Julayb ina zuwa zan ƙariko yanzu.










*Don ALLAH kar ki karanta indai baki biyani ba , Regular grp₦300 vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko ki tura katin MTN ta wannan Numbobi 08081202932*
*E*




*Littafin THE SEXY BOSS na kuɗi ne ban yarda ki karanta mun ba tare da kin biyani haƙƙi na ba... Regular group ₦300...Vip group₦500... Special ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko kuma ki tura katin MTN ta wannan number 08081202932 Idan VTU transfer zakiyi ki tura kai tsaye ta wannan number 09061466409*




Sauke Wayar Umair yayi yana juyar da moton shi zuwa gidan garden din sa,inda Aminin nasa Julayb yake jirar sa a can . Julayb abokin Umair ne tun da yarinta suke tare ,kuma ya kasance shi Ɗan Yayar Ammie Maryam ce , Abota ce sosai ke tsakanin su ta ƙwarai , wanda babu mai ɓoye mawa ɗayan sa damuwar sa , shima Doctor ne a Abuja yake aiki akasin Umair da yake Lagos . A wannan karon Umair koda suka haɗu da Julayb a farfajiyar gidan suka zauna suna firar yaushe rabo?sam Umair ya kasa mawa Julayb magana akan Umaima , sai dai hirar sauran ƴammatan su da suke yi , don shima Julayb an haɗu ne da an dace ,halin su ɗaya ,sai dai kawai shahara da tantiranci ne Umair ya yaga masa . Ɓata tsawon lokaci sukayi suna firar ƴammatan su ,su tabo wancen su hau dariya ,suyi firar wancen da yanda suke sex da ita , Abun da ba daɗin saurara . Kai mutumin wai ina Khady wannan yarinyar mai ƙibar nan ... Hahaha Dariya julyb ya sheƙe dashi kana yace " Ai Nurse ce ko? .eh mana Nurse kasan tayi Aure ai . A haba dai wai dama tayi Aure ,ta gama nacin akan ka?. Murmushi Umair yayi kana yace " Eh fa, kasan yanxu a gidan mijin mai ta koma sayar wa kuwa?. Me ka ga tana sayarwa?. Wani irin dariya Umair yasa wanda rabon da yayi irin ta shi kan shi ya manta . Kamin yace " Kai garin Ɗan wake .! A wannan karon bashi kaɗai ke ƙyaƙyata dariyar ba har da Julayb .garin ya haka ta kasance?? Oho mata nima a status ɗin ta naga tana tallah. Dariya sosai suke , wanda niko Mmn teddy da Haushin su ya ciyo Ni cewa nayi " Ai gwara ita ta dai tafi tayi Auren ta ta huta , ko bakomai lada take samu a ɗakin mijin ta ,ta fisu dai a hakan .


Kai mutumin ya kamata mu zo muma muyi Auren nan fa mu wuce wurin . Duk da ina tunanin da kamar wuya ace koda nayi aure xan daina neman mata a waje gaskiya .but Ina son Nima naji an fara kira na da Daddy". Cewan Julayb Yana Kallon Umair da shi ɗin shima shi yake kallo.


To kayi kamu kenan?wacece zaka Aura? . Umair yayi maganan yana nasa murmushi . Uhm nifa ban ga macen da zan Aura a Nigeria ba , wata balarabiya na gani a Sudan da naje course din masters shekara uku baya kenan ,still har Yanxu muna tare ,ina tunanin ita zanyi wuff da ita. Shiru Umair yayi yana nazari , hummmm yanzu Baffa zai Barka kenan ka Auri wata ba ƴan nan ba?. Eh gaskiya Ni matan nan basu yi mun ba. Amma kake ƙwakwular su??'. Cewan Umair yana katse shi bai jira jin mai zai faɗi ba.


Ohk na fahimta kai dai kana da Nana zaɓin kenan. Nisawa Umair yayi yana kallon Abokin nasa ,kana yace " Zamuyi wannan maganan yanzu ba time , magrib tayi . Miƙewa sukayi a tare kamin Umair yace" ɗan nesa damu a ƙwai masallaci muje can sai muyi sallah ko?. A tare suka fara barin gidan , da ƙafa suka taka zuwa masallacin da baya da nesa da su. Kallon Umair Julayb yayi kana cike da shakiyanci yace " Kana da tsarki dai ko? Kar ka manta da wankan tsa... Wani kallo Umair ya watsa masa ,nan Julayb ya sheƙe da dariya yana faɗin " Na sanka ne ai. To yau ban yi komai da kowacce mace ba sai mutum ɗaya . Cike da mmki Julyb ke kallon Umair kana yace " Mamaki kake , bari mamaki kawai sauyi ne na ƴan ƙwanakin nan ,amma fa ba wai sauyawa nayi ba daga ƙwartanci na ba , kawai naji nayi satisfied ne da nayi sex da yarinyar , tana daɗi gaskiya. Aa ai bar maganan , daɗin ta ma ya wuce yanda kake faɗa ". Cewan Julyb cike da mmki kana ya cigaba da cewa " Yau kaine kace ka gamsu da mace ɗaya baka buƙatar wata , ita ko wannan daga ina ta fito. Banza Umair yayi masa , nan ya ɗan doki kafaɗan sa kamin yace " Ehemm Sir ina sauraron ka Oga. Kai bafa ce maka nayi wai bana bukatar mace ba ,No ita kaɗai nake buƙata a yanxu ,duk sauran mata jim su nayi a yau tamkar ruwar fanfo marar daɗi , ita ce mai daɗin ka fahimta muje da Allah Malam. Dariya Julayb yayi yana cewa " Aiko wannan yaci ayi mata babban ƙyauta.to ai sai ka bata kai.


***


Umair sam bai koma gidan sa ba sai wuraren 8:30pm , mamaki ne ya ka masa ganin Umaima ƙwance ƙudundune a saman sofa cushine ta kulluɓe jikin ta sai rawar sanyi take alamun zazzabi ,sai a lokacin ya tuna da maganan Nurse Badi'a . Hannun sa yakai yana kunna Ac Ɗin wurin , wato babu abun da ya dame shi da zazzaɓin ta ,shi zafi yake ji . Sai a sannan ne ta fahimci shigowar shi , saurin miƙewa tayi tana ware idanun ta daƙyar tare da kallon sa . Cikin kasalalliyar murya ta ce " Ka maida Ni

Please Login or Register in order to submit comment