Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kan nata, a tsorace ta farka xata kwala ihu yana ganin hka ya saka bakinsa cikin nata, daren nn da daga cikin dare biyun da Khaleel baxae manta ba a rayuwarsa, dare na farko shine daren da ya fara sanin Ashnaah, na biyu kuma shine wnn da ya fara sanin Ashfah, Ashfah ta ba sa tausayi ssae don bata wani bashi wahala ba, ga shi ba karamin daurewa tayi ba duk da tayi kuka ssae amma ba mae sauti ba, abu biyu ya sa ta kuka ba kadan va, na farko gani take kmr ta ci amanar yar uwarta, na biyu kuma axaba, a daren ya taimaka mata ta shiga ruwan xafi don ta samu relieve yana kwantar da ita nn da nn bacci ya dauketa. Shi ma ya dde bae yi bacci va kuma yyi hawaye ssae, don shi ma gani yake kmr ya ci amanar Ashnaah, sllhn da ya dde yana yi cikin daren ya sa ya samu nutsuwa cikin ransa ya yrda da kaddara ya kuma yrda da cewa Ashnaah ta var duniya va dawowa xata yi va tsakaninta da shi ynxu Addu'a, sae wajen Karfe uku ya samu ya rintsa, hkn yasa ya makara tashi yyi sllh da Asuba don har an tada sllh ya farka, yyi alwala da sauri ya fita don xuwa masallaci, ko da ya dawo da mmkinsa gyaran dakin ya tar da Ashfah na yi, sae tayi mugun basa tausayi, ya karaso kusa da ita yana kallon idonta da ya kumbura don kuka ta sunkuyar da kanta da sauri, a hnkli yace kin yi sllh ne?" Ta gyada masa kai kawae, ya rungumeta hawaye cike idonsa yace "am srry wif... Kin karasa word din yyi, yyi saurin cewa dear.
120......
5 years ltr
Ashfah ce kwance falo tana fama da laulayin sabon cikin da ke jikinta, ga twins dinta mata sun sa ta gaba sae damunta suke, daya me sunan Ashnaah ana ce mata Afrah daya kuma me sunanta ana ce mata Amrah, bbu abinda suka bari nata da Ashnaah, sultan da Sudais ma na gidan ranan da yake lkcn hutu ne, ynxu kam sun xama samari shekarunsu shidda da watanni a duniya, Khaleel kuma na kitchen yana hada ma yaran gaba da cornflakes don ba girki Ashfah ke iya yi ba, ynxu kam komae ya dawo masu nml a family din soyayyarsu me burgewa suke yi da khaleel da ke jin kmr xae mai da ta ciki, 2yrs bck Najeeb ya auri Rukayya kanwar Khaleel don tuni suka shirya Kansu da Khaleel kmr bbu abinda ya taba faruwa don tun suna kanana suke tare, duk da ynda dad din khaleel ya so raba su hkn vae yi ba, ynxu abotan gskya suke na tsakanin da Allah hkn yasa Khaleel yyi convincing dad dinsa ya basa Rukayya, Ameesha ma tayi aure abunta suna can waje da Mijinta, Sultan ne ya sauko Downstairs da gudu Sudais na biye da shi a baya, suka nufo Ashfah, sultan ya mika mata hoton hannunsa yana kallonta yace "momy I saw yhu double in this pic" Ashfah ta karba hoton tana kallo ta ga ita da Ashnaah ce ranan wani babban sllh da suka je studio suka dauka, lkci data jikin Ashfah yyi sanyi ta mike xaune a hnkli tace "where did yhu c it?" Yaran suka ce "we saw it in ur room" da kyar tana kkrin mayar da hawayen idonta tace "she is my sister, my twin sister just like both of u re twin" duk suka wara idanuwansu suka ce "then where is she momy? So yhu have twin sis" Ashfah ta share hawayen da ya gangaro mata tace "she is late" duk yaran suka yi shiru suna kallonta, Sudais yace "yhu mean she is dead" Ashfah ta gyada masu kae tana hawaye a hnkli tace "promise me dat yhu will alwayz pray for her in ur daily prayerz everyday" yaran da su ma duk jikinsu yyi sanyi ganin momynsu na kuka suka ce "we promise mum." Duk wnn abinda suke Khaleel na tsaye yana kallonsu lkci daya shi ma jikinsa yyi sanyi ya karaso cikin falon a sanyaye ya karbi hoton daga hannunta ya kamo hannun boyz dinsa yana murmushi yace "promise momy once more dat yhu will alwayz pray for her sister in ur daily prayerz everyday" A hnkli yaran kaman xa su yi kuka suka ce "we promise momy" Khaleel yyi murmushi yana kkrin mayar da hawayen da shi ma ya taru idonsa ya rungume yaran gaba daya har da su Amrah da Afrah, sun kusa minti biyar a jikinsa snn ya ce duk su je sama su yi wasa, suka nufi sama gaba daya ya juya yana kallon Ashfah da ke hawaye har lkcn ya rungumota ya lumshe ido a hnkli yace "I love yhu wife" murmushi tayi hawaye na bin kuncinta tace "I love yhu too" a hnkli ya kuma cewa "Allah ya ji kan fateema, yyi mata rahama, ya sa mu ma mu cika da imani idan lkcn mu yyi, ya hadamu a gidan aljanna gaba daya" Ashfah ta gyada masa kai da kyar hawaye na ci gaba da bin kuncinta a hnkli tace "Ameen"
Bayan shekara takwas da rasuwar Fateema Ashnaah mahaifin ta ya gina mata dankareren masallaci da sunanta, Khaleel kuma da taimakon mahaifin sa da gwamnati ya Gina dankareren gidan Marayu da sunan Fateema Ashnaah, Allah ka ji kan duk musulmin da ya riga mu gidan gskya mu kuma kasa mu cika da imani da tsoron ka a xuciyar mu idan lkcn mu ya xo.
ALHAMDULILLAH, A nan ni Jiddah M Bello na sauke littafina me suna DR KHALEEL, Allah ya yafe mani kurakuran da nayi a ciki.
Na sadaukar ga littafin nn xuwa ga beloved Kanwata Maryam M Bello, nd every odza Maryam round the word, Allah bar mun ke Kanwata me so na da duk kannina ya kuma bar mana uwar mu me son mu Ameen. Allah bar min ke Auntyna Anty Rukky me sona me son ganin na ci gaba momyn Khaleesat smll da Yusuf, Special greetings to yhu my kawalli Maman Shakur for yhur encouragement nd advice from d beginning of dis nvl to d end Allah raya maki kidz din ki Ameen, ina mika sakon gaisuwata xuwa ga Jeedah Aliyu namcyna nd every odza writters masu yi da Khaleesat Haiydar waow i love yhu ol for ur encouragement, My close frnds nd families bn mance da ku ba Allah bar kauna Ameen, Khaleesat Haiydar Novel groups both facebuk nd WhatsApp I greet yhu ol with respect Allah bar xumuncin mu, nd finally my FANZ waow Allah kadae yasan ynda nake ji da ku har cikin raina, Allah bar kauna, Allah sa ku gama da iyayenku lfya Ameen, I greet yhu ol wit respect. Tnx once more. Maman farida tnx also for helping me bring out the necessary point in my Nvl Dr Khaleel, Allah raya maki farida. Nasan mutane da yawa sun fito da points ssae a nvl din, su ma ina gaishesu ssae.
Taku har kullum Jiddah M Bello AKA Khaleesat Haiydar. Duk wnda na bata ma ko kuma na taba bata ma ya yafe ni don in mu ne yau ba mu ne gobe ba. Addu'ata a ko da yaushe shine Allah yasa mu cika da imani Ameen.





°°°°°°°•••••••••°°°°°°°°°DOCUMENT MADE BY SALMA°°°°°°°°°•••••••••°°°°°°°°
Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment