Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

matan nasu sun dade a cikin gidan duk a kunnensu hameed yake maganganun nan.

Sageer yace tabbas kayi kuskure babba kuma Allah ya nuna maka ishara ne ga danka nan mun kawo maka ku gana zamu wuce dashi dan addini ya yarje mana rikeshi har ta balaga.

Janyo muhd sani yayi da ya koma kaman dan turawa wajen tsabta da gayu gashi cikin samun kulawan uwa da uba na gari rungumeshi yayi yana ta kuka.

Adeeja ta gabatar mishi da mijinta hameed k ya san yayi rashi sun dan zauna kadan ya labarta musu halin da yake ciki sosai suka tausaya mishi sageer ya bashi card dinshi yace ya nemeshi sbd rashin lafiyar sadiqa yayin da alh salis ya sallameshi da makudan kudi.

Rayuwa kenan yanda ka dauke ta haka zata bi da kai gashi nan hameed ya tsinci kanshi cikin halin dana sani.

Zaune suke a kasa suna feeding yan biyunsu suna kuma taba hiran rayuwa bayan sun gama suka kaisu dakinsu suka kwantar dasu tun daga dakin ya kinkimeta tana kyalkyala dariya bai ajiyeta ba sai cikin jacuzzi suka yi wanka ya daukota suka zo suka shirya juna kida ya fara yi kan dress mirror kyalkyalewa tayi da dariya tace amma dai wallahi ba bintoto ba.

Shima dariyan yayi yace toh naji ya fara rera wakan zahra zahra zahra kece sarauniya zahra ta rike kugu ta fara taka rawan kaman yanda ta saba mishi a shekarun baya.

Tashi yayi ya sunkuce ta suna kyalkyala dariya yace gwara mu taka rawar a kan gado ya sealing bakin ta da nashi......









Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki da ya banj ikon kammala wannan littafi, abinda na rubuta dai dai Allah ya bani ladansa inda na kuskure Allah ubangiji ya yafe min da ni daku masu karantawa. Duk wani dana batawa a sanadin rubutun nan ina neman afuwarsa ina kum mika godiyata ga ku mabiyana kamansu

Hameedan Hamma
Halima sahad
Mom ilham
Mmn usuf
Mmn gimbiya
Zee mama
Billy shantily
Mmn khalil
Mmn manal
Ummu zainab
Ummu uthmn
Ummua afra
Achitou
Feenat mubarak da duk sauran da ban ambata ba kuna da yawa ina mika godiyata ga wadannan groups
Bani nayi kaina ba G
Ribar biyayya G
Aunt sawwama G
Sauwama novels G
Hausa novels G
Aunt zuwairat fans G
Tabital pulaku G
Zauren Beibie
Baiwa writers G
Hayat cool novels da sauransu na barku lafiya sai mun hadu a sabon novel na *WANI SANADIN*🙏🏾







SAWWAMA QAWWAMA

Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment