Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels

ο»Ώ[2/23, 16:56] Sister: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„

πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›

*YER SHUGABAN KASA*(A short story)

πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›


πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„




*
NA

*MEMUNAT HARUNA ABUBAKAR*
( *Ummy Ontop* 😘)




*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🀝*







*Note: Wannan labarin kirkirarshi nayi banyi dan cin zarafin kohwa ba* , *idan labarin yayi dai dai danaki rayuwan, toh arashine* ...







*BISMILLAHIR* *RAHMANIR RAHEM*





*GODIYA TA* *TABBATA GA* *UBANGIJIN TALIKAI* *DAYA BANI IKON* *DAWOWA A SABON* *BOOK DINA ME* *TAKEN πŸ‘„YER* *SHUGABAN KASA* πŸ‘› *DAFATAN YEN* *UWA ZAKU BANI HADINKAI DAN* *GANIN SAKON* *DANAKESON* *ISARWA YAJE...* *KUMA INAFATAN* *ZAKU ILIMUNTU* , *NISHADANTU, TARE* *DA FADAKARTUWA* *DA WANNAN BUK* *NAWA. KUMA DAN* *ALLAH DUK* *WANDA YAGA WANI* *ABU DA BEYI DAI* *DAI BA TOH KOFA A* *BUDE TAKE DA* *KARBAR* *_SHAWARA_ ..*
*INA ROKAN ALLAH* *UBANGIJI YABANI* *IKON GAMA* *WANNAN LITTAFI* *NAWA LAFIYA.*






1⃣ To 1⃣0⃣












Goslow ne wajen yacika da motoci,, se karan horn ne ke tashi.....






Ta gefen wata motar infinity baka yaje yake bara.." Da sauri ta zuge glass din motar tafara magana...







Dalla malam matsa daga jikin motar nan koh sa'ar kace" ta karashe maganar tana harararshi...






Kallonta yayi cikin mamaki yake magana," kiyi hakuri hajiya bansan ba a miki bara ba ...ya juya tareda dafa jikin motar daniyar barin wajen...







Kutumar uba! Tafada adai dai lokacin tana bude murfin motar... Fitowa tayi daga ciki sannan," ta dakamai tsawa tanacewa" dakata malam....






Tsayawa yayi chak"jin ta dakatar dashi"...






Karasawa kusa dashi tayi ta zabgamai zazzafan mari, hakan ya jawo hankalin mutanen dake wajen,







Ni zaka renawa hankali mara mutunci, taci gaba dacewa Ku dama yayan talakawa haka kuke,






Toh walli yanzu senasa a kulle kaf danginku inga kuma uban da yatsayama.." Banza kazami, talaka wulakantacce," ta karasa maganar tareda tofamai yawu tajuya ta koma motar ta...






Shikuwa shiru yayi yanabin bayanta da kallo" girgiza kai yayi tareda cewa yarinya kenan, duniyace zata koya miki hankali"..







Yana wannan maganarne " yaji anmai magana ta nayanshi"/.







Baba kana bukatar wani abune"...da saurinshi ya juyo" dan ganin memai magana"







Wani far in saurayine Wanda bazai wuce 30yrs ba kyakkyawa na ajin karshe , kana ganinshi zakayi zatan dan manyan masu kudine, sedai bahaka takeba.....







Murmushi ya sakarwa dan tsohon nan , sannan ya dora dacewa" baba kayi hakuri INA ganin duk abinda yarinyarcan tayima " bata kyauta ba gaskiya, dan Allah kayi hakuri ya karashe maganar tare da sa hannu cikin aljihunshi ya zaro gudan dubu daya yamikawa tsohon nan"....








Kwarai yaji dadi tsohon yahau yimishi addu , ya godemai sosai , kowa ya kama gabansa.....












*Comments dinku* *shine kwarin* *gwiwata*






*08168733182*
[2/23, 16:58] Sister: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„

πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›

*YER SHUGABAN KASA (A short story)*

πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›


πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„




*NA*

*MEMUNAT HARUNA ABUBAKAR*
( *Ummy Ontop* 😘)




*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🀝*






1⃣0⃣ TO 1⃣5⃣







Tana zuwa gida ta tadda momy a parlour " ko kallanta batayi ta wuce dakinta bag dinta tawulla kan tamfatsetsan gadonta irin na sarauta "







Fadawa kan gadon tayi ta kwanta"...ba abinda take tunowa se dan tsohon data gani yau tamai rashin mutunci... Tsuka taja tanacewa banza mahaukaci ""








Momy ce ta turo kofar dakin tashigo " kan gefan gadon tazauna..... My baby waye ya tabamin kene naga kinshigo da bacin rai " shiru tayi batacewa momy komaiba""...






Haba daughter ni dinma fishin ake danine"...? Nidan Allah ki rabu dani momy tunda nashigo kike damuna da surutu haba ta karashe maganar tareda tsuka.....







Haba babynah kinsan ai bazan iya ganinki aa bacin raiba na zuba miki ido, waye yatabamin ke koh uban waye shi seya gane kuskurinshi , seya kwammace uwarshi bata haifeshiba yazo duniya...







Jin abinda momy tacene yasata tashi dawuri tajiyo tana fuskantar momy" kana tace...






Wallahi momy wani kazamin tsohone yabatamin rai" tafada tana tsamusa face ,nan ta kwashe komai daya faru tafadawa momy..








Murmushi momy tayi tareda cewa toh ai lefin nakine daughter da bakyason fitada securities sekice ke kadai zakiyi yawo a garin" kinga kuwa dole kike samun matsala,takarashe maganar tana dafa kafadar yer NATA...








Cikin muryan shagwaba take magana," haba momy kuma shikenan duk inda zanje banida yencin kaina dole sena tafi dawasu securities, gaskiya ni bazan iyaba wallahi, takarashe maganar tana turo baki gaba






Sannan taci gaba dacewa,". Niyanxu gaskia momy acanjamin mota" dan wallahi tunda kazamin tsohonnan yataban mota bazan sake shigantab""







Motar kanta wari take yanzu," tsantsaninta nakeyi" kuma kinsan momy jinina behadu da talakaba" sabida haka ni acanjamin mota", ta karashe maganar cikin muryan kuka....








Muje zuwa yanzu aka fara







*Comments dinku* *shizai karfafamin gwiwa* ...








*08168733182*
[2/23, 16:58] Sister: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„

πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›

*YER SHUGABAN* *KASA(A short story)*

πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›


πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„



*NA*





*Maimuna Haruna* * *Abubakar*
*(Ummy Ontop😘)*



🌈 *KAINUWA* *WRITERS* *ASSOCIATION*🀝









*Wannan page nakune masoya buk dinnan" nagode soyayyar* *dakuke nunawa buk din nan tunkan isowarshi", sabida kunema* *nayi* *kokarin farayinmiku typing din shi ayau, Da fatan zaku bada hadinkan biyoni danjin* *yanda lamarin ze kasance, Domin buk din yana tareda darusa iriri, daga *karshe ina muku* *barka* *dashigowa sabuwar* *shekar* * " *Allah* *yasadamu da Alkhairin cikinsa yakuma karemu daga duk wani sharri dake cikinta Ameen*







1⃣5⃣TO1⃣6⃣







Tana gama wayar ta fada toilet dan watsa ruwa" batafi 20mnt tafito",





Shiryawa tashiga yi cikin zafin nama take shirin sabida , 6:00pm tawuce,"" zama tayi aganban tamfatsetsan dressing metro dinta wanda bango gudane," ...shafa wancen goge wancen ,saka wance" sadatayi kusan 30mnt tana abu daya, Wai kwalliyan..







Sedata shirya tsaf cikin riga da wando blue masu fararen stones ajiki" ta hade gashin kanta tasamai ribbon faridaaani karamin mayafi ta daure kanta" sosai tayi kyau fuskarnan tasha makeup se sheki take, tasa wani hill dinta fari sannan ta zari wata yer purse dinta fari,.. Banda kamshi ba abindake tashi..






Tafi 2mnt tsaye gaban mirro tana karewa kanta kallo" yes ita tasan tayi" wani murmushi tasaka metareda fassara iri iri.. Sannan ta sa kai tafice daga dakin...





Sakkowa take daga step a hankali kamar wacce take tsoran taka KASA"..






Nan parlour ta tarar da momy da dady suna hira irin tasu ta many a".. Tasyawa tayi gabansu" momy zanfita, ah harkinshirya to Allah yakiyaye ,ammadai bake kadai zaki fitaba cikin darennan ko sabida nasan halinki yanzu seki fits ke kadai batareda securities ba wanda hakan kuma hatsarine a rayuwarki da tamu gaba daya




A a momy ni kadai zanfita ai ba dadewa zanyi shiyasa, kawaide kimin addua


Shikenan toh tunda haka kikeso Allah yakiyaye ,ameen momy ,sannan tamayar da kallonta gun dady ," dad sannu da dawowa, wallahi bansan kadawoba, da tundazu Nazi nagaishe ka " ta karashe maganar tana selfie a wayarta"..





Shikam shiru yayi kamar bazece komaiba " kuma cen yace" toh yayi kyau yanzun ina zaki cikin Daren nan"..Waini dan Allah dad meyasa kullum idan zanfita seka wani tambayeni sekace wata karamar yarinya" ta fada tana turo baki gaba"






Haba da Allah dad" bakaga yanda momy ta keba " koh dan ita tafi sona ,nigaskiya kadaina min haka idan bazakamin addu"a ba toh kadingayin shiru.takarasa maganar tana Dada turo baki gaba"...sannan tasakai tafice daga gidan...







Ikon Allah dama akwai irin wadannan fitsrarrun yara aduniyarπŸ€” toh Allah. dai yashirya...








Shikuwa dad ba abinda yace banda Allah yashiryeki ba abinda yace" sannan yace kingani abinda nake fada miki koh inawa yarinya gata amma gani like kamar basonta nakeba.







Yanzu gashi kin lalata mata tarbiya dan wallahi bame iya auren yarinya irin wannan da batada tarbiya sedai a aureta dan kudun ubanta dan irin matsayinta...






Amma dan tarbiyadai base taba yadda ya aureta ba yakarashe maganar yana goge kwallan dake kokarin zubomai...






*ASALINSU*




His Excellency *ALHAJI ISMAIL* *ABUBAKAR* Babban dan siyasa ne inda ya rike mukamai da dama a siyasa wanda yanzu haka shine *SHUGABAN KASAR* *NIGER*





Matarshi daya *Hajiya Binta* *Muhammad* , Yer *Nigeria* ce a yer asalin garin maiduguri ce,





Babanta direban mota ne ita kuma tana saida abinci ne a tasha se Allah yasa tasamu aiki a wani gidan abinci dake abuja inda takoma can take aikinta anan suka hadu da Alhaji Ismail Abubakar..








Suna haduwa sukai aurensu inda yatafi da ita kasarsu batare da iyayenta sunsan tayi aureba" haka ta tafi tabar Baba Uwa da da mahaifin nata batareda sunsan inda takeba , dan ba inda basuyi cigiyartaba har gidan abincin datake aiki amma basusamu wani information ba akanta. Haka suka hakura suka fawwala komai ga Allah...






Seda suka shafe shekara 10 da aure sannan Allah ya azirtasu da samu haihuwa, inda suka samu baby girl dinsu, suka sa mata *FAILAT*,sosai suke nunwa yarinyar gata basa bari koh kuda yatabat..







Haka Failat ta taso cikin gata dajin dadi", bata ganin darajar kohwa tsabar gatan datake samu yasa ta lalace ganin kowa da mutunci duk girmam mutum zata cimai mutunci...






Sosai rashin tarbiyar yer tasa yafa damunsa, sadai daga yayi magana hajiya binta zata hayayyako kansa da masifa, abun yana matukar damunshi sosai,..






Ita kuwa failat arayuwar ta ta tsani talaka koh ganinsa batasonyi bare wata muamala tashiga tsakaninsu, kuma duk mingirman mutun batajin kunyar yimai fitsara," gata da taurin kai run tana karama dan inbatayi niyan yin qbuba kimeza ayimqta bazatayiba", hakan yana ciwa mahaifin NATA tuwo a kwarya..






Kawayenta biyune Samira da safnah , samira yer wani ambassador ce Alhaji Umar Abdullahi, ita kuwa safnah" Ya ce ga Governor Kaduna Alhaji Dahiru Mohammed , Halinsu daya shiyasa jininsu yazo daya da Failat.."






Failat tanada saurayi da ake kira da Gstar,"...tsantsar dan iskane dan Lisa a wajensa ba wani abu bane," sasai yakeson failat " dan kome zatamishi bayajin haushi , bawanda ya is a yace yana Sonya yanzu zekashe mutum"/.it's kuwa failat tana beyemishi ne sabida duk wani aiki data dashi yana .at a....




*Wannan kenan*











*Cigaban labari*






Haka Failat tasa kai tafice daga gidan",,,




Bata tsaya koh inaba se browns club " ...Wani katon bakin na hango yafito daga club din idon nan bashi jaa kamar garwashi " kana gani kasan cikakken dan dabane", tahowa Yayi yanadan tangadi alamun ba daidai yakeba", yana karasowa naga yasa hannu ya rungumota", baby harkin karaso"it's kuwa tureshi tayi daga jikinta kaga Hanson shashanci" sannan suka Shiva cikkin club din,,






Ba abinda ketashi sekida masu shan giya nayi masu iskanci nayi kowadai da abinda yakeyi aciki masu rawa nayi...






Guru suka samu suka zauna Gstar ya umarci masu aikin wajen dash kawo musu giya ...zubawa Yayi ya mikawa falhat, ta karba cikin jin dadi takeshasuna hira ahaka sedatasha kwalba uku Batare da ta ankaraba...






Shikuwa dama gstar abun dayakeso kenan tasha dayawa dan tafita daga hayyacinta yasamu yabiya bukatarshi...











Sosai falhat tasha giyarnan, ta bugu dan bata gane komai" shikuwa gstar dayaga haka janyota tayi suka Shiva filin rawa...suka fara cashews"..cikin rawannan yafara wani karamin iskancanci da ita," inda fama zuba mata kiss ko ina ajikinta donshi dama ba rawar yakeson yiba iskanci yakesonyi yafake day in rawa"





It's kuwa failat dake hankalinta ya gushe " haka ta dage tana jujja kugu koh ina najikinta yana motsawa" dayake dama itadin akwai diri sosai komai na ajikinta taji , gata black beauty amma said gashi dan ba a magana anan,...






Bakinshi yafara kokarain hadawa da nata" yagadai abin bazeyiwu ba anan hakan yasashi janyota daga filin rawan suka fice' be zarce da ita koh inaba se cikin motarshi a guje yafizgi mota abinda bayason ta wartsake beyi abinda yadade yana kwadayin aiwatarwa ba...









Sedasukayi nisa kamar zasubar gari sannan yadan hangars gefe cikin jeji kadanyayii parking motarshi""...








Zagayowa Yayi bayan mortar inda ya kwantar da it's dan run fitowarsu bacci yay awan gaba da ita"...
Kayanta tashiga kokarin cire mata dan haryayi nasarar rabata da rigar jikinta daga it's sedan best din dake ajikinta, tana kokara cire bes din ne ta farko tadawo hayyacinta"......











*08168733182*
[2/23, 16:59] Sister: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„

πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›

*YER SHUGABAN* *KASA (A SHORT* *STORY)*

πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›

πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„








*NA*



*Maimuna Haruna Abubakar (Ummy* *Ontop😘)*






🌈 *KAINUWA WRITERS ASSOCIATION*🀝





Wannan page nakine Rayuwataβ™₯ JindadinaπŸ’ƒπŸ» Far in ciki nahπŸ˜ƒ Abar Alfaharinah😘 *MAMANA TAKAINA* πŸ‘©β€β€β€πŸ‘©

_Allah ubangiji_ _yasaka miki d_ _mafifincin Alkhairi,_ _Ubangiji Allah yasa_ _ki gama da duniya_ _lafiya, AmeenπŸ‘_

_Tabbas!! Nayi dace samun Uwa tagari_ _😍 , Ina matukar ji_ _dake Mamanah😘"_ _Allah yasaka_ _miki, Yabamu ikon_ _yimiki Biyayyaβ™₯_ β™₯β™₯, _Ameen_













1⃣6⃣▢1⃣7⃣





Gara na kwashi rabona nayi maganin mara kunya yana fada yana lashe lebe tareda kokarin cire bes din daya rage jikinta,,...dai dai lokacin ta farka, ganin Gstar kanta yana kokarin rabata da kayan dake jikintane yasata" yasata kwala uban ihu " wanda nima kaina mai dauko rahoto sedana razana"... Nashiga uku mekakeyi haka'Gstar tafada tana kafeshi da idanunta masu dauke hankalin mutane"...







Ganin kokallonta beyiba yasa tafara kokowar kwace kanta dan tasan halin gstar ba karamin dan iskabane".. Idan kanawa Allah kayi hakuri kacika", tanafada tana dada fashewa da kuka"""" koh baka ganeniba failat dinkacefa..






Jin abinda tacene yasashi dagowa yana dubanta sannan ya tinnike da dariyar mugunta " munafuka yaudin ni kike cewa Failat dina ".. Cazakimin *YER SHUGABAN* *KASA* sena ganeki, mara kunyar karya" ai dama ido na miki akwai ranar kin dillanci"yafada yanadada fizgotamiki jikinshi"yafara zubamata kiss a jiki koh ina "...








Gani dai dagaske yake yasata gantsa mishi cizo a wuya seda fatar wajen tafita,"








Kutumar uba "yafada yana rike wajen data cijeshi"...sannan tafice daga motar, Ta arci na kare....





Koh rigarta bata tsa daukaba tayi hanyar titi, daga ita se bes din....Guru takeyi sosai iya karfinta kanta kai titi tagalabaita "..








Dakyar tasamu Takai bakin titi ".. Tana karasaw kuwa tafadi nan bakin titin...tana maida nunfashi..







Dai dai lokacin me mashin yana tahowa" ganin haka yasa tafara dagamai hannu dakyar, ....






Sabida tsabar gudun dayakeyi bekula da it a fittt yawuceta sedaya got a gaba sannan yakula" tsaidagudun yayi ya juyo da kan mashing din dan komawa baya...









Daidai gurinta yayi parking sannan yace baiwar Allah lafiya kina bukatar taimakone " Tsabar wahalar datashane yasa takasamagana sedai kawai daga kai datayi alamun Eh....




Y



Toh tashi mutafi kifadan India zansauke ki "girgiza mishi kai tayi alamun bazata iya tashiba..






Saukowa yayi dayake duk maganar nan dayakeyi yana kan mashin dinshi".. Kokarin dagata yayi ""...















Kuma seya dakata tareda cewq kece" da mamaki take kallonshi dan bata game meyake nufiba...yaci gabadacewa toh gaskiya kiyi hakuri bazan iya taimaka miki ba,".ya juya daniyar tafiya





Daidai lokacin kuma gstar yana nufota dafeda wajen data cijeshi," Idan Kanawa Allah karkatafi kataimaka min gashi can yana tahowa kuma wallahi fyade zeyimin takarashe maganar yana Dada rushewa dakuja...











πŸ‘„Keep followingπŸ‘›








*08168733182*
[2/23, 16:59] Sister: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„

πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›

*YER SHUGABAN* *KASA (A SHORT* *STORY)*

πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›

πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„









*NA*





*Memunah Haruna Abubakar *(Ummy *Ontop😘)*








🌈 *KAINUWA WRITERS ASSOCIATION* 🀝

🌈United we stand and succeed: Our ambition is to entertain and motivated the minds of readers













Alhamdulillah!Alhamdulillah!!Alhamdulillah!!!




~Inakuke masoya makarantar Online Hausa novels~ πŸ—£

~Kumatso ku bani kunnuwanku, labari nazo muku dashi da dumi duminshi~ ....



~The first online series novel dinnan yafito wato ❀TUSHE MAFARI~ ❀



~Seku hanzarta dannemansa a group din ❀TUSHE MAFARI ❀fans~ ..




~Masoya makarantar Online Hausa novels karku sake abaku labari~ .....







__________________________








*Wannan page nakine my Naphiy Esah shehu marubuciyar* {😭 ```Sanadin Maraici``` 😭}









Aunty fauxah, mum hanan, Banmanta dakuba Allah yabaku lafiya..πŸ™πŸ»








My Aunty maryam Ontop ina tayaki murnan gama buk dinki *RAYUWAR YUSRAH DA AFSHAN*








Uhmmmm sha kuruminki dena damuwa Masoyiya bazeyiwu Namance dakeba sabida Rabin jiki nace ke My durlin Eshat Ontop mai {β˜„HASKEN RAYUWATA β˜„} One ❀ luv...








Tabb!!! Baze taba yiwuwaba nayi tuya na manta da Albasa , Kinanan araina dan kedin ta dabanCe kwantar da hankalinki dan matsayinki cikin zuciyata yanada girma My swthrt my durlin Ayushat Ontop❀😍😘..Allah Ubangiji yakaremin ke my dear😘







Fans Ena godiya yanzu kuka tabbatarmin da kuna biye dani ,Ngd da kaunar da kuke nunawa buk dina. πŸ‘„YER SHUGABAN KASAπŸ‘› TANA GODIA,❀❀












1⃣8⃣▢1⃣9⃣







Idan kanawa Allah karka tafi kataimaka min gashicen yanan tahowa fade zemin dan Allah karufan asiri takarashe maganar cikin matsanancin kuka...







Koh kadan beyi niyan taimakon taba amma ganin irin halin da kukan data datakeyi yasashi tausayinta...







Kallonta yayi tareda mika mata hannun a takama ya dagata tahau mashin din sannan yatyatada mashindin hkan yayi dai dai da karasowar gstar ...be tsaya wataΓ—2 ba ya fizgi mashin din a muliyan πŸ˜…...







_______________________________







Momy ce ketafaman safa da marwa cikin daki yanzu dadyn failat bazakayi wani abuba kana ganin yer nan shiru haryanzu bata dawoba gida ba amma kai hankalinka a kwance haba dadyn failat kadubafa lamarin nan yanzu duniyarfa ta canja kuma kasan bata fita da securities ba amma kai koh ajikinka...







Duk wannan surutun datakeyi besa dadyn failat yin maganaba sema sakejin lallausaon bargonshi yayi yadada rufejikinshi dayake yana kwance kan royal bed nashi...







Ganin baida niyan kulata ysata karasawa gundayake kwance sannan ta tabashi haba Alhaji mekake nifine wai sefaman magana nake kayi banza dani sekace ba yarkaba ...







Fashewa tayi da kuka dama nadade da gani katsani yarinyarnan tunbayanxuba, daga takeΓ—2 ka kwanta biyu na fahimci haka atare dakai, toh wallahi baka isaba idan wani Abu yasamu yarinyar nan wallahi bazan yafemaba sena nunama hali irin namu na yen tasha wallahi....takarashe maganar tana dada fashewa da kuka...










Ikon Allah akwai irin wadannan matan dama adunia da basusan darajen mijinsu ba πŸ€”... Uwa ba tarbiya ya ba tarbiya , tabbas inmutun yarasa uwa tagari yayi babban rashi arayuwarshi...




Allah kasakawa iyayenmu da AlkhairiπŸ™πŸ»








DanAllah fans kumin afuwa kiyi hakuri da wannan nakoma skull ne shiyasa kuke jina shiru banida lkc typing amma kumin afuwa InshaAllah zanke muku kullum kamar yanda kuka bukata sedai bazeke xuwa dayawa ba ngd ana mugun tare fah❀😘😍











~Keep following Ontop~😘














*08168733182*
[2/23, 16:59] Sister: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„

πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›

*YER SHUGABAN* *KASA (A SHORT* *STORY)*

πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›

πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„









*NA*





*Memunah Haruna Abubakar *(Ummy *Ontop😘)*








🌈 *KAINUWA WRITERS ASSOCIATION* 🀝

🌈United we stand and succeed: Our ambition is to entertain and motivated the minds of readers









_Ena kukene_ __masoyan asali_ , tabbas kuna cen cikin kololuwar_ ~ _heart dina Kunga kuwa baxeyiwu namantaku ba_ ~ 😍❀


_Durlin hafbea_

```Sweet Meenat yakasai```

My blood Aisha ```machika mae (🎲``` *MUNNAH🎲)*

Ga page nan guda yazama mallakinku kuyi duk yanda kukeso dashi,❀😍😘








```Zuciyata ❀koh yaushe tana tare ```dake Aunty``` Maryam paki Ontop Allah Ubangiji yadada karemin ke Ameen``` 😍😘








1⃣9⃣▢2⃣0⃣








Idan wani Abu yasami yarinyar nan wallahi bazan yafemaba sena nunama hali irin namu na yen tasha wallahi.... Takarashe maganar tana dada fashewa da kuka...







Jin abinda hajiya kefada yasa yabude idonshi ya jiyo yana kallonta kamar bazece komaiba cenkuma seyace...







Toh mekikeso nayi dakikazo kikasani agaba kina fadan maganar duk da tamiki, yarinyar nan ban isa da itaba baganin mutuncina takeba barekuma harta girmamani a matsayinna na Ubanta







Kuma bakowa yakoyar da itaba seike kwata kwata baki bata tarbiyan arzikiba...lokacin dazata fita sedana so hanata amma kallon kirki ban isheta ba haka tasa yarinyar nan tasa kai tafice daga gidannan....







Koh ajikinki sema dada bata kwarin gwiwa dakikayi sannan yanzu zakizo kinamin kananun magangan...toh wallahi baki isaba kifita daga idona momyn failat...abaya bahaka kikeba kafin musamu failat seyanzu zaki cenja toh wallahi bazeyiwu ba..kijecen kinemota yakarashe maganar yana juya mata baya"....









Yaja tamfatsetan bargonshi yadada rufe jikinshi yabarta nan zaune bakin gado tayi mutuwar zauneπŸ˜‚









Mamakine yakamata ganin yanda dadyn failat ya kanneπŸ‘€ yake cimata face, Tabb! Akawai matsa inji wani sashi na zuciyarta....








Tohfa yer tasha anyi saranda kenanπŸ˜‚










~Fans keep following~


















*08168733182*
[2/23, 16:59] Sister: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„

πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›

*YER SHUGABAN* *KASA (A SHORT* *STORY)*

πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›

πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„


Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2

Please Login or Register in order to submit comment