Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 131*✨
After 5years
Sarah Ce a daki tana gyara kayan wardrobe nata ga twin dinta suna ta wasa mazane dukka yau wata 3 da haihuwan su ashrimnr ya shigo da sallama, zama yayi kusa da twin din my one ki shirya mom ta kirani tace lallai Lallai muje mu kwashe su munifa itta ta gashi kullun sai sun sata hauka dariya Sarah tai yaukuma kurar su ake shima dariyar yayi ki shirya muje kaya ta tauko suna hira ta Gama shiri sannan ta shirya aliyu da hydar twin din kenan, daukan su yayi duk sannan ta dauko jakanta suka fito, sallama sukai wa masu aiki sannan suka tafi,.

30m sukai sannan Suka karasa gidan, da sallama suka shiga parlour mom tana kallan news su mom anfa tsofa ,da murna ta karbi su hydar xama sukai suka gaisa, kallan Mom ashrim yayi mom ina jikokin naki ne? Tab suna can Wlh nasan ta adi suke aikuwa kafin ta gama rufe baki sukaji kara a kitchen, da gudu suka shiga abba ne Ya fado da kayan saman drower kallan shi Sarah tai son me zakai, yehhh mom yaushe kikazu ni binka anyi, nace me zakai, dama ina ganin kaka tanayin dan wake shine nima nace bari inyi zaro ido mom tayi sannan ta kalli Sarah Allan ku tafi dasu, riko hannunshi Sarah tai suka koma parlour,suna xuwa mom tayi daki Dan hada musu kaya amma me gaba daya kayanta ne a kasa can gefe shattima ya hada iron a sucket wai xaiyi guga, da sauri ta karasa ta cire dai dai lokacin Sarah ta shigo kallan kayan tai tab dole kice sai mun tafi dasu nan kuwa ta haada musu kaya shattima sai zuba yake mata, parlor suka koma, nan abba da shattima suka koma gun ashrim suna mai zuba,.

Sarah ce ta kalli mom,mon ina munifa? Kallan parlor mom tayi tab bansan inda taiba sallama sukaji mom tace a shigo Mai bayan ruwane da munifa a hannunshi kallan mom yayi hajiya wannan yarinyar ta yake flowers gaba daya zaro ido sukai suna kallan ta, turo baki tai bashine kullun saiyana yanke flowers da kadan kadanba shine nace Bari ni intayashi tunda shi bashi do sauri shine na yanke gaba daya, salati mom tayi sannan tace ko tafi Dan Allah, Dan Allah ku tafi dariya Sarah da ashrim sukai mom a tsaya agyarasu mana aaa Allah ku tafi, nan dai Suka shirya Suka tafi,.

To masu karatu anan zan ajjiye biro anan Na kawo karshen littafina mai taken sunan YAYANA MIJINA .

*TO SIS ZANSU INJI TA BAKINKU A NOVEL DINA WANDA YAFI DADI NIDAI NACE 🌍DANIYA LABARI YAFI MUN🌍*

*gasu kamar haka

🌍duniya labari 🌍
πŸ€hanifaπŸ€
πŸ’˜πŸ’πŸ’–Mai sonaπŸ’–πŸ’πŸ’˜
πŸ’«πŸŒŸyayana mijinaπŸŒŸπŸ’«
Sainaji daga gareku*

```saudau karwa to you my aunty Ummi or Maman shukara marubuciyar mahaifiyata```

You are special sister Hakeey my friend my sister

Greetings
Hauwa muhammad Falalu

Hafsat muhammad Falalu
Aisha muhammad Falalu

Halima muhammad Falalu

To you Melody

Shamsiya Kabir

Gaisuwa Aunty Shafa

By Hajara muhammad Falalu Mami natty girl

By hajara Mami natty girl
[12/27/2016, 4:51 PM] Queen Hakeey: [12/14, 7:29 AM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 130*✨

Bayan sallah la,asar aka shirya star boy xaaa mayar shi Nan Ya dage shifa gun Dad dinshi yazu kuma Allah baxai koma ba, kallanshi Sarah tai haba my boy kaga mom Tana jiranka a Gida kuma gobe xaka skull, make kafada yayi alamar bai yadda ba, ashrim ne Ya shigo ganin dabur din da ake, kallan Sarah yayi ki rabu dashi mana, shikenan tace tare da ficewa, game Ya Fara yi a wayanta,.

Tare suka fita sallah magarida da star boy din har isha tun kafin isha yayi baccci a masallacin bayan an idar ya daukoshi sukayo gida, karbanshi Sarah tai yayi vacci a masallaci KO? Eh mana ragone wannan boy din nawa, part dinta ta kaishi ta kwantar dashi sannan ta mai addau ta fito ,.

Dakin ashrim din ta koma,yana gaban mirror yana shafe shafen shi, yaya abinci yana jiranka, kikawo min nan niyau a daki zanci to tace sannan ta fice, baa fi minti biyarba ta shigo da kayan abincin a hannunta, lokacin har Ya gama shiri Ma, ajjiyewa tayi sannan ta fara zuba mishi, Ya wani kafe ta ido kamar yau ya fara ganinta, murmushi tai yaya irin wannan kallom haka fa? Ajiyar zuciya ya sauke kawai dai Gani nayi kin kara kyau waike kullun kara kyau kike, dauko abincin tai ta zauna kusa dashi kaima ai kullun kara kyau din kake ta fada ta dariya, tabe baki yayi har zolaya? Allan aa yaya da gaske nake mikamai abincinta, no plz Sarah yau ke zakiban abincin kinji batare da musu Ba ta Fara bashi har ta gama, sannan ta dauke kayan abincin tai kitchen da su dakinta taje tai wanka tai shirin bacci, star ya dage sai bacci yake sharara abinshi, murmushi tai ta rufe mai kofa ta nufi part din ashrim din, da sallahma ta shiga ta zauna kusa dashi da yake danna laptop, yaya baka bukatar komai zanje IN kwanta ne? Shutting down din laptop din yayi sannan ya dago yana kallanta, ganin yana kallanta yasa tai kasa da kai, jawota yayi ya kwantar da itta akan gadon Sarah banace tare zamu dinga kwana bane? Eh dama Na star boy shi kadaine karya tashi yana kuka, Murmushi yayi shidin yaro ne? Daga kai tai alamar aa, matsawa yayi dai dai kunnenta Sara ina da bukatar ki plz, Ba tare dayaji ta bakinta Ba ya Fara aika mata sako,.

To saida safenku nima Na tafi
[12/14, 7:45 AM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: Tun kafin kiran farko sukai wankan su sannan suka koma bacci basu wani dade ba aka kira sallah mikewa ashrim yayi a hankali Dan karya tasheta sannan yai alwala ya fice masallaci, bai dade da fita Sarah Ma ta tashi tayi sallah sannan tayi gyare gyaren dakin,.

Saida gari yayi haske sannan ashrin ya dawo lokacin Sarah na kitchen hakan yasa ya nufi kitchen din, hugging dinta yayi ta baya tare da fadin kin tashi lafiya? Lafiya qalau ta fada, Sarah kin San wani abu? Jijja kai tayi alamar aa, juyo da itta yayi ina sanki Sarah inasan sanki sosai, murmushi tai tai kasa dakai nima haka Yaya ina Sanka nima, zaro ido yayi da gaske? Da gaske yaya,to taya xan tabbatar? Rungumeshi tai Allah yaya da gaske nake, shima hugging nata yayi yana fadin nagode my one, jin muryar star boy sukai yana fadin star dad kana ina, sakin Sarah yayi boy ya tashi, murmushi tai taci gaba da aikinta sannan shi kuma ya fice, .

Haka rayuwa taci gaba da tafiya wa masoya nan, har yau gashi wata biyar da aure Sarah na ciki hakama su minal da Mami, sosai mom tai murna Allah mai yadda yaso ashe Sarah zata sake samun ciki Ashe zataga yayan ashrim sosai take wannan farin cikin, sannan tayi nadamar abun da tayi a baya, sosai kulawa sosai sarah take samu daga gurin mom da ashrim, gashi har cikin yakai lokacin haihuwa,.

Wata laraba tana parlour a zauna ashrim ya kitchen yana hada mata abinci ta fara nakuda ba tare da Bata lokaci Ba aka kaita asibiti sosai tasha wuya kafinnan ta haifu yan ukunta ta maza biyu Mace daya sanda mom taji labari kamar tayi hauka ashrim kuwa baa magana mama da baba sunyi murna haka aka salla me su sannan ran suna maza sukaci sunan dad da baba Mace taci sunan Maman usman ana ce mata munifa, lokacin yayan Mami da minal har sunyi wayo,. Mazan kuma daya shattima daya kuma abba ake kiran su,.

This page for you SABIRA USMAN zan iya cewa daga Hakeey saike a masu San novels dina tun a duniya labari,.

By πŸ™‹Hajara Mami natty girl
Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment