Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yayi kansa a sunkuye ya kasa cewa komai, ganin haka yasa Abba cewa tashi kaje kayi tunani tukunna, idan ka gama shawara sai ka dawo, a hankali ya d'ago kai yana kallon iyayen nasa, cikin sanyin murya yace " bakomai Abba na amince, murmushi Abban yayi yace " Masha Allah ka sanar da ita nan da wata d'aya za'a d'aura muku auren dukkan ku, kai ya k'ara risinawa yace " nagode, " tashi kuje Allah yayi muku albarka, " Amin ya Allah suka ce suna barin parlor'n.


Zaid na shiga ya fad'a gado ya rufe idonsa ya fara tunanin ta ina zai fara sanarwa da Teemah wannan maganar, a hanlaki Mukhtar ya dafa shi " friend kayi hak'uri kaji, in sha komai zaizo mana da sauki, ni dai ina mai baka shawara da kayiwa Ammi da Abba biyya, a hankali Zaid ya bud'e idonsa had'i da sauke ajiyar zuciya, " to yanzu Friend ta ina zan fara tunkarar Teemah da wannan maganar?


"Koma dai yaya ne ya zama dole ka sanar da ita, idan kuma har soyayyar da take maka gaskiya ne zata amince maka ta kuma k'ara maka k'arfin gwiwa akan kayiwa iyayenka biyayya, "haka ne in sha zan sanar da ita yau din nan ma, "ok Allah ya taimaka, kaga nima idan naga Ammi ta iya zab'e sai na mak'ale ta zab'o min ya fad'a yana dariya, ganin Mukhtar na niyyar yi masa shak'iyanci ne yasa shi yi masa banza.


Wajen 8:30pm yayiwa Teemah yace " su had'u inda suka saba had'uwa ba musu tace gatanan dan taji yanayin muryarsa cike take da damuwa, k'arfe 8:30pm acan tayi mata, bata fi 5mnt ba saiga shi, yanayin yadda ta ganshi ne yasa gabanta dukan uku-uku, a hankali tace " lafiya kuwa sweetheart duk na ganka a birkice? Murmushin yake yayi mata yayinda da acan k'ark'ashen zuciyarsa tsoro da fargaba suka dirar masa, ido ya k'ura na mata na wani d'an lokaci sannan yace" kina so na? cikin rashin fahimta tace " me, wannan wacce irin magana ce kake yi ne? bangane ba fa, " tambayar ki kawai yi, so just answer me, " ok ina jinka.


"Kina so na? " eh, "zaki iya aure a wanne irin nanayi? shiru tad'anyi "Zaid why all dis? "I said just answer me yes or no, cikin sanyin jiki tace "yes dear, "Alhamdulillah ya fad'a yana sauke ajiyar zuciya, "ok please ki taya ni yiwa iyaye na biyayya please my life ya fad'a yana rik'o duka hannuwanta cikin nashi, muryarta na cracking tace " what is going on dear? a hankali ya sanar da ita abinda ke faruwa amma bai fito fili ya sanar da ita Ammi bata santa ba.


Cikin sanyin jiki da rawar murya tace " bakomai dear Allah ya nuna mana lokacin Ammi da Abba iyayen mu ne nasan bazasu tab'a had'a mu da abinda zai cutar damu ba balle har su aikata mana abu mara kyau ba, Allah ya bamu ikon yi musu biyayya ya kuma had'e maka kan mu, ta k'arashe maganar hawaye na zubo mata, a hankali ya lumshe idonsa yana jin wani sanyin dad'i yana ratsa shi tun daga kasa har k'afarsa, a hankali ya bud'e idonsa ya sauke su a kanta, take ya k'arayin wutar santa na k'ara ruruwa a zuciyar sa, bai san sanda ya jawo ta jikinsa ya rungume tsam a k'irjinsa ba, a hankali yace " thank you so much my life, cikin muryar kuka tace " I can do anything to make you happy my dear, kanta ya shiga shafa mata yana bubbuga bayanta alamar rarrashi, cikin nutsuwa ya shiga kwantar mata da hankali.


Bayan sati d'aya Ammi ta umarce shi daya je yaga LUBNAH, 'yar k'awarta ce ta yarda da tarbiyyar yarinyar, sannan ta yaba da hankali da nutsuwar ta, "a'a Ammi ba sai naje ba indai tayi miki nima nima tayi min ba saina ganta, "ok badamuwa cewar Ammi, Abraham ya fito daga d'aki ya samu su Ammi zaune suna hira, a hankali ya zauna kusa da ita, yana murmushi abinda ya bawa kowa mamaki kenan, Zaid yace " Ab ya kake?


Fuskarsa a sake ya amsa " lafiya lau ango ya shirye-shiryen biki? Zaid kasa amsawa yayi ido kawai ya zuba masa yana kallonsa baki bud'e shiko Abraham bai sake bi ta kansa ba ya kalli Ammi ya langwab'ar kai "Ammi yunwa nake ji da abince?, Murmushin jin dad'i Ammi tayi tace " akwai kuma ur favorite food, murmushi yayi yace " best mother of d world, ya mik'e ya nufi dining.


Kallon Ammi Zaid yayi yace " kai Ammi abin harda san kai yanzu fa da mu ne bazaki bamu ba sai kinyi mana gori, murmushi tayi sannan tace " shima sammasa zanyi kafin na koraka gidan matanka suma na tada musu, dariya Abraham yayi yace " ah nifa ba aure a agenda ta yanzu, tunda dai ga k'anina nan zayyi ai shikenan yayi mana, ni can ma zan koma.


"K'aninka kodai yayanka cewar Zaid dayake dama sun sama da wannan drama tun suna yara kowa yace shine babba, dariya Ammi tayi tace " zaku fara halinku ko? yanzu kun girma dan kwanan na zaku zama Baba, "Baba kuma? "tab ai sai dai Dad & Uncle cewar Abraham, haka dai sukayi ta hirar su cike da wasa da dariya.


Shirye-shiryen biki ya kankama gadan-gadan, an gyara ko'ina har gidan amaren dayake Ammi tace bata yarda a raba su ba, sai dai su zauna tare a gida d'aya, d'aya a sama d'aya a k'asa shi kuma Zaid part d'insa daban, amma duk a had'e yake dan ta kowanne part kana iya zuwa kowanne b'angaren, dan a manne suke da juna, kayan d'aki iri d'aya sak Abba yayiwa Lubnah da Teemah, na part d'in Zaid ne daban, haka ma gidan Ammi yasha gyara dan ba k'aramar dukiya Abba ya kashe wajen tsara gidajen ba, dai-dai da cokali daga Italy akayi Oder sa, sosai aka tsarawa amaren lefe na k'arya kowacce akwati 12 aka yi mata, ita Lubnah aka kai mata gidan su, itako Teemah aka kai mata nata part d'inta akan idan tazo ta tarar.


WACECE LUBNAH


Lubnah aminyar Ammi ce,haka ma Baban ta aminin Abba ne, duk da iyayen ta basu kai su Abba kud'i ba, amma itama iyayenta masu arziki ne sosai, su biyar ne a wajen iyayen su, maza 3 mata biyu, itace auta a gidan su, duk yayyanta sunyi aure daga mazan har mata, yarinya ce 'yar gata gaba daya, duk da kasancewar acikin gata ta taso hakan baisa ta lalace kota sangarce ba, yarinya ce mai hankali, nutsuwa, ga sanin ya kamata,gata da ganin girman manya koda kwana 1 ka girmeta zata girmama, dan tasan darajar d'an Adam, yarinya k'arama dan batafi 16yrs ba ko candy batayi tana dai SS 3 dis year zata zana waec & neco, tun Lubnah na 13yrs ta haddace Qur'an da sauran littattafan addini, Lubnah b'aka ce, siririya doguwa mai dara-daran idanu, mai dogon hanci, fuskarta dogowa ce mai d'auk'e da d'an k'aramin baki wanda Allah ya sanya farare hak'ora masu kyau,gata da dimples wad'anda ko magana take suna lotsawa, tana da cikin k'irji a tsaitsaye suke k'em gasu manya d'as, cikinta kuwa kamar zai had'e da bayanta, sai faffad'an k'ugu mai d'auke da manyan duwaiwaka, hips d'inta kuwa kamar zaka sa hannu ka ciro dan kamar lik'awa akayi saboda girmansu, tana da cikar gashin kai wanda ake kira da virgin hair, kwata-kwata bata retoching dan bata tab'a sawa kanta relexer ba, shiyasa idan aka yi mata kitso kamar anzana, gata da mugun son k'ananun kitso.


Kasancewar ta yarinya mai biyya yasa koda iyayenta sukayi maganar auren Zaid batayi musu ba tace duk abinda suka ga ya suyi kawai dan tasan bazasu tab'a cutar da ita, hakan ko ba k'aramin faranta ran suyi ba, India Mamanta takai ta dan a gyara ta a kuma tsumata, ba'a dawo da ita ba sai ana saura 4days biki, aiko ta gyaru dan ba k'aramin gyara aka mata ba, sosai fatarta ta k'ara laushi da tsantsi, kyanta ya k'ara fitowa sosai, sosai suka gyara mata jikinta, haka a b'angaren magungunan mata sun tsuma ta sosai, kuma koda ta dawo Nigeria ci gaba da tsumata Mamarta taci gaba dayi.


Sosai Abraham yayi ruwa yayi tsaki a bikin, ya zage ya shiga cikin bikin akayi dashi ya taka rawar gani, hakan kuwa sosai ya faranta ran Zaid da iyayen su yayi ba, kusan duk wata hidima ta kud'i a biki shine yayi ta.


Ranar Saturday a babban masalcin Juma'an dake garin Bauchi dubban mutane suka shaida d'aurin aure Zaid da matansa biyu, d'aurin auren daba tab'a yin irinsa a Bauchi ba, da daddare Abba ya aika aka d'auko amare dukya had'a su a babban parlor ya shiga yi musu fad'a da nasiha mai ratsa jiki da zuciya, sosai Lubnah ke kuka sai shashaheka take fuskarta a rufe ruf, itako Teemah sai murmushi take fuskarta a bud'e, daga k'arshe Ammi tace "ga Lubnah nan Zaid yarinya ce k'arama she is 16yrs dan ko secondary school bata gama ba sun dai gama waec saura neco da zasu fara ranar Monday, da sauri ya d'ago kai ya zaro ido yace " what Ammi 16yrs fa? ya fad'a a firgice, rainanta zanyi komai?


"Ban sani ba dan ubanka idan kaje sai ka san me zakayi mata, kai ya sunkuyar k'asa ya shiga bata hak'uri, addu'a sukayi musu sannan suka sallame su, Zaid da gimbiyar suna gaba Teemah sai surutu take ta faman zuba masa shiko yayi shiru yana tunanin ta inama zai fara kwana da yarinya 'yar 16yrs, haka har suka k'arasa gidan, Lubnah sai faman kuka take.


A babban parlor gidan suka zauna gaba d'ayansu, har a lokacin fuskar Lubnah a rufe take tana ta faman kuka, babu wanda yaga fuskarta, cikin nutsuwa Zaid ya fara magana " Teemah ki zauna a k'asa kayan ki da komai yana can, ya kalli Lubnah dake kuka yace " ke kuma ki hau sama komai naki yana can, kai kawai ta d'aga mai dan bazata iya magana ba, ta mik'e tsaye cikin sanyin murya tace " ban san hanyar saman ba, gaban Zaid ne yayi muguwar fad'uwa saboda yadda yaji muryarta dan tunda yake a duniya bai tab'a jin murya mai dad'in tata ba, " ki zauna muci abinci tukun sai na nuna miki, " na k'oshi tace cikin muryar kuka, " ke bana son gardama zauna nace, cikin nutsuwa ta koma ta zauna ya kalli Teemah yace " ga kaji da drinks & fresh milk nan juyo mana su a plate, a hankali ta mik'e ta nufi kitchen.


Da kyar Lubnah ta d'an iya cin cinyar kaza 1 tasha fresh milk d'in ya kalli Teemah yace " kije kiyi alwala kizo muyi sallah bari na raka ta cikin rawar Teemah ta mik'e, ya kalli Lubnah yace " tashi muje, a hankali ta mik'e tana bin bayansa har saman ya kalle ta yace " kiyi alwala kizo b'angare na bai jira amsarta ba ya fice.


A hankali ta cire kayan jikinta dan Lubnah kwata-kwata ta tsani manyan kaya tafi sabawa da k'ananan kaya, sai da tayi wanka ta shafe jikinta da mai da turarurrka ta sanya sleeping dress ta zumbula hijab har k'asa ta nufi part d'insa, dukkan su ya jasu jam'in sallah sannan ya dafa kan kowacce yayi musu addu'a har a lokacin Zaid baga fuskar Lubnah ba, dukkansu sun kai 15mts babu wanda yayi magana ganin haka yasa Lubnah mik'ewa had'i dayi musu sai da safe.


Kamar jiya take Lubnah ta tafi, a hankali ta matso jikinsa ta shige k'irjinsa, ta kashe murya cikin kissa da shagwab'a tace " dear ya kakaji yau? ni dai yau ji nake kamar nayi hauka dan murna, na cika burina na mallaki babban masoyi na bazan tab'a mantawa da wannan ranar ba, murmushi yayi ya k'ara manneta da jikinsa yace " nima haka sweetheart ya fad'a yana had'e bakin su, a hankali yake tsotsar bakin ta yayinda hannunsa ya fara yawo a sassan jikinta, rigar jikinsa ya zame ya rage daga ita sai pant & bra, shima ya zare jallabiyyar jikinsa, sosai yake romnacing d'inta duk yabi ya gigice a hankali ya daina abinda yake yi jin Teemah ta fishi zak'ewa da kuma iya komai, a gaggauci take sarrafa shi, wanda hakan yayi masifar bashi mamaki dan Teemah ta fishi iya komai, sosai ta zage ta shiga sarrafa shi, sororo Zaid yayi cike da mamaki yana ganin ikon Allah, aiko Teemah ta zage ta rink'a aika masa da sak'onni kala-kala masu wuyar daurewa, take Zaid ya manta da a wacce duniya yake ya kasa tuna komai, a d'aukarta yayi cak yayi bedroom da ita akan makeken gadon su ya direta yaci gaba da abinda yake yi.



Mirgina shi Teemah tayi ya zama shine a k'asa ita a sama, ta zame daga kansa ta cafki jijiyarsa tasa a baki ta fara sucking tana murza masa kan nipple's d'insa, cikin mamaki ya bud'e idonsa ya zubawa Teemah hankalinta kwance take yi masa komai babu wani alamar tsoro ko fargabar first night, take yaji wani a d'arsu a ransa bai gama wannan mamakin ba yaji ta kama hajiyarsa tana k'ok'arin dannawa da sauri ya k'ara zaro ido had'i murzasu dan ganin da gaske ne, aiko saijin shi yayi a cikinta ta danna tuni ta fara sukuwa tana sama da k'asa akansa, ji yayi ya shige zuruf babu tangard'ar komai, a bud'e take yadda kasan rijiya ko macen data gama labour yanzu, wata irin k'ara Zaid yayi had'i da...........



MOMYN ZARAH



Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment