Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

koma miye shi Toh Tabbas,yana da matukar amfani sai yasamu kanshi da addu"ar Allah ya bayyana koma miyeshi,bai wani jima ba ya tashi dauke da Tuffa guda daya ahannunshi,yana Shirin Ficewa sai ga gimbiya Razeenah cikin alkyabbanta zata Shigo sukaci karo,baya yaja yadan rankwafa yana fadin"Barka da Fitowa Ummah.."Mirmishi ta saki tana fadin"Yauwa Umarur Faruqu saukan yaushe ba lbri,dazu kannenka keta zencenka.."kai ya sosa yana fadin!Dazu ne Ummah,agajiye nadawo Shiyasa ban Shigo ba,Zan Shiga da Safe mu gaisa da kiddo's dina.."Gaba tayi tana fadin!Ayyah..Yakamata.."Ficewa yayi yana fadin"Afito lafiya Ummah.."Ta amsa Da Allah ya sa Umar.

    ____________________

_Gombe_

   Su goggo sun sauka gida lafiya,goggo akafara Saukewa kafin awuce da Baba Ade gidanta cike da kayan arzikinta ta sanadin Azeema domin kawu sai da yabata 20k dakyar ma ta amsa,sai kayan Abinci wanda yabasu ita da goggo harda na mallam lawal,wanda dama akidane Duk wata in zaiyima goggo sako,toh harda nashi aciki yamaida Abun Nauyi ne wanda ya rataya awuyanshi don ko komai Mallam Lawal nada matukar Tasiri ga rayuwar kanwarshi Suwaiba da Aliyu,balle yanzu da Aliyu ke Auren diyarsa.

Sai washegari goggo ta Shiga gidansu Azeema ta kaima mallam lawal sakon kudinshi da kayan Abincin Da kawu yabada abashi,haka yaketa zubamata godiya kamar yayimata kuka,domin kudin sunzo akan gabane,kasuwa taja baya gashi babu kudi ahannunsa,toh ga budi daga Allah,Nan yake tambayar Azeema aiko goggo ta tankwashe kafa tana bashi lbrin Azeema na kaduna in ma yaganta bazai ganeta ba,Yaji dadi Sosai yayita musu addu"an zaman lafiya,inna Ramatu kuwa dakyar ta iya bude baki ta amsa gaisuwan Goggo itako ko ajikinta bata damu ba,Tadade suna hira da mallam lawal kafin tayimai sallama zata tafi dago kan dazatayi taci karo da Azeeza Inna Ramatu ta rikota zasu bayi,Goggo ta tsorata da ganin yadda Azeeza ta dawo,saboda yadda ta rame duk kibar nan dakuka sani bata,tayi baki tarame fuskarta tayi wani iri,Bakinta duk ya bushe,dakyar take Tafiya,har suka Shiga bayin,Goggo na binsu da kallo sai da suka Shigene kana goggo ta maida kallonta kan Mallam lawal tana Fadin

  "Mallam lawal,nace meya samu Azeeza ne,naga duk ta kare..? kada kai yayi kafin yace!Wlh bansani ba Suwaiba tun Ranar da kuka tafi ta kwanta ciwo,daga zazzabi shikenan jiki yaki dadi,toh Rashin kudi ne yasa Ita uwar tata bata kaita asibiti ba,ammh Tunda yanzu sun samu gobe sai Su Shirya su Tafi.."Gyada kai goggo tayi kafin tace"ikon Allah,anya ko Tana cin Abinci.."?Girgiza kai Mallam lawal yayi kafin yace!gaskiya bata wani ci,koni sai na mata jan ido take iya ci kadan,bata da aiki sai kuka nayi Tambayan Duniyarnan tafadamun meke damunta taki  mgana,ta tambayi mahaifiyarta itama tacemin bata sani ba.."kada kai kawai Goggo tayi tana fadin!Allah Shi kyauta..Allah kuma yayayemata Abunda ke damunta.."Da Amin ya amsa,kafin Shima yamike har waje ya rakata yanata mata godiya.

   Koda Su Azeeza suka Fito daga bayi basu samu goggo ba,waje Inna Ramatu ta zaunar da Azeeza inda Mallam lawal ya tashi,Kasa zama tayi saboda bata da karfin jiki,komawa tayi takwanta tana tari,inna na mata sannu,dagowa tayi tana fadin"Inna Da Azeemar aka dawo..?"tafada cikin alamun ciwo,Tsaki Inna taja kafin tace"Mtsewww..Bansani mara zuciya koda ita akadawo ubanki zatayi miki,duk uban wulakancin dasukayi miki,aiko yacu ki kama kanki,shiko shegen yaron nan mara asali,wlh ko bayan Ran Azeema ban amince ki aure shi ba.."tafada cikin kakkausan murya kafin ta wucewarta madafi tana ta fada tana zagin Azeezar hade da Azeemar lokaci daya tana kuma tsinema goggo don tace ita tazo anguwansu ta haifan musu dan Shege yazamantomata bala"i.

Azeeza na kwance tana fitar da hawayen bakin ciki,Tunda yaya captain ya tafi da Azeema kaduna ta kwanta wannan ciwon saboda bakinciki da zafin zuciya,akullum kwanan Duniya in dare yayi bata iya barci saboda Shedan na haskomata Azeema da yaya captain kwance agado daya suna gudanar da wata rayuwa mai tsayawa arai,Zafin kishi baya barinta tayi barci ta dinga kuka kenan tana Tsinema Azeema aranta,kuma wata tsanarta na kara girma aranta,domin itace ta Shiga tsakaninta da masoyinta,wanda duk kwanan duniya dashi take kwana take tashi,sonshi bai ragu aranta ba,saima karuwa dayake.

Cije baki tayi kafin tace" _Yazama dole nayi yaki domin samun kusanci da Abun sona,Azeema kiyi hakuri zan zo gareki kuma,kuma ina Fatan wannan karan zaki afka ramina.._ take Fada tana zubar kwallah,lokaci daya tari ya sarketa daga kwance take fadin"inna Ruwa..."Inna Ramatu ta fito daga kichen ta Shiga daki sai ga ta da ruwa awani karamin kofi ta dankwafarmata dashi nan tana fadin"ai sai ki tashi kisha,ni tuni nadaina wahalar dakaina akanki,Tunda bazaki daina sakama ranki abunda ba zai yuyu ba,banda Rashin hankali kowa na gudun Shege,ammh ke kina neman kashe kanki saboda wanda ba"asan asalinshi ba.."
 

  Tafada tana komawa madafin,daKyar Azeeza ta iya tashi ta dauki ruwan tasha kadan,Inna tabi da kallo tana dan mirmishi Aranta tanajin Haushin inna mussaman ma in ta zagi Yaya captain ji take kamar ta rama mai,itafa yadda takejin nan zata iya rabuwa dakowa aduniyar nan indai akan yaya captain,ciki ko harda inna don ta lura basuyi Tarayyah akan Abunda take so ba.

  *Fans Azeeza fa tayi nisa batajin kira,me kuke ganin zai Faru? wannan karon Azeema zata tsallake kuwa? hhhh i don't know*

  ****************

_Kaduna_
 
*Bayan Sati Daya da Tarewar Azeema*

  ""Fadar irin Soyayyah da kulawa dake Shiga tsakanin Azeema da Aliyu kauyanci ne,domin acikin Satin nan gabadaya Azeema tagama rikita Aliyu da salon da Anty madina ta koyamata,kyautan First dinsu na Farko wayace Aliyu ya siyamata galleliya mai kyau da yarari pack4 wayar ta hadu ta karshe,yabata ne saboda Kyautatawarta gareshi,Azeema ta saki jikinta Sosai tana bin Aliyu sau da kafa,dayake ta karance shi sosai Shiyasa batasha wuyanshi ba,tana bashi girmansa daidai gwargwado.

Aliyu A adaddafe yabari Azeema ta sake kwana uku bai kara tabata ba,saboda tagama warkewa Sosai,Rana na hudu kuwa Sai da Aliyu ya maimata Abun da yayi Ranar Farko,kuka ya dingamata Share share,Bude muryansa yayi ya dinga kwararamata ihu😛😂😹Domin Azeema nakaishi wata Duniya da baitaba kawowa akwaita ba,sai gashi Ta Sanadin Azeema yaje,Itako Duk ta fahimci yana da yawan bukata bata nuna ta gaji koda ta gajin,duk sanda yazo da bukatarshi zatayi hanzarin tallafanshi ta biyamai bukatunshi,Azeema bata yarda shawarwarin madina ba kodaya don Aliyu da kanshi ya budemata whatsapp,ya sakamata nombarsa,data Anty madina dana,Anty mardiya sai ta goggo data Ummah harda ta Babanta,aiko ranar Murna kamar mene wajen Azeema,Wuni tayi kiran mutane Suna gaisawa,data kira mallam lawal sai da yayi kwallar Farinciki,goggo kuwa sai da suka kusa shafe awa suna waya,sai da Aliyu ya karbe wayan ya kashe,kana ta Saurara,Anty madina da hanzari ta sanya ta cikin groups din su na karuwa ta whatpps,dana girke girke don ta dinga karuwa.

   Sau biyu Aliyu na gayyato Jabir,suna zuwa suna lonching Agidanshi,saboda yadda Azeema ke kasheshi da wasu salon girke girken,wanda ko Abu take bata gane ba,yanzu zata kira Anty madina takaramata bayani,bata da son jiki ko kadan balle kusan tasaba da aiki da gari ya waye ko kafin yaya Aliyu ya tashi ta gyara ko"ina ta tsabatace,tayimai breakfast harta cakare cikin Shigata alfarma,Aliyu bazai iya dora komai kan zamanshi da Azeema ba,Domin yadda suke zaune babu wanda zaice ba Auren soyayyah sukayi,ba,yadda take girmamasa da yadda takesakin jiki dashi yafi komai yimai dadi,in yayi Rantsuwa bazai yi kaffara ko ada baitaba kin Azeema ba,Abu dayane ke bashi Haushi da ita sakarcinta toh yanzu bayi da haufi Azeema ko cikin mata dubu zata Fidda kanta Ada yana ganin Ni"ima amtsayin wayayyiyar mace,ammh yanzu sai yake ganin Azeema dabata ko gama Secondry sch ba,zatayI Abunda Ni"ima bata taba Saninshi ba,Shiyasa batare da Sanin Azeema ba ya aikama Madina kudi ta account dinta 2 hundered Thousand,Tayita godiya bakinta har kunne,ita ke fadama Ma Azeemar,nan kuma takara zage damtse tana koyama Azeema wasu salo,na yadda zatakama yaya captain ahannunsa,Tunda tazo bata taba Fita ko kofar daki ba,tun bayan Tafiyansu goggo,kullum tana cikin gida in tagama aiyukanta sai takoma tazauna daga kallo,sai ko danne danne awaya,Sai Yaya captain ya dawo bayan ya ci abinci ta tada rigimar sai ya goyata,Toh daga goyon ne,sai Atafi goyon gasken,cikin satin dayan nan Sai ga Azeema tayi kiba tayi haske kamar ba ita,Toh tana cin mai kyau tasha mai kyau,ta kwanta waje mai kyau,Akula da ita toh meta rasa ai sai ta baje waje ta hau kiba tana murjewa.Mganar wajen kula da kanta kuwa bata wasa,saboda ita Fruit basu yankewa agidan,Shikanshi yaya captain bai kiyuwar Soyowa da zarar Sun kare,tunda Tsakani harga Allah yana fa amfana,Shiyasa yanzu Jabir yake tsoron mai mgana dayayi mgana sai yace Shi yaro ne haryanzu buh ya bari ya girma,Abun na damun Jabir Shiyasa yakira maminsa awaya yace tama baffansa mgana Shima ya matsu atura gidansu Mufeeda ko Aliyu zai daina masa kallon Tara Saura kwata😂😹

  
   *************
 
Yau Takama Sunday ne,Gabadaya yau da Sanitation Azeema tatashi Aliyu na tayata suka zage suka gyara ko"ina na gidan Suka goge,kafin su Fada kichen Su yi breakfast duk da Aliyu da hira kawai ya tayata,Tana gamawa taja Gadanga taje ta hadamai Ruwan wanka tazo zata Fito yazo ya ritsata abayin,cikin bath din ya tura ta da kayan jikinta yana mata dariya Bata Fuska tayi zata fashe da kuka yayi Saurin cewa..

  "Oh Pretty,kuka karki yi bari nazo na Fito dake."ya fada yan Fadawa cikin bath,bakinta ya matse yana fadin"kin cika shagwaba.."kwabe Fuska ta sakeyi zatayi mgana sai taji ya hade bakinsu waje daya,lokaci daya yana sabule mata rigar jikinta,hannunta ta sanya duka ta tallafi kanshi bayan tataso ta haye kan cinyoyinsu ta zuro da kafafunta ta baya Dama da hagu,Shiko yasaka duka hanuwansa abayanta yana yin kasa da guntun wandon jikinta.

  Basu Fito daga Tiolet din ba,sai da Suka mori juna son rai,saura kiris yarage ayi Azeema taki yarda ta kalleshi Ashagwabe tana fadin"Nidai A"a..."Idonsa na Rufe yace"Meyasa kuma? Ruwa ta dibo ta yarfamai tana fadin"Nan Tiolet ne Yaya captain zai fi kyau koma miye muyiShi cikin bedroom dinmu ko? bai mata mgana ba,kuma bai bude ido ba,saima Tureta dayayi ya mike ya kunna Shower ta sama,sai jitayi ya Fizgota ya hade kirjinsu waje daya,kafin ya Damki Soson yana gogamusu kumfan Atare idanunsu na Sarke anajuna,Ganin haka yasa Azeema tasaki mirmishi kafin takara manne mai lokaci daya tana Dora hannuwanta duka bisa kafadansa tana juya kugunta a kugunshi,Da hannu biyu ya tallafota Still kuma yana kallon kwanyan idonta,yana kuma gogamata Soson cikin wani Salo,Ahaka dai sukayi wankan Duk alalace,shima wajen Shiryanwa duk Ahaka aka kare,Domin Bayan sun Fito wanka Aliyu ya bata musu wanka,don yana nado Azeema cikin Towel bai Direta ko"ina ba sai bisa gado,Ta dago zatayi mgana ya saukemata Nauyinshi yana mata wani kalo,ganin haka yasa ta saka duka hannuwanta ta tallafeshi tana kokarin hade bakinsu waje daya.

  Sai da suka sake wanka kafin Aliyu yazo ya Shirya cikin Riga da wando duka Farare ne,kamar kayan Training dinsu ne,Harta combos dinshi da Safarsa Farace,Azeema na gefe tana kallonsa yana kokarin Daura igiyoyin Takalmi bai dago ba,sai da Yagama ya dago yana kallon yadda ta wani hade rai Tana kallonsa Dage gira yayi yana fadin"Pretty ya akayi ne,ko nazo nayi Second Round Tunda naga haryanzu kinki saka kaya kila kina neman kari ne.."Yafada yana yar dariya

  Bata Fuska tayi tana mai hararan Soyayyah kan tataso daga ita sai wani karamin Towel,gabadaya cinyoyinta suna waje,gefe daya kuma tayi ma towel din wani sakwa sakawan Riko rabin Nonuwanta duk sun bayyana,ko kafin ta kariso gabansa tagama Tasomai da sabuwar sha"awarta,gabansa ta tsaya kafin ta dafa kafadansa tana fadin"Wai ina zaka ne yaya Captain? kai tsaye yace mata"Fita zanyi menene,..? Rausayar dakai tayi kafin tace"Yau fa weeked ne.."Tafada kamar zatayi kuka..

Agogon Fatan dake sanye ahannunshi ya duba yana fadin"Bafa Nisa zanyi ba Jugging zani yanzu zan dawo juz 30 minites."Bata Fuska tayi kafin tayi tsalle ta makalesa tana fadin"Nidai A"a wlh..Allah bani zama gidanka nikadai,kafata kafarka.."Take fada tana narkemai bisa jiki,jin yadda gabadaya jikinsa ke amsawa yasa ya yi Saurin Rabata da jikinsa yana fadin"Toh yi hanzari ki Shirya kafin Na chanza ra"ayi.."Jin haka yasa ta daka tsalle ta danesa lokaci daya ta sakarmai kiss a kumatu kafin ta sauka tana fadin"thank you yaya captain..."Tafada tana tsallen murna kafin Ta nufi wardrope dinta tana Fitowa da kaya,kai ya dafa yana Sosa gira Yana kallonta gabadaya in bai yi wasa ba Azeema su take ta kasheshi da Salonta,yanzu koda yace bazashi da ita ba,toh in ta dinga Rigima toh karshenta Shima ya Shirirince shima yakasa Fita Shiyasa yace ta Shirya Su Fita tare,Hannuwansa ya sanya duka aljihu yana kallon yadda take barin jikin Fito da kaya,Mirmishi ya subucemai yana Jin wani Abu Aranshi ya tabbata ko bayason Azeema Ada toh ayanzu ta kwaso mafi tsoka cikin zuciyarta Uwa uba kuma tana da wani babban mtsayi da bayan goggo ba wacce ta taka arayuwarshi irinta,ita goggo Amtsayinta na uwa wacce ta haifeshi kuma ta raineshi,Itako Azeema amtsayin Matar kaddara,ta Rufin Asiri kuma uwa uba kuma macen Sauke Nauyi da bukata,Domin ta shayar dashi zumar da babu macen data taba shayar da wani irinta..Anaka zaton kenan ba Ruwana Dota Rahma na jinka😜😂
    

juyawa yayi zai Fita daga bedroom din sakamakon wayarsa datakeneman Dauki,har zai Fita saiya waigo yana fadin"In kin gama Shiryawan,ki Sameni Afalo..."

  

   *Comment,Share and Vote...*
   *Janafty....*
Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment