Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kuwa ta kira Yusuf awaya.

Kamar ba zai dauka ba ya dauka.

"Amman kai bakaramin mayaudari bane,me fateema tama zaka yaudareta? Ban da kaddara ma don Allah me xs ta yi da kai? Tur da hali irin naka kuma wallahi sai nayi posting a fcbk na ce ka yaudareta."


Yusuf bai ce komai ba harta katse wayar.

Ita kuwa Zainab shiga grp din SIRRIN 'YA MACE tai tayi posting da account din Fateema tare da tagging din Yusuf kan cewa ya yaudareta.


Kamar ance Yusuf ya leka facebook kuwa karo ya fara ci da frnds rqst din mata da yawa, can kuma duk post din sa ban da zage zage ba abun da ake,ana kara gyato mutane kowa na fadin albarkacin bakinsa.

Gabadaya ya birkice ya rasa meke masa dadi.

Duk abunnan dake faruwa Fateema bata ma san anayi ba.




*Wannan shine karshen abun da ya faru tsakanin Fateema da YUSUF shin akwai laifi acikin ɗayan su? Ko akwai wanda ya yaudari wani?*


*Abun lura anan duk da cewa ba ya da laifin ammsn bai tsaya cecekuce ko fadan wata bakar magana kan masu xaginsa va,a karshe ma hakuri ya vayar, sannan ya tabbatar mun da cewa har yanzu zuciyarsa na dakon soyayyar fateema domin kuwa bai daina sonta ba,illa ba yadda xaiyi.*


*Kamar yadda kuka bukata a tsaya daidai inda lbrn yake kar akara to ba a kara ba*

*Duk mai son yi mun tambaya, SHARHI ko tsokaci kai tsaye zata iya yimun magana awtsp*

Xayyeesherthul-humaerath
08103080717

Na gode 😘
Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2

Please Login or Register in order to submit comment