Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

madara peak sannan ki zuba zuma ki gaurayashi sosai kisha zaki iyayinsa sau3 Akowanne sati tabbas wannan hadin har ni ima yana karawa mace

(2) ko kuma ki samu kankana ki yanyankata da gwanda itama ki fereta sai kabewa itama ki yankata kokumba (gurji) shima haka da tumatur ki yanyankashi ki wankeshi duk kiyi markadensu waje daya ki tace ruwan kinasha sau2 a rana
Shima wannan yana kara hips sannan yana karawa mace ni ima...




KARIN HIPS (DUWAWU)


budurwa ko matar aure kike zaki iya jarraba wannan hadin wato Abarba da Ayaba, da Gwanda da Kankana ki markadasu ki tace ruwan sannan ki zuba Zuma da Madara peak ki ajiyeshi inda bazai baciba ki wuni kinasha kuma kowane lokaci zaki iyasha babu adadi amma anaso kisha da safe kafin kici komai


Haka kuma kina iya samun Zogale dafaffe,
ki hada da ganyen Alayahu, ki
zuba Tumatiri da Albasa, ki yi
kwadonsu da kuli ki rika ci shima wanan yana karawa mace hips ...


HASKEN MA AURATA
littafin AHMED SARDAUNA

GYARAN GASHI

abunda ya shafi gyaran gashi kasancewar anasamun mayika masu gyarawa mace gashi shiyasa bamu cika kawowa na Islamic ba amma kasancewar wasu suna bukatar na Islamic insha allahu zamu rinkayi koda atakaicene

hulba da man kwakwa babu abinda ya kaisu gyaran gashi kusan duk wani sinadarin gyaran gashi idan kayi bincike zaka samu akwai daya daga ciki idan kika samu garin hulba kika hadashi da man kwakwa zaki iya hadawa da man ridi saiki shafa agashinki bayan kamar sa.a daya (1hour) saiki wankeshi anaso kiyi sau biyu ko uku a sati daya kuma kiyi har zuwa wata daya
wannan zai gyara miki gashi kuma yayi laushi musamman masu fama da karyewar gashi

shikuma man zaitun ana dafashi bayan anyi wanka ana shafawa akayi yana saka gashi yayi baki yayi sheki...


HASKEN MA AURATA
littafin AHMED SARDAUNA
(RAGE KIBA)

dama Kiba ko tumbi awajen mace idan tayi yawa tana hanata wadansu abubuwa da yakamata tayi don burge mijinta

dole idan kinason rabuwa da kiba saikin kasance me yawan motsa jikinki
Ki rage yawan hutu da zama a waje daya
Kitafasa gamji da jar kanwa da sabara kitace ruwan kimatse lemon tsami ki zuba zuma kidinga sha da duminsa
In Sha allahu zakiga canji ko kuma kinashan ruwan khal tuffah da lemon tsami wato idan kika hadasu waje daya saikina sha kullum kafi kici abinci




SABULUN GABA



ga yanda zakiyi ki shanya ganyen magarya ya bushe sannan ki dakashi ki tankade saiki zuba masa man hulba kadan ta yanda bazai tsinkeba saiki samu sabulun zaitun zakiga sunansa (zaitun zaplan) saiki yankashi acikin wannan garin magaryar amma kamar matar aure zata iya hadawa harda bagaruwa (gabaruwa) saiki samu turmi ki dakasu su hade saiki samu karamar roba ki ajiye duk lokacinda kikayi wanka saiki wanke gabanki dashi ...

sannan akwai wadanda basu gane yaya ake wanke gaba da sabulu ba domin wasu sabulun kawai suke sawa a farjinsu shine zaisa yake musu kaikayi bayan sun gama wankewa ba aso kumfar sabulu tana wucewa budurcinki (vargina) sama saman kawai zaki wanke da hannunki...


09038738472

HASKEN MA AURATA
littafinAHMED SARDAUNA


SAI AMFANIN WASU DAGA CIKIN MAGUNGUNA



SIRRIN KUKA

garin kuka da ake miya dashi tuntuni mata suke amfani dashi ajikinsu wajen sauko musu da ruwan ni ima tareda dandanon jima i

idan ni ima kikeso kisamu garin kuka ki hada da madarar gari ko peak ko nonon saniya ki gauraya ki zuba zuma kadan kisha da safe sannan kisha da yamma wannan babu tantama akansa ki jarraba kiga ruwan ni ima

idan kuma gabanki yana wari ko kuma kinso kiyi dandanon jima i kisamu garin kuka ki hadashi da garin miski kina tsuguno yana matsi kuma yana hana gaban mace yayi wari


MATSI DA LALLE

idan kinsamu lalle kiyi kokarin ajiyeshi domin zaki iya tafasa garinsa ko kuma ganyen da saiwarsa amma zaki saka tafarnuwa sai Ki juye shi a wani mazubi Ki zauna akai tururin yana shigarki ta kasa idan yayi sanyi daidai shiga sai ki tsiyaye ruwan Ki zauna aciki har ya huce insha allahu idan kikayi wannan zaki matse sosai kuma babu ke babu infection

sannan zaki iya samun garin lalle me kyau ki hadashi da farar zuma kiyi matsi dashi bayan kamar sa o i uku (3hours) saiki wanke sannan ki shafa man zaitun a wajen shima wannan ya inganta kuma tuntuni mata suke aiki dashi yana saka mace tayi dandano sosai...




HASKEN MA AURATA
littafin AHMED SARDAUNA

SIRRIN COCUMBER

namiji me matsalar saurin kawowa maniyi lokacin jima i zai iya samun gurji ya markadashi ya tace ruwan sannan ya zuba zuma ya gauraya yanasha kullum har kwana biyar anaso daga ranarda ka fara shan wannan maganin ka yawaita jima i sosai insha allahu za aga canji sosai


HASKEN MA AURATA
littafin AHMED SARDAUNA
SIRRIN GANYEN GASAYA


bayan kin wankeshi saiki dakashi sannan ki debo kamar cokali biyu ki hada da zuma me kyau cokali daya


sannan saiki zuba akan farin kyalle me tsafta ki zuba akayi


saiki nadeshi kamar yanda ake nade laya

to ana bukatar kisamu wando (pant) me tsafta ki saka aciki amma idan kin lura da photon anaso wajenda yake naso ya zama shine a gabanki


bayan kin saka wandon anaso yakai kamar sa o i goma ko fiyeda haka to saiki cire ki wanke wajen da ruwan dumi shikenan kin gama saiki jira haduwa da oga kiga sumbatu ranar dandanonki daban yake wannan saikin gwada kinji



HASKEN MA AURATA
littafin AHMED SARDAUNA


MATSI DA GANYEN ALOVERA

idan kinaso ki matse gabanki ciki da waje ta yanda mijinki zaijiki kamar budurwa to ki rike wannan ganyen ki sarrafashi kamar haka

1 .Ki sami aloevera da karo da kanumfari saiki zuba ruwa ki tafasa bayan kin tace anso ki ajiyeshi har yayi sanyi kina tsarki dashi

2 .sannan idan kika samu ganyen aloevera ki matse ruwan saiki dauko man zaitun ki gauraya kiyi matsi dashi bayan kin wanke da ruwan dumi saiki sake sakawa har zuwa dare wannan sirrin duk wanda tayi zatayi mamakinsa shine ake cewa gyaran bazawa

kuma wannan sirrin banda budurwa



HASKEN MA AURATA
littafin AHMED SARDAUNA

KADAN DAGA CIKIN AMFANIN ALBASA guda6

1. Albasa tana tacewa jinin jikin 'Dan Adam. Duk mutumin da yake fama da matsalar karancin jini, ya yawaita cin
albasa. insha Allahu jininsa zai
yawaita.

Wanda yake fama da ciwon SICKLE
(CELL ANEMIA) ya rika yanka albasa tare da Ganyen Zogale yana ci. Insha Allahu wannan ciwon Sickler din zai
yi sauki.

2. MAGANIN TARI sannan Wanda yake fama
da tari ko mura mai tsanani ga ciwon kirji ya nemi Man Albasa kamar cokali 9, zuma
cokali 9.ya gauraya arika shan cokali uku
bayan kowanne cin abinci. Insha
Allahu Ciwon Qirjin zai warke, Kuma
tarin ma za'a dena.

3. RASHIN YIN BAWALI : Wanda yake shan wahala wajen yin fitsari ko
bahaya, Ka nemi Man albasa ka
gauraya da zuma da lemon tsami. ka
rika sha safe da yamma. kuma ya rika shafa man albasa ajikin Mararsa shima insha Allahu zaka samu waraka cikin
lokaci kankani.

4. CIWON SUGAR : Duk mai fama da yawan fitar fitsari saboda diabetes
(Ciwon Sugar) ya nemi albasa mai kyau ya rika yankawa kullum yana ci.Insha Allah sugansa zai sauka, kuma
zai dena yawan fita fitsarin

5. ZUBEWAR GASHI : duk matar da
take fama da zubewar gashi, ko
kwarkwata, ko amosani, ta samu
Ruwan albasa da Man Simsim, da kuma garin Baqadunas. ta rika shafawa a matsirar gashinta kullum kafin ta
kwanta barci. idan ta farka sai ta
wanke da ruwan zafi. ta ci gaba da yin haka har tsawon kwana bakwai.

6. BASIRI : ana yanyanka albasa a dafata sannan ayi kwadonta da kuli (karago) arinka ci kullum insha allahu za ayi mamaki


alhamdu lillahi wannan littafin yazo karshe saiku saurari fitowar cigabansa

AKWAI WASU MATSALOLI DA KU MATA KUKE FUSKANTA WANDA YA KAMATA NAYI BAYANI AKANSHI
WASU DAGA CIKINKU MATA KUNA KUSKURE GASKIYA
SOMETIMES HAKA KAWAI ZAKUGA MUTUM YAYI POSTING WAI YANA BAYARDA MAGUNGUNAN MATA SHIKENAN SAIKU FARA NEMANSHI KUNASO KUNASO ABUN TAMBAYA ANAN
1-KIN SAN WAYESHI?
2-SHIN YANADA SANI AKAN WADANNAN ABUBUWAN KO KUWA?
3- WAI MA INA YASAN DUK WADANNAN
.
KUSKURENKU KENAN
WLH BAKUSAN AKWAI WASU MAGUNGUNABA WANDA ALOKACINDA KAKE AMFANI DASU ZASU MATUKAR TAIMAKA MIKI AMMA INDA MATSALAR TAKE DA ZARAN KIN DAINA AMFANI TO KIN SHIGA UKU WLH ZAKI KOMA DAKEDA RUWA BAKUDA BANBANCI (SALAF SALAF) DAN HAKA AKIYAYE KAFIN KI KARBI MAGANI YA KAMATA KISAN WAYE YA BAKISHI.
.
.
HAKA KUMA WASUNKU SUNA YAWAN MAGANA AKAN WAI INADA WULAKNTA JAMAA WLH SAM BA HAKA BANE IDAN HAR KIN KIRA KIKAJI AKASHE TO ALOKACIN INA WANI AIKINE SHIYASA SAI WAYATA KA YINI AKASHE AI YAFI AKIRA TANA RINGING BAN DAGA BA KO?
DAN ALLAH ARIKA MUN AFUWA
.
.
DOMIN KARIN BAYANI NEMENI A WHATSAPP 09038738472
.
HAKA KUMA INADA GRP A FACEBOK.
.
AHMED SARDAUNA NOVELS
NAGODE
NAGODE
NAGODE
Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2

Please Login or Register in order to submit comment