Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Ruma sam taƙi ɗan uwa ta yaron Aunty Mami lokachin guda aka ɗaura auren ba tare da taka ƙafa ta ga cikin masaurautar suba duk wane rarrashi da kai kawo da aki mata tayi kunnen ƙashi daga baya ma duk wanda ya kawo mata maganar sai tace a fara binchiko waya kashe mahaifin ta kafin azo mata da maganar taso mijin mahaifiyar ta tun Umma na damuwa da wanan al'amarin har ta kumar da zance a gun Allah , watakil Allah ya dawo mata da tunanin yarinyar ta tunda aka musu aure a jahar Kano ta samu scholarship na zuwa ƙasar American ƙarin karatu a cewar ta daga goverment ne sai dai batasan cewa Uncle Ali ne ya tsara hakan ba da ita da mijin ta suka lula chan american a inda ta manta da kowa da komai ko waya bata yarda taye da kowa daga cikin Ahalin LASHKHAR cewar ta ta barsu har abada...














The game was begin


A tunanin ku Ajeebah ce jarumar Littafin ko?
a'a kar kuyi tunanin hakan labarin Ajeebah shine mafarin bayyanar jarumar AHLIN LASHKHAR a sannu a hankali ku biyo ne domin jin chigaban shirrin akai akai .








more Comment more typing 🥰








Alƙalamin ƙanwar soja ✍️💞🌹
🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️


AHLIN LASHKHAR


🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️





**** NA****


NARNAH ƘANWAR SOJA 🖋️💞🌹







* MARUBUCHIYYAR*


1* MIJIN MAGE
2*RUHI BIYU
3*MAI CIKI CE
4*FARASHIN SO
5*DUHU CIKIN HASKE
6*BIYAYYA GA UWA
7* HANYAR RUWA


NOW


AHLIN LASHKHAR.






🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
**
*Alk'alaminmu 'yancinmu*






PAGE 5 & 6 👑






LAGOS





"Nadra!!!" da sauri ta kaɗa kai tamkar gadanƙaruwa " Yes sir " , " come forward". matsowa tayi ta sarra mai, document da ke cikin file ya miƙa mita " Babban masarauta dake cikin birnin Kano zaki shiga ki fara aiki ",








Nan wani mai farin uniform ya tsaya a gaban ta ya miƙa mata black bag " duk abinda zaki iya buƙata zaki samu anan , communication kai tsaye da babban sakataren kungiyar mu da ke chan birnin Kaduna zaki iya samu, idan abun ta jutura ke zasu turamana information kai tsaye a babban office namu da ke nan Lagos ". yana kammala faɗar hakan ta sara mai , hannu yasa a saman kafad'ar ta " All the best "

















Bench dake kusa da ita ta zauna nan da nan idon ta ya ɗauki ruwa sauran ƙiris ya zubo ta sa hannu ta shari ta fara murmusa baki duk abinda tayi yana kallon ta a hanzarce ya matso kusa da ita,





" Oh my love be a strong woman you can do it " with full confidence ta murmusa "yes I will do my best you know na tsani shiga cikin hausawa banson tashin hankali banson mu'amala ta dasu har yau idan na tuna my past story nakanji ɗace a raina ".











Hannun sa yasa akan kafaɗarta yana shashafa wa da ɗan bubbuga wa '" calmdown dear , yanayin aikin kine dole kije but ke tabbatar kin lura da kyau you know idan har aka kamaki ƙungiyar mu bazata taimaka ki ƙubuta ba sai dai su kashe ke saboda gudun tunuwar wasu sirrukan mu ",








This time kuka ta fashe dashi ta rungume sa "am a yoruba girl please forgive me idan hakan ta faru. " shitttt nothing will happen ke ta musamman ce just respect your self kina dawowa sai muyi auren mu right , " ɗan bugun sa tayi a ƙirjin sa , " kasan dai family ka basa son Yoruba sai 'yan ƙabilar ku ta igbo ".











Dariya yaye "so what don basa sonki Nadrah I think ne inason ke ai, " a hankali ta murmusa hankali kwance ta tashi ba tareda da tace uffan ba , direct room nata ta nufa , tana shiga cikin matsakaichin ɗakin dake da toilet a ciki ,sai guntun waldrop nata babban album nata ne ke sallama daga shigowa ciki yasar da jakar tayi kan ƙaramin gadon da file. hargitsa gashin kanta tayi da ya sauko har gadon bayan ta ta zauna ta zuba uban tagumi chan ta fashe da matsakaichin kuka

















"Why meyasa za'a turani cikin ƙabilar Hausa i think banchanchanci hakan ba , tukkuna ma ko uban me zanyi musu " , jan file nin tayi ta buɗe a hankali, wasu zafaffan hotona ne suka zobo a hankali tafara arba da wani babban matashi mai cikar hallita da haiba juya hoton taye nan taga sunan sa a rubbuce "
BARRISTER AJEEB ALIYU LASHKHAR " maimaita wa tayi da sautin ta na kuka.














Cigaba da duba hotunan taye nan taci karo da wani kyakkyawan matashin fari tass kamar balarabe sanyi da uniform nashi na doctor yana murmurshi juyawa tayi nan dai taga DOCTOR NAJEEB ABDULLAHI LASHKAR. sannu a hankali tsaff ta kamalla hanunta ne yayi karo da wani babban mutum cikin shigar kamala da nagarta na sarauta duba sunan sa taga an rubbuta,











"King of Gezo Alhaji Aliyu Lashkar "tsorawa hutun ido tayi chan ta ajiye ta buɗe document hankalin ta ne ya tashe ganin irrin badaƙa'lar aikin da zataye a wanan ahalin kuma masaurauta, da sauri ta rufe tashiga toilet ta buɗe ruwa akan ta sai laftuwa ruwan kiye chan ta tsani jikinta da tawol tasa kayanta.














Black jins ta saka da white top sheet sai agoggo da ke hannun ta nan taki kyakyawar halittar ta ta bayyana chocolate girl mai ƙirar coca cola sai matsakaichin fuskar ta mai suffar O face , wani ƙaramin box ta sa cikin bag nata duba agogon tayi saura 20 minute komai ta kimtsa tana fitowa ta wucce office nasu sallama tayi dasu cikin girmamawa ta juya ta shiga wane jeb sai kallon su taki ta madubin fuskarta direct airport ta shiga wane security ne ya matso kusa da ita ya bata wani file amsa tayi ta shiga jirgi ajiyar zuciya ta sauke , ta rufe idon ta tana sauki a jiyar zuciya a sannu a sannu ...











"Hi beautiful baby wanan ne shigar ke jirgi for the first time " buɗi idon ta tayi a hankali ta sauki su rass gabanta ya faɗi ganin wanda yayi magana a gabanta still kamar bashi yayi ba , hannu tasa ta zunguri kunne ta murmurshi ya sakarmata , " hi am the one that talk to you " tashin hankali ta faɗa a razani....









A tunanin ku waye Nadrah ta haɗu dashi a jirgin





Wacece Nadrah



Meyasa ta tsani mu'amala da Hausawa?


Meye alaqar ta da wanan aikin?


Wace irin Fitina ce a masaurautar a yanzu?



More Comment more typing





ALƘALAMIN NARNAH ƘANWAR SOJA 🖋️💞🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️


AHLIN LASHKHAR


🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️





**** NA****


NARNAH ƘANWAR SOJA 🖋️💞🌹







* MARUBUCHIYYAR*


1* MIJIN MAGE
2*RUHI BIYU
3*MAI CIKI CE
4*FARASHIN SO
5*DUHU CIKIN HASKE
6*BIYAYYA GA UWA
7* HANYAR RUWA


NOW


AHLIN LASHKHAR.





🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
**
*Alk'alaminmu 'yancinmu*












PAGE 7 & 8









"Hi beautiful baby wanan ne shigar ke jirgi for the first time " buɗi idon ta tayi a hankali ta sauki su rass gabanta ya faɗi ganin wanda yayi magana a gabanta still kamar bashi yayi ba , hannu tasa ta zunguri kunne ta murmurshi ya sakarmata , " hi am the one that talk to you " tashin hankali ta faɗa a razani....














Ganin bazataye magana ba yasa yayi shiru yana ya lumshe idon sa chan ya kuma ɗago kansa ido suka haɗa " am my name is Ajeeb Aliyu Lashkar i think kinsan wanan company na mu ne and then ne yaron sarki ne ma'ana dai yarima mai jiran gado ".











"Oh ne Nadrah sai kace na tambaye shi ai nasan ko kai waye basai ka faɗa ba " ta faɗi hakan cikin zuciyar ta.



"hi beauty am talking to you !" hannu ta masa nuni wai meyaki cewa zare ido yayi " aww ashe ma kurma ce gashi ne ban iya zancen kurami ba am sorry "











Wayar sa ya ɗauka yana nuna mata " kina iya massage " tsorawa wayar idano kawai taye dariya nason 'kwance mata " kinan ma ya yarda ne kurma ce kai amman ashe dai da gaske mayen mata ne bincike na daga kanka zan fara " kai ta gyaɗa masa alamar a'a haushi yaji ya rufe idon sa.

















Jirgin ne ya sauka a Aminu Kano airport a hankali ta fito ta gyara zaman glass na idon ta agogo hanun ta ta duba ƙirar apple a hankali taki takawa ganin bataga kowa agun ba ta ajiye bag nata kusa da ita ta zauna set bench wayar ta zaro zata dana alamar kirar ganin Najeeb tayi a kanta.

















" Ya za'ayi kuma kurma taye waya ba'ajin ki bane zama anan jiran driver ga motoci na da suka zo ɗaukata if there is no proplem ki shigo kawai "

















Kafin ta gama masa kallon up and down wayarta ta ɗauki ƙara ganin mai kiran ta miƙi tsaye taja jakarta ta fara tafiya bayanta yabi da kallo " ohh daganin wanan kayan dole taye zaƙi indai a Kano kike kai ko duk Nigeria ne sai nasan inda kike da zama ".








Da sauri ta shiga napep da yazo ɗaukan ta duk tafiyar da takiye tana hango jirin motocin da akawa tambarin Lashkar a matsayin Number na Mota,. murmurshi ta sauki " he think he is smart baisan komai ba am smart more than you maye kawai " .











Direct hotel ta sauka ta zaro dubu ɗaya da yawa wane rubutu a jikin sa amsa yayi da facemark a fuskar sa ya zaro pen da five hundred ya rubbuta nata nan ya bata da murmurshi ta amsa taye shigiwarta ciki ba wani babban hotel bani sai dai bazai jira da sauran ƙananan hotel ba..

















Amsar key tayi da biyan kud'i d'aki na kwana ɗaya yana ganin shigewar ta ciki da murmurshi a fuskar sa " badon ina sauri ba da yau anan zan sauke gajiya ta ba komai gobe ma rana ne ".














Daga babban ƙofar shigowa aka fara busa alqaita da busa na sannu da zuwa ga yarima mai jiran gado buɗe masa motar sa akayi fara ƙirar prado a hankali ya sauko da dogayen ƙafafuwan sa ya tsaya da zaro Black glass ya sa a fuskar sa nan take ya haɗe kyakyawar fuskar nasa ya kuma tamkar bai taba murmurshi. ba a sannu a hankali yake taka kasar tamkar yana jin ciwo a cikin zuciyar sa ,














A hankali bayen duk zubewa suna kai gaisuwa kowa na dukar da kansa domin tsoro kar idon sa ya hadu da Yarima Ajeeb saiga wasu baye mata da turaren wuta a hanun su su shidda sauran cikin su kuma suna watsa furarrane a dai dai red carpet da yaki takawa.

















A bisa mistake wata ta d'ako gaisuwa tana kallo sa ido suka haɗa da yatsa ya nuna ta nan take mai gadin sa yace " duk abinda ka nema sai ka samu ɗan sarki jikin sarki Allah ya ƙara lafiya da nisan kwana tabbas zakaga naka rubbutu akan allon da kagani " duk surutan sa ma ya ishe sa hannu ɗaya daga masa yayi shiru wuccewa zuwa wane makkikin had'add'iyar part da aka ƙawata shi da adon masarautar Gezo yana isowa ya tsaya ganin part nin yayi da kyau.












Bawan sa Laxiru ne ya matso kai a durgushi ƙafarsa yasa yayi short dashi har sai da ya laftu a ƙasa taki masu busa sarewa suka tsaya chakk tamkar ma basa busa numfashi duk sunsha jinin jikin su.










**********************************************









>>>>>>>>>>>>>Zaune yake a kan ƙaton katafaren gadonsa, wanda yake mamaye a ƙaton ƙawatacen daƙin, idanunsa a rufe ya jingina jikinsa da filo ƙafafunsa a kasan gadon, sun nitse a lallausan Carfet ɗin daya ke shimfiɗe a kasa, murza idon yayi da motsa ƙaramin bakin sa sam kamanin sa basu sauya ba sai ma ƙara kyau da yaye ga wane damtse da ya ajiye da alama yana motsa jiki sosai " oh my God wanan kuma ya dawo kinan"











" Ganin duk sun tsaya Ajeeb ya juyu kallo ɗaya ya musu suka chigaba da busawa yana takawa "kai yana nuna Laxiru da yatsa." ka turu min baye yanzu su gyara min part na "to yalla'bai " ya faɗa cikin ɓarin jiki duk da cewa da safen nan yasa aka gyara harda moopinh ga ni'imantancin kamshi daki fitowa toshi kunnen sa Najeeb yayi da pillow biyu biyu

















" Ya Allah kowa yasan yaya Ajeeb ya dawo wahala no the finish " sai da yaji sarewa ta tsaya ya miƙi ya sa tawol wane ƙaramin frame ya ɗauka daki kusa da mirror sa ya sumbata pic nashi da ƴar uwar sa Ajeebah kinan nan ya ɗaga kansa sama nan ma hoton ta ne ta zama cikakkiyar likita da yara biyu sai Najeeb da mijin ta mussaman yasa aka ɗauki hoton matsayin big frame.














" I miss you my heartbeat " nan ya shiga kyakyawar toilet nashi yaye wanka yana fitowa wayar sa ta ɗauki ƙara yana dubawa yaga uncle Ali da sauri ya ɗauka yana gogge kansa " sallamu Alaikum son yau ma ka makara ko am waiting for you ba wanda zai ɗaɗamin rawani na sai kai " ya kashe wayar sa sanin cewa ba lallai ya masa magana da safen nan ba ko da rana ma sai abun ya chutura kamar mai ciwon ha'kori.....








Complain naku na rashin ganin posting yayi yawa ?


Complain na rashin samun dogon typing shima yayi yawa?





Ni kuma complain na rashin ganin commenter's yayi yawa to duk sai muyi ha'kuri a sannu a hankali watarana zamu kammala da ikon Allah kinsan bana dogon labari duk don busy kuma in sha Allah a december zan kamalla sakamakon Littafin mu na haɗaka da muka wallafa tun watan September zamu fara shi a Jan ne don haka more Comment more typing Please...











Barka da jumma'a 🥰💖

















ALƘALAMIN NARNAH ƘANWAR SOJA 🖋️💞







🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️


AHALIN LASHKHAR


🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️





**** NA****


NARNAH ƘANWAR SOJA 🖋️💞🌹







* MARUBUCHIYYAR*


1* MIJIN MAGE
2*RUHI BIYU
3*MAI CIKI CE
4*FARASHIN SO
5*DUHU CIKIN HASKE
6*BIYAYYA GA UWA
7* HANYAR RUWA


NOW


AHLIN LASHKHAR.










Double 🅿️ 9 & 10 🔥












🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
**
*Alk'alaminmu 'yancinmu*





'Korafi ya amsu na haɗa muku Double sau double ma Ina fatan hakan ya muku masu kira na da tura saƙo sakamakon kwana biyu bana online ina matuƙar godiya wanan page ma dukka sadukarwa ce a gariku masoya littafin AHLIN LASHKHAR ..




















Knoking akayi sau biyu fitowa tayi ta duba ta secret deep , ganin wanan mai napep ne ta bud'e yana shigowa ta nuna mai ya zauna akan kujera, " Ranki shidaɗe an samu matsala ta ina zaki iya shiga wanan gidan a wannan karon sunce sai April zasu ɗauki sabbin ma'aikata ya za'ayi shiga cikin masarautar Gezo kuma abu ne mai hadarin gaske ga ƴa mace saboda yawan mutuwar mata da akiye , "














Hannu ta tsayar dashi " look bana neman information akan hatsari da ke cikin AHLIN LASHKHAR nagama shiryawa na gobe kamar haka ma ina cikin Gezo just ka samu hanyar da zan shiga a matsayin koma waye kwana chasa'in aka bani don na kammala aiki na a danƙawa hukuma, " .











Dafa bakinta taye don surutu ya mata yawa lura da hakan ya murmusa da cewa " Akaiw hanya ɗaya Najeeba tana Pelabo nursing school academy sanan ƴar sharholiya ce every Sunday tana zuwa Central Club sanan tana da tarin ƙawaye da samarai matsalar ta ta fiye jijee da kai sai kuma , "














Amsar maganar taye da cewa " Najeeb sillent killer duk am confused ina da tambaya dewa akan sa baya yarda da mutane a rayuwar sa gaba d'aya and then baya magana da kowa duk lokacin da kaga ha'kure sa a waje ka tabbatar yana tareda zinari mafi daraja a rayuwar sa wato ƴar uwar sa Ajeebah ".

















Numfasawa tayi " look I don't have much of time you can go where is the ", bata gama magana ba ya miƙa mata leader ya sallamita rife da fuskar sa tamkar ranar farko .












Miƙa masa bag nata taye " duk lokacin da naki bu'katar ka zaka jine ta wanan " , ta kama hanun sa ta ɗaura mai wani kyakkyawan agoggo " just go banson ka sake dawo wa nan don akaiw mai targeting na " okay madam" ya rufe fuskarsa ya tafe.




















Ɗaukar leader taye taga duk abinda taki bukata atamfa ce dogon riga da gyale mai ɗan kyau tana sawa wasu zafaffan hawaye suka biyo ƙuncinta gaban mirror ta tsaya ,














"Masha Allah Nadrah me kike jira Allah ya baki kyau da dirin jiki gaki yarinya mai brain to kukan me kikeye su kike kiye rashin nasara akan aikin ke ke mai da hankali ke sosai ganin cimma muradun ke " .











Hannu tasa ta tsinka wa fuskarta mari da cewa " ina kuwa zan bare nayi rashin nasara kamar wawiya ace ina barin hawaye na saurin fitowa a fuska ta nice fa Nadrah ƴar gatan Maman ta " a madadi ta tsayar da hawayen sai ta jingina da mirror ta kama kanta ta fashe da kuka tunawa da mahaifiyar ta .











Bayan minti goma kacal ta wanke fuskar ta ta ta buɗe wani box sai ga wani fuska anyi design nashi da komai murmurshi taye ta shafa wani abu kamar rose water ta ɗauki fuskar tana mannawa a hankali tana








" Wash nifa Nadrah jaruma ce banajin zafin komai banajin zafi" har ta kamala sawa tsayawa tayi da kyau ta gyara duk ta sauya jiki na Nadrah fuska na wata chocolate baby mai kyau sai dai ba ta kai rabin kyau na Nadrah ba lip stick ta shafa ta tattara box bata tasa a ƙaramin jaka ta fita daga hotel .

















Hango motoci taye a ƙalla takwas a jire tana duba baya ta hango Lashkar akan Number motar murmurshi taye taye ficewar ta Ajeeb ne ya hango bayan ta tabbas itta ce wanan,







Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment