Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fad'a son? Cewar abba.."no bakomai Abba shirmensune kawai.."to allah yabata lpy yace. suka amsada ameen y Allah..kuzo muje gida domin Dr yace baze sallameta yauba se gobe ke hajara kizauna da,ita tareda yazeed kaiko Ahmad ku,ajiye Maryam gidanta Allah yabamu alkhairi..."Abbah gobe jirginmu zetashi fa karfe 9:00am..sadeeq yafad'a yanakallan abba..to ai bawani abun seyakoma gida da,assuba sabida Wannan matsalar bazeyu hajara tazauna da,ita ita kad'aiba..seku shirya Masa kayansa idan kunkoma kamun yazo..too sukace dukansu tareda yin abunda yace.




Gidansu sulaiman




Dareyayi sudai Dan yanzu karfe 2:00am Marwan ne tsaye yana sallah bayan ya idar yadad'e zaune Yana addu,a tareda kokawa Allah damuwarsu yad'au tsawon lokaci yanayi kamun ya kwanta.




Dakin shatu kuwa kwance suke itada baba lado cikin bacci baba lado yarik'a jiyo kukanta tashi yayi Yana dubata zaune yaganta akan sallaya tad'aga hannayenta duka biyu tana addu,a tana kuka..k'arasowa yayi kusanta tareda tallabota jikinshi Yana shafa bayanta alamar rarrashi dauriya irinta baba lado yau shima seda yayi k'walla Amma yayi sauri sharewa kada matarsa taga rauninshi..ahakan yalallab'ata sukaje suka kwanta tareda yimata nasiha meratsa zuciya akan d'aukar kaddara me kyau ko akasinta tareda karfafa Mata gyiwwa akan muradinsu.




Washe gari


Lpy qalau suka kwanada sumayya ba,abunda yafaru Dan bacci matakeyi har yanzu bata farkaba.. yazeed kuwa tin asuba Ahmad yazo yad'aukeshi suka tafi gida tareda yiwa hajiya mama bankwana..addu,a tayi musu sosai dafatan nasara akan abunda suka sakama gaba..sunji dad'in addu,ar tata sosai kana sukayi Mata sallamah suka tafi..suna fita masallaci suka nufa bayan sunyi sallah suka shiga gidan kowanne yashiga shiryawa Dan sufita da wuri gaya sulaiman yace subiya sad'aukeshi Dan direban gidansu bayanan Marwan Kuma zeje school tin 7 balle yayiwa baba lado magana yakaishi..zaune yake bayan yagama shirinshi tsab Kaya kawai zesaka seya tuna Wannan zuwan dasukayi beduba abunda yafaruba bayan sunyi waccan tafiyar atake yajawo computer shi mehadeda cc vt ze.....


Tofa πŸ˜‚πŸ˜‚ yazeed nidai nayinanπŸƒπŸƒ


Free page yakusa k'arewa befi page 3 ba yakare idan kinshirya karatun *INGARMAN NAMIJI* to kiyihanzarta sayan naki tahanyar datadace #500 ne kachal πŸ‘Œ idan kintashi siya Zaki iya yimun magana tawannan nomber 07037092176 inkinsan basiya zakiyiba karki batawa kanki lokacin nemana kokice namuki ragi ko akasin hakan domin bazanyiba karkiyi kice namiki wulakanci bana wulakanta kowa Amma banasan reni maganin Bari Kar afara..




*KARKIBARI ABAKI LABARI* akwai chakwa kiya agaba πŸ˜œπŸ˜œπŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸΌ πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸΌ




Autar alheri✍️✍️


*ALHERI WRITERS ASSO*


A.W.A


https://www.facebook.com/100186388252056/posts/


________________




🐎
*INGARMAN NAMIJI*🐎




Page 17 & 18


____zekunnah kenan wayarshi tafara rurin neman d'auki d'auka yayi tareda Kara wayar akunne batareda yace komaiba..acan bangaren sulaiman kuma jin and'aga wayar yasashi fara magana domin yasan bazeyi maganarba tin yayi shiru.."big man kanajina kuntaso kuwa?"No miyafaru ne? Yatambaya cikin daddan vocie dinshi.."wlh yanzu GR yakirani yakecewa yakiraka baka d'agaba Kuma yawar Ahmad baya tafiya Wai muyi sauri muzo yau zamushiga aikin domin matsalar takaru daga yadda mukasanta Dan Allah kuyi sauri muwuce domin kukad'ai nakejira please.."ok badamuwa gamunan zuwa yafad'a tareda katse wayar yamayarda computer shi wurinta kana yak'arasa shiryawa yafita.


*Sulaiman abukinsune tin a school shida ma,aruf da yaseer Amma su bagarinsu d'ayaba suma zasu bayyana idan lokaci yayi bayansuma akwai wasu mutanen dasu,nansu ze,iya bayyana agaba inafatar kungane*


Aperlo yasamu su Ahmad najiranshi suka rankaya suka fita zuwa pert d'in iyayensu daga big mom har anty amarya addu,a sukayi masu sosai kana suka tifa zuwa pert d'in kakarsu alhajiya Nene ikon Allah kenan.


Koda sukaje Nene nahakimce aperlo me,aikin big mom namata tausa..d'agowa tayi tana K'are musu kallo domin tafe suke apelon cikin takon isa da tak'ama tafiya sukeyi irinta gwarazan maza cikin kuzari da haiba daganinsu kaga cikakken mazaje masu jini ajika.




Zama sukayi dukkansu akusanta yayinda sadeeq yad'ora kanshi acinyarta suma suka zuba Mata Ido bawanda yace komai..baki Nene tatab'e kana taguntsura goronta takaibaki kana tace "ohhhhh nidije na naga abunda keshan jininjikina yanzu ku Dan Allah Dan annabi Dan kuga su wad'ancan sha,shashun iyayen naku sun zubamuku ido shine kukamik'e Kuma azaune sekace bamazan kirkiba. tak'arasa zancen tana kallan sadeeq daya d'ago shima Yana kallanta cikin alamar tambaya.. Ahmad ne yayi k'arfin halin cewa"kamarya bamazan kirkiba Nene ?


"Ahhhabb yoto Ina mazan kirki anan kowanneku ze iya nome gona 10 alokaci d'aya Kuma yayi Mata kyakkyawan banruwa tayadda za,asamu yabanya me kyau..Amma kunkasa kozancen auren ma bakwayi dakuda iyayen naku bansan miye nufikuba koso kukeyi Sena mutu ohooo.




Shuru sukayi Mata bawanda yace komai domin duk basugano inda zancenta yanufaba se yanzu.."kunyi shiru kunk'yaleni sekace Ina magana da kurame.."No Nene bafahaka bane zamuyi idan lokaci yayi Amma kina mana zencen aure tinyanzu dukama nawa muke cewar Ahmad yak'arasa zancen yanadan yamutsa fuska..




"Nono Kuma nonon uwarka kajimun d'anbanzan yaro daga maganar aure sekakawomin zancen wani nono kanasan nonon ne kak'i kayi aure kasha harka yau naji bakantaccen yaro tafad'a tareda dumgurewa Ahmad goshi.




Ido yazeed yazaro Jin yadda Nene tasauyawa Ahmad zance lokaci d'aya tareda saken murmushi gefen baki Wanda yak'arawa kyakkyawar fuskarsa kyau da kwar jini..shidai Ahmad baki kawai yasaki Yana kallan ikon Allah yakasa cewa komai yayinda sadeeq ketintsirewa da dariyar shak'iyyanci..kallanta tamayar ga yazeed kana tace"yau aidole kamun dariya Amma ai tind'azu nake magana bakace komaiba kaini wlh ma inatantamar lpyr ku dukanku domin indai lpy qalau kuke to doline kubuk'aci mace dominni wlh Allah kab azuri,ata ba raggon maza Kuma ban haufi lusarin damace zata bawa tsoroba seku Amma nasan mizanyi akai doline nad'au k'wk'kwaran mataki akanku wlh dagaku har iyayen naku.. tafad'a tana hura hanci tareda ture dankwalin kanta gaba duka kwakkawar sumar kanta tabayya Takoma fara sool.




Murmushi kawai sukayi atare kana sukamik'e tareda gaya Mata zasu koma wurin aiki..Aiko tak'ara hayyak'o musu damasifa tana fad'ar nankawai sukafi kauri sudai basuce komaiba abinka da miskilai seda tagaji Dan kanta kana tamusu addu,a dafatan alkhairi kana sukafice..sunafita sukatarar yaransu duk sunkaraso sunajiransu motoci suka shiga tareda barin gidan Basu zarce ko,inaba se gidansu sulaiman tinkamun suk'arasa sukamai waya shiyasa yafito suna k'arasawa yashiga sukawuce se filin jirgi...karfe 9:30am Dede jirginsu yatashi se birnin tarayya Abuja..




Yayinda k'arfe Tara Dede akasallami sumayya daga asibiti sukayo gida bayan ansha famada,ita akan bazataje gidaba gidan anty lele zata koma anyi,anyi Tak'i yadda seda taji hajiya mama nawayada big mom tana gayamata su Ahmad suntafi kana tayadda zata koma gida murmushi kawai Abba yayi dominsu duk atunaninsu muta,nentane basusan ta,asar datayiba.




Unguwar Gama B Kano




SAURAT ce zaune itada Mami mahaifiyata kenan.."Wai SAURAT miyasa kikesaka Wannan kayan bana hanakiba eye? "Baki taturo gaba tareda duban kayan jikinta rigace iyakarta gyiwwarta Kuma batada wadataccen hannu kana saga2 take har underway d'inta anaganin kwancinsu."nifa Allah zafi nakeji Mami banasan Wannan manyan kayan Allah.."tofa πŸ€” keyanzu kokunya bakyaji dalibanki suzo susameki ahaka idan sunganki cikin zumbulelen hijab se arantse da Allah wata kamilace ke..baki taturo tareda b'ata fuska cikin shagwaba take fadar "haba Mami yanzuni ba kamila baceba? "Ehhh lallai SAURAT kekamilace Amma Bata fanni suturta jikiba Zakitashi kinemi suturar kurki kisaka kosena makeki..tashi tayi tana k'uk'unai tareda bubuga kafafuwanta ak'asa duk ilahirin jikinta yad'auki girgiza..Ido nazaro kamun nasake murzasu Ina Kare Mata kallo lallai SAURAT takai duk inda cikakkiyar mace kekai domin tsakanin SAURAT SUMAYYA dakuma BUDURWAR jeji narasa wacce tafi wata diri kyau dakuma.....nayi shiruπŸ™ŠπŸ™Šahakan tawuce bedroom d'inta tareda rufe k'ofar Kai kawai Mami tagirgiza tareda rokon Allah yakare Mata tillon Yar tata.




Abuja




Tsaitsaye suke cikin wani katon office gadukkan alamu nanne office d'in GR kowanne ak'ame Yana saura,rar abunda megidan Nadu kefad'a


"kusani Wannan shine damar damuka samu akansu domin duk sakonda suke turo Mana alokaci d'aya da mabanbanta nomber da wurare daban2 Dan su hargitsa Muna lissafine karmu gano shirinsu sund'auka muma marasa tinanine kamarsu shiyasa mukayi k'wak'waran bincike akan komai nasu Kuma insha Allah yanzu munyi Shirin tukararsu akowanne yayi bagudu bajadaba kusani domin sugano yanlek'en asirinmu yanzu hakan farautarsu sukeyi Kuma Kunga bakayan aiki ataredasu inafatar kungane bayanina.?




"yers Sr suka fad'a gabad'aya.."Masha Allah tinda kunfahinta yanzu Kai sadeeq da sulaiman zaku jagoranci shiga jejin yobe state yazeed da Ahmad sujagoranci jejin barno state Yusuf da manir zaku yagoranci jejin Zanfara state yanzu kowa yad'ibi yaransa ku d'au hanya Allah yakareku.."ameen y Allah suka ansa atare..kana suka fice kowanne da,abunda yakesak'awa aransa suna masujin zafin rabasun da,akayi wurin tafiyar..ahakan kowa yad'ibi yaransa suna masuyiwa juna fatan nasara sukarabu inda sadeeq da sulaiman su d'au hanyar yobe yayinda yazeed da Ahmad suka d'au hanyar barno...




Asauka lpy matafiya.




Gaskiya inbaga comment me ratsa zuciya ba bazak'uga update ba har week d'innan yak'are


Free page yakusa k'arewa idan kinshirya karatun *INGARMAN NAMUJI* to kihanzarta sayan naki tahanyar datadace #500 kachal πŸ‘Œ idan kintashi siya Zaki iya yimun magana tawannan nomber 07037092176


Autar alheri✍️


*ALHERI WRITERS ASSO*


A.W.A




_______________


🐎 *INGARMAN NAMIJI*












Page 19 & 20






___sun sauka agarin zanmafara acikin aminci inda suka nausa jikin jejijn zanfara tin acin Daren batareda fargabar komaiba...yayinda suma suka shiga cikin garin barno acikin Daren suma hakan suka nausa cikin Wannan jejin metarin abubuwan tsoro da ban Al,ajabi dukansu ajikin jejin sukakwana cikin shinrinsu...






Anan gida Kano kuwa




Su Sameer ne zaune amota shida Salman suna ankareda tawa motar datafito daga cikin Wannan tangamemen gida Wanda daganinshi base angayamaba kasan nera tayi kuka awurin..kwalta motar tahau da,azabar gudu ganin hakan yasaka su Sameer take Mata baya sunabin sawunta sunyi tafiya metsayin gaske har suka futo wajen gari.




Wanda kecikin motarnan ne ya,ankareda anabinsa abaya hakan Kuma bakaramun d'aga Masa hankali yayiba cikin sauri yad'auki waya tareda Kiran wata nomber bugu d'aya aka d'aga"hello y'allabai gani ahanya nakusan k'arasowa tin d'azu nafito Amma yanzu na,ankareda anabina abaya Kuma Ina zaton Jami,an sirrine..."what? Mikake fada haka ajhaji atiku? Kanami har akebinka abaya tokasan yazakayi kakauce musu domin gano tsibirinmu Dede yake dasalwartar rayuwanmu duka yafad'a cikin tsawa da hargagi marar dad'in sauraro..kamun Wanda akakirada alhaji atiku yayi maga wata budurwa dake tsaye agefen katon mutimin,nan da ajhaji atiku yakirada yallabai tace ah,ah ogo gab'us karkace hakan nizanyi abunda yadace domin bawanda ya,Isa shigowa gonarmu tak'arasa zancen chikin dadda,d'an muryata tana kallan shi..shima ogan kallanta yayi yace "aikinki na kyau MAYAH tareda bata alamar jinjinaπŸ‘murshi tayi kana takalli sauran mutanen dake jinjina Mata tafice akaton hold d'in..shima alhaji atiku Jin mayah tace zatayi wani abun seyaji sanyi aransa domin yasan zata iya.




Tofa πŸ€”




Wandannan mutanen daketareda mayah gabaki d'ayansu shigarsu..iri d'aya ce duka blue kayane ajikinsu Kuma meduhu sosai Wanda suka saka kamar anmusu lage yayinda oga gab'us kesanye da Yello Kuma iya k'ugunshi ne yad'aura Yello k'yalle yayinda mayah kesanyeda black din Kaya Riga da wandone tareda baby hijab kuma tasaka nik'ab.




Atak'aice dai Wannan shigar ta oga da sauran mutanen shigace tawata hatsabibiyar k'ungiyar asiri wadda Tashahara aduniya Kuma bawai iya jihar kanoba gabaki d'aya Nigeria neman rusa k'ungiyar akeyi Amma Abu yaci tira sabida mugun hatsabibancin su Kuma sun rufe kowacce hanya daza,a iya ganosu balle afarmakesu Kuma sunasamun Wannan tsaronne ta hanyar mayah wadda tashigo k'ungiyar shekaru 2 dasuka wuce Amma ita Bata komai na gungiya ita aikinta kawai Basu kariya hakan yasa suke bala,injida ita..






Alhaji atiku kuwa wani hamshak'in D'an kasuwane yanada mahau kaciyar dukiyarda Al,umma suka D'ora ayar tambaya akanta Wanda hakan yasa mutane dayawa ke zarginsa..Kuma Yana d'aya daga cikin manyan k'ungiyar...








Sukuwa sadeeq yazeed & Ahmad sulaiman sun d'aura damarar ganin bayan Wannan k'ungiyar akowanne lokaci batareda sanin manyansuba sabida gudun Kar,adakatar dasu domin yanzu da manyan k'asar ake zalumtar talakawa.. Wannan neyasa suke binciken sirri batareda sanin kowaba se k'annen nasu...




*To kunji aikin sirrin dasuka saka su Sameer*




Mukoma cikin lbr








Cikin farin ciki alhaji atiku yacigaba da driven d'inshi kowaye kebinshi yasan tasa tazo k'arshe ne...




Suko su Salman binshi sukeyi sosai suna Kara tabbatarda zarginsu akanshi.. mayah kuwa tana fita tashiga motarta tabar wurin da, azababben gudu ta tunkaresu cikin k'ank'anin lokaci ta taddasu seya kasance su suna zowane itakuma tana fitowa se sukayi kaba dagaba sakin steering motar tayi tafito ta jikin Marfin motar tareda fiddo wata arniyar bindiga tafara sakarmusu alburushi cikin k'warewa take Harbin kamar wata jarumar Indian films..






Kamar gada sama su Sameer suka farajin saukar harbi tako,Ina ba k'ak'k'autawa cikin tashin hankali suka shiga komawa baya tareda juya kantotar agigice suka taketa a 360 sukabar wurin cikin ikon Allah bawanda Harbin yasama ko momarsu be tab'aba..ganin sunjuya yasanya Maya komawa mazauninta tabar wurin itama..ajhaji atiku kuwa wani shi,umin murmushi yakeyi tareda jinjinawa hatsabibancin Mayah..








Jejin barno




Tsaitsaye suke dukansu kowanne yaseta bindigarsa Kamar masu jiran yak'i..tako,Ina kaduba taron sojojine birjik awurin kowanne murtuk'e da fuska.. Ahmad kuwa se zagaye yakeyi shima fuskarnan ad'aure..motsi suka fara jiyowa tako,Ina cikin sauri suka K'ara gyara tsayuwarsu yayinda Ahmad yatinkari inda yazeed ke kwance akan mota yad'ora hular kakinsa akan fuskarsa Kamar mebacci yayinda idanuwansa ke lumshe.




"Biyayye inafajin motsi awurinnan ga,alama zasu fito mabuyarsune..shiru betanka masaba..cikin had'e fuska da kamewa Ahmad yace "biyayye kanafajina banas..kamun yak'arasa fad'ar abunda ke bakinsa yaga yazeed yadiro daga Kan motar kamar anjefoshi tareda arcewa da mugun guda yaname zaro bindi gogin dake sakale abayan wandosa tareda fara sakin harbi cikin k'warewa..shima Ahmad zaro nasa yayi yabishi cikin gudun kamar zasu tashi Masa ganin hakan yasa sauran dafa musu baya.




Y'an bindigar dake boye kuwa cikin sauri suma suka fito Jin anfara sakar musu wuta har kashe mutin 14 aciki domin yazeed Ahmad duk suka harba sesun samu..hakan yasa suma fitowa suka fara musayar wuta atsakaninsu kamar zasu tada jejin.




Megidansu ne yaga se kashesu akeyi basuda amalamar nasara kokad'an atake yabada umurnin sugudu Aiko suka fara arcewa shima Kuma arcewar yayi ganin suna Neman guduwa yasanya yazeed dafama megidan nasu yayin da Ahmad da sauran sojojin ke fafatawa da kafaffin cikinsu.






Gudu sosai ogonsu keyi yazeed ma nabeyidashi abaya shima dugun yakeyi Kamar baya taka kasa gudu sukeyi kamar *INGARMAN DOKI* 🐎 cikin kuzari da jarumta sunyi gudu sosai inda sukafi cin tsakiyar jijen yayinda sukayi nisa sosai da tawagarsu.. Ahmad kuwa yanacan soyake kawai yabi bayan yazeed Amma Wannan Y'an bindigar memakon sugudu se k'ara yawa sukeyi...shiko ogo wurin wani katon sunkuru yanufa Yana waiwayen yazeed ganin yakusa taddashi.. yazeed kuwa ganin yanasan B'ata Masa lokacine yasa yadaka wani Wannan tsalle kamar namujin Zaki ya labta Masa mugun duka abaya seda yayi sama kana akamakashin jikin wani surk'umi atake rufin dake wurin ya yaye sekawai ga mutanen da y'anbindigar kenema wancan lokacin..atake sukafito ganin yazeed tsaye akan ogon y'an ta,adda wani farin cikine yabaibayesu lokaci d'aya suka shiga Sara Mai tareda fitowa suka koma bayanshi.




Sune yanlek'en asirin da GR yaturo.






Yazeed kuwa Kama ogannan nasu yayi yashiga dukanshi Kamar ba gobe seda yayi Masa liliss yacanja Masa kamannu kana yajawo kafarshi sukafito janshi yakeyi akasa Kamar dabba acikin kayoyi da ciyayi shiko ko ihun yakasayi sabida azaba yayinda sauran suka takemai baya..






BUDUWAR jeji kuwa tana cikin kogonta tafara jiyo harbi tako Ina harbe harbe akeyi Kamar za,atada jejin cikin tashin hankali da firgici tafito Tama mantada nemanta akeyi tashiga tafiya cikin tashin hankali cikin jejin sauri2 gudu2 ahakan take tafiya..




Shikuwa Ahmad yasamu nasarar kashe sauran Y'ar ta,addan Kuma sunkama wasu..ganin hakanne yasa yabawa yaransu umurnin saka sauran amota yabi bayan yazeed da mugun guda shima domin gabanshi ke mugun fad'uwa ganin yakeyi kamar wani abun zesami yazeed ne yasa yakejin Wannan tsinkewar zuciyar gudu yakeyi sosai har yawuce inda su yazeed d'in Yana faman Kiran yazeed biyayye-biyayye-buyayye Amma shiru ahakan yanausa cikin jejin yanakiransa..shiko yazeed Kamar daga sama yafara jiyo muryar Ahmad nakiransa d'agowa yayi cikin sauri yanabin inda Kiran ke fitowa dakallo kamar walk'iya yaga wulgawar Ahmad akwa shima cikin daga murya yafara magana ganin wani nabin bayan Ahmad Kuma gadukkan alamu Ahmad din besanda Shiba "stop biyayye don't goooo stop a'm here stopp Ahmed karkajeeeeeee yak'arasa fad'a cikin tashin hankali tareda mik'awa yanlek'en asirin Nan ogon nasu yabi bayan Ahmad.






Itako tafiya takeyi kamar wacca Bata gani domin Tak'i yadda tad'aga idanuwanta.




Ahmad kuwa ganin har yakusa barin jejin bega yazeed ba yasa,shi
Tsayawa Yana haki idanuwansa sunyi jajir.. yazeed kuwa tsinkayar Ahmad yayi tsaye gawani D'an ta,adda yaseta bindigarsa setin zuciyar Ahmad gakuma wani nabinsa yakusa taddashi cikin tashin hankali yak'arawa gudunsa karfi yanakaiwa kusan Ahmad Wannan D'an bindigar nasako alburushi wani wawan tsalle yayi yafad'a Kan Ahmad suka Fad'i Chan gefe suna mulmula kamar ana turasu yayinda Harbin yasauka akan Wannan dakebin Ahmad yasaki wata razananiyar k'ara tareda d'agowa yaga Dan uwansa ne yaharbeshi Aiko shima cikin fitar hayyaci yaseta tashi bindigar yaharbeshi shima k'ara yasaki tareda fad'uwa k'asa Matacce shima Dan uwansa tini yamace..






Seda sukayi gangara Sosai kana suka tsagaita tareda sakin juna sabida k'ank'ame junansu sukayi yazeed ne yafara tashi tsaye yana murmushi tareda bawa Ahmad hannu kamawa yayi shima yatashi Yana mayarmaida murmushin Amma fa gabanshi bedena fad'uwa ba hasalima tsananta bugawa yakeyi juyawa sukayi zasukoma d'agowar dazeyi idonsa yasauka akan abunda yayi masifar razanashi cikin kad'uwa da tashin hankali yake nuna abunda idonsa yagane Masa tareda zaro idonshi gaba d'aya Yana fad'ar........










Free page yak'are😜😜




Inkin shirya karatun *INGARMAN NAMIJI* kihanzarta sayan naki tahanyar datadace #500 kachal πŸ‘Œ idan kintashi siya Zaki iya yimun magana tawannan nomber 07037092176






Tofa πŸ€”




Ko wacce SAURAT kowacce rawa zata taka Nan gaba ?






Wacece Wannan budurwar ta jeji Kuma meye asalinta ya,akayi takasance hakan shin aljana ce ko mutin ?


Yaza,ayida aljannun sumayya tinda basaso tarab'i namuji?




Wacece MAYAH?




Wanne mataki Nene zata dauka akan gwarazan jikokinta?


Shin su yazeed zasuyi nasara akan kud'urinsu nasan rusa k'ungiyar asiri ko Yaya?






Shin Ina lbr su baba lado kuma minene burinsu shida ahlilshi?








Dominjin waddannan amsoshin semu hadu a INGARMAN NAMUJI Pat 2




Indan Naga comment dinku yadda nakeso zaku ganshi bada dad'ewaba.
















Autar alheri ✍️✍️ Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment