Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

my Aunty鈥�.
Ya kare mgnar yana zaro 蓷an 茩aramin ledan ruwan da yazo dashi, Alkurai ya 蓷an ha蓷a kana, yace.
鈥淏ari in sa miki ruwan nan zakiji 茩arfin jiki da kuma sau茩in aman zaki samu kuma kici abinci鈥�.


Kai kawai ta jinjina mishi, sabida harga Allah tana son taji sau茩i dan zuwa yanzu, gaba 蓷aya duniyar ba da蓷i take jinta.
Hannunta ya kamo ya 蓷an 蓷aura mata robar nan, kana ya samu jijiya ya cusa allurar.
鈥淲achh鈥�. Tace da 蓷an 茩arfi.
鈥淪annu鈥�. Sukace mata baki 蓷ayansu.


Ha蓷a mata ruwan yayi tare dasa alkuran.
Gyara mata kwanciyarta Aunty Dijat tayi.


A waje kuwa dai-dai lokacin Abba suka shigo cikin gidan, yayinda motar Barrister Kabeer ke biye dasu a baya.


Abba waya yakeyi da Baban Raihana.
Haka yasa suna fita, shi ya jingina da jikin motar shi kuwa.
Rayyern motar Barrister ya zubawa ido har yayi parking ya fito.


Gaisawa sukayi cikin mutuntaka.
Shima Abba ya gama wayar hakan yasa suka gaisa.
Baba Mau蓷o daya nufosu ne Abba ya kalla kana ya juyo ga Barrister Kabeer dake cewa Rayyern.
鈥淓h gida lfy lau, duk gidan nawa ma ai suna ciki, 蓷azu na sau茩esu kafin in wuce masallaci鈥�.
茒an guntun murmushi yayi tare da cewa.
鈥淎h lallai kam mun gode kuwa鈥�.
Juyowa sukayi suka kalli Abba da yace.
鈥淏aba Mau蓷o zamuje gidan Surkan Ramadan ne, sunce suna son ganinmu鈥�.
鈥淭oh Allah yasa lfy dai ko?鈥�.
Cewar Baba Mau蓷o.
Kai Abba ya gya蓷a kana yace.
鈥淎llahu alamu.
Barrister muje harda kai鈥�.
Da sauri Barrister Kabeer yace.
鈥淎yi haka kuwa?鈥�.
鈥淎h ba komai muje鈥�.
Baba Mau蓷o yace.
Haka yasa suka shiga motar shi Barrister Kabeer 蓷in kana yaja suka tafi.


Shi kuwa Rayyern ciki yayi.


鈥淒ai-dai lokacin kuma Ramadan ya gama ha蓷a mata komai ya koma gefe, yaja Hafiz da Hafiza.


Da sauri Rayyern 蓷in ya 茩araso tsakiyar falon, cike da alamun tambaya yake kallon Jannart dake kwance da 茩arin ruwa.
Gefenta ya iso, yana mai cewa.
鈥淎'a Janna amanne Kuma?鈥�.
A hankali ta bu蓷e idanunta tare da gya蓷a mishi kai.
Aunty Dijat kuwa, 蓷an matsawa gefe tayi ganin yadda yake matsowa.
Hakan kuwa yayi masa da蓷i, hannunsa ya kife kan goshinta kana ya gangaro dashi zuwa.
Kan wuyanta, cikin tsananin kulawa, tausayawa, yace.
鈥淏aby kuma babu zazza蓳i fa鈥�.
Still kai ta gya蓷a masa.
Mamy ce ta 蓷an harareshi tare da cewa.
鈥淭oh ai dai ka gaida surkar taka ko?鈥�.
Cike da kunya ya 蓷an sosai 茩eyarsa kana ya kalli Aunty Dijat sannan yace.
鈥淏arka da yamma Aunty Dijat鈥�.
Cikin jin da蓷in kulawar da yake bawa Jannart tace.
鈥淏arka dai Rayyern kun dawo lfy鈥�.


Alhamdulillah yace yana zama bisa hannun kujerar da Jannart 蓷in ke kwance.


Ramadan kuwa, whatsApp nashi yake dudduba akai-akai, dan ko zaiga sa茩on Riyyam-nsra aikuwa yana dubawa yaga ya turo masa sa茩onni har shida.


Aunty Dijat kuwa cikin sanyi tace.
鈥淭oh amman dama haka take fama da amai hakane?鈥�.
Da sauri Mamy ta jujjuya kai tare da cewa.
鈥淎'a Wlh sukace batayi a can sai dai tunda suka dawo, in dai tururin wani abun mai 蓷an mai da al'basa ya bugeta sai tayi ta amai, kin san sha'anin mai 茩aramin juna sai a hankali鈥�.
Da sauri cike da tsananin mamakin Rayyern ya kalli Mamy jin wai mai juna.
Ita kuwa Jannart 茩ara rufe idanunta kawai tayi.


Ita kuwa Aunty Dijat cikin jin da蓷i tace.
鈥淎llah sarki gsky ko zata rainin cikin da wahala, duk laulayi babu mai da蓷i amman cikin dake sa amai yafi jikkatarwa鈥�.
Shima kam Rayyern kamar gaula haka yake binsu da ido.
鈥淭o wai su a zatonsu cikene da ita Dako hakane da naji dadin duniya. Toh inama ta yarda na kusanceta bare in bata ciki yarinya da sai kwalele ta iya min ta barni in shiga muhallinka ta茩i saidai ta dakatardani a bakin 茩ofa鈥�.
Sai kuma ya 蓷ago kansa da sauri jin Ramadan na cewa.
鈥淢asha Allah, Alhamdulillah Hamma Rayyern su Riyyam-nsra sun iso yanzun nan yace jirginsu ya sau茩o鈥�.
Cikin farin ciki yace.
鈥淢asha Allah鈥�.
Sai kuma ya kalli Mamy da tace.
鈥淭oh maza kuje ku 蓷aukosu鈥�.
Da sauri kuwa Ramadan ya mi茩e.
Shima Rayyern mi茩ewar yayi bayan ya shafa fuskarta.


Waje suka nufa.


Ganin la'asar tayine yasa, suka tsaya sukayi salla.
Kana suka wuce Airport.


Suna shiga cikin jama'a suka rin茩a kutsawa, tare da jujjuyawa.
Suna neman ta inda zasuga su Riyyam-nsra 蓷in.
Riyyam-nsra kuwa dake bayan Mammy da zaiton 茩asa yayi da murya tare da cewa.
鈥淢ammy bari mu gani ko jini da nono zaiyi musu jagora su ganeku鈥�.


Rayyern kuwa idanu ya zubawa Mammy da Zaiton dake li茩e da ni茩abi a fuskokinsu.
Cikin wani irin sassayan da蓷i da yaji ya ziyarceshi ya saki murmushin mai ha蓷e da dariya cikin tarin jin da蓷i yace.
鈥淢ammy!鈥�. Wata iriyar sassayar ajiyar zuciya Mammy ta sake mai 茩arfi tare da yaye ni茩abin.
Kawai sai ta ruggume shi, wani irin sanyi mai masifar 蓷adine ya rufesa yana maijin wata iriyar fitinenneyar iska mai da蓷i na ratsasa.
Ita kuwa Mammy hannu tasa ta jawo Ramadan da ya zuba musu idanu.
Ruggume su tayi tsam-tsam a jikinta kawai sai taji hawaye na kwaranyo mata.


Zaiton ma yaye nata ni茩abin tayi, tare da ruggume Mammynta ta baya.
Shi kuwa Riyyam-nsra cikin tsananin jin da蓷in ya farayi musu video tare da cewa.
鈥淜o yau ko yanzu na mutu, na mutu da cikekken farin ciki, Mammy na cika miki burinki, na ha蓷aki da mafarkinki a zahiri鈥�.
Sai kuma ya ruggume Ramadan da Rayyern ta bayansu.
Wani irin farin cike mai tarin yawa ya rufesu.


Da yawa mutane tsayuwa sukayi suna kallonsu.
Wata matace da tazo wucewa gefensu tace.
鈥淢asha Allah uwa da 拼a拼anta鈥�.
Kai Mammy ta jinjina mata tana mai sharce hawayen ta,
Kana ta sakesu gaba 蓷ayansu.


Su kuwa cikin tarin farin ciki suka ruggume Riyyam-nsra kana a ladabce Rayyern da baiji mamaki ko rashin dai-dai a ruggume su da Mammy tayiba ya kamo hannun Zaiton tare da cewa.
鈥淢una farin ciki da ganinku鈥�.
Cikin jin dadi suma sukace haka.
Daga nan kuma Ramadan da Riyyam-nsra suka jidi jakkunan su, suka kai cikin mota, shi kuwa Rayyern bayan motarsa ya bu蓷e wa Mammy tare da cewa.
鈥淢ammy shiga nan ban yarda da tu茩in Ramadan ba ya cika rawan kai鈥�.
Cike da fara'a ta shiga kana ya maida 茩ofar ya rufe.
Kana ya jawo hannun Zaiton kuma yasata a gaban motarsa.
Sannan ya zagaya ya shiga yana cewa.
鈥淜u kuma iyayen rawan kai ku tafi a hankali dai鈥�.
Dariya Riyyam-nsra yayi tare da cewa.
鈥淵ah Ramadan nine zan jamu鈥�.


Haka kuwa akayi suma nufi gida cikin farin ciki.


Su Abba ma acan gidansu Raihana sukayi sallan ganin lokacin yayi, kana suka kama hanyar gida.
Suna isa, gida Baba Mau蓷o yayi side 蓷insu.
Abba da Barrister Kabeer kuwa cikin gida sukayi.


A falon kuwa tuni Mamy ta cirewa Jannart ruwan dan ya 茩are kuma Alhamdulillah kuzarinta ya 蓷an dawo dan har da tashi zaune suna hira.


Mamy ce ta 茩arasa musu suyan ta kawo musu sunaci suna hira.
Alhamdulillah kuma itama Jannart ta 蓷an samu taci.


Tattare Wurin Mamy tayi.
Dai-dai lokacin kuma su Abba suka shigo.


Nan suka gaisa.
Cike da farin ciki Barrister Kabeer ya kalli Jannart da kyau tare da cewa.
鈥淓yyyeh masha Allah Mascow ta amshi 蓷iyata ga yadda kika zamma balarabiya鈥�.
Cike da kunya tayi murmushi.


Dai-dai lokacin kuma su Ramadan suka shigo farfajiyar gidan.


A can sashin Baba Mau蓷o kuwa, fitowarsa da bayan gida kenan da alamun al'wala yayi, qura'an 蓷insa ya 蓷auka, kana ya zauna kan sallayarsa ba tare da ya na蓷a rawaninsa ba, suratul Khaf ya fara karantawa cikin dad蓷an sauti.


Su kuwa su Riyyam-nsra, yana gama parking ya fito da sassarfa waige-waige yake yana cewa.
鈥淏aba Mau蓷oooo鈥�.
Ganin babu alamunsa a wurin ne yasashi juyawa da sassarfasa ya
nufi cikin gida yana mai cewa.
鈥淢amy! Aunty Jannart!! Abba!!!鈥�.
Dariya sosai Hadi da Ari sukeyi, dan su kansu sunyi farin cikin ganinsa.
Rayyern kuwa bu蓷e wa Mammy motar yayi tare da cewa.
鈥淢ammy bisimilla mu shiga鈥�.
Ramadan kuwa Hadi da Ari ya kalla tare da cewa.
鈥淵auwa ku shigo da kayyakin nasu鈥�.
To sukace kana suka amshi key 蓷in motocin.


Rayyern kuwa jagora yayi musu, yana gaba suna binsa a baya.


A can side din Baba Mau蓷o kuwa, cikin 茩arfin hali yake karatun sabida wani irin masifeffen harbawa da zuciyarsa keyi.


Yayinda haka take a wurin Abban Rayyern ma.


Cikin murmushi Abba yake kallon 茩ofar falon jiyo yadda Riyyam-nsra ke auna musu kira.
Mamy kuwa da sauri ta fito daga kitchen da taje 蓷aukowa Barrister Kabeer ruwa.
Dai-dai lokacin kuma ya shigo.
Sai kuma ya isa gaban Abba yana 蓷an sosai 茩eya yace.
鈥淥yoyo Abba鈥�.
Murmushi Abban yayi tare da cewa.
鈥淗ar lau dai baka sauyaba鈥�.
Kai ya jujjuya kana ya juyo ya kalli Mamy cikin sauri ya isa gabanta tare da cewa.
鈥淎llah sarki Mamy na鈥�. Sai kuma ya juyo ya kalli Jannart dake cewa.
鈥淯hum ina ka baro mana Mammy da Zaiton鈥�.
Da sauri yace.
鈥淥ho My Aunty ai bam ganekiba nayi zaton balarabiyar Saudia ce鈥�.
Dariya sukayi baki 蓷aya dai-dai lokacin kuma Rayyern ya turo 茩ofar tare da shigowa kana yace.
鈥淢ammy shigo mana.


A hankali tasako 茩afarta ta dama cikin falon.
Haka yayi dai-dai da wani irin harba da zuciyar Abba tayi wanda yasashi sauri 蓷ago kansa.


Ita kuwa Mammy a nitse ta kutso kanta cikin falon hakan ya bawa Ramadan da Zaiton damar shigowa.
Da sauri Jannart ta mi茩e tsaye, ganin yadda Abba yayi wani zabura ya mike tsaye cikin tsananin ka蓷uwa da zaro idanu a 蓷imauce.


Mamy kuwa ganin yadda suka mi茩a baki 蓷ayasu ne yasa ta 蓷an tako zuwa gefen Riyyam-nsra daya 蓷an tareta ka蓷an.


Idanunta ta sau茩e kan fuskar Mammy da tun a airport data cire ni茩abinta bata maidashi ba.
Wani irin zazzaro idanu Mamy tayi tare dajan wani numfashin mai ha蓷e da tarin al'ajabi, tsoro, ka蓷uwa, da girgiza cike da ru蓷ani tace.
鈥淗eeeehhhhh Addaaaaaa Aichaaaaaaa鈥�.
Kawai sai luuuu ta tafi 茩asa a sun...!












By
*GARKUWAR MARUBUTA馃槈馃槀*
1/2/22, 16:17 - Auntyn: Ta tafi 茩asa luuu a sume,
Kusan a tare duk suka mimmi茩e tsaye baki 蓷ayansu.
Riyyam-nsra ne yayi wani irin juyi cike da hanzarin ya tarota ta fa蓷a jikinsa.


Ramada da Rayyern kuwa a guji sukayi kansu.


Barrister Kabeer kuwa, Abba ya nufa, ganin yadda ya tsaya ya tamkar an dasashi ya zubawa Mammy idanu tamkara 茩wayar idanunsa zasu fa蓷o 茩asa, wani irin azabebben karkarwa jikinsa ya kamayi tamkar mazari.
Kana fuskarsa ta cika da tsananin ka蓷uwa, mamaki, tsoro, firgici, al'ajabi, da tarin 蓷imuwa sam baibi ta kan Mamy da ta saki 茩ara ta fa蓷i sumeba kana bai bi ta kan Rayyern da Ramadan da keta jijjigata suna auna mata kiraba.


Zaiton kuwa, cikin tsananin rawan jiki itama ta saki kuka tare da bin bayan Mammynsu data nufu kan Mamy.


Cikin Sauri Barrister Kabeer yayi hamzarin ri茩o Abba ya ajiyesa.


Jannart kuwa a gigice ta saki kuka ganin yadda gaba 蓷aya Mamy ke kwance kamar matacciya.
Wani irin tsorone ya rufeta, jin Rayyern yana cewa.
鈥淚nnalillahi wa innailaihi raji'un Abba, Mamy bata motsifa, Ramadan ka duba mana Mamy, Mammy ki taimakemu鈥�.
Gaba 蓷aya ma shi ya mance cewa, shi likitane.
Shi kuwa Ramadan kuka kawai ya saki da azaban karfin sauti yana jijjigata.


Hakan ya tsananta kukan Jannart, yayinda kukan Jannart 蓷in kuma yasa su Hafeez saki kuka da karfi.


Ita kuwa Mammy kitchen 蓷in su ta nufa sa sauri.


Aunty Dijat kuwa kamo Jannart tayi tare da ruggume ta, tana maimaita.
Innalillahi wa innailaihi raji'un.
Riyyam-nsra kuwa yau shine ya zama na miji
Domin dama can shi yanada zaton hakan zai iya faruwa, hakan yasa cikin 茩arfin guiwa da 茩arfafawa su Rayyern guiwa yace.
鈥淗amma Rayyern Mamy fa tana raye, Please ka nitsu, ka dubata, tana da raye, sumane tayi鈥�.


Ina gaba 蓷aya falon ya dibke da koke-koke duk gidanma ya hargitse.
Dai-dai lokacin kuma Hadi da Ari, suka shigo ri茩e da jakkunan su Mammy.


Ganin yadda gaba 蓷aya suke a hargitse ne, yasa, Ari sakin jakukkunan Hannunsa, a guje ya koma baya.
Side 蓷insu ya nufa, a matu茩ar gigice.
Yana tafe yana aunawa Baba Mau蓷o wani irin hargitsestsen kira.


鈥淏aba Mau蓷o innalillahi wa innailaihi raji'un Kazo kaga halinda Alhaji da ahlinsa sukeciki, Baba Mau蓷oooooo!!!!!鈥�.
Cikin tsananin gigita Baba Mau蓷o ya ajiye 茩ura'an 蓷in hannunsa kana mi茩e tsaye a hargitse.
Dai-dai lokacin kuma Ari ya shigo.
Ganin yadda Ari yake a matu茩ar gigicene, ya sashi.
茦ara ki蓷iminewa cikin tashin hankali yace.
鈥淜ai Ari meke faruwa鈥�.
Cikin hargitsi Ari ya fara nuna muna masa, hanyar cikin gidan yana cewa.
鈥淩ayyern! Ramadan! Riyyam-nsra! Jannart! Namynsu鈥�.
Innalillahi, jin yadda ya jera masa kiran sunayen su Rayyern shine tashin hankali mafi muni a garesa.
Allah ya sani da wani mugun abu ya samesu gwara ya samesu.
Wannan dalilin yasa gaba 蓷aya ya firgice jikinsa ya 蓷abi wani irin mazari.
Ba tare daya tuna baisa rawanin da yake kare surar fuskarsa ba, ya nufi cikin gidan a hargitse.


A can cikin gidan kuwa, cikin Hanzarin Mammy ta 蓷auko ruwan sanyi a Fridge 蓷in data samu a dinning area.


Tana 蓳alle marfin goronan, ta iso inda Mamy ke kwance kan cinyar Riyyam-nsra.
Da sauri ta watsa mata ruwan a fuska, cikin Sa'a watsawa 蓷aya, Mamy taja wani irin firgitacen numfashi tare da yun茩urawa a zabure ta mi茩e zaune kamar wacce zata arta a guje, ganin hakane yasa.
Rayyern yin wani irin zabura ya kamota ya ruggume ta a jikinsa da 茩arfi cikin gigita yace cewa.
鈥淚nnalillahi wa innailaihi raji'un Abba Mamy na, Mammy Help me鈥�.


Cikin tsananin sauri Mammy ta sunkuyo kan Mamy hannunta ta kamo ta ri茩e da karfi, cikin tsananin rauni tace.
鈥淩u茩ayya ki bu蓷e idonki, kada ki zauce, nice Adda Aichanki ki bu蓷e ido, kinga Rayyanunnki ya shiga 蓷imuwa, kalli Ramadan 蓷inki yadda yake kuka鈥�.
Wani irin zurawa Mammy idanu tayi, wasu hawaye masu azabar zafi nankwaranyo mata.


Abba kuwa har yanzu ya gaza daina kallonta.


Barrister Kabeer dai na ri茩e dashi.
Yayinda Aunty Dijat ma ke ri茩e da Jannart.


Dai-dai lokacin kuwa Baba Mau蓷o ya kutso kansa cikin falon, yana mai cewa.
鈥淩ayyanu! Ramadan! Meke faruwa鈥�.
Jin sautin muryarsa ne, yasa Mammy dake dur茩ushe, wani irin zabura tare da mi茩ewa tsaye,
Ido cikin ido sukayi da Baba Mau蓷o.
Cikin tarin ki蓷ima, gigita, hautsunewar tunani, ta fara nunashi da yatsa murya can sama a hargitse tace.
鈥淵a ilahi ya mujibattada'awati ya hayyu ya 茩ayyum birahamatika asta茩isu. *Mujed* ta kira sunan da yasa jikin Baba Mau蓷o sakin wani irin masifeffen karkarwa.
Ita kuwa Mammy luuu tayj
Ta fa蓷a kan Ramadan a sume.


鈥淚nnalillahi wa innailaihi Mammy!鈥�.
Zaiton ta saki azabebben kuka.
Abba kuwa ganin fuskar Baba Mau蓷o ne, yasashi yin wani irin zabura ya kwace hannunsa da ri茩on da Barrister Kabeer yayi masa.
Kawai sai yasa hannunsa duka biyu ya ri茩e kansa da azaban 茩arfi cikin hartsewar murya cike da kuka yace.
鈥淵a Allah kada in rasa hankalina, ya Allah idan mafarki nakeyi, ka farkar dani ka kuma tabbatar min da mafarkina ya zama gsky al'farmar Annabi da al'茩ur'ani dan girman zatinka鈥�.


Shi kuwa Riyyam-nsra da sauri shima ya zubawa Baba Mau蓷o ido, wanda ya gane sanadin ganinsa ne ya sumar da Mammynsu.
Goran ruwan dake hannunta yazare.
Tare da yayyafa mata.
Amman ina bata farfa蓷oba
kuma yayyafa mata yayi da 茩arfi, cikin Sa'a ta farfa蓷o da wani irin maraitaccen kuka mai cushe numfashin, ta meda kanta jikin Ramadan.


Shi kuwa Baba Mau蓷o zamewa yayi ya zauna a tsakiyar falon bisa carpet cikin wata iriyar fitinenneyar murya mai cike da ababe masu tarin yawa yace.
鈥淵a Salam, Yau a raye nake ko a mace? Ya Allah mafarkine ko zahiri? Aicha a mafarki nake ganinki ne kamar kullum koko ido biyu ne?鈥�.
Ya kare mgnar yana sakin kuka kamar yaro.


Wannan al'amarin ya magaga ya kuma dunguzuma tunanin kowa,
Barrister Kabeer kuwa kai kawai yake jinjina yana nanata kalmar.
鈥淎lhaji Bashir Muhammad Mai Gaskiya! Ya salam, inama ace nima zanga yah Abdulkareem a wannan duniya da nake ciki鈥�.
Sai kawai ya saki kamo Jannart dake kuka ya ruggumeta cikin sautin kuka yace.
鈥淜iyi kuka Jannart, bazan hanaki yin kuka a wannan ranarba, kiyi kukan da ba'a barki kin yishi ba tsawon rayuwarki.
Jannart kiyi kuka domin kece kikafi cenccenta dakiyi kuka fiye da kowa a yau鈥�.


Ita kam Jannart zuwa yanzu kanta ya fara juyawa.
Ita kuwa Mammy rarrafe ta farayi kamar yarinya.
A haka ta isa har gaban Baba Mau蓷o, kawai sai ta kife kanta, bisa sawunsa.
Cikin wata iriyar sassayar murya tace.
鈥淣ice Mujed nice, Aucha nice, 蓷in dai鈥�.
Hakan ne yasa Baba Mau蓷o 蓷aga Hannunsa sama tare da cewa.
鈥淎lhamdulillah alakulli halin, Aicha gaya min Riyyam-nsra 蓷anane?鈥�.
Cikin zubda hawaye ta gya蓷a masa kai tare da cewa.
鈥淓h shida da Zaiton duk yayanka ne Mujed yayankane na cikinka kuma na halattatu鈥�.
Jin wannan kalmar ce, tasa, Riyyam-nsra janye jikinsa daga jikin Mammy da rarrafe shima ya taho jikin Baba Mau蓷o.


Shi kuwa Baba Mau蓷o, hannu ya mi茩awa Zaiton tare da cewa.
鈥淶o nan Mamana zo nan Aicha kin cika min burina鈥�.
Aifa cikin kuka Zaiton ta fa蓷a, jikinsa, ita da Riyyam-nsra duk sun gane, cewa Baba Mau蓷o shine mahaifinsu tun daga fuskarsa, dan sun mishi farin sani a hoto.


Da sauri suka juyo duk suna kallon Barrister Kabeer dake kuka ruggume da Jannart, cikin sanyi Abba yace.
鈥淏arrister kayi ha茩uri, ni nasan kukan me kakeyi, amman dan Allah kayi ha茩uri鈥�.
Da sauri cike da mamaki Barrister Kabeer ya tsagaita da kukan yanayiwa Abba kallon tambaya.
Kai Abba ya jinjina masa.
Alamun 鈥渆h na sani鈥�.


Rayyern kuwa a hankali ya mi茩e dinning area ya nufa, gororin ruwan sanyi ya 蓷ebo masu yawa.
Yana dawowa, ya 蓳alle marfin goro 蓷aya, yasawa Mamy a baki, ba musu, ta amsa, ajiyan zuciya ta fara sau茩ewa bayan ta gaba shan ruwan.
Abbansa ya kuma bawa, sannan ya bawa Mammy amsa tayi tasha, sannan ya bawa Baba Mau蓷o.
Haka sai ya basu baki 蓷ayansu.
Kana a hankali ya kamo hannunta janyeta yayi daga jikin Barrister Kabeer.
Bisa kujera ya ajiyeta.
苼alle marfin goro yayi tare dasa matashi a bakinta.
Yadda takejinta a gigice yasa ta amshi ruwan.
Shi kuwa Rayyern jawo Hafeez da Hafiza yayi ya mannasu a jikinsa yana shafa kansu.


Hakan da yayi musu yasa gaba 蓷aya nitsuwa ta fara sau茩ar musu.


Kallon Jannart yayi cikin tattausan murya yace.
鈥淜iyi ha茩uri ki dena kukan haka nan kinji, kinga baki da lfy鈥�.
Meda kanta kawai tayi ta jinginar a kujera bayan ta zame 茩asa.


Abba ne yayi gyaran muryan tare da kallon Mamy dake sauke ajiyan zuciya.
Cikin sanyi yace.
鈥淩u茩ayya kinga ikon Allah ko?鈥�.
Kai ta jinjina masa kawai.
Shi kuwa Barrister Kabeer, wayarshi ya zaro.
Alhaji Bala tambari ya kira, yace yana son ganinsa a gidansu Dr Rayyern.
Kana ya kira Dr Sajo.


Sannan su kuma falon kab, 蓷insu kowa ya koma mazauninsu.


Riyyam-nsra kuwa murmushi kawai yake tayi.


Gaba 蓷ayansu a 茩asa suka Zazzau na.


Babu abinda ke tashi sai sau茩e ajiyoyin zuciya.
A hankali Abba ya matso gaban Baba Mau蓷o cikin tarin girmamawa mutuntawa, sunkuyar da kansa yayi 茩asa murya a raunace yace.
鈥淜afin ince komai, in kuma yi komai.
Zan fara da neman afuwarka a bisa ajiyeka da mukayi a matsayin maigadi, a muhallinka, wallahi bamj ganeka ba, ka gafarceni ubangidana, da kai tsaye zan iya kiranka da ubana鈥�.
Da sauri Baba Mau蓷o ya fara jujjuya mishi kai tare da cewa.
鈥淏ashiru dan Allah kada kace komai, domin da duk al'ummar duniya kowa zai samu mutun mai amana irinka ahlinsa to da tabbas da babu wani batun cin amana da zai rage a duniya, Bashiru kai mutun ne managarcin da samun irinka zaiyi wuya, domin irinku suna 茩aranci a duniya, to Ni kuma Bashir me zanyi maka takwarana da zan iya biyanka a duniya, ka cika 蓷an halas鈥�.


Mamy kuwa a hankali ta iso gaban Mammy cikin rauni da kuka tace.
鈥淎dda na kuma uwata kin min komai a duniya, ni kuwa me zan miki?鈥�.
Da sauri Mammy ta rufe mata baki tare da cewa.
鈥淎i ni kika yiwa komai a duniya, bani da abinda zan biyaki dashi tabbas jin cika amintacciya鈥�.


Cikin rauni Ramadan yace.
鈥淢amy ki dena kuka, koma menene abarshi sai mun gaisa dasu鈥�.


Hakan ne kuwa yasa duk suka rin茩a gaisawa da juna.


Dai-dai lokacin kuma Dr Sajo da Alhaji Bala Tambari suka shigo a tare. Dr Sajo kam yayi masifar ka蓷uwa da ganin fuskar Baba Mau蓷o, yayinda Alhaj Bala Tambari kuwa yaketa murmushi.
Nan aka gaggaisa dasu. Kana duk suka Mamy ta gabatar musu da 蓷an abin ta蓳awa. Amman ina babu wanda yayi iya cin komai.


Musamman Rayyern da Ramadan dake cikin ka蓷uwan son sanin Meya firgita musu iyaye harda suman wasu, irin Rayyern da Abba tun safe babu abinda sukaci.


Gyara zama sukayi tare da fuskarta Abba da Barrister Kabeer ya jefa masa tambayar da amsoshinta keda yawa.
鈥淎bban Rayyern, su waye wa蓷annan da ganinsu ya gigitaku ya firgitaku har ya kai iyalinka da suma? Sannan me ala茩arku dasu? Sannan ya akayi Alhaji Bashir Muhammad Mai Gaskiya, da akeda cikakkun rahotannin rasuwarsa shekaru ashirin da biyu zuwa da uku ya kasance a nan a gidanku kuma cikin bada kamanni?鈥�.
Kai Baba Mau蓷o ya jinjina tare da saurin cewa.
鈥溒榓nnena su鈥�.
Da sauri Abba yace.
鈥淜ayi ha茩uri Alhaji, barni in gaya musu gsky, kodan Rayyern da Ramadan, domin zuwa yanzu nagane cewa Riyyam-nsra kam da yar uwarsa Zaiton sun san komai鈥�.
Da sauri Riyyam-nsra ya jinjina masa kai alamun eh.
Shi kuwa Barrister cikin sanyi ya kalli Hadi da Ari dake tsaye bakin 茩ofar, yace.
鈥淒a kun bamu wuri鈥�.
Da sauri Baba Mau蓷o yace.
鈥淎'a barsu babu komai su mutanene masu aminci, ku shigo ciki ku zauna鈥�.
To sukace kana suka shigo ciki suka zauna.


Barrister Kabeer ne ya kuma cewa.
鈥淎bban Rayyern kai muke sauraro鈥�.
Jin hakan ne yasa Abba Rayyern, sunkuyar da kansa, tare da rumtse idanunsa hawaye masu zafi suka silalo masa.
Sai kuma ya kalli Rayyern da Ramadan kana cikin tsananin rauni da tunowa da tsohon tabo mai ciwo a ransa ya bu蓷u baki a hankali ya fara basu lbrin da shine Tubalin komai cikin raunatacciyar murya yace.


*鈥淕embu Membilla鈥�.*
Sai kuma ya sharce hawayensa kana yaci gaba da cewa.
鈥淪hekaru ashirin da uku zuwa da hu蓷u baya, mun kasance a cikin garin Gembu da yake tushenmu asalin mahaifa mu ni da Rukayya.
Mu asalin fulanine, kuma makiyaya.
Alhaji Bashir Mai Gaskiya, gashi nan Baba Mau蓷o kenan. kuwa ba茩one a garinmi ba nanne asalin garinsaba.
Daga nan Kano yake a yadda ya sanar mana yanayin kasuwancinsa ne na binciken ma'adan 茩asa dana ruwane, da ha蓷a hannu da manoma wurin ganin sun bun茩asa harkarsu, ne ya kaisa Gembu.
Matarsa 蓷aya Hajia Aicha.
Gata nan Mammyn Riyyam-nsra kenan.
A lokacin yaransu biyu ne, Rayyern da Ramadan鈥�.
Cikin wani irin 蓷imuwa da ka蓷uwa, Rayyern da Ramadan suka zazzaro idanunsu waje tare da kallon Baba Mau蓷o da Mammy kana suka kuma juyo suka kalli Abba cikin son tabbatarwa.
Shi kuwa Abba kai ya jinjina musu cikin tabbatarwa yace.
鈥淵esss Rayyern ku 蓷indai kai da Ramadan, ku 拼a拼an sune na cikinsu. Sune suka haifeku鈥�.
Ya salam tashin hankali da ba'a sa masa rana.
Gaba 蓷aya Rayyern da Ramadan gigicewa sukayi.
Yayinda Jannart kuwa da Aunty Dijat da Dr Sajo suka zama kamar an dasasu ana basu labaran al'mara.
Yayinda Mamy kuwa ta saki wani irin raunataccen kuka.
Haka yasa Ramadan sa tafin hannunsa yana sharce mata hawayen.


Hafiz da Hafiza kuwa kwalamarsu kwai sukeci.
Alhaji Bala Tambari da Baba Mau蓷o da Mammy kuwa Kai suke jinjina musu.
Barrister Kabeer kuwa zama ya gyara tare da cewa.
鈥淐i gaba鈥�.
Numfashi Abba ya 蓷an fesar kana yaci gaba da cewa.
鈥淟okacin dududu shekaruna sha 16, yayinda Ru茩ayya kuwa lokacin shekarunta 12 ne kacal a duniya.
Rayyern kuwa lokacin shekarunsa 6 ne rak a duniya.
Kunga kenan da shekara 6 kacal nema Rukayya ta girmi Rayyanu ina tunawa lokuta da dama Rayyanu kan cewa.
Abba kayi Sa'a wlh Mamynmu bata tsufa, Ramadan kuwa lokacin shekaransa uku ne.鈥�
Da sauri Rayyern ya ri茩e kansa da hannu biyu kana cikin birkitaccen yanayi yace.
鈥淒an Allah kayi mgnar da zan iya ganewa, kaina bazai iya 蓷aukaba tunanina zai hargitse鈥�.
Ramadan kuwa shi zuru-zuru ma kawai yayi sa idanunsa.
Shi kuwa Abba murmushi mai ciwo yayin kana yace.
鈥淏ari kuji yadda abun ya ya kasance, lokacin da suka 茩auro Gembu.
Ni ina yawan shiga cikin gari in mun dawo kiwo, in na shigo ina saida Su Fiya inabi da dai sauransu.
Kuma a bakin kwafar gidansu nake zama da 蓷an teburunina.
Wannan dalilin yasa muka saba dasu sosai.
Har ya zama suna kwasa min aminci Alhaji Bashir amintaccen mai ku蓷une mai mutunta talaka.
Haka nan Allah ya jarabceni da son yaransa Rayyern da Ramadan.
Mun sha茩u dasu sosai.
Har ya zama nike kaisu Makarantar boko, da islamiyya.
Sannan in zaune a 茩ofar gidansu muddin suna gida to sai suzo wurina.
Wata rana Rayyern karatun Alqur'ani sai ya 蓳ata, nayi masa gyara, ashe Alhaji na jinmu.
Sai yake takvayata nayi karatun ne, nace mishi eh nayi na allo, sosaima.
Anan yake cemin ayyah ai babanshi ma na karantar da allaho dan haka in fara karantar masa dasu Rayyern mana.
Naji dadin hakan kuwa nan na fara karantar dasu, kuma Alhamdulillah kansu na 蓷auka.
A lokacin
Ru茩ayya kuma na tallan nono,kasan cewar gida, gida take shiga, shiyasa ta shiga gidansu.
A ranar forko suka saye nonon. ta duka to daga nanfa kullum sai tazo gidan.
Itama ta saba dasu Rayyanu sosai.


Muna cikin haka akayi fa蓷an 茩abilun Gembu da fulani.
A wannan fa蓷an ne na rasa kowa a duniya, nima din abinda yasa na tsira, dan ina cikin Gembu ne.
Ru茩ayya ma haka abin ya kasance a wurinta.
Ta zama marainiya gaba da baya, dan gaba rugagenmu babu wanda ya tsira, sunyi mana illamafi muni a rayu warmu.


Mun shiga tashin hankali fiye da zaton ma sauraren.
Alhaji Bashir da matarsa, sun tausaya mana lokacin da abin ya lafa mukaje rugagenmu dasu, sosai Adda Aicha

Please Login or Register in order to submit comment