Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels

[18:22, 9/7/2016] ameerouq: [15:03, 9/5/2016] 鈥�+234 813 535 7888鈥�: [5:32PM, 8/23/2016] Pherty馃懐: *NAINAH....馃懓馃徎*

*Na Fertymerh xarah*馃挒

聽聽聽聽聽聽聽聽聽聽聽聽*1 to 5*

聽聽聽聽聽Sauri sauri, gudu gudu haka take hada tafiyar tata cike da farinciki, kanta dauke da qaton faranta na shinkafar datake saidawa, burinta ta isa gida tagayawa inna wannan albishir din ta saida duka abincin yau ba duka,fada da hantara

gab da zata sha kwanan gidansu sukayi karo da wani makwabcinsu bala,kayan dake kanta duk suka fadi suka xube qasa..

lokaci daya suka durqusa ita da bala yana fadin
kiyi haquri nainah..bansan da xuwanki bane
tace ba komai bala nayi arxiki na siyarda komai da kajamin duka a gurin inna yau...

yace nasani nainah shiyasa nake baki haquri, tayi shiru bata qara tankawaba cos surutu is out of her hobbies, hrsuka gama harhada plates din akan faranti ya kama mata ta dora akanta ta fice da sauri

tun a zaure take kwalawa inna kira..inna! inna!!!

inna na xaune a tsakar gidan tana jinta amma bata amsaba hr lokacin da tashigo ta ajiye farantin qasa taxo ta durqusa gabanta fuskarta da murmushi jikinta hr rawa yake ta ciro kudin ta miqa mata

inna gashi ki duba duka na siyar kuma ko naira bata fadi ba...tayi shiru sakamakon wani kallon da inna kebinta dashi..

tace nainah meyasami wancan kaya nagansu da qasa...

nainah taja baya cikin jin tsoro dan xata iya kaimata duka kowane lokaci
tace inna munyi kaura da bala ne shine kayan suka xube amma bari na wanke, ta tashi jikinta na rawa idanunta sun cika da kwallah ta ajiye kudin qasa kusa da inna ta nufi inda farantin kayan..

bahijja ta shigo gidan kanta dauke da qaton bokiti na ruwa da kyar ta iya saukeshi ta dirke a kusa da nainah tana fadin mexakiwa kayanne?

tace anty bahijja xan wankene sun fadi sunyi qasa..
tace kibarsu inwanke nainah, ina zaki iya wannan a.....inna ta katseta

ke bahijja kibarta ta wanke wadannan kayan baxa'ace kamar nainah na dora mata tallah taxomin dasu da qasa ba ta rainanine...

bahijja tayi rau rau da idanu tana kallon inna
tace inna nainah baxata iya wankesuba, nixan wanke mata taje ta huta taci abinci dan Allah inna ki tausayamata..

inna tace ba batun hutu a tare daku, baxaku huta ni naje nema maku kudi ba dole ku xaku nemominsu kuma ta dalilinku sai nayi kudi sai nayi suna a duniya sai kowa yasan dani INNA.......

Nainah tace anti bahijja kibari na wanke xn iya...tace tor ta juya inna tace keee! bahijja kixo ki sharemin duka gidannan kana ki dora girki.....

ta juyo a galabaice tana kallonta
tace dan Allah kibarni na zauna ko kadanne bayana har ciwo yakemin inna..

tace eyeeee lallai bahijja yau nikikewa musu tunda kinga kin kusa girmana ko...

ta girgixa kanta tana kallonta idanunta taf da hawaye...tace tor maxa kidauki tsintsiya ina jiranki, ina yasir shi kuma, ya fito jikinsa a sanyaye yana fadin gani inna
tace maxa maxa kafita shago na hanama xaman gida bakaji bnsan amfaninkaba anan shago nabaka tsaro ba tsaron gidaba..

yace inna jira nake agama abincine inajin yunwa sosai bnci komai ba duk yau kinsani
tace tor ina ruwana ubanka ya samo yabanine?
nainah ta juyo tana kallonta idanunta sunyi jawur saboda kuka tace inna nima inajin yunwa tun kokon safe bnci komaiba

cikin tsananin fushi ta soma fada
tor ni xakucine ko rayuwata xn dauka na baku tunda ni uwarkuce,ubanku ya kawo abincine bana son shashanci wlhy kuka batamin rai sai inyi maku dukan tsiya...

nainah najin haka ta juya da sauri yasir kuwa fita yayi cike da tausayin yar qanwartasu itama bahijjah tana kuka take shara badon komai ba sai dan tausayin qannenta biyu yasir da nainah dama mahaifiyarsu na raye.......

ASALINSU

Yan maidugurine irin buxayennen, xama yaxo dasu katsina, baffa shine mahaifinsu yana da mata biyu inna ce babba sai ummansu wadda take da yara uku bahijja ta farko sai yasir da autarsu nainah.

umman ta rasu tun lokacin haihuwa nainah sai renonta ya dawo hannun bahijja acewar inna baxata iya renon abinda bata haifaba dama ita bata haihuwa fitinarta yasanyawa inna hawan jini hr yayi mata yawa...

inna irin mutanen nanne masu biyar malamai da haka ta siye xuciyar baffa yake matuqar tsoronta duk abinda tace hakane bayamata gardama shiyasa take yanda takeso a gidan take mulkin kowa a gidan...
[5:48PM, 8/23/2016] Pherty馃懐: tariga ta qudira aranta tunda bata haifa ba sai ta wulaqanta rayuwar ya'yan uku,

A yanxu Nainah is 15 in s.s1 boarding skul takeyi idan tana gida tana xuwa tallah ko kuma raino,akoda yaushe batada lokacin kanta, tana xuwa raino dan samawa kanta kudin xuwa makaranta baffanta baida kudi inna kuwa komai bata bata haka take turata skul boarding dan ma tabarta tanayi acewar inna daso samune tafison nainah ta xauna gida ta cigaba dayimata tallah....

bahijja tasamu ta gama tata kuma duk wanda xaifito neman aurenta bata bari wai dole sai tafita taje tayi karuwanci takawo mata kudi haka takeson rayuwar ya'yan ta lalace

a duk lokacin da nainah xata koma skul idan taje tasha xata shiga mota takesamun baffanta tsaye yana jiranta saboda inna bata bari yaba nainah komai sai gyadar dayake noma _can you imagine yanda xaa tura yaro boarding ba abinci ba kudi sai gyada fisabilillah_

autana Allah ya kaiki lfy ya dawo dake lfy kici gaba da addua kinji

ta share hawayen fuskarta tana kallonsa
tor baffa......yaciro kudi dari biyu tsohuwa dunqule jikinsa har rawa yake yace gashi auta kinsan banda kudi bana aikin komai sai noma da zarar nasami kudi xn aikomaki kinji....

ta girgixa kanta tana kallon kudi
kada ka damu baffa jiya majeed yabani kudi da abinci,ta tsugunna ta bude masa jakarta tana nunamasa,garine da qanxo sai sugar,quli,sabulai da sachet din madara irinta goma goma dinnan, sai dari biyar...

tace anty bahijja ta boyemin maqota kada inna tagani ta amshe shine yau da safe tabani..

ya share yawayensa yana sanyawa majeed albarka a xuciyarsa xaije yayi masa godiya ya qara jaddadamasa indai yana raye nainah tasashe matarsace halaq malaq.....

ta dauki jakar ta rungume ajikinta tana kallonsa

baffa motar xata tashi natafi kamin addua

yace Allah ya maki albarka nainah sai kindawo...

ta juya tana hawaye shima yanavhawaye yake kallonta harta shige motar suka tashi.....

*馃吙herty novels馃摎*
[15:03, 9/5/2016] 鈥�+234 813 535 7888鈥�: (8/25/2016) Pherty馃帳馃懐
*NAINAH.....馃懓馃徎*

*漏Fertymerh xarah馃挒*

聽聽聽聽聽聽聽聽聽*6 to 10*

聽聽聽聽聽Haka rayuwarsu ke cigaba da tfy cike da quncin rayuwa tsakanin yaran uku da mahaifinsu baffa tunda an masu fin qarfi kwata kwata inna tafi qarfinsu basu da ikon komai a gidan haka baffa bai isa yasa ko ya hanata duk abinda tayiwa yaran ba tunda shima baa barshi ba......

Abdul-majeed shine jigon rayuwar nainah yanasonta yana taimaka mata yana baqincikin halin da nainah take ciki shike taimakamata yi mata provision siyamata duk abinda takeso duk dashima ba wani qarfine dashiba shima ga karatu ga rashin wadata gwargwado yana qoqartawa wajen kula da nainah shiyasa ma ya nema mata aikin reno saboda tariqa samun albashi tana buqatarta amma da xaran ta karbo inna ke amshewa kuma ko kwandala baxata bata ba inma tabata cikin dubu uku xata bata naira ashirin acewarta mexatayi da kudi uban mexataci dasu...

Nainah ta taso da tsanar inna axuciyarta tsana mai tsanani domin ko sau daya inna bata taba sanyasu a hanya dai dai ba sai dai tasa su kaucewa hanya,bayan yayyunta yasir da Bahijja sai baffanta da Majeed suka dai tasani masoyanta suka dai takeso da tausayi kuma suka dai takejin xata taimakawa a rayuwa....

*

Gidane na gani na fada a bada labari, katafaren harabar gidan an kakkafa canopies da kujeru na alfarma gidan cike yake da gawurtattu kuma tsofaffin yan kasuwa da yan siyasar nigeria wadanda suka dade ana damawa dasu a siyasa daga cikin nigeria da wajenta,

abokan huladarsa na kasuwanci duka sun hallara, manya manya motocine keke napep babura da kekuna birjik ciki da wajen gidan musamman sunxo domin taya *SANATOR MOH'D KAITA* murna cin siyasarsa...

kowa kagani cikin farinciki da nishadi yake anata shige da fice domin fitarda kabakan abinci iri iri tun daga namu na nigeria,hausawa,igbo, yoruba,arabian dama turai馃構babu irin wadanda ba'a fito dasuba kowa ya cika tumbinsa anyi fanfan...

Nainah na daya daga cikin mutanen danaxo domin taya baban ubangidanta murna ranar ansami abinda akeso su inna ankwashi abinci iri iri ankai gida.....

Alhaji Mohd kaita haifaffen dan Katsina ne a qaramar hukumar kaita...mutum ne mai arxikin gaske baida girman kai yana da kyakkyawar xuciya da fauwala al'amura ga ubangijinsa,abin duniya baya rudarsa shiyasa talakawa kesonsa shima yake sonsu.

Matarsa daya Hajiya Maryam wadda suke kira da hajiya sai ya'yansu uku mata biyu namiji daya.... R谩uda itace babba tayi aure tana da yaro daya jafar,sai Mus'ab wanda shi kebimata sai yar autarsu fauxiya dabatafi 10yrs

*MUS'AB* ya fito daga xuriar Alhaji Mohd kaita shine kadai yaronsa a duniya bayan matan,yanada mata daya Mufida da yar'su Sulaimi wacce nainah ke raino watanta goma tana koyon tfy ayanxu.

Matashine mai shekara 27,idan kaganshi ma baxakace yanada aure ba yarone sosai Mahaifinsa yayi masa aure da 25 ganin kansa ba wuri daya ba game da mata sannan yanason yaronsa da tarbiya bayason ya lalace da rayuwar mata shiyasa yayi mass auren wuri ko ince auren gata da mufida diyar qanwarsa..

mus'ab bayason auren amma ya karba dan bai iya musu da mahaifinsa sai dai bayason halin mufida ko kadan batada nutsuwa tafiye tsiwa ga kuri ga shegen son jiki komai sai kai aiki ko wurin shimfida bata tabuka komai haka xai qare bidirinsa yaaa tsaki cike da takaici yatashi batare da ya gamsuba,sannan gatada mugun kishin tsiya ko masu aikinta bata bari sugansh tana kafkaf dasui kada a kwacemata shi ko friends dinta da yawa basu sanshiba

wasu kuma a pics kawai suka sanshi ko gidan sukazo indai yana gidan hankalinta baya kwantawa har saitayi masa magana ya fita ta falonsa,xai fice yana girgixa kansa fuskarsa dauke da.murmushin hali irin mufida,bata yarda da kowacce mace ba indai akansane kofita zaiyi da dare sai ta hadashi da qanwarsa fauxiya wai karya biya inda wata馃槀ko gida zaije gaida iyayensa bata yarda...

Cikakken matashi dan shekara ashirin da bakwai yanada wata irin halitta da kalar fat mai daukar hankali da fisgo xuciya daga garesa musamman daga fitinannun matan da sukasan qirar namijin duniya,

dogone wankan tarwada mai ginannan jinkin da babu qiba babu rama a jikinsa,kamannin uwa da ubane suka cakude suka bada surar wannan giant mai sanya xuciyar diya mace cikin soyayya ta babu gaira babu dalili,idanunsa kadai suna narkarda xuciyar yan mata shiyasa mufida take kaffa kaffa da abinta batason kowacce mace ta rabi jikin mijinta.

yana yanda yakeso yashiga mota mai tsada ya sanya mai tsada ya taka mai tsada yaci mai kyau da tsada komai bla...bla... mai tsada

Bashida wata rayuwa data wuce ta jin dadi amma fa akwai addini baya wasa da sallah ko kadan Kamar ynda ya tashi Ya sami mahaifinsu Ya tsare masu ita,sai dai yan'mata kam akwai su bawai wai yana Nemansu bane suke nemansa, Duk wannan tsaron da mufida ke bashi a gida bata San da waje ba馃槀

Duk wata yar 'mai kudi da keji da kanta wurin kyau aji da ilimi ba irin wadda baiyi yayinta ba Ya kyaleta sannan ba kalar Macce Mai kyau fara ko baqa, gajera ko doguwa da Mus'ab baiyi yayinta ba Ya xubar....

Hr gobe mata na binsa yana masu ynda yaga dama Dan yasan masifaffiyar matar shi Mai kishin tsiya baxata barshi ya shigo da wata mace a gidan da sunan aure ba,shiyasa yake holewarsa a waje batare da sanin Taba,

Acewarsa shi ynxu Ya gaji da yan'mata wai kyawawa sun qare, masu ajin ma sun qare shiyasa Idan bai nuna sha'awa ga mace ba ta kawo kanta garesa wulaqantata yake shiyasa yakeda kyankyami akan mata bai taba kusantar wata mace ba bayan mufida baya xina Duk xamansa da mace ya rungumeta, kiss, romance 聽is nothing to him馃檮

Skul dinsu daya da mufida Tana hada degree dinta ynxu ,shikuma ynxu Ya fara masters dinsa,

Tare suke fita Skul wataran a mota daya Shida ita sai mai rainon sulaimi wato Nainah ta shiga mota daban driver yakaita Kada wai ta Kalle mata miji馃槀

Duk sanda batare xasujeba Idan tym din lectures dinsu ba daya xai tafiyarsa ita kuma tashiga mota daya da Nainah, bai taba haduwa da Nainah ba......

*馃吙herty novels馃摑*
[18:27, 9/7/2016] ameerouq: [26/08, 10:12 a.m.] Pherty馃帳馃懐: *Nainah.... 馃懓馃徎*

*漏Fertymerh xarah 馃挒*

聽聽聽聽聽聽聽*11 to 15*

聽聽聽聽聽Sauri take tana qarawa tana tafe Tana share hawayen fuskarta saboda dukan da Inna tayimata safiyar yau Dan kawai ta makara bata tashi da wuri ba, gashi kuma tayi lattin xuwa wurin aikinta,

Tafiyar minti talatin tayi a qafa kafin ta qarasa gidan, flat ne hawa daya Wanda aka gina da red bricks wato Jan bulo,irin tsarin gidajen ingila furanni sunyi yawa gidan, rumfa daga sama hr qasa sannan ga springs na bubbugowa daga cikin dutse .....

Tana shiga cikin falon ta ci Karo da mufida fuskarta a murtuqe, gabanta yayi mummunan faduwa ta durqusa qasa tana fadin
Anty ina kwana?
Tace Ke Nainah karki maidani wata shashasha aiki na daukeki Idan baxaki iya bane Ki gayamin na sallameki akwai mutane da yawa dake neman aikin.

Idanun Nainah sukayi rau rau hawaye fal a idonta
Tace kiyi haquri Anty baxan qara makara ba dan Allah Ki yafemin 馃憦馃徎

Taja tsaki Tana fadin ku talakawan nan kamar gareku aka somajin kalmar haquri, ta juya, Nainah tace Anty ina sulaimi?

Tana gun mahaifinta idan ya gama wasa da ita xn kawo maki ita kuma Ki fitar min daga falo tun mijina bai fito ba,

Da sauri Nainah tabar falon, mufida taja dogon tsaki hannuwanta a qugunta tana kallonta hrta fice tana jin haushin Nainah sosai ba dan komai ba sai dan kyawunta,

Duk da yarinyar na cikin talauci da rashin samun kulawa kyawunta bai taba gushewa ba, 聽kasancewarta buxuwa take da fari sosai kamar Ja, tana da manyan idanuwa da dogon hanci, bakinta dan qaramine jawur dashi kamar tasa jan baki amma haka halittarsa take, 聽gashinta shine yafi daukar hankali, ga tsawo ga cika kuma baqi sosai, lokacin da mufida taga gashin Nainah sai da ta tsorata, bama mufida ba hr Inna tsoron gashinta take, shiyasa mufida Ke kishin Nainah sosai hrtake kwankwanto anya ba aljana bace ita komai tanada?

Bahijja ma haka take sai dai Nainah tafita gashi da hasken fata sosai, yasir ma da yake namiji daka ganshi kasan ciki daya suka fito dasu Nainah suna da kamanni sosai na mahaifiyarsu hrdai Nainah.

Bayan fitowar Nainah ta nufi inda masu aikin gidan ke xama, ta gaidasu kafin ta sami guri ta xauna, hajjo yar dattijuwa tana cikin masu girki ta matso kusa da Nainah....

Yar'nan mai ya hana maki xuwa da wuri hajiya na ta fada? Nainah ta janyo hannun tsohuwar suka matsa daga gefe Tana girmama tsohuwar dn tana sonta sosai,

Tace hajjo kinga yau ma Inna tayimin duka ta hanamin Karin safe dan kawai na makara ban tashi da wuri ba, Ya Yaye mata bayanta duk yayi shatin bulala rudu-rudu abinka da farin mutum duk bayanta yayi jawur, hajjo ta girgixa kanta cike da takaici

Tace kiyi haquri Nainah kibarta da Allah haqqinku Dana mahaifinku ma Ya isheta ganin isharar duniya, Ki daina kukan haka idanunki sunyi jawur, Nainah ta share hawayen fuskarta da gefen dan kwalinta,
Hajjo tace waina na nan na ajiye maki xo muje kici, ta juya Nainah nabi bayanta cike da qaunar tsohuwar,

Ta matsa kadan daga su ige dake gyaran kifi ta xauna ta soma ci suna hira sama sama cos batason surutu ko kadan, bata dauki wani lokaci sosai ba ta cinye tas, 聽hajjo taxo da ruwa a bokiti

Tace taso Nainah tun aiki baiyi yawa ba na wanke maki Wannan Kan, tubarakallah gaki da gashi hr baya bakya gyaransa ynxu fa ke kin girma kin xama budurwa yakamata ace kina tsabtace jikinki,

Nainah ta tashi Tana warware tubkar gashin kanta wnda da kyar bahijja ta iya daure mata shi, Duk wurin suka Xuba mata idanu kowa da abinda yake saqawa a xuciyarsa game da gashin, ta tsugunna hajjo ta wanke shi fes sai sheqi yakeyi,

Tace kije dakinmu damuke kwana akwai toilet aciki kiyi wanka Ki taje kan Ki shafeshi da mai,

Tace hajjo bnda kayan sanyawa
Tace akwai towel aciki Ki daura, kisanya hijabina na wanke maki kayan Idan sun bushe ki sanya kafin akawo maki raino.
[26/08, 10:40 a.m.] Pherty馃帳馃懐: Nainah kallon tsohuwar take, itace mutum ta biyu bayan majeed dake nuna mata qauna haka, da hanxari taje tacire ta dauro towel bayan ta xumbula qaton hijabi hr qasa taxo ta kawo wa hajjo Kayan........

Ya fito dauke da sulaimi daga part dinsa Ya nufi part din mufida bata nan Ya nufi Dakinta bata nan, jin motsin ruwa a toilet Ya tabbatar masa tana ciki tana wanka,

Ya juya Ya nufi part din masu aiki dauke da sulaimi akayi sa'a Duk suna kitchen suwaiba ce kawai Ke wanke wanke
Yace keee ina mai rainon sulaimi? Jikinta 聽na rawa ta nuna masa dakin da Nainah take ciki, yaja dogon tsaki Ya nufi dakin ita kuma Tabishi da kallo Tana fadi 聽a ranta ashe haka yake da kyawu shiyasa hjy bata bari muganshi?

Batare da tunanin komai ba Ya fada dakin da sallama, Nainah na tsaye tana taje kanta duk Ya xubo bayanta, towel ne ajikinta jin sallamar 聽namiji Ya sanyata qin juyowa sai dai ta amsa Sallamar qasan maqoshinta Wanda ba lallai bane Ya jiyo,

Shi kuma mutuwar tsaye yayi jikinsa hr rawa yake saboda tsabar rudewa da ganin gashinta, Duk matan da yake gani bai taba ganin mai irin gashinnan ba, bugu da qari hasken 聽fatarta Ya qara Jan hankalinsa,

Jin shiru a xaton ta kowaye Ya fita ya sanyata juyowa idanunta na sauka akan yatsun qafafunsa sai ta juya da Sauri batare data Kalli fuskarsa ba, hankalinta a tashe ko waye miye dalilinsa na tsayuwa bayanta? Jikinta na soma rawa kamar daga sama taji muryarsa mai sanyin gske yana fadin
Ga sulaimi nan, ya ajiyeta a saman gado Ya juya da Sauri Ya fice xuciyarsa na harbawa,

Sai da taji bugawar qofa sannan ta sauke ajiyar xuciya ta juyo tana kallon sulaimi, aikuwa tana ganinta ta wangale baki tana dariya Tana tsalle hade da miqo mata hannu alamar ta dauketa....

*馃吙herty novels馃摑*
[18:27, 9/7/2016] ameerouq: [8/26, 5:02 PM] Pherty馃帳馃懐: *NAINAH......馃懓馃徎*

*漏Fertymerh xarah 馃挒*

聽聽聽聽聽聽聽聽聽*16 to 20*

聽聽聽聽聽Yana fita dakin Ya nufi part din mufida Duk jikinsa a sanyaye hannuwansa goye a bayansa Ya shigo falonta dai dai lokacin Tana bude warmers din dake kan dinning, ta tsura masa ido Tana kallonsa cike da fargaba
'cwt sashen masu aiki naga Ka fito, Meya Kaika?
'naje Kai sulaimi ne, ina sulaimi ta qara tmbyrsa,
'na ajiyeta akan gado, tayi shiru tana kallonsa
Yace naga wata farar mace mufida ita kuma wacece?

Nan da nan xuciyarta na soma bugawa Allah yasa ba Nainah bace yagani, amma data tuna akwai fararen turawa dake masu dishes yasanyata jin sanyi gashi kuma Yace akan gado ya ajiyeta hakan na nufin baiga Nainah ba tunda bata xama dkin masu aiki nariga na ware mata Nata daban itada sulaimi inda kayan wasan ta Ke ciki,

Ta dubesa yana tsaye Ya xuba duka hannayensa a aljihunsa ya Kafe ta da narkakkun idanuwansa dake qara mata wutar sonsa,
Tace bana son kana xuwa can dn ba huruminka bane,
Bai tankataba Ya nufi bedroom dinsu,tabi bayansa bakin gado ya xauna xuciyarsa na ingixashi akan yaje Ya qara ganinta Domin ynxu Ta xamo hasken xuciyarsa *HASKENA* Ya a fili a xatonsa a xuciyarsa 聽yayi mgnr jin kawai yayi mufida
Tace me kake cewa Mus'ab, Ya Dan dubeta yana fadin me kika ji nace?
' *Haskena* Naji Ka fada, Ya tashi fuska a daure
'Tor Idan nace haskena me nake nufi? Tayi shiru ba amsa Dan batasan me yake nufi ba, yaja dogon tsaki Ya fice itama ranta a bace ta nufi dakin sulaimi inda Nainah, ta Sameta Sanye da qaton hijab ta Dora sulaimi akan keke Tana turata yarinyar sai dariya take馃槀,ynda Nainah taga shigowar mufida yasa gabanta faduwa
'Tace Ke Abban sulaimi yabawa sulaimine?
' a'ah Anty akan gado na dauketa
'Tor Ke kin ganshi ne? 聽Nan ma Ta girgixa kanta da Sauri tana fadin bn ganshi ba hr yau bnsan kamanin sa ba, 聽aranta taji dadi da ba Nainah ya gani ba a fili taja dogon tsaki Tana kallonta a wulaqance
'akan wane dalili daxaki San kamaninsa
'a'ah Anty ina nufin bn sanshi bane gabaki daya, ta fice fuuuu Nainah tabita da kallo kenan mijintane yashigo kawo sulaimi daxu amma taso taganshi taga meke jikinsa da fuskarsa da mufida Ke tsananin kishi haka,

Tafin qafafunsa kawai tagani yanada dogayen yatsu shi Kadai xata iya tunawa, mtsew da kin daina wahalar da kanki indai nice majeed Ya fiye min komai a rayuwarnan nafi sonsa da duk wani da'namiji a duniyarnan, ta dubi sulaimi tana fadin Allah yasa karkiyi halin uwarki saboda Duk kamaninta kika biyo,ta dubi yatsun qafafunta tace suma na mamankine, na Babanki sunfi nata kyau,

Ta dauketa ta kwantar da ita a saman gado hade da cusa mata feeder a bakinta ta soma shafa jikinta Tana jijjigata akan tayi barci, bata jima ba kuwa barcin Ya dauketa itama Nainah ta qara gyara kwanciyarta domin samun barcinta daman a gidan kawai take samun barcin rana idan a gidane a gaban inna Waye ubanta ta xauna ta huta balle kwanciya.
[8/26, 7:55 PM] Pherty馃帳馃懐: Yana fita gidan inda Fahad Ya nufa Ya sami surayya 聽matarsa xaune a falo, Ya xauna cike da damuwa yana kallonta,

'ina abokina?
'yana ciki
'kirashi pls, ta tashi Tana fadin meke damunka ne, naganka wani iri ba ynda na Saba ganinka ba,

Yaja dogon tsaki Yana fadin tsiyarku kenan ku mata sai Kuce ku komai sai kunji, dawo Banaso Ki kirasa, Ya tashi ya nufi part din Fahad,

Ta soma dariya Tana fadin na mufeedah bada kanka a sare 馃榾
Yaji kamar ta soka masa kibiya a qirji , a fusace Ya shiga dakin suna 聽hada ido da Fahad
'Yace kajawa matarka kunne wlhy xn fasa mata baki馃槧
'Fahad Yace Tor namamajo, 聽mgnr ta qara tunxurashi sosai cike da bacin rai yake kallonsa
'kaxo gidana kuma kace xaka fasawa matata baki akan wane dalili ko ka dauka yan matanka ne mema kaxoyi da tsakar rana ynxu ko xakaje lectures ne? Mtsew ya xauna bakin gadon yana kallon Fahad Kai tsaye Ya warware masa komai,

'Kai Baka tunanin qawartace taje wanka acan gudun karta yi anata kaxo ka ganta kasan fa kishi irin na mufeedah ko qawayenta bata bari ba,

'bana tunanin qawartace cos Wannan fa yarinyace mufida ta girmeta sannan Dana tambyeta farar mace komai bataceba, inaji mai rainon sulaimi ce amma abokina dama akwai talakawa kyawawa 聽haka?

'subhanallah Fahad Ya fada yana kallonsa Yace 'karkayi ixgili fa,

Mus'ab Yace kasan ynda na tsani talaka badan komai ba sai Dan mugun kwadayinsu ka dauki dawainiyar mata sannan ka dauki na iyaye Kai hrda ma danginsu sannan ga roqo suyita damunka ynxu abokina ka gayamin mafita ina son yarinyar nan Wlhy I Mean it xn iya rasa komai nawa akanta wai Kaga ma gashintane chabdi馃

'Fahad Yace yakai na hema ne?
_'pls stop joking seriously I mean it_ Shawara xaka bani,
'Ya sunanta Fahad Ya tamby,
'bansan sunanta ba amma na sanya mata wani sunan daban
'wane suna Ya tambysa cike da mamaki, idanunsa akan Fahad Yace _*HASKENA I mean hasken xuciyata hasken idaniyata,*_
Fahad Ya kyalkyace da dariya lallai ma amma naso ganin Hasken Kaita, naga dame tafi sauran naga meya 聽Rudaka akanta kake abinda Baka taba Yiba akan mace,

Murmushi yayi yana fadin baxaka gane 聽bane *haskena* ta dabance,
'Fahad Yace abinda xakayi Gobe ka dauki sulaimi kayi wasa da ita kamar yau sai kabawa mufeedah ita Idan ta Kaima mai rainon ta dawo sai ka xare mata idanu akan sai ta Kira mai rainon sulaimi kaga anan xaka ganta koma me xai biyo baya kaida mufida ba ruwana...

Ya tuntsire da dariya hade da kaiwa Fahad duka a baya
'shege abokina kaifa akwai idea amma da haka mata Ke 聽cutuwarka
'haba Kaita kayi shiru 聽Kar surayya tajiyo pls...
Da murmushi Ya fice yana fadin sai Kajini mayen surayya, 聽Fahad Ya rakosa hr gun motarsa suna tattauna mgnr.

Haka kuwa akayi washe garin ranar Ya xare mata idanu akan sai ta Kira mai rainon sulaimi,
'mai yasa xn kirata ,mexa tayima ne, kagayamin sai inyima...... 聽Duk ta

Please Login or Register in order to submit comment